← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 79

Sashe 75

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zuciya tana fara karatun Alqur'ani cikin ira'arta mai da i, da sanya natsuwa, suratul jinni da fara daga................ A hankali ta mi e tsaye, ku in ta auka ta mai da cikin jakka, sannan ta kalla cikin akin da yau, har lokacin kuma tana ta rera karatun Alqur'ani nan babu tsayawa. Za ta iya aukan Basma har mota, amma ta nema ruwa ta yayyafa mata, a firgice ta farka tana salati, lokaci guda ta mi e ta yi waje da sauri. Najlah ta bi bayanta, kafin ta fita a gidan har Bassey ta shiga mota ta du une waje aya tana ta addu'a da arfi. Jin Najlah ta figa mota yasa ta rintse ido tana are matse jikinta da jikin kujera kamar za ta shiga ciki. Najlah parking ta yi a Compound in gidan, a dai-dai lokacin aka fara kiraye-kirayen sallar magrib. Kafin ta fita a motar har Bassey ta fice ta nufa ciki da gudu, kai Najlah ta girgiza sannan ga fito hankalinta kwance, ta nufa ciki. Fauza ce zaune tana kallo, ganin Najlah ta shigo, ta mi e fuskarta auke da fara'a. Ammeen Basma an dawo lafiya?. Najlah ta fa a murmushinta. Lafiya lau. Kawo jakkar na ri e miki." Karki damu zauna ki ci gaba da kallon ki." Sai ta ata fuska. Dan Allah ki kawo....." Amsa." Ta bata jakkar, murmushi suka yi sannan suka shiga jera. Naga Basma ta shigo a ru e, Allah yasa lafiya?" Ta fa a tana aje jakkar kan kujera, Najlah ta cire gyalen tana murmushi. Lafiya lau, kawai ta tsorata ne da wani abu." Ok, Uhmmm na ce wani abu?." Sai ta kalla Fauza jin sanyi a muryanta. a kanki tsaye Autar Abba." Fauza ta matsa kusa da ita, Najlah ta ri e hannunta tare da zaunar da ita gefanta, cikin taushi murya ta ce. Uhum ina ji. Fauza ta sauke ajiyan zuciya ta ce. Ki yafe min duk abin da na miki, sharrin shaidan ne. Babu abinda kika min, in kin min ma na yafe miki wallahi." Cikin jin da i ta ce. Na gode sosai, zan iya rumgumarki. Najlah ta janyota jikinta tana cewa. Mun zama aya ki auke Ni kamar su Basma. Insha Allah........kina burgeni wallahi." Murmushi Najlah ta yi. Na gode Autar Abba. An shiga salla bara na je na yi. da haka Fauza ta fita cike da annashuwa. Najlah wanka ta sake yi sannan ta yi sallah, ba ta sauka kan darduma ba sai da ta yi sallar isha'i, sannan ta mi e ta cire Hijab, a Parlourn ta zauna tana jiran Abba, ta ji shigowarsa lokacin sallar isha'i, tasan masallaci ya wuce yanzu zai dawo. Ba ta au lokaci ba ya shigo bakinsa auke da sallama, da sauri ta mi e ta nufesa da gudu, jikinta ta ane. Oyoyooooooo Mubeey." Murmushi ya yi. Baby a gajiye nake, karki ara sani." Sauka ta yi jikinsa. Oh sannu Baby." Ta amsa jakkarsa. Da haka suka isa wajen kujera ya zauna, ita kuma ta sauna a asa ta cire mai safa, sai ta cire mai hula, a jikinsa ta zauna. Baby wanka ko abinci?. ya lumshe ido sannan ya bu Abinci, ina jin yunwa sosai. murmushi ta yi tana jan dogon hancinsa mai tsini. Muje muci to. tare suka tashi, main Parlour suka isa, babu kowa, sai suka zauna a Dining area, abinci ta zuba musu a plate aya, ta sanya spoon aya. Tana bashi yana bata haka suka au dogon lokaci suna ci Abba yana ta santin girkin Najlah. Baby a Ina kika kowa girki? Nasan ba wani zaman gida kike ba." Ta yi murmushi tana sake kai ma abinci bakinsa da hannunta dan shi baya son da cokali, cizonta ka an ya yi, ta yi saurin cire yatsar tana yarfe hannu. Auchh Abbaaaaa." Sorry Angel, duk santin abinci ne shi yasa. Hmmm a YouTube na kowa, ina yawon kallon girke-girke, hakan yasa na iya, kuma idan har naje gida ina taya masu aiki girki." Murmushi ya yi sannan ya goge bakinsa da tissue. Parlour suka isa, suka zauna manne da juna, Najlah na wasa da gemun sa shi kuma yana kallon American film. Suna zaune Marwa da Basma suka sauko, hakan besa Najlah barin abin da take ba, suka zauna daga asa suna gaishe sa Abba, ya amsa cikin sakin fuska. Basma jikinta har yanzu be dawo daidai ba, gaba aya a ru e take, kawai arfin hali ta yi wajen saukowa, shima saboda Abba ya ce za su yi magana ne. Fauza ta sauko ri e da littafi, calculator da biro wanda ta sa baki tana an cizarsa. Ammeen Basma Please help me." Ta fa a tana bata littafin hannunta. Abba Barka da dare. Yauwa autata. Kaina ya kulle gaba aya, Basma ce ke taya Ni mathematics, sai dai bata yanayi mai yau." Najlah ta duba Littafin tana cewa. Aunty Marwa fa?. lokaci guda Fauza da Marwa suka yi dariya. Ban iya maths ba, duk lissafin da ya wuce addition bana so." Abba ma murmushi ya yi. Take Najlah ta fara fasa mata lissafin da kai, tana fa a Fauza na rubutawa cike da jin da i, Duk kallonta suke yarda take zubo numbers Babu mistake tana kai arshe Fauza ta tafa mata. Kaiiiiii you're Diamond." Thanks. Najlah ta fa a tana mai da hankalinsa kan Abba da ya yi gyaran murya yana cewa. Marwa saura sati Uku biki, wani shiri kika fara akan haka, duk da Ammeen Basma ta yi order na kayan Kitchen, ki dai fara shiri, duk Ni bana son wasu bidi'a, and zan tura miki kudi na wasu hidindimu da za ki yi. cikin sanyi Marwa ta ce. To Abba Allah ya ara arzi Ameen, ko da wata matsala ne? Na ga yaron ma baya zuwa. oyayyen ajiyan zuciya ta sauke, ita har ga Allah auren ya fita a kanta, ko zumu i da farin ciki ba ta yi, hakan yasa ta gayyaci awayenta ka ai ta ce musu babu anko. Abba babu komai wallahi." To masha Allah.......ke kuma Basma, na bada aurenki, amma sun nema nan da an lokaci kafin a aura, ban fa a miki ba saboda haka saurayin ya nema, kinsan na auki Mukhtar kaman an da mahaifa, Ni kaina zan yi alfahari idan har ya zama sirikina." Da haka ya yi shiru, Basma ta rasa meke mata da i, har ga Allah lokaci guda ta ji ta tsana Anas, ko ganinsa ma b ata sonyi, haka ta yi blocking numbersa, tana kuma ta addu'a akan Allah yasa su sake ha uwa..... Basma!." Da sauri ta kalla Abba. Na.... Na'am Abba." Kinyi shiru." Kai ta an dage tana cewa. Abba, kasan me na gani da idanuna yau?......kasan me Matarka ta yi a gabana?." Murmushi Najlah ta yi amma idanunta na kan tv. Basma nasan koma me kika gani Alkhairi ne A'a Abba, ba shi bane?." Murmushi ya yi sannan ya ce. Me ya faru to?. Marwa ma ta kalleta, haka Fauza dake rubutu ta kalleta dan jin ta fara koro musu zance. Abba ya yi ma Najlah wani irin yarda ne wanda shi kansa baya ce ga irin sa ba, ya karance ta da yau, kowani abu da za ta yi yana da dalili mai yau, ko da Basma ta furta sunje wajen Boka, ido ya zaro kamar yarda su Marwa suka yi, amma a ransa yana ta sa e-sa e akan Allah yasa ba wani abu ta mai ba, alai tana kai arshe, Abba ya dafe irji yana duban Najlah. Basma ta kai arshe tana hawaye. Ta harbesa har lahira, ko tsoron Aljanun da suke wajen ba ta yi ba, Abba wannan matar ta ka ba ita ka ace, ka bincika lafiyarta." Ta share hawaye da suka zubo mata. Marwa ta yi da yar tukun numfashinta ya dawo daidai, amma ji ta yi ya dena fita ta hanyar da ya dace. Naga sai bina kuke da kallo, bayan wani abu na maiba, ki bari next fita idan zan yi kisan hula anci da wu a za muje tare da ............ da sauri Basma tari numfashinta. Idan kin ganni a lahira kaini aka yi, babu inda zani. hayaniya suka fara yi kaman kaji, Abba, Marwa da Fauza kallonsu kawai suke yi, suna dariya. ata ki fita a ido na rufe..... Sunana Basma, kuma Ni ba yarki ace ki. Najlah ta mi e tsaye tana masifa. Hmmmm yadda kasa ke wai haka wai ke kaza, na gaba ya yi gaba na baya sai labari, ko ki so ko ki i matar Abba nake, Ammen Basma. da haka ta yi fari da ido. Basma ganin hayaniyar zai koma fa a, yasa ta shafa ma kanta lafiya ta yi shiru, dan tsoron Najlah take yi. Abba cikin taushi ya kalla Najlah ya ce. Ammeen Basma ki dena hayaniya, yaranki ne fa, be dace ba sam, ya kamata komai da za ki yi a gabansu ya zama mai yau saboda dake suka koyi." Najlah ta zauna tana sinne kai. Hakane Abba, na mata Ni uwace." Murmushi ya yi sai ya mi Zan shiga ciki, sai kin shigo." Ta aga mai kai, da haka ya wuce. Najlah ta kallesu sannan ta fara magana kamar ita ta haifesu Marwa yaushe za ki gama exam?." Marwa ta amsa mata ba yabo ba fallasa. Jibi." Yauwaaaa, washegarin ranar Hajiyar amshi za ta zo daga Maiduguri, za ta yi aikinta har zuwa biki." Wani aiki?." Cewan Fauza. Najlah ta kalleta ta ce. Gyaran jikin amarya, ina so a gyarata fes, jikinta ya yi fresh luwai-luwai." Naganeeee, Nima za'a min dilka ko?. Uhmmm Amarya kawai, ke ar kallo ce, sannan Marwa ki dage ko yayane ki iya girki kafin lokacin, Basma kuma kafin nata za ta goge sosai." aramin tsaki Basma ta ja. Bassey ki kama kanki, zan......" Da sauri Basma ta mi e sannan ta bar musu parlour tana cewa. Ba za ki sauke min hauka ba, banda wannan lokacin ki. Najlah ta yi wafa bayan ta haura, Marwa ta ara sakin jikinta, haka suka sha hira akan bikin, Najlah ta ji da i sosai ganin yarda suka auke kaman ar uwa.
Chapter 75 · 0% Book details