← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 79

Sashe 35

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba sai rufe mata baki da ya yi da hannusa. Magana take son yi amma ta rasa me za ta ce, da sauri kuma ta kalla wanda ya fito daga Kitchen ri e da Multina, tabbas so suke kanta ya buga gaba aya, a hankali ta kuma kallon wanda ke gabanta, yana da ciwo a wajen, hakazalika wancan shima yana da ciwo, gashi a waje iri aya kuma dukka an sanya musu plaster. Baya ta an ja, sai wanda ke gefanta ya nufa ayan, yana zuwa suka rungume juna, komai na su iri aya haka suke rayuwa, dan masifa ciwo ma idan aya ya ji ayan ma sai yaji makansa da gangan, ta manta da wannan halin nasu, dan haka ta ja dogon numfashi ta fesar tana kallonsu, zama suka yi a kujera aya, suna shan Multina guda aya, idan wannan yasha sai wannan ya amsa ya sha, su ka ai ne suka san kansu, su ka ai ne suka san banbancin kansu, dan haka ta bu e baki ta furta abinda ya tabbata Al-hussain sai ya ji shork, sai ya bayyana kansa, sai ya kalleta, kuma tabbas sai idanunsa sun bayyana rauni. Ta yi gyaran murya tana cewa. A daren jiya wani dattijon mutum da ake kiransa da PA.1, yarda aka samu sunan a jikin I.D card in sa kenan, ya samu hatsari, wanda aka bayyana ya ji gata sosai, dan ya rasa jini mai yawa, a halin yanzu an kwantar da shi a asibiti kuma ana cigiyan danginsa, ga wanda ya ganesa ya tuntu i wannan number...........social media ya yi wani lokacin." Takai nan tana aga ido ta kalla Tweens da suke kallonta jin labarin da ta karanta, murmushi ta saki dan kuwa a kallo aya ta gane Al-hussain a ciki, idanunsa sun bayyana mamamki da firgice mai yawa................. END. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS PAGE 2 > ...........Takai nan tana aga ido ta kalla Tweens da suke kallonta jin labarin da ta karanta, murmushi ta saki dan kuwa a kallo aya ta gane Al-hussain a ciki, idanunsa sun bayyana mamamki da firgice mai yawa................. Al-hussain take kansa ya sara, lokaci guda idanunsa suka sauya launi, kallon Merry ya yi cike da arin bayani. Allah ya bayya danginsa ya bashi lafiya." Cewan Al-hassan yana kauda idanunsa daga kan Merry. Ido ciki ido suke kollon juna, hakan ya sa ta aga mai kai alaman tabbatar da abinda ta furta, mi ewa ya yi tsaye ya shafa tarin gumusa masu cika da laushi. Uhmmm Merry zo ki rakani supermarket." Ya fa a yana ha iye kakkaurar miyau daga ma oshinsa. Fita za ka yi?. Eh Al-hassan amma yanzu zan dawo." Shike nan, Merry kuje tare Ni zan jira fitowar Barkono." an dariya Merry ta yi, shi kuma Al-hussain ya yi murmushin da ya tsaya kan le ansa jin sunan da ya kira Abbeey. Da sauri Al-hussain ya nufa ofa zai fita, sai ya tsaya cak yana jin abin da Al-hassan ke cewa. Na tura ma ku i, komai ka siya nima ka siyomin irinsa. An gama an uwa." Da haka ya fice, Merry ma da sauri ta bi bayansa harda ha awa da gudu. Al-hassan ya gyara zamansa yana duba wayarsa, be au lokaci ba sai ga Abbeey ya fito cikin shigar kayan gida, kamar kullum fuskarsa a ha e kamar hadari. Da sauri ya gyara zamansa yana sake gaishe da shi cikin girmamawa. Alhamdullah, waye a ciki?. Al-hassan ne Abbeey. sai ya aga mai kai. Ina shashashan anin naka?. ya fa a yana zama. Sun fita da Merry yanzun nan. Okay." Da haka suka yi shuru na wani lokaci, kafin Abbeey ya sake kallon Al-hassan. Nasan a ranka yana yawan tambayar kanka me yasa na za a muku Momy a matsayin mahaifiya?...............kai ka ai kake wannan tunanin banda an uwanka da anwarka, a baya har na fara zargin kaman akwai wani abu da su biyu suke oyewa bayan mutuwarta, sai dai daga baya na gane babu komai. Hmmmmm ka sani kowa da irin nasa addarar a rayuwa, kuma tunani mara yau akanta be da ce, Momynku tana da tausayi, mutumci, kyautatawa al'umma, shi yasa nake ara sonta, kawai babban matsalarta shine...... maganarsa ta tsaya sakamakon wayarsa da ta fara ringing. Al-hassan lumshe ido ya yi, shi har ga Allah baya yason tuna yana da uwa, baya son tuna komai dangane da ita, tabbas tana da halaye masu yau, matsalar aya kamar yadda Abbeey ya ce, wannan matsalar ne yasa ya komai da take yi bata burgesa, hatta magana a baya sai suyi kwanaki ba su yi ba, amma idan ba ta da lafiya, hatta Al-hussain baya shiga tashin hankalin da yake shiga, ko da ta mutu, ya yi kuka, Kukan da ya kusan haukatasa, ya shiga tashin hankali, ya zama yana ke e kansa daga kowa, be suma kaman Al-hussain ba amma ya au watanni ko ya ce shekara yana jin yar haka, sannan a duk lokacin da ya tunata ba in ciki da na addabar ransa. Shikenan General, nan da kwana goma ze kasance...........zan shigo a tabbatar sun ware da kowani training duk da nasanka............ eh...... shike nan, thank you my friend." Da Haka Abbeey ya katse wayar, a natse ya mai da idanunsa kan Al-hassan. Me nake ce maka?." Uhmmm maganar kasuwanci kake min. sai Abbeey ya yi murmushi. Kana min kallon Tsohon da ya fara rikicewa ko?. sosa kai ya yi. Shike nan na bar maganar tunda ba kaso, amma a duk yarda take ina sonta, ina alfahari da ita, gashi ta bani yauta mafi daraja, wato ku. Hakane Abbeey, bara na auko abu ina zuwa. da haka ya mi e ya nufa part in su, shi kuma Abbeey ya bi shi da ido yana murmushi. Anya ba Al-hussain bane? Na ga kamar ya sauya mood da na yi magana akan halayen Shalelensa, uhmmm ku kuka sani, yara makan aljanu. ya girgiza kai kawai, dan azu duk ya gansu da wannan ciwon, yasan aya by Mistake a ka ji, aya kuma da ganganne..... Ko da suka fita, motar Al-hussain suka shiga, ya figa mota kamar ana ya Meyasa baki fa a min PA.1 ya yi accident ba?." Ya fa a cikin amo da masifa, sai ta dafe kai tana cewa. Ba accident ya yi ba wasa nake yi." Wani irin burki ya ci wanda yasa dukka su biyun suka kusa bugewa da glass in motar, dan ma babu wani mota a bayansa da ya buga nasa motar. A fusace ya kalleta da idanunsa suka yi jajur. Me....me kika ce?. Yes, wasa nake maka, kawai ina so mu yi magana ne akan....... wani tsawa ya yi mata yana wuci. Kinsan duk abinda ya shafa Momy bana wasa da shi, kinsan hankali na ya tashi, karki sake min irin wasan nan. sai ta dafa hannunsa, da sauri ya janye nasa yana kifa kansa akan sitiyari. I'm so sorry Al-hussain, dama maganar is very important shi yasa, na so tun jiya ka kulani amma sai raina min hankali kuke yi. ta fa a kamar ta yi kuka. Sai ya ago ya ri eta yana jin soyayyar anwar tasa. Da Ni kika fara magana jiya, sorry fa amin menene. sai ta sauke ajiyan zuciya. Akan dai PA.1, munyi magana akan aurenka da za'a aura gobe, an sauya lokaci zuwa 7:30pm na dare. Rintse ido ya yi sannan ya bu Na sani, bana son auren nan, amma babu yarda na iya tunda yana cikin *Promise* na Momyna, ba zan ba ta kunya ba, haka nan zan ri e amanar duk abinda na auka, plan in mu ba zai rushe ba. Ya za ka yi da Marwa?." Marwa ita ce wacce nake so, kuma zan aureta duk da Momy na raye ba za ta bari ba saboda dalilin da na sani kema kika sani." Ya fa a cike da rauni. Hakane, abu na gama Amaryarka ta amince za ga ci gaba da zama a gidan iyayenta har zuwa lokacin da za ka bayyana ma duniya hakan, a ganina lokaci ya yi da ya kamata ka fara neman ku i kodan iyalan da za ka tara. sai ya furzar da iska daga bakinsa. Zan arta hakan, kin yi angon dinner?. In banyi ba to waye zai yi, tun last week na amsa, kuma kaima kayan da za ka sa suna a shirye." Sai ya ka a kai yana kunna motar sannan suka nufa supermarket, baya da bu atar komai amma saboda Al-hassan ya siyan musu turare iri aya da wasu agogo na fata, da haka suka nufa gida suna ta tsara yadda goben zai zo musu............ ************** Abba tun yana jiran fitowar su har ya cire rai, dan haka ko da Najlah ta kirasa, a zaune a parlourn suke waya V.D call a wayar General, kallonta ya yi da yau ta cikin wayar. Tana zaune kan kujera, Black t-shirt ne jikinta da wani farin p-cap, Lollipop take sha mai tsinke, hakan yasa ya ura ma lips inta ido. ansa ya an lasa yana lumshe ido, a natse kuma ya bu e yana mai rage murya. Najlah kin shirya kasheni da rai na ko, tsaki da Allah ji yarda kika tsotsan sweet, wayyo Babyna." Najlah ta yi ar dariya tana wani fari da ido. Uhmmm to in ban sha sweet ba me zansha? Ina son teste in abu mai za i ne. Hmmmm Ina son na cija le an nan masu taushi." Murmushi ta yi, take kuma ya kai wayar ya summaci ciki yana mai jin nisha i da farin ciki. Jin wani gigitaccen sauti yasa ya juya yana kallon hanyar da zai kaika part din su Basma. Marwa ce tsaye, ta fasa ihu jikinta yana rawa, da sauri ta sake kulan dake hannunta ta yi sama da gudu tana kuka, gaba aya ya
Chapter 35 · 0% Book details