Sashe 17
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai ya aga mai kai yana cewa. Eh, na gode." Sai Al-hassan ya sumbaci kansa sannan a take ya tura mai da ku in. Yana jin alert ya duba sai ya ga 5M, farin ciki ya kamasa sai ga rungume dan uwansa yana mai godiya. A take Al-hussain ya tura ma FA.1 4M, tare da gajeran sa Cikin nisha i Al-hussain ya kwanta a gadon Al-hassan, a kusa da juna suka kwanta cike da soyayyar juna............. *Baseey.* Ba ita ta samu sakewa ba sai da Harira tabar gidan, take ta ji iska na ratsata, dama yunwa take ji sosai, ta sauka asa ta ibo abinci, tare da Marwa suka ci, ita kuma Fauza haushin su take ji. Sun riga sun bata sallahun a kawo masu aiki mata biyar, a cikin su za su za a, kuma gobe za'a kawo su, shi yasa ba su da wata damuwa. Da mun iya girki ai da tare zamu yi ma Abba abinci." Cewan Basma. Wallahi kam, sai dai ya daure ya ci wannan. ta fa a tana taliyar dake gabansu, dariya suka an yi sannan suka sauya hira. Da misalin 10:30pm Abba ya dawo, yarda kasan yara haka suka koma, suka rungumesa suna mai oyoyo, take akin cikin da ya tawo dashi ya bi iska da soyayyar yaran nasa. Abubuwan ciya-ciye ya kawo musu nan fa suka hau ci suna raha, sai dai Abba gaba aya hankalinsa baya tare da su. Abba meke damunka?." Fauza ba komai, kawai gajiya ne, ki ce ma Harira ta ha a min lemon tea, sai ki kawo min ba zan iya cin abinci yanzu ba." Ya fa a yana mi ewa tsaye. Ya Basma da Ya Marwa sun koreta." Sai suka dalla mata harara. Cikin mamaki Abba ya kallesu ya ce. Me ta yi muku?." Sai Basma ta mi e tsaye tare da cewa. Abba ba ta yi min ba sam, bana sonta, shine na sallame ta." ya sonta? Akan wani dalili? Matar da babu ruwanta, information in ta mai yaune kuma tana da sau in hali ai. ya fa a yana jin babu da i a cikin ransa. Akan wani dalili kasan wa'innan bayanan akan ta? Kamanta ba ka fa a abu aya da take da shi ba Abba?. ya riga ya harbo jirgin Basma, wato kishin gado ne ya motsa. Sai ya mi e tsaye har ya fara tafiya, ya ji Basma ta ce. Ranar da ta zo ka ganta Abba?." Eh, munyi magana da ita ma." Ya fa a yana jin tunda ransa na ace to na kowa ma ya aci. Kenan ka are mata kallo?. Uhm tana da yau ba laifi. da haka ya haura sama ya barsu da buda en baki. Kungani ko, aikin banza da wofi kawai. sai ta ja saki ta haura angaren su. Marwa ta kalla Fauza ta ce. Kaman akwai abin da ya ata ma Abba rai, shi yasa ya fa a mata baka." Eh naga alama nima, yanzu dai kije wajen Baseey, Ni kuma ko ruwan zafi zan kai ma Abba ya sha Tea. Take sukai haka, Fauza ta dafa ruwan zafi, sannan ta iba kayan Tea ka nufa bangaren Abba. A kwance ta samesa a falonsa yana kallon sama, jin sallamar Fauza yasa ya kalleta. Abba meke damunka?. Ba wani abu bane, kawai na zo sake ganin wani diomand da nake shirin siya ne sai ban samu damar hakan ba." Sai Fauza ta yi murmushi tana cewa. Ka nema wani kawai tunda akwai a wasu wajajen Abba." Murmushi ya yi yana ri e hannunta. A'a Autata, Diomand in nan shi nake so, dan haskensa yana kashe ido, gashi duk baya an lokaci darajar sa na aruwa ne, amma karki damu. Insha Allah za ka samu, zan tayaka da addu'a nima. Allah Ameen, na gode Autata." Sai ta mi a mai ruwan zafi. Sa milk da suger kawai." Ta aga kanta sannan ta zuba yarda ya ce, bashi ta yi sannan ta bar room Da ido ya bita, yanzu yake har wajen danginsa ya dawo amma babu wacce ta iya tambayar ya suke, amma can kowa su yake tambaya. Zumuncin nan dole ya sauya." Ya fa a yana tuna abin da ya tsaya mai a rai. Tun bayan barinsu Barack suka nufa asibitin 4 to 4, inda aka kai jami'an da suka samu rauni, anan ya ga tashin hankali mara misaltuwa, dan kuwa yawancin sojojin sun rasa wani sashi na jikinsu. Idan hankalinsa ya yi dubu to ya gama tashi, haka ya yi na maza da shi aka dinga basu kulawa, wa'inda suka mutu kuma, suka dubasu, a lokacin sai da kuka ya wace mai, dan kuwa ya ru e da ganin yarda mutane suka koma, wasu a bokiti aka zuba namansu, take Abba ya auke huta, ba shi ya farka ba sai da yamma, gashi a Abuja sai kiransa ake yi akan meeting da za su yi a washegari. Haka badan ya so ba ya biyo Flight dan ba zai iya driving ba, ya so sake ganin Najlah sai dai Allah be yi ba, gashi ko numberta be amsa ba, shine duk ya shiga tashin hankali. Bayan ya gama shan Tea in ya tashi ya shiga bedroom, wanka ya yi sannan ya fito ya kwanta, da yake akwai stress akan sa yana wanciya barci ya yi gaba da shi................ *Najlah* Ko da suka shiga wannan akin sai ta tirje ta arasawa ciki, sai da George ya yi da gaske tukun ta shiga ciki, sai ya umarci da ta tsugunna a asa. Kallonsa ta yi yarda yake magana a fusace, sai hakan ya sa ta yi murmushi sannan ta gyara tsayuwanta tana cewa. Uhmmm Segent George, kasan cewa gaba aya rukunin mu kallon ga o muke maka, har ce min aka yi kai ikon da ke hannunka ne kawai arfin ka amma sam ba ka da jarumta, kuma sai na duba al'amarin na ga hakane, baka dambe da mu sai horanmu, shin me yasa baka fa a da mu.....ko kana tsoron za ka sha wiyane?." Ta kai nan tana jin da in yarda tarkon ta ya kamashi, haka dama sojoji suke, suna da zuciya sosai, kuma ba'a ce da su matsorata, dan daga lokacin suke sauya maka. What?......Ni suke ma kallon rago?. ya fa a a fusace. Sosai ma kuwa, amma da wata rana za ka kwada dambe da ar rukunin mu, idan ka lillisa yarinya to za mu kiyaye ka, ko Ni fa bana jin tsoronka dan gani nake kaman da macce nake tsaye. sai ta matsa baya tana arin shiga wani rami, wanda yake da mugun tsawo, tanan mutum zai shiga sai Segent George ya toshe wajen, sannan ya fita ya yi tafiya mai tsayi zuwa cikin daji, anan wajen fita yake, idan mutum ya shiga haka zai rarrafa har can wajen, sannan ka fito kasha iska sai ka koma, shine horo na farko a wajen Segent George. Dakata." Ta ji ya fa a, sai ta yi murmushi sannan ta juyo tana cewa. Kar ka ce za ka yi fa a da Ni dan za ka sha kunya." Sai ya nunata da yatsa sannan ya ce. Get ready." Yana fa in haka ya fita waje. Najlah kuwa ta hau dariya dan kuwa an zo wajen da take so, kan table ta kalla sai ta hangi plate an rufe da leda, da sauri ta isa wajen ta bu e, sai yanzu ta tuna ko breakfast Sir J. be bari ta yi ba. Nan ta ga lafiyayyen Doya da wai, ai kuwa ba ta damu da dattin da hannunta ya yi ba, ta fara cin doyar nan kaman an aikota. Pure water ta gani ta ko fasa tana sha ta na ci, a haka ya shigo ya sameta, sai ya yi mata murmushi yana cewa. Ki ci da yau, dan kuwa kafin ki sake cin abinci da bakinki sai kin kwana biyu, ina jiranki a waje, babu mai hanani goge raini da rukuninku yau, dama General nake shakka to ya bar Barack. da haka ya juya ya fita a fusace. Najlah kuwa ba ta san yanayi ba, sai da ta gama ya wan ta cinye, doyan kuwa wasu ta ci wasu gatsa ai ta musu, sannan ta shanye sauran ruwan, mi a ta yi sannan ta nufa waje in da take jiyo hayaniya sosai. Tana fita ta tsaya cak dan ganin sojoji manya sun zagaye gefe aya sannan ga an rukuninsu suma a gefe aya. Dama wajen dan dambe aka tanada, dan kuwa an yi gyaran wajen da wasu abubuwa masu laushi kaman katifa, Segent George yana tsaye a wajen yana magana cikin aga murya. Zan yi fa a da wacce ar alhakin, babu ceto, babu agaji, na ku ido ne, na tsawon minti 20, a mutu ko a yi rai. ya kai nan yana ma Najlah alamun da ta shigo. Take mutane suka hau surutu dan ganin yarinyar da zai yi fa a da ita, dan kuwa Segent George mutum ne mai tsayi da fa i, ga jikinsa duk a mur Najlah kuwa hankalinta kwance ta nufa Ya Adam dake tsaye cikin tashin hankali. Uban me ya ha a ku da wannan mugun?. ya fa a yana an janta gefe. Laifi na yi sai na fa a mai maganganu marasa da i, karka damu na riga na shirya mai..........idan kuma na suma dan Allah ka kaini wajen Mamie ta yi min jinya, karku kai ni asibiti, in Kuma na mutu.........ka ce ma Mamie Ina sonta......" Ta kai arshen maganar cikin sanyi da sha Sai Ya Adam ya rungumeta yana jin soyayyar fitinanniyar anwar ta sa. Ba zan iya hana fa ar nan ba, amma karki manta ke Jaruma ce. sai ya raba jikinsu sannan ya sara mata, duk dan karta karaya, take ta yi murmushi sannan ta juya ta fara sauka cikin wajen dan yana asa ne, masu kallo kuma suna sama. Tana fara tafiya aka hau mata tafi, wasu dama duk ta ishesu da fitina, gani suke yau dole a yi maganin Najlah a filin wajen nan, gashi duk manyan cikin Barack in sun fita. Bin Uthman hawaye kawai ta share tana jin zuciyarta na yi mata zafi, tasan yau kashin Najlah ya bushe a wajen Segent George. Najlah ba shiga wajen ta are ma