Sashe 52
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kwance, tana nazarin mai Abba zai ce, duk da kuwa maganar ba zai wuci kaman tsinanniyar yarinyar da yake shirin kawota kushewarta ne wato gidan *Mom*............. Bayan Basma ta bi tana kallon jakkar makarantar Fauza dake kan kujera, fita ta yi ta kulle ofar, tun daga stairs ta fara jiyo maganar Basma cikin masifa da hayagaga. Ban hana a dinga soya kifi ba idan ina gidan nan...........ba magana nake muku ba?." Cewan Basma tana kallon mata biyun dake kallonta. Da kurmaye nake magana?." Da sauri A'isha ta ce. A... Alhaji ne ya ce na sanya ma masu aiki a abinci wallahi bansan za ki dawo da wuri ba. sai ta watsa mata harara. Hmmmm zan yi maganin ku, ku jira ni, ke kinyi da fari kaman zabiya ke kuma kinyi da aki kamar ba in zunubi hmmmmm. da haka ta fice daga Kitchen in tana mako musu ofa. Kallon Marwa ta yi dake tsaye tana kallonta. Bassey masifar ki ta yi yawa? Ki dinga sassautawa dan Allah. Hmmm muje part in Abba muji menene, Ni gaba aya raina a ace yake." Ta kai nan tana yin gaba, sai Marwa ta bi bayanta tana murmushi. Durus suka yi suna bin ko'ina na part in da kallo, ganin yarda ya sha uban gyara, baki suka ta e suna isa cikin Parlourn, Abba da Fauza ne zaune suna magana. To ki ha a kayanki, gobe da safe za mu wuce." To Abba." Yauwa Fauza, autata mai aunata. suka yi murmushi suna mai da hankalinsu kan su Marwa da suka shigo. Duk iskancinsu suna da ladabi, a asa suka zauna gefan Fauza. Abba gamu." Fa in Marwa tana murmushin da ita kanta ta rasa na menene. Dama akan maganar bikin Maman kune, Momy Najlah, gobe Ni zan tafi da Fauza, ku kuma ko ranar bikin ne sai ku le da sauri Basma ta ce. Abba wallahi babu inda zanje........ba Ni ka ai ba hatta su.........babu mai zuwa Kaduna. Sannu Hajiya Karima, na ce sannu, ko dai Hajiya Mama ce na tsugunna a asa. Fauza ta kauda kai tana an dariya. Babu ko aya, kawai matsayinsa na yayar Fauza da anwar Marwa na yi maganar." Ta fa a tana tura baki da ha e fuska. Tsakani da Allah ace a can family house ana shagalin bikin na, ana su kasa zuwa, haba dan Allah." Uhmmm Abba Gaskiya nima babu in da zanje, saninkan ka ne ba aunar auren nan muke ba, kaine ka dage...... da sauri Basma ta tari numfashin Marwa. Komai ya faru bayan aure babu ruwana. Wallahi kuwa, kamata zamu yi mu mur e ma ar iska wiya kowa ya huta.............. Marwa ai wannan mai sau i ne, ai mugunta zamu yi mata cikin salon azabtarwa, kinga kashi na farko, ko mudinga aye mata fata da huta, na biyu acid, yana aki na auko a asibiti, a fuska za mu watsa mata, yarda za ta sha jinya kafin ta mutu, na uku, hmmmmmm aryata zamu yi, mu hana a aure mata sai in ya yi tsami zamu naka a mata na kaji......na hu u, akwai magungunan da na zo dasu, a ruwa zan zuba mata, da ka an-kadan za su haukatata.........na arshe shine Duk wani farin ciki da take fatan samu a gidan nan ba zamu bari ta samu ba, Ba boka ba Malam, da basira zamu ci uban ar air, Kuma wallahi mu kwana lafiya. shewa suka yi suna tafawa. Ahayye chassss." Suka fa a hankali kwance. Aunties ko da nake son zuwa bikin, bakusan me na shirya bane, na so naje, ta yarda zan hana kowa zuwa aurin aure, tun sati biyu Baya nake tsara komai, a alla Ni da yara uku za'a kaimu asibiti, bayan na bi ko wani mota na lalata tayoyi, sannan zan zuba maganin barci na 24h, kowa ya ci da safe shike nan sai washegari za su farka, wanna shine plan guda biyu, ina da irinsu guda 10. ta kai nan tana musu fari da ido, Abba kuwa kasa magana ya yi yana kallon ikon Allah. Wayyo anwata, ina sonki Ummaaaahhhh ." Basma ta sumbaci kumatunta. Ai kallona kuke so silent ko?.......na fi ku iya masifa, jira nake bazawarar ta shigo gidan nan, ai sa'ar yi na ce, ku dube ni tsab, na fi arfin bugu, bare zagi, harara kuwa sai a bayan idona. ta kai nan tana mi ewa tsaye tare da yarfa yatsu fararen yatsunta, ta kashe musu ido, tafa mata suka fara yi suna masu washe baki har kunne. Ai ki bari ta shigo gidan nan, sai a yita ta are, ko za ki je in....... Babu wanda zai je...... innalillah, Fauza yaushe bakinki ya bu e? Haka kike dama?." Duk sai suka kalla Abba. Laaa Abba yana nan ashe, ku bari sauran maganar sai an jima, Abba na janye maganata Fauza za ta bika, aje asha biki lafiya. harara ya watsa mata. Ku yi zaman ku, babu mai zuwa......... sai wayarsa ta fara ringing, murmushinsa ya fa a yana aukan wayar. Wassalamu Alaikum, Amarya.....Amarya ba ya laifi, ko kin kashe an masu gida. ya fa a da biyu dan su ji haushi, sai dai inaaaa dariya asa- asa suke yi. Muryan Najlah ce ta daki kunnuwansu cikin sha a da iskanci. Uhmmmm My Fine Babyyy, ka ga Aunty Zulfa sai ba Ni wani magani take mara da i, wai dole na sha saboda kai ........Ni kuma bana so......uhmmmm Ni banso........ lumshe ido ya yi yana ji tsakin da Basma ta ja mai shegen tsayi sannan suka tashi suka fice suna buga mai ofa bayan Marwa ta ce. Da gaske dai ar hannu Abba zai waso, hmmm za ta ci wal ubane. girgiza kai ya yi. Babyna ki daure kisha, kinga ba zan iya musu magana ba, kuma kema kinsan zan bu aci haka, na jima sosai babu mace, dan haka ki shirya a daren farko sau......" et ta kashe kiran, shi kuma ya yi murmushi yana aukan remote amma har lokacin mamakin kalaman Fauza yake ..................... ************** Hausawa suka ce, *Rana ba ta arya, sai dai uwar iya ta ji kunya.* Wannan magana ta tabbata a yau Juma a, lokacin da farin ciki ya lullube zuciyoyin al umma, da ulla alkairi na ansu, dan ci gaba da ha aka sunnan Mazan Allah Sallallahu alaihi Wasallama Da misalin arfe 1:40 na ranan jumma'a, umbin jama a suka hallara wajen aurin aure musulmai guda goma sha biyar (15), wanda ya gudana cikin natsuwa da albarka, bayan sallar jumma'a. A cikin jerin wa'inda aka aura ma auren, an aura auren *ALHAJI MUBARAK ADAM Da kyakkyawar amaryarsa HAFSAT ABDULLAHI (NAJLAH).* An aura auren ne bisa sadakin Naira dubu ari biyar ( 500,000), cikin farin cike da fatan alheri daga dangi da abokai. Wannan rana ta zama abin tunawa, rana mai cike da farin ciki, addu i da fatan samun zaman lafiya da soyayya a sabuwar rayuwar aurensu. Bayan kammala aurin auren, ko wani ango yana angaren danginsa ana ta hoto dan tarihi, kowani ango zaka aga ido ka kalla, za ta iske farin cikin da yake ciki ba'a magana. Gefe guda jama'a ne suke, ana ta hoto, a tsakiyan mazan, Abba ne tsaye yasha ado iya ado daga saman har kansa, ango ya sanya hula mai yau ta zamani, wacce aka yi da yadin da ya dace da kayan jikinsa, ba mai hayaniya ba amma mai aukar ido. Fuskar sa cike take da annuri, gemunsa an gyara shi fes sai yalli yake yana ara masa kwarjini da tsafta. A jikinsa, ya sanya shadda mai tsada sosai, mai nauyi da laushi, wacce aka inka da salo na zamani mai tsari. Launin kayan ya ha u da kyau mai sanyi amma mai daraja, light brown amma mai shining. Babbar rigarsa na zaune jikinsa daidai, inkin ya fito da tsari da yan gani, ba wuce gona da iri ba amma komai a daidaitacce. A hannunsa akwai agogon fata mai tsada, wanda ke nuna da agogon kayan ne. afafunsa, ya sanya takalmin fata mai inganci, mai launin baki da ratsin kayansa. Annurin da yake yi ya zama na musamman yau, hoto aka auka na arshe, sai ya matsa gefe yana fiddo wayarsa daga ajiyunsa. Murmushi ga saki yana ara gode ma Allah da ya nuna mai wannan lokacin na auren Najlah a matsayin matarsa ta sunna. Numberta ya kira dan ya shaida mata aurin auren. Bayan ta auka ya kai kunninsa ya yi mata dogon sallama cike da farin ciki. Assalamu Alaikum warahmatullahi wa barakatuh Rayuwar Mubarak. take muryanta cikin sanyi ta ratsa shi. wassalamu Alaikum. Baby an aura......an aura na zama mijinki mai iko da ke." Sai ta yi murmushi. Allah ya sanya alheri a cikin auren mu, ya bamu ikon hakuri da juna." Ameen Shalele, kina ina yanzu haka?. Ina zauna cikin awayena a akina. Yauwa, to Ni Mubarak mijinki na ce karki motsa daga wajen har sai na zo gidan ku, ikon zan fara." Tare suka kwashe da dariya suna tuna ranar da ya ce da ita. Karki je kasuwa, ki bari masu zuwa suje.' bu an bakin Najlah sai ta ce. My Mubee, sai an aura za ka fara ikon na ka, yanzu kam ashin Mother nake. da haka ta kashe wayar kuma ta je kasuwar, ashe yana ri e da wannan. Babyna wasa kake ko?." Ya ji ta fa a bayan gama dariyar. Ga gaske nake, karki motsa daga wajen, ina sonki ki kula." Da sauri ya katse kiran dan jin awayenta suna ihu da tafi lokaci guda. Mubarak! Mubarak zo mana. sai ya juya, wajen Kanin mahaifinsa ya nufa dake suke kiransa. Nan wasu akin suka sake mai fatan alheri, daga nan sai family house, Wanda ya cika tab kai ka ce bikin wani yaro ake yi, amma da yake kowa fatansa ya yi auren, sai shagalin ya zama babba. Motocin su suka faka a gefan gidan, dan kuwa ciki babu wajen parking, Suka jeru wajen shiga, Abba na tsakiya sai murmushi yake yi, gaba aya kunya ma ta kamasa. Ana ganinsu aka hau gu a, mata suna fitowa ana ganin Ango, sai ya ji yanayin ba o, tunawa ya yi da aurensa na farko, be ga wannan soyayyar ba sam, sannan a lokacin da mutane biyu a rayuwarsa wanda a yanzu babu su,