Sashe 55
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba aya rayuwarsa ta sauya, hankalinsa kullum yana kan aiki, be da wani ta amaiman lokacin hutu. Operating system yake yi cikin warewa, yana yi yana watsa peenut cikin bakinsa. Yes.....Yes........ ya fa a yana dukan desk akin. akin duhune ta ko ina, fuskarsa dake washe da annuri, shi ka ai kake iya hange da taimakon hasken dake screen in computer. Murmushi ya sake yi sannan ya rufe system, wayarsa ya auka ya kira wata number, wanda bugu biyu ya yi aka auka. Boss aiki ya yi dai-dai, yanzu mutanen da zasu kwasa am mata sun isa wajen har allan, sai dai an samu matsala. Wani kala?. ya fa a yana mirza atsun hannunsa a cikin duhun akin. A list mutane 2 ne masu siyan yaran amma yanzu fararen fata hu u ne suka so daga mabanbanta jirage. Na sani, gani nan zuwa. da haka ya tashi ya kunna hasken akin, lumshe ido ya yi ya bu e yana kallon uban kayayyakin aikinsa da suka cika ko ina na akin. Toilet ya shiga, be au dogon lokaci ba ya fito aure da towel, ruwa na bin jikinsa yana gangarawa zuwa asa. A gaban mirrow ya tsaya ya are ma jikinsa kallo, a kwana biyun nan da yake traning jikinsa ya ara mur ewa. Wayarsa da ke ruru ya kalla, sunan Senator Tum a ya fito ra auka ya yi yana sa wa a speaker. Nan da 10mnt za mu isa wajen. Okay." Shi kawai ya ce yana katse kiran..................... ****************** Ka taimaka min kaji, so nake ka yi mata aikin da ganina kawai ta yi za ta ru e, bansan ka haukatar da ita yanzu, amma ya zama Ni zan dinga ba ta umarni akan komai. Anas ya kai nan yana kallon Boka dake ta zane-zane a asa yana sakewa. A hankali kuma ya kallesa ya ce. Yarinyar duk iskancinta tana kiyaye sallah, tana da hannun yauta, sai dai in tasan wata ai batasan wata ba........aiki zai yi amma yana da mugun wahala, za ka iya?." Cikin sauri ya aga kai yana ha awa da. Ko menene zan yi indai akan tane." ar dariyar boka ya bushe da shi, sai kuma ya yi tsit yana karanto wasu kalamai wanda Anas ya rasa gane me yake cewa. Na farko Jariri anyen haihuwa za ka kawo shi nan, na biyu tsohuwar Tunkiya wacce ba ta gani, na uku, za ka sadu da budurwar mace, ka tabbatar jinin dake iga daga jikinta yana sauka a jikin gyallanne. shuru Anas ya yi yana maimaita kalaman sa. Shike nan, zuwa gobe zan kawo komai. Boka ya jinjina mai yana baki wani farin yadi, ya amsa hankali kwance. Da haka Anas ya tashi ya fice, yana mai jin aikin da sau i akan wasu da yake yi............. *KATSINA STATE* _Kasuwar wari_ Sai dai muce innalillah wa'inna ilaiyi raji'un, domin kuwa hutan daren jiya ba aramin gyara ya yi ba, komai na shaguna sun one, wasu har kwanon sama ya nar e, shago aya ne aka iske kayan shagon rabi suna nan lafiya lau, da haka aka shiga ma jama'a jajen abin da ya faru. Sannan shugaban kasa Muhammad Babangida Shamiki ya aiko manyan mutane dan taimaka masu, sai dai duk abin da suka yi ma mutanen zaginsu ake yi, gaba aya mutane sun tsana jami'ar *National Unity & Justice Party (NUJP)* basu da wani buri sai ganin Senator Tum a ya hau mulki. Jama'a duk suna zazzauna ana ta mai da zance, wasu da shagunan su ya one suka kasa aukan tawakkali suna kadajen asibiti dan suma suka dinga yi. Mutane take hankalinsu ya koma kan motocin biyu da suka yi parking, take fuskokin kowa ya washe da farin ciki ganin Hasken Al'umma ya fito cikin farin jallabiya mai she i da haske wato *Senator Tum Gefansa securities ne biyar ne suna zagaye da shi ganin mutane sun nufosa. Fuskarsa cikin damuwa ya fara musu jaje, sannan aka zagaya da shi ko ina ya duba, cikin alhini ya kalla jama'a ya ce. Dan Allah ku kar wani an jarida ya auka komai, bana so, ba komai ne ake watsawa ba, dan Allah masu wayoyi duk ku kashe, na ro e ku dan Allah." Da haka ya ci gaba da magana da shuwagabannin kasuwan. Mutane kuma sai suka ji sun ara sonsa sosai. Abinda ba su sani ba shine, Senator Tum a shine ya sa Black Dragon da a ona rabin shagunan kasuwar, bayan sun kwashe komai na ciki, shago guda ne suka bar kaya, sannan mutanen da suka mutu, sune suka kashe su, babban abun ma shi kansa Senator Tum a ya zo da wani an jarida, wanda ke aukan komai ya watsa a duniya, bayan ya gyara hoton da sanya kalamai masu hikama. Mutanan nan da suka rasa dukiyoyinsu, na umarci da tura list in zuwa office ina, zan tura zuwa gaba domin kuwa babban aiki ne ya kamata gommati ta yi muku, hatta Gomnan karin nan zan zauna da shi, idan har Tum a ba raye to allumma zasu samu anci. da haka ya musu yautan ku i sannan ya bar wajen. Mutane ne suka fara yabonsa cikin nisha i, suna ta samai albarka. Yana cikin mota ya yi murmushi sannan ya kira wani number. Ina so ka watsa video nan, cikin an lokaci, za ka ji alert. da haka ya kashe kiran, yana mai umarta su nufa filin jirgin sama, domin kuwa nan da 2h za'a yi babban har alla a gidan Black Dragon dake gefan Kogi............ ******************* A kwanakin nan da aka sha shagali, babu ranar da take jin babu da i irin yau, balle a yanzu da ta kasa tsayuwa da afafunta saboda wani irin nauyi da suka mata, ba kuka take ba, amma hawaye ne aya ke bin aya, haka kuma jikinta kaman ba nata ba. Amarya aure ki tashi, kowa ke yake jira, wannan yanayin naki yasa Mamie ta fara kuka. cewan Yayar Mahaifinta. Rintse ido Najlah ta yi tana karanto addu'oi, da yar ta iya mi ewa, sannan ta an fito da fuskarta ka an daga cikin Hijab, take idanunta da suka sauya launi suka sauka cikin na Mamie dake ta hawaye tana gogewa. Da wani irin gudu ta nufeta tare da fa a wa jikinta, sai ta fashe da kuka. Mamie ma ta sai kuka, kuka suke irin mai tsayawa a rai, kuka ne wanda kowanne ke yi tsakani da Allah. Barsu aka yi akan su gama kukan, sai dai ganin basu da niyyar dena kukan yasa, da yar aka raba jikinsu ana mai fita da Najlah wacce ke ta tirjewa. Dangin Alhaji Mubarak da suka zo aukanta duk sai ta basu tausayi, saboda akwai uruciya a tare da ita sosai. Mota biyu ne wanda Abba ya turo daga nan za su je family house na in sa sai a wuce filin jirgi. Najlah ba'a iya ganin komai na jikinsa, dan kuwa babban hijab ne jikinta army green. Haka aka sanya cikin mota tana ta kuka, bayan sallama da Yayansu da Adam, suna harda hawayensu. Rukky ce gefanta tana ta rarrashinta, haka an uwan Abba suka shiga mota da mata biyu familyn Najla suka wuce. Dama mata biyar suna Abuja gidan ta. Najlah ji take kaman ta ce ta fasa auran, ko da wasa ba ta yi tunanin haka ake ji ba, rabuwa da iyaye babu da Ajiyan zuciya ta sauke tana ara matse hannun Rukky a jikinta kamar mage, Rukky ta yi murmushin jin da i ganin ta dena kuka. A bakin babban get in gidan su Abba motocin suka yi parking, tare da danna horn, nan take me gadi ya wage musu ofa, suka shiga ciki, mutane ne cike an biki, take duk aka tsatstsaya, kowa fatansa ganin matar Abba, duk da kuwa da yawa sun san Najlah, amma ba in da suka zo ba su santa ba, kowa na mamarin ganin matar Abba mai Capacity yake............ END. https://chat.whatsapp.com/Be241ldCcFS5kAxa5V8lpy _TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANNEL https://whatsapp.com/channel/0029Vb64I4aGzzKQsSeaKA2K _TAP THIS LINK TO JOIN MY TEAM GROUP https://chat.whatsapp.com/JWFNzltWWRZER7KkyOrnBO?mode=gi_t BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *THE SHIDORIA WRITER'S BUDURWAR ABBAN MU _by PRETTY SK CE *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing na jaruman Shidoria* ```1. BUDURWAR ABBANMU Pretty Sk.``` ```2. WASAN KADDARA Asmeetah Writter.``` ```3. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal.``` ```4. KURUCIYA Fatima Bintu Hussain.``` ```5.MABANBANTAN ZUKATA Maryam Star.``` ```6. ADDARAR MASOYA Umulkhairy Hashim Abo.``` ```7. GARWASHI Hafiza Amanar Ameey Laylerh.``` ```8. YARINTA Amanar Ta Batulu.``` ```9. BOYAYYEN SIRRI Amanar Shidoria Writter.``` ```10. DAGA BAYA Sha'awanatu Farouk Diggi.``` DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 3 > ..........kowa fatansa ganin matar Abba, duk da kuwa da yawa sun san Najlah, amma ba in da suka zo ba su santa ba, kowa na mamarin ganin matar Abba mai Capacity yake............ *Abba* Tun arfe 5pm ya isa Abuja, Driver ya auke sa har gida, bayan sunyi sallama da abokansa biyu da suka je aurin aure a hankali ya fito daga mota cikin wani Kaftan Mai shegen tsa a, sai zuba amshi yake, ai ma'aikatan gidan suka nufesa suna mai Barka da zuwa. Alhajin Allah Barka da zuwa, Ango mijin Aunty Amarya, Uba ga Hajiya Marwa, Basma da ar auta, Alhaji mai unbun nasara." Murmushi ya yi yana fiddo ku i a ajiyunsa ya fara rarraba musu, sukuma take suka fara jera mai addu'o. Sunanta Aunty Najlah." Ya fa a yana murmushi, take suka fara. Alhaji mijin Aunty Najlah. Abba murmushi yake yi, take ya ji sun yi shuru suna daddarewa kowa na kama aikin da ya saki. Ko be kallaba yasan Madam ce ta le o, ilai yana juyawa ya hangi Basma tsaye ta jingina da main door tana dalla ma ma'aikatan harara. A hankali kuma ta kalla Abba, sai ta ji wani abu ya tsaya mata a rai, wai yanzu Mahaifinsu shine ya yaudara Mom, ya ara aure, bayan shi da kansa ya mata al awarin rayuwa da ita aya. Tasan da Mom na raye ba aramin rigima za'a yi ba akan auren nan, dan a dake take sai gashi su sun kasa komai, har suka bari igiya uku na wata ya hau kan Abba, yanzu wata tana da kusanci da shi fiye da su ansa, wata tana da ikon ra