← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 79

Sashe 53

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Karima da Hajiya Mama. Addu'a ya musu sannan ya an saki jiki yana amsawa da ameen wanda le ansa ne kawai ke amsawa.............. *************** Toshe kunnuwanta ta yi tana dariya, sai da ihun an ajin islamiyyarsu ya yi sau i sannan ta kallesu tana cewa. Ai sai ku sa mutum kunninsa ya do e. Bara naa...... da sauri Umaima ta ri e ta kafin ta tashi. a baki suka yi wajen cewa. Be bada izini baaaa. Kaii kuna tunanin karna motsa har sai kira?." M. Salis ta ce. Garantee umarni ne daga sama." Sai suka kwashe da dariya, sai Rukky dake tsaya cikin Angon bikin, wanda ta yi riga skirt ta ce. Amarya kar tun yanzu ki fara take karatun ki, ance idan ya ce a'a kirki...... KIYIIII." Duk ha a baki suna dariya. Baki ta fara turawa tana bubbuga afa a asa. Ah ta arar ya motsa." Da sauri Najlah ta bugi kafa ar Rumaisa. Nan fa amarya ta rantse sai ta tashi, su kuma suka rirriketa suka hanata tashi. Cikin ikon Allah sai ga kiran Abba, da haka suka saketa ta au kiran. Baby ka hanani tashi, ga Mamie sai kira na take." Da sauri ya ce. Ya Salam, Ni wasa nake miki ai, sorry, tashi ki je, ga munan zuwa. To Allah ya tsare hanya. Ameen My Dearest. da haka ta katse kiran tana musu fari da ido. Najlah sauya kaya kafin ya iso, wow makeup in nan ya ara haskaki. sai ta yi fari da ido. cewan Rukky tana aje wata arnen less Mai shegan yau. Da haka aka ba amarya waje ta sauya shiga. Babban parlour kuwa, an uwa da mutanen arzi i ne suka cika tab da gidan, kowa ka kalla fuskarsa a washe da farin ciki. Yawancin mutanen suna sanye da golden atamfa mai kala uku, ja, aki da brown, atamfar ta yi yau sosai, sannan kowa ya ure inki, dan style ne sai kin gaji da gani, wani ya burgeki wani kuma ya baki haushi. Hatta Compound akwai jama'a sosai, rumfa wajen biyar ne a tsakar gidan kuma kowanne da mutane, a gefe guda can ga sojoji suma da suke kwasan dabge, dan kuwa Mamie da kanta ta kawo masu girka abinci da masu rabu, yarda kasan a hall haka, dan abincin ma kala-kala ne suka girma. Mamie ta yi dariya tana kallon awayenta tun na makaranta. Allah na tuna Najlah nawa take da za'a kaita gidan hayaniya, hmmmm matansa basu da ta ido, ace kaman su Aunty Jummai suje jere, matan nan su musu rashin kunya." Cewan wacce ke zaune gefan Mamie tana jin babu da i, wata da suke kira Mario sunan tun suna makaranta ta ce. Gaskiya ba su yauta ba, da munsan hakane da kince ya neman mata gida daban, yauwa ga ar albarkan can..... Amarya!! Amarya zo." Dukkansu suka kalla Najlah da ta nufo su, tana tafiya a natse. Wani Less ta sanya mai kyau da tsari, wanda ya ji duwatsu daga sama har asa, fitted gown me rigar in da ya bi ko ina tudu wari ya zauna a jikinta team tsaf, ta gaba da baya, ga wani irin cika da ta ara sai masha allahu kawai, wani mayafi mai laushi da tsada, da aka yafa mata ya auka ta baya har asa, kanta da yasha ananan kitso ya kitsu anana kuma cikin tsari. Fuskarta kuwa, kwalliyarta ta kasance mai kyau sosai gashi babu wani hayaniya, idanunta da suke fari al sun au Kajol ya yi wani yau sosai. Sannan gashin idanunta sun wanta sun ara haskaka idanun nata, lip-gross aka shafa mata kawai, amma ya yi wani light pink saboda yanayin le anta. Kai gaba aya Najlah ta cinye wankan, dan tsayawa bayanin walliyar zai au lokaci. Murmushi mai ha e da kunya ta isa wajensu, ta tsugunna tana gaishesu, cikin farin ciki suka amsa suna washe mata baki. Najlah me yasa kika yarda aka ha a ki da kishiyoyi? Tun kafin a kaiki sun fara nuna halinsu. Maman Tweens me ya faru?." Cewan Najlah ta lumshe sexy eyes in ta, wanda ya yi kaman ruwa sun kwanta a ciki, Sai Mamie ta ce. Ba wani abu bane, kawai yaran mijinki ne suka yi ma su Aunty Jummai rashin kirkiri, amma ya wuce, tashi ki je." Yayansa ne wai dama?." Cewan aya, sai Najlah ya tashi ta bar wajen. Kuna kallon Autata kaman shuru-shuru, itama gogaggiya ce, kome ya faru ita ce, da bakinta ta ro a zama da yaran, sannan tasan halinsu, ku barsu mu dai mata fatan alheri kawai, su kuma zan kira Aunty Jummai din ku kulle part in, har masu kai amarya su kaita. da haka suka ci gaba da jujjuya maganar. Najlah murmushi kawai ta yi, ba za ta kira su ba, hasalima su gama duk iskancin da za su yi, tana shiga an gama magana. Duk wanda ya ga amarya sai sun tsaida ita sunyi hoto, kusan suna da farin jini. awayenta suke zage da ita har suka fita Compound, wajen sojojin ta fara zuwa, inda tana zuwa suka sara mata itama haka, take suka hau hauka wasu harda harbin sama da bindingu. Taso ta amsa bindiga aka hanata, ta dinga unai, da haka suka yi waje dan Abba sun iso. Ke wai ko hawayen baki yi, tsakani da Allah tun safe idanunki a bushe, jiya dai kinji kuka amma yau ko hawaye, anya najlah. Ohhhh Rukky, kukan me zanyi, yau ranar farin ciki ce a gare Ni, wallahi dauriya nake amma dana kalla Mamie sai na ji damuwa ya kamani. take hawaye suka zubo ka an daga idanunta. Yauwa ko kefa." Cewan wata ar familynsu, murmushi Najlah ta yi tana kallon Abba ta yi dake tsaye cikin wasu manyan maza dan gaba aya babu yara a ciki. Wani abu ta ji ya tsaya mata a rai, sai ta rintse ido tana jin kaman ba za iya ci gaba da tafiya ba, ganin ta tsaya yasa Abba ya fara takowa a natse. Launin kayansu iri aya, sunyi yau, har sun gaji da yau, a gabanta ya tsaya yana kallonta, sai awayen suka basu waje, lumshe ido ya yi sannan ya bu Kinyi yau sosai, wannan walliyar nawa ne Ni ka ai, be kamata kowa ya gani ba, koma gida." Da sauri ta aga idanunta ta kallesa. Kayan nan sun matsaki, ki koma kawai, 4:30pm za mu wuce, ku kuma jirgin 7pm ne." Sai ta aga mai kai. Ki bar zubar min da hawaye a banza, bana so." Nan ma ta sake aga mai kai sannan ya juya, itama ciki ta koma. Da yake abokansa duk manyan mutanen ba irin rawar kai, haka suka shiga mota suka wajen suna mai sha iyancin ya hanasu ganin amarya. Bece musu komai sai murmushi da yake yi. Take kuma ya tuna can gida, yana fatan masu jere har su gama su zauna lafiya, ba tare dasu Basma sun kulasu ba.............. ************* Bassey ta yi dariya tana ara saita remote kan fankan sama dake aiki irin mai M.P ne, wanda yake duka sosai. ara ta ara na wa ar Ido kwanja tana bi, Marwa da Fauza suma suna yi suna rawa. Mata biyar ne zaune suna cin abinci kan Dining room, idanunsu na kan su Basma, balle ita Basma da suka auka matar gidan ce, dan tun safe da su zo, ta fara musu rashin kirkiri, da kyar ta barsu suka shiga part in Abba suka jera kayan Kitchen, amma sai da ta caje kayansu wai kar a shiga da laya ciki. Yanzu kuma sun fito cin abinci shine suke waka suna mai da musu habaici. Rawa suke cikin tsari kuma a natse, amma ana zuwa wani baiti nan take Basma ta kallesu tana yi tana dalla musu harara duk kuwa da sun girmeta sosai, wa an take bi tana nuna su da yatsa. ............A bugan salon ki an wane yaro.....ke wancan........... ba ke ba............. ta kusa dake mai akin wali............ tafi daga nan............. canza waje.......... ko kinsa Ni ne kike kallona..... * Aunty Rabi dake yafe da gyale ta yi saurin kau da kanta tana kai loman shinkafa da mai da yaji wanda shi aka basu. Sun so tun a farko su yi mata tijara sai suka ga an sanda uku a tsakar gidan, wanda Basma ta kawo su akan duk wanda ya mata hauka za ta mi asu wajensu. Wayarta ne ya hau ruri hakan yasa ta duba *Masoyi.* Tsaki ta ja tana cewa. Bara naje wajen wancan uban takurar." Ta fa a cikin acin rai, batasan dalili ba sai ta bi maganar Doctor Mukhtar, ta yi sadaka sannan ta dage da addu'a, lokaci guda ta fara jin yana fita mata a rai, sai me duk yanayin acin ran da take ji, tana fita waje suka ha a ido shike nan, take ta yi mai murmushi tana isa gabansa, shima murmushi ya yi tana ara tabbar da wallin boka ya yi aiki a karo na biyu, wiyarta ya kalla wanda ke auke da agogon gold mai she i, take ya ji kaman ya mallaka sar anne.............. END. An aura Jama'a. PAGE 3 > ..............shima murmushi ya yi tana ara tabbar da wallin boka ya yi aiki a karo na biyu, wiyarta ya kalla wanda ke auke da agogon gold mai she i, take ya ji kaman ya mallaka sar anne.............. ____________ Basma kullum ara yau kike yi, gaskiya ji nake duk duniyar nan babu wanda ya kaini sa'a. Kin ha a komai da komai, ina sonki. murmushi ta yi tana wasa da gefan gyalen jikinta. Sarkan nan ya zauna miki a wiya sosai, launinki sun ara haskaka shi. a wannan karon murmushi mugunta ta yi mai. Dan kuwa ta gane an damfare ne, a an iya kwanakinsu tare, ya rabata da abubuwa masu tsa a wanda batasan iyakan su ba, harda motarta, da sar i, bayan ku in da yake tambayar ta ita kuma ta tambaya Abba. A yanzu ta gane komai, dan haka ta ciro glass aga ajiyun rigarta, ta sanya saboda kar ta kalla cikin idanunsa ta fahimci sune rauninta. Daga sama ta fara kallonsa har zuwa asa, take kuma ta aga hannunta ta wankesa da wani lafiyayyen mari. Sannan ta janyo walar rigarsa tana magana a fiffizge kamar ar
Chapter 53 · 0% Book details