Sashe 63
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya wuce. Kamar jira suke Basma ta ce. Kinji kunya wallahi, banza shashasha." Har Najlah za ta kulata sai Fauza ta dungura mata Plate in indomi gabanta. Ido Najlah ta zaro tana kallon ja walon da aka yi, indomie daga gani ji asa aka yi sai aka tace, sannan aka ha a da anyen wai aka zuba a tukunya, maimakon a soya da mai, sai ta zuba ruwa, ruwan ma na Doya ne da aka tace. Sai gishiri da yaji abu ko yan gani babu. Me......meye wannan?." Indomien da kika ce mana. cewan Fauza tana fara shan Tea. Waya girka?." Ni mana." Da haka Najlah ta mi e tsaye. Wucewa ta yi, sai suka kwashe da dariya. Kin min daidai Fauza ina sonki." Nima ina sonki Bassey." Hankalinsu ne ya koma kan Najlah, da mamaki suka ga ta nufa main door ta murza key, sannan ta wuce bedroom dinta da key, cikin an lokaci ta fito da wannan bulalan injine. Bayan wancan fa an da suka yi, sau biyu suna sakewa, kuma duk ba su ji da da i ba wajen Najlah, sun gama yarda tana da Aljanu, shi yasa sai harara da ba in magana, ita kuma ta adana bulalar a aukinta. Tana isa wajen ta zauna tana mai yin murmushin mugunta. Take su kuma kowacce ta shiga hankalinta. auka ki cinye abincin nan?." Najlah ta fa a a kausashe, Fauza ta ce. Banci abinci da safe. To wallahi sai kin ci wannan, ko na miki matsiyacin duka. da haka ta auke cup in gabanta ta aje mata Plate Ke wai wata irin mahaukaciya ce, kin zo mana gida kina hana mu zaman lafiya, na gaji da duk abinda kike mana, haba dan Allah." Fa in Basma da ta kai arshe. Najlah ta bar musu Dining area ta zauna a babban parlour tana cewa. Kinsan Allah Fauza sai kinci abincin nan." A zafafe Basma ta yi kanta ,ta isa gabanta tana tsayawa. Ta manta duk fa ar da suka yi, tako cacimi rigar Najlah tana kai mata mari, da sauri Najlah ta ri e mata hannu tana cewa. Nasan maganinki Basma, duk abinda ke kanki zan sauke miki shi. da haka ta raruma afafun Basma, ta yi sama da ita, ta nuna ma Allah sannan ta saketa kan kujera. Take ta kuma ta yi sama da ita, ta yi hajijiya mai yawa kafin ta saki Basma, ai auke huta Basma ta yi gaba aya. Ganin haka Fauza ta fara kai indomie nan bakinta, tana ci miyanta na cinkewa, ai da sauri ta tashi ta je wajen sink, sai amai. A dispenser Najlah ta ibo ruwan sanyi, ta watsa ma Basma. A gigice ta farka tana salati, Marwa dake kallonsu ta sauke ajiyan zuciya ganin Basma ta dawo hayyacinta. Knocking Abba ne ya dawo da Najlah daga arin marin Basma, wafa ta yi tana aje bulalan kan Center table, ta nufa main door, ta cire luck tana bu e mai ya shiga. Murmushi ya sakar mata. Baby lafiya?." Lafiya lau ba lafiya ba, a ta baya na yi ajiyan wasu manyan arafa masu tsa a, shine yau ba'a ga komai ba, na yi mamakin da suka ce babu wanda suka ga ya auka, kayan da yawa sosai, a alla za su kai 7million." Da haka suka zauna, sai ya kalla Basma da jikinta ya yi sanyi. Me ya ji a ki?." Ta nuna Najlah ta fashewa da kuka. Abba ka saketa, wallahi wata rana za ta kashe mu, mahaukaciya ce, mai manyan Aljanu, wallahi ba ta da imani." Ta kai nan tana ri afafun Abba. Abba ya kalla Najlah dake jikinsa, cikin sanyin halin ya ce. Ammeen Basma a dinga sassauta hukunci, kinga yarane." Baki ta tura, tana sha Uhmmmm to My Mubee." Yauwa Jaririyata, Marwa da Fauza ku zo nan, Ammeen Basma za ta fa a muku dokokinta wanda idan kuka bi za ku zauna da ita lafiya." Najlah ta sake shigewa jikinsa tana cewa. Ina sonka, Basma an matsa gefe." Basma cikin fushi ta mi e, sai kuma ta nema waje ta zauna jin hajijiya na kamata. Fauza ta gama amayar da komai, sannan ta iso parlourn ta zauna a asa gefan Basma, tana lasan lemun tsami, Marwa ma ta zauna suna zuba ma Najlah ido. Baby ke ake jira." Cewan Abba yana latsa wayarsa, Najlah ta matsa daga jikin Abba tana an yi mi a sannan ta daura afafunta kan Center table tana cewa. Daga yau na haramta ma masu girki suka aikin Kitchen gaba aya. kallon mahaukaciya suka yi mata, ita kuma ta musu na kashedi tana ci gaba da cewa. uwa za ku yi wajen girki, dan ba zan aurar da ku baku iya komai ba, balle ke Marwa, dole ki dage wajen sarrafa abinci nau'i-nau'i, masu girki za su ci gaba da gyare-gyaren gidan kafin shima ya dawo kanku, be kamata kuna mata ba amma baku iya komai ba........." Ganin Abba ya katseta sai suka ji da i, amma abinda ya furta yasa suka tabbatar da Najlah ta asirce Abba. Uhmmm Ammeen Basma, wa zai koya musu?. Ni da kaina Babyna. Yauwa, Ni kaina zan so su iya aikin gida, kai ku gode ma Mahaifiyar ku, wallahi kunyi sa'ar Uwa." unai suka fara yi ita kuma Najlah ta ci gaba da magana. Abu na biyu, Basma, yaron dake zuwa wajenki, ki dakatar da shi, sam be min ba, ya yi kama da marasa gaskiya.......... da sauri Basma ta ce. Bange me mikike nufi ba? Wai Anas? To wallahi sai ya zo tunda Ni naga Ni, na ce ya min, ke sani banga wanda zai hanani auren Anas ba, wallahi wallahi." Ta kai nan tana ma Najlah kashedi. Haka kika ce?." Eh Najlah." Hmmmm shike nan, Ni kuma ya zo ya gani idan za ki fita, kinsan launina ban yau, Abba karka shiga rigimar uwa da anta." Ta kalla Abba dake shirin magana. To bara na shiga ciki. da haka ya mi e tsaye sannan ya kalla yaran nasa. Kuyi mata biyayya, ina da tabbacin ba za ta cutar da ku ba." Da haka ya wuce ya barsu. Marwa hawaye suka gangaro daga cikin idanunta. Ke yanzu bin boka abu ne mai yau? Kalla yarda kika mai da mana Abba, kamar wani robot, sai abinda kika ce yake yi, wallahi arshenki ba zai yi yau ba. shuru ta yi ganin Najlah ta watsa mata uwar harara. Na uku, biyayya, dole kumin biyayya matsayina na magaifiyarku, wallahi daga irin wanna ranar ba zan sake aukan rashin hankali daga wajenku ba, wacce kuwa ta i ji, to tabbas zan barta a kwace........ku je part in ku, ku gyara shi tsaf, daga yau gyaransa ya dawo hannunku, zuwa yamma za mu fara shiga Kitchen, kowace ta zama ready ko na nuna muku ba en aljanun da suke kaina, ku tashi zan le o na ga aikin akin. ta kai nan tana ha a musu da tsawa. Lokaci guda suka tashi suka bar part din suna jin kaman su fashe da kuka. Najlah ta yi murmushi tana gyara zamanta kan kujera, ta gama sanya ma Anas ido, duk kayan Abba da aka sace, Basma ce ta ba Anas, kuma sau da dama tana duba wayar Basma, nan take ganin ma udan ku en da take tura mai, bayan nan akwai wata rana da ta bi bayan Anas in, sai dai abinda ta gani ya bata mamaki. Dan kuwa wata budurwa ya sace, ya tafi da ita wani gida, Najlah sai da tasan yarda ta yi ta haura ta saman katanga ta shiga, nan fa ta ci karo da mugun abu, Anas ya buga ma yarinyar wani karfe kanta yana ta jini, a haka ya hayyake mata, ta so a ranar ta yi maganinsa sai dai wasu manyan karnuka da suna ganta, suka fara haushi da arin fitowa daga kejinsu, hakan yasa ta bar gidan da gudu. Amma ta yi alwashin shafe Anas daga rayuwar Basma gaba aya, da in da awa yana bin malamai, kuma akwai asirin dake cin Basma, wanda daka ambaci sunansa duk take ru ewa. Murmushi ta yi tana tsara ta yarda za ta shafe tarihin rayuwarsa gaba aya......... END. > Najlah boom. PAGE 3 > Amma ta yi alwashin shafe Anas daga rayuwar Basma gaba aya, da in da awa yana bin malamai, kuma akwai asirin dake cin Basma, wanda daka ambaci sunansa duk take ru ewa. Murmushi ta yi tana tsara ta yarda za ta shafe tarihin rayuwarsa gaba aya............. Kamar yarda Najlah ta ce, bayan 30mnt ta nufa part in su Najlah, ta iske sun gyara ko ina dama ba wani datti ya yi ba, a lokacin ta ji da in ganin sun fara mata biyayya, da haka ta barsu, ta koma wajen Abba aka dasa sha soyayya. 5pm dai-dai ga shiga Kitchen, ta iske suna ciki suna tsatstsaya, dan ta sanar musu 4:50pm su shiga Kitchen. Murmushi ta sakar musu, su kuma su are mata kallo, su kansu sun san Najlah yawa ce, a yawawan ma wannan dabance, ko wani irin kaya ta sanya sai sunyi mata yau, yanzu sanye take da riga da skirt na atamfa, sunyi mata yau sosai, haka kuma sun ara haska fatarta. Fauza da zuwa yanzu ta fara son su shirya da Najlah ta yi murmushi, har ga Allah ta kwammaci ta zubar da duk makaman ya inta, dan ba aramin wahala Najlah ke bata ba, kullum sai ta sha magani kafin ta kwanta saboda ciwon kai, ta kwammaci su shirya ta yi biyayya. Da mamakinsu suka ke kallon Najlah ta zauna kan kujera tana cewa. Basma ki fara blanding kayan miya, Fauza ki yanka mana Albasa slize mai yawa, ke Marwa kuma nama za ki wanke ki tafasa." Sai suka fara kallon kallo, dan kuwa duk abinda ta fa a basu san ta amaiman wajen da zasu gani ba. Ido Basma ta zare tana ganin abinda Najlah ta fito da shi daga gefan skirt in ta, lokaci guda suka ha a baki wajen furta *Bindiga.* Eh shine, ko kuyi yarda nake so, ko na alburushe ku har lahira. ai lokaci guda suka ru e, kowacce ta fara dube-dube. Marwa ta fara ganin albasa da kayan miya, ta mi a musu, ta bu e fridge ta auki