← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 79

Sashe 43

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta fara aiki domin gano su waye ungiyar *BLUE PENTER.* tare da duk wa'inda suke ciki. Good luck. da haka ya kashe kiran yana mai yi musu fatan sa'a, *BLACK SHADOW* tawagace da ya yi ma training dan ceto asar sa idan har jami'ai sun kasa, le ansa ya an ciza sai ya sauke ajiyan zuciya yana aje wayar dake hannunsa....... *********** Murmushi ne kwance kan fuskar wani matashin saurayi dake zaune gaban wani aton mutum dake auke da carbi masu yawa a wiyarsa, a kallo aya za ka fahimci bokane domin ga layoyi a jikinsa, akine sosai, mai jajayen ha ora. Hannunsa yasa ya ja layi akan trayn dake gabansa auke da asa, layi biyu ya zana sannan ya auki carbi aya dake hannunsa ya saki kan asan, take ya bu e baki ya fara magana da muryansa mai amo. a guda da hannun hagu. da sauri matsayin ya auki guda yana shu'umin murmushi. Bokan ya amsa carbin sannan ya lumshe ido yana wasu sulkulle, ya jima a haka kafin ya hargitsa asan gabansa ya rubutu harfofi guda biyar a jikin tray Za ta sanya kaya launin orawa, ita za ta fara magana, a lokacin za ka cire glass in idanunka ka kalla cikin idanunta, daga nan shike nan. da haka ya bu e tafin hannunsa sai ga wani ullin akin abu, matashin ya amsa jikinsa har rawa yake, tare da bokan suka kalla sunan dake jikin tray in, a tare suka furta *BASMA.* ............... > Salo ya sauya, labarin ya bu e sabon shafi *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing* *THE SHIDORIA WRITER'S TEAM* 1. BUDURWAR ABBAN MU Pretty Sk 2. WASAN ADDARA Asmeetah Writer 3. FANSAR NAILAH Umulkhairi Hashim Abo 4. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal 5. WAR IYAR SO Fatima Bintu Hussain 6. MATAR YAYANMU Sa'adatu Ta Batulu. 7. GARWASHI Hafiza Amanar Ammey Laylerh _DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 2 Za ta sanya kaya launin orawa, ita za ta fara magana, a lokacin za ka cire glass in idanunka ka kalla cikin idanunta, daga nan shike nan. da haka ya bu e tafin hannunsa sai ga wani ullin akin abu, matashin ya amsa jikinsa har rawa yake, tare da bokan suka kalla sunan dake jikin tray in, a tare suka furta *BASMA.* ............... Eh Basma ita ce sa'arka, idan har ka juya mata tunani to tabbas duniyarka za ta yi yau. cewan Boka yana gyara zaman carbin da ke afarsa, matashin nan kuwa murmushin kawai yake saki, sannan ya fiddo ku i masu yawan gaske ya aje ma boka, tare da rarrafawa har ya fita daga aramin akin boka. Ashe dai matashin ba laifi yana yau daidai misali, duk da kuwa hasken da yake da shine ya haskaka halittarsa, amma da be da hasken da idan ka mai kallo aya ba za ka sake mai na biyu ba. A alla ba zai wuci 28yrs ba, yana tsayi amma be da iba sam, tafiya yake cikin umbo yanayi yana murmushi, a alla ya yaudara am mata sama da 20, kuma duk an masu ku i, babu wacce yake aure sai dai yana ru a musu tunani da wallin boka, da haka yake tara ma an kuda e a wajen matan daga arshe ya ci amarsu, wasu boka ya haukatar da su wasu kuma ya lalata su ya bar garin. Duk ku in da yake tarawa ajewa yake yi yana ma kansa babban tanadi, baya lissafin komai sai na samun ku i ba tare da shan wahala ba, shi yasa ya yarda bokonsa fiye da kowa a duniya...... *********** Merry wai wani irin aiki ne Al-hussain ya samu? Gaba aya ya sauya, kullum hankalinsa yana kan system, gashi ba ya son kowa yaga menene a ciki, abin haushin ma cemin yake tafiya zai yi, gaba aya bangane masa ba. ya kai nan yana jin zuciyarsa yana mai zafi. Merry dake kallon Al-hassan ta sauke gauron numfashi ta ce. Bansan komai ba dangane da halin da ya fara kwana biyu, ko jiya na mai magana dana samesa a room inku, sai ce min yayi wai Al-hassan ne, bayan lokacin a parlour na barka, gaba aya Ni na fita sabgansa a an watannin nan. ta kai nan da iya gaskiyarta. Hmmmm shike nan, koma office in ki, ki ci gaba da aiki, zuwa anjima zamu le a asibitin da ake ginawa dan ganin ya aikin ke tafiya. sai ta mi e tana aga kanta sannan ta fice, shi kuma ya lumshe ido yana tunanin an uwan nasa. ******* Zaune yake kan wani kujera mai numfashi, kai daga ganin akin kasan na wani usan asar nan ne, dan kuwa komai dake babban parlourn ya ha u har ya gaji da ha uwa, kuma komai na Parlourn gold ne sai wal-wal komai yake, dan daga kujera, fantin akin, labulaye, da komai gold colour ne. Hannunsa dake auke da safar hannu baki ya au wayarsa dake ringing a kan table, a kunninsa ya kai ta cikin wayar ya jiyo muryan babban masu tsaronsa yana magana cikin girmamawa. Sir gaba aya sun taru, za su iya shigowa ciki?. Uhmmm. ya fa a yana cire wayar daga kunninsa. Yana zaune aka bu ofa aka shigo be kallesu ba har suka shigo suka zazzauna akan kujera, sun mai sallama ya amsa da kai yana binsu da ido aya bayan ayan, mayan mazaje masu kalama su uku suna zauna biyu musulamai aya kuma chirsten. Glass in dake idanunsa ya cire sannan ya bu e baki cike da isa ya ce. Opposition Party (abokan hamayya) *People s Reform Movement (PRM)* Jam iyyar mai siffa biyu _The Voice of the Masses_ hmmmmmm me ke faruwa ne the Leader of PRM?. ya kai yana kallon wanda ke zaune a tsakiyarsu. Babban rigar dake jikinsa ya gyara sannan ya Senator Ibrahim Lawal Tum a mai magana da harshen jama a ya ce. A jiya an tattauna akan ungiyarka *BLUE PENTER* daga majiya mai arfi akan shirin da wancan mutumin ke yi wato shugaban asa MUHAMMAD BABANGIDA SHAMAKI, ya ce da kasan zai au mataki akan ungiyar, bana so ar mu ta yi ruwa, so nake mutane su guji jami'yar mai ci a yanzu *NUJP* (National Unity & Justice Party). " Sai ya goge fuskarsa da hanki duk da babu gumin a fuskar. Babu wanda ya sake magana na tsawon lokaci kafin David John ya ce. Muna so komai ya aru, sace mutane, kisa, cin hanci da rashawa, walahar abinci da komai da komai, saboda mutane su yi tir da jam'iyar *National Unity & Justice Party (NUJP)* . da haka sauke ajiyan zuciya suna kallon matsayin saurayin da ke zaune yana kallonsu, wannan mutum da ko su kansu basu san ya fuskarsa take ba dan kuwa rigan fuska yake sawa na fata a duk lokacin da za su zauna da shi, duk kuwa da shine ogansu gaba aya, babban tantiri da ya gagara Nigeria, mutum guda da yake kashe-kashe kuma ya kwana lafiya, sunansa kawai aka sani amma babu mai ta amaiman bayaninsa, shi kalma aya ne tak be yarda da shi ba wato *Yarda.* Be yarda da kowa haka yake yaruwa, kusan shekara biyu kenan suna aiki da shi amma basu san waye ba, sun san bayan su yana da wasu manya-manyan a asar nan da suke bayansa, babu laifin da bayayi, sunan sa kawai ke yaro a zagayen shu'umin azzalumai wato *BLACK DRAGON, shugaban ungiyar BLUE PENTER.* Murmushi Senator Ibrahim Lawal Tum a ya yi dan jin BLACK DRAGON yana magana da muryan tsofaffi wanda da shi yake musu magana dan yana sanya wani abu a ma ogaronsa da haka ka za a muryan da kake so, idan har ka yi magana to babu mai gane muryanka. Ku kwantar da hankalin ku, ku koma gida ku kwanta, ku addara ku za ku yi nasara a za e mai zuwa, dan kuwa lokacin da zan gama hargitsa ko ina, ku zaku fito wa al'umma a matsayin inuwa, ku basu ku i ku basu abinci, ku nuna ku bakuson mulkin, daga lokacin komai zai sauya. Black Dragon wannan shawarar ya yi, kuma kuna farin ciki da zama mabiya bayanka, ka yi komai yarda kake so, mu kuma muna nan dan ba ka kariya. cewan Senator Tum Za ku iya tafiya." Sai suka mi e suka mai sallama sannan suka fita. Suna fita ya mi e tsaye, sannan ya yi sannan cikin isa da tun awo, yana tafiya kamar ba zai taka asa ba, a natse ya shiga wani bedroom Wanda ya komai na ciki Ja da ba i ne, sannan anyi zanen Dragon Mai feshin huta a jikin bangon akin. A gaban mirrow ya tsaya sannan ya fara cire boturan rigarsa, take ya zare rigar yana daga jikinsa da yake a mur e, ko ina nasa a cike ba arya, fatan bayansa kuwa an mai zanen Dragon launin ja da ba Fatar da ya sanya a fuskarsa take ya sanya hannu ya cire yana mai sakin mask in a asa. Hutar akin ne ya auke dan haka ban iya gane fuskarsa ba saboda duhu, sai dai na hangi tarin gashin gemunsa da Lulu eyes in sa masu she i da annuri, a natse cikin muryar azu ya ce. Ina da arfin ikon da babu wanda zai iya shiga gabana a duniyar nan, BLACK DRAGON mai feshin huta, hmmm hmmmmm bani da burin da ya wuce sai ganin na rushe gaba aya dokar asar nan na hana kowa sukuni, na fitina kowa. da haka ya juya ya shiga toilet da wannan tafiyar na sa mai tsayawa a rai................ ************* Breakfast suke yi su uku a Dining room, suna cin abinci suna hira.
Chapter 43 · 0% Book details