← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 79

Sashe 7

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da cewa. Na dena amsar wannan uzurin ki sauya wata.....Dan Allah ji beki! Kullum arewa kike kamar ana ibanki ana miya, bakison cin abinci, ga kinan kaman fallen Littafi, a haka wai kina aikin arfi hmmmm. ta kai nan tana an girgiza sirirn hannun Najlah. Baki ta tura gaba tana are shigewa jikin Mamie sannan ta ce. Ina ci fa yanzu.....jiya da yamma indomie aya na cinye, haka abincin da kika samun kusan rabi na ci, kinsan ba'a son muna cin abinci masu nauyi ko da yawa. Hmmmm na ji amma ban yarda ba..... sai maganar na ta ya katse sakamakon bu e handle in da aka yi tare da sallama. Take Mamie ta fa a murmushi ganin manyan yaranta biyu sun shigo cikin uniform in sojoji. Najlah kuwa kallo aya ta yi musu ta lumshe idanunta tana are matse Mamie a jikinta. Mamie Ina wuni fatan kina lafiya?. suka ha a baki wajen fa Lafiya lau Mazan fama, ya Barack?. Alhamdullah." Cewan babban ciki. Maza biyu ne wanda kusan tsayin su aya, sai dai kana kallonsu kasan mai duhun fatan shine babba, saboda ya fi cikar fuska da cikar haiba, duk a mur e suke sosai. Ke kuma uban me kike yi a jikinta haka? Sai kin karya mana ita?." Cewan aramin cikin tsokana. Allah na tuba, wannan ai ba za ita karya Mamie ba, yarinya kamar sandar rage, a fige take kamar kazan Mayu...... take ya ha e maganarsa ganin Mamie ta ha e fuska. Yayansu ka fita a idona wallahi, kaima Adam haka, duk saboda bakin ku ne yarinyar nan ta iba, to sai ku sa ta a gaba ku yi ta mata habaici, gashi daga zuwanku kunsa ta fara kuka.......ku tashi ku koma in da kuka fito shine kawai. ta kai maganar tana an kashe musu ido aya alamar wasa take musu. Mamie ashe da kazar Mayu nake kama?." Ta fa a tana shirin fashewa da kuka. Barsu ai, yanzu za su tafi karki damu kafin anjima kema ki wuce." Sai Najlah ta aga mata kai sannan ta bu e idanunta da suka yi ja tana cewa. Ya Adam ka auko ma Mamie towel za ga goyani barci nake ji. ta fa a tana an hamma. Auta ko cikina zan iya mai da ke ai, Yayansu auko min a cikin drawer. cewan Mamie duk cikin wasa. Ke ai baki da hankali sam, dalla tashi ki shirya, kinyi ako, wannan shine saurayi na 7 da na kawo miki, karki kuskura ki yi rejecting din sa, yaron akwai hankali da natsuwa." Cewan Yayansu cikin ha e fuska, wanda shine zai sa Najlah ta fahimci ba da wasa yake ba. Kudai kuna da matsala, wai dole sai ta yi aure ne yanzu, 18yrs fa, amma kun isheta da maganar aure, ga ku geme-geme da ku baku da budurwa bare mata." Mamie kinga mu Maza ne, muna lasting, amma kinga wannan yarinyar duk abushe take, idan muka barta nan gaba ko ganuwa ba za ta yi ba. cewan Adam cikin tsokana. uwa Mamie ta yi mai tana cewa. To wasa ya wuce, Najlah je ki shirya ki zo ki ga yaron, ina fatan ku daidaita da shi. sai Najlah ta mi e daga jikin Mamie sannan ta ce. To amma wallahi idan yaro ne bazan yarda ba. ta fa a tana tura baki sannan ta nufa ofa ta fice. Murmushi suka yi sannan Mamie ta ce su je asa su ci abinci, za ta le o idan saurayin ya wuce, da haka suka sauka zuwa asa, suka beje a tsakiyar parlourn suka hau cin abinci tare da wani abokin aikin na su. Kusan 15mnt suka auka kafin suka fara jin ara akan stairs, sai duk suka mai da hankalinsu a kan wacce ke tafiyar, da sauri Yayansu ya an zaro ido yana ha e girman sama da asa. Ko uniform ba ta cire ba, hasalima yarda take haka ta sauko, tana tafiya tana turo wannan bakin nata, a natse ta iso cikin Parlour sannan ta nema waje ta zauna tana gaishe da saurayin dake zaune sai zabga mata murmushi yake yi. e fuska ta yi sosai tana arema saurayin dake zaune kallo. Saurayi ne wanda ba zai wuci 25yrs ba, yarinya duk yana bayyane a fuskarsa, gashi ko an gemun nan babu, sai dogon hanci kaman pensil. Numfashi ta ja sannan ta mai da hankalinta akansa da yake magana cikin natsuwa amma muryansa babbar ce sosai, kai kace ana dukan durom. Sunana Sulaiman, nasan sun isar miki da sa on, gaskiya Adam ta yi min, ina sonta....... da sauri maganar na sa ya tsake, jin wani irin tsawa da Najlah ta yi mai. Shi abin dariya ya bashi, sai ya saki murmushi yana kallon yarda da mi e tsaye sai faman huci take yi. Ni kuma baka min ba! Bana sonka......Bana sonka......dan haka ta kama kanka, Yaya sau nawa nake ce muku ku bari da kaina zan kawo muku za ina......wannan be min ba. ta kai nan tana kallon cikin idon Yaya dake kallonta cikin acin rai. Ke wai waye sa'an ki? Fa a min menene aibin Sulaiman?. cewan Adam a hassale. Saboda yaro ne! Na ce muku babban mutum nake so haba dan Allah. daga haka ta juya ta fara tafiya. Ni kuma nace yamin, dan haka zai dinga zuwa zance lokaci zuwa lokaci. an zaro ido ta yi sannan ta juya ta kalla Yaya. Tabbas Najlah kala biyu ce, akwai ta da sha a sosai, sai dai tana masifa da mugun taurin kai, duk kuma halin Babansu ne wanda ya rasu tun shekarun baya a wajen wani ya i da an ta'adda. A natse ta ci gaba da tafiya har zuwa kusa da Sulaiman dake zaune, zama ta yi gefansa sannan a bu e baki ta ce. Ka ce da su baka shirya mutuwa ba, dan wallahi aurena mutuwa ce a gareka, ba kashe ka zan yi ba, zan dai gana maka azaba ne iri-iri, dan kuwa fatar jikinka zan dinga ayewa, uhmmm ka dai yi tunani, Ya Adam, babu mai aura min wanda bana so a cikin ku, dan Allah ku kama kanku. takai nan tana wani mugun murmushi. Da haka ta bar musu parlourn gaba aya, ba ta kuma fitowa ba sai da ta tabbatar da sun bar gidan, sanan ta saki jikinta ta ci gaba da abubuwan da suke gabanta. Kamar yadda ta yi tsammani Mamie ba ta ce mata komai ba akan saurayin, sai ita ma ta basar, wajen 5:00pm na yamma, Rukky ta zo suka yi assignment tare, sai gab da magrib ta wuce gida bayan sunyi sallama dan kuwa anjima ka an za ta wuce makaranta. Ba ta samun ishanshen barci sai weekend, Shi yasa ba ta wasa da kowani dama idan ta samu. Tana sallar isha'i ta kwanta barci mai da i ya auke ta, sai dai ba ta jima ba aka fara tashin ta, ko da farka ta ga Mamie tsaye a kanta, sai ta yi murmushi sannan ta mi e tana rungume Mamie Ki tashi ki koma makaranta, zan kira wayar Yayanku gobe muyi waya." Sai Najlah ta aga mata kai. Ba musu ta tashi ta shiga toilet, bayan ta fito ta auki wani aramin jakkan baya ta goya sannan ta kashe wayarta tana mi a ma Mamie. Ga wayata ki dinga kunnawa somethings, Dan sai nan da two weeks zan dawo sai Mamie ta aga mata kai tana jin kewar ar ta ta. Hannunsu cikin na juna suka fito Compound in gidan, wanda hasken fitilune ta ko ina saboda dare. Ki kula da kanki, sannan ki rage wannan narkewan da kike yi." Sai Najlah ta an yi dariya, daidai nan suka isa kusa da wata mota dake tsakiyar gidan. Wasu mata biyu suka fito daga sit in baya, suna sanye da farin t-shirt da gajeren wando shima fari al, sai aya ta aura p-cap akanta. Gaishe da Mamie suka yi cikin natsuwa ta amsa tana musu murmushi. Hijab in jikinta ta cire tana ba Mamie, take shigar dake jikinta ya bayyana, sai irin na matan nan, harda white shoe, sai ta ara yau, du kuwa da ita ce siririyan ciki sauran su fita cika. Wani wali ta aura a kanta tana cewa. Bin Uthman, fa a ma Mamie ya nake komawa a school, gani take bana iya komai. ta fa a tana kallon awayen nata. Mamie, gaf ajin mu Najlah ta fi kowace macce haza a, duk da itace siririya a cikin mu, amma tana aikin da yafi na matsayin mu, da kinsan irin horon da muke sha da baki ce haka ba, tun asuba muke tashi mu fara training, har cikin Barack muke shiga, muna shan wahala sosai. wacce ta yi maganar ta kai nan tana an dafe goshinta. Sai Najlah ta ce. Kawai Duka ne bana so, amma ko wani punishment zan iya jura na tsawon awanni. Najlah muje yanzu pass 10. Ok Amanda let's go.... Mamie take care, I Miss you. da kuma rungume Mamie, sannan suka shiga mota, wani jami'in soja ya kunna mota suna barin gidan tare da nufan *Unity Military Academy* dake kusa da Barack na sojoji.......... END. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da
Chapter 7 · 0% Book details