← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 79

Sashe 6

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya aga mata kai tare da murza yatsun hannunta. No! Ban yarda ba, ba ta yi min ba, ban kuma yarda da ka aureta ba, mtwwssss." Ta fa a tana fizge hannunta sanan ta yi waje da sauri. Al-hussain dafe kansa ya yi sannan ya ri e hannun Marwa suka rufa ma Merry baya yana cewa. Kema kinsa Ni ban tsayawa da kowacce mace because of you, sannan kinsan dole sai Merry ta amince zan iya aurenki, hakan yasa ta zo dan ta ganki gashi kin ata komai. ya kai nan yana jin babu da i a cikin ransa. Marwa kuwa baki ta an ta e dan kuwa dama tun kafin ta ga Merry ta ji ta tsaneta saboda duk abin da Al-hussain zai ce sai ya sa Merry, a yarda ta fahimta kamar mahaifiyarsa haka ya auki Merry. A zaune suka isketa kan wani kujera, ta ha e fuska tana waya tare da cewa. Al-hassan, yanzu zan tawo Company in, eh......na zo ganin budurwar Al-hussain ne sai dai sam......... shuru ta yi dan ganin Al-hussain ya fizge wayar tare da katse kiran. Zama ya yi kusa da Merry sanan ya bu e baki cikin taushi ya ce. Tana da zafin kishi ne, amma Marwa yarinyar kirki ce, kuma ita ka ai nake so, Merry please ki amince." Ya fa a yana marairaice fuska. Marwa kuwa tana tsaye tana ganin ikon Allah, sai dai ko ka an fuskarta be nuna komai ba sai ladabi. Shike nan, ka bamu waje zan yi magana da ita." Cewan Merry tana arema Marwa kallo. Thanks." Ya fa a yana kai mata sumba (Kiss) a forehead in ta. Take Marwa ta ha iye wani mugun malulun kibiya aya coketa. Sai dai jin sanyayyar hannun Al-hussain akan na ta yasa ta an dawo daga auke hutan da ta yi. Yasan ya ta ota dan haka be kalla idanunta ba ya matsar da ita kusa da Merry sannan ya basu waje. Yana wucewa Merry ta sauke ajiyan zuciya sannan ta kalla Marwa ta ce. Sunana Maryam, kuma Ni ce ka anwa ga Tweens, Mahaifiyar mu ta mutu, tare da babban mu muke rayuwa, tun ba yanzu ba nasanki a bakin Al-hussain, yana miki wani irin mugun so wanda baya iya tantance fari ko aci a cikin soyayyar ta ki. A cikin sati rana aya tak Sunday shine baku ha uwa, amma sauran ranaku kuna tare da juna, daga safe har yamma, Al-hussain ya riga ya baki komai nasa, saboda ke ya aje aikinsa duk da dama be damu da yi ba, ya dawo makarantar da tun sama da 5yrs ya gama a asar waje, duk saboda ke........uhmmm already kinsan komai, da fari na zo ne akan koma wacce na hana auren na ce bata min ba, dan kuwa ba zan so naga Al-hussain ya aura wacce ba ta dace da shi ba, dama Al-hassan ne wannan ko wa ya ce yana so banda matsala, amma Al-hussain kuwa ina da matsala da hakan, amma karki damu na amince saboda kinyi min gaba aya. tai nan tana aukan eyes-glass in ta ta sanya tana wani irin murmushi wanda Marwa babu abin da ta gane, abu aya ne tak ta fahimta shine, Merry dai ta amince da ita. Ba ta san lokacin da ta saki murmushi ba tana rungume Merry, duk da kuwa dana son auren Al-hussain ko ta arfi ko ta bala'i. Da haka suka rabu, Marwa ta gyara zamanta, ita kuma Merry ta mi e tana kallon Al-hussain daya iso gabanta. Ido cikin ido suke kallon juna, kallo mai cike da ma'anoni iri-iri. Na amince." Ya ji ta furta cikin sanyin murya, sai ya ri e mata hannu sannan ya ra a mata magana a natse. Promise. sai ta yi murmushi sannan ta ce itama. Promise. sai suka tafa hannu, sannan ta wuce. Tafiya take yi cikin wani irin yanayi, kawai dai tafiyar yake yi, har sai da ta shiga babban motarta iran G.L.K, tana zama sai ta fashe da kuka, tan yi tana girgiza kai. au kusan 5mnt a haka sannan ta bushe da wani irin dariya sannan ta ce. Marwa kike ko? Hmmmm auren Al-hussain zai iya zama babbar masifa a rayuwarki saboda *PROMISE* . sai ta kunna motar tana nufan get in fita daga makarantar............... END. > Akwai Chakwakiyar da zai aure muku hankali amma muje kawai ladies. > Kuna tunanin abin da nake tunani kuwa!? #LIKES #SHARE #COMMENTS *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 4 Marwa kike ko? Hmmmm auren Al-hussain zai iya zama babbar masifa a rayuwarki saboda *PROMISE* . sai ta kunna motar tana nufan get in fita daga makarantar............. Direct wani babban Companyn ha a duk wani abubuwa da ake gini da su ta nufa, hatta cement suna bugawa, Company yayi suna sosai, *A.M.A NIGERIA LIMITED* , hatta gidaje suna siyarwa, haka kuma suna da hotels duk masu auke da wannan sunan a manyan unguwanni. Tana sauka a mota ta fita tana sanya chewing gum a bakin. Merry, a alla ba za ta wuce 23yrs ba, ba ta da wani tsayi sosai, sannan tana da duhun fata, sai da akwai da ta yau masha Allah. angaren manager ta nufa kai tsaye, tana shiga duk wanda ya ganta sai ya gaisheta da girmamawa, da kai kawai take amsawa, har ta isa babban office. Ba ta tsaya knocking ba ta tura tashiga, tana shiga idanunta suka sauka akan Al-hassan dake zaune kan kujera yana operating system. > Ni marubuciya sai da na an tsorata, dan ganin sak Al-hussain zaune kan kujera, basu da banbanci ta komai, hatta shigar dake jikin wancan shine a jikin wannan, farin riga mai dogon hannu, da Black jeans, sannan akin gashin kansu sunyi cum iri aya, hatta murmushin su iri aya ne sak........ya Allah, wannan kamar ta yi mugun aci jama'a. Al-hassan Barka da wannan lokacin. ta fa a tana zama kan wani kujera. Yauwa Merry, ya Al-hussain in? Fatan yana lafiya. ya fa a da irin muryan wancan Uhmmm ai kai a rayuwar duniyar nan ba ka da wanda kake tambaya fiye da shi, ko Ni baka ban kulawa haka, sannan zan iya cewa ko 10mnt ba ka yi da kiran sa ba .......ya girma fa ba yaro bane. ta fa a tana ha e girar sama da asa. Murmushi Al-hassan ya yi sannan ya ce. Au ashe abin da kika ce ma Al-hassan kenan idan bana nan, to Hussain ne. ya fa a yana ura mata. an zaro ido ta yi tana are mai kallo, harga Allah ba ta iya banbance su sam, dan komai nasu iri aya ne, da dai Hassan yana da wani tabo a gefan kumatunsa na hagu, sai dai bayan wani lokaci Al-hussain ma yaje ya yi tabon ya zama babu mai gane su, gashi kansu a ha e idan in suka so, suna iya sauya wa kansu suna. Gaba aya kanta na kullewa akansu, sai dai take ta tuna reaction in da Al-hussain ya yi a school, wanda Al-hassan baya da wannan yanayin na soyayya, kuma da Al-hussain kawai take da matsala saboda *PROMISE* . Hmmm Al-hassan kai ne anan, wancan an soyayyar yana can wajen Marwa. sai Al-hussan ya yi murmushi yana cewa. an soyayya ne kam, yanzu dai tashi ki hau aiki, na tura miki zanen wannan gidan ki duba tare da lissafin kayan aiki." Ok, kace Chairman ya motsa." Ta fa a tana mi ewa sannan ta fita daga office. Murmushi ya yi sannan ya ci gaba da aikinsa amma rabin hankalinsa yana kan Al-hussain, duk da basu jima da yin waya ba amma yana son ya kuma jin muryansa............ *KADUNA* Ko bayan da ta shiga cikin Parlour nan, ba ta iske kowa ba, sai ta aje jakkarta kan kujera sannan ta nufa angaren Mamie, tafiya take tana an yi wa e-wa e dan Najlah gwamace wajen wa in soyayya. Handle ofar ta bu e sannan ta shiga bakinta auke da sallama. Wata babbar mace ce zaune daga saman sopa tana ri e da waya tana latsawa, kai daga gani kasan ta dace da zaman parlour, fara ce al matar, gata mai jiki Masha Allah. A hankali ta kalla Auta wacce ta shigo ta tsira mata ido, sai ta yi mata alama da hannu da nuna mata cinyarta. Ai kuwa da sauri Najlah ta isa wajen tana zama kan cinyar Mamie tare da fara magana cikin yanayinta. Uhm kiyakuri Mamie, bansan na yi latti ne shi yasa na tafi makaranta banyi breakfast ba. ta fa a tana kwantar da kanta jikin Mamie. A natse Mamie ta bu e baki tare
Chapter 6 · 0% Book details