Sashe 78
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fita. To bara na shirya." Da haka jiki a sanyaye ya sanya kayan dama be jima da yin wanka ba. Bayan ya shirya suka nufa gidan su Marwa, yana zaune a backseat, irjinsa sai bugawa yake, a haka Marwa ta shigo fuskarta a mugun ha e, sam babu farin ciki. Take ya lumshe ido ganin irin ha uwar da ta yi, lokaci guda kuma irjinsa ya dinga tsalle kamar zai fasa irjinsa ya fito. Ko kallonsa Marwa ba ta yi ba, haka aka auki hanya, dan kuwa cike da take da Al-hussain, tunda biki ya matso ya fita a harkanta, idan ta kirasa ya ce yana busy zai kira, daga haka shike nan sai in ta sake Kira, wannan event in ma dan awaye sun dage ne, shi yasa ta shirya. Yanzu da take gefansa sai ta ji haushinsa ya ara kamata ba, ido kawai ya zuba mata, ya kasa furta komai, ko ha uri ya i bata. A haka suka isa *Royal Palace Event Center* Ango ya fara fita, sai abokai da awaye suka ce ya bu e na Amarya, sannan ya taimaka wajen fitowa. Ba musu Al-hassan dake ta murmushin da be kai zuci ba, ya isa bakin ofar da Marwa take ciki, ya bu e yana mi a mata hannunsa. Marwa ta sauke ajiyan zuciya, ita kanta tasan ya yi yau sosai, ga idanunsa da suka mata kama dana Al-hassan, dan tana iya ganin wani wantaccen farin ruwa ya kwana ciki. A hankali ta fiddo hannunta na dama, wanda ya au lalle kala biyu ja da aki, ya ara haska farin fatarta, a kan na Al-hassan ta aura. Lokaci guda ta kallesa da sauri, jin wannan sanyi ya ratsa ta, da sauri ta janye hannunta, sai ya saki murmushi yana ama nata hannun. Yarrr suka ji dukkansu, haka dai ta fito idanunta suna kan Al-hassan, wanda ta kasa ganewa, me Al-hassan ke yi a nan? Ina Al-hussain yake?. Haka dai suka shiga ciki, har wajen zamansu, aka fara shagali amma idanun Marwa na kan Al-hassan, da duk wani motsinsa, lokaci aya ta mi e tsaye, hannunsa ta kama, shima ya mi e sannan suka sanar zasu yi magana a ke e, da haka Ango da Amarya suka fita. A gefan babban ofar shiga suka samu waje suka tsaya inda babu wanda zai gansu, balle ai ta tambayar me suke yi a nan. Marwa ta kalla Al-hassan. Ina yaje? Wai me yasa an uwanka ya sauya ne? Me yasa yanzu baya sona? Jibi yarda na rame duk saboda tunaninsa da tunanin wani kalan rayuwa zanyi a gidansa, gaba aya bana jin da in tarayya ta shi a...a... yanzu.... sai kuka ya wace mata, Al-hassan jikinsa ya yi sanyi, amma haka ya taka zuwa gaban ta, hannu yasa ya matso da ita, sai ta rungumesa tana kuka mai sanyi. Rarrashinta ya hau yi, yana goge mata fuska, kar make-up in ta ya aci, da yar ta dena kuka, bayan ta gama sauraran abin da ya hana zuwan Al-hussain Kin yarda da Ni?. ta aga mai kai tana murmushi. Uhmm. To ki saki jikinki, ki dawo da murmushin ki wanda yake ara miki yau, ki na da yau sosai." Murmushi ta yi. Wallahi Al-hassan ina son.... bakinta ya rufe yana girgiza kai. Karki fama min raunin dake zuciyata dan Allah." Baki ta an turo. Marwa, idan har ina raye ba zan bari murmushin dake kan fuskarki ya are ba, ba zan bari Al-hussain ya sanyaki damuwa da unci ba, ba zan bari abu mara dadi ya sake ki ba, zan tsaya miki a wani a ko wani irin yanayi........ke in ta dabance a cikin raina. batasan ta sake rungumarsa ba sai da wannan sanyin ya ratsa argon jikinta. Jikinsu a ha e, zuciyoyinsu sai zullo suke, da yar suka raba jikinsu, wata awar Marwa ta zo kiransu, hakan yasa suka bi bayanta, ta sanar da shigowar Amarya da Ango. Shine suka shiga suna murmushi, murmushin dake haskawa da wasu taurari na musamman. Abinda Marwa da Al-hassan ba su sani ba shine, abinda zai biyo bayan auren Al-hussain da Marwa, dan kuwa hargitsi mai citta, matsala, Chakwakiya yana nan tafe a gidan aurensu, matsala mai rai da lafiya tana nan tafe, hawaye da damuwa za'a yi har sai an gaji, zuciyoyi za su shiga tashin hankali, farin ciki zai auke musu, walwala da annashuwa sunyi sallama da su na tsawon wani lokaci, salo ya sauya, labari ya bu e sabon sashe a sabon bango cikin sabon littafin dake cikin sabuwar leda bugun farko................. *Al-hussain* Shuru ya yi sai sa e-sa e yake yi, lokaci guda kuma ya yi murmushi ganin inda yake son zuwa, unguwar suka nufa, a natse ya kalla Abbeey, wanda ya ha e fuska alamun baya son magana, tun bayan tambaya aya da ya yi ma a azu bayan zai shiga motarsa. Al-hassan ina zuwa?." Abinda Abbeey ya fa a kenan, dan yasa Al-hussain yana da event yau. Al-hussain cikin murmushi ya ce. Fita zanyi Abbeey daga can zan biya wajen event in." Abbeey sai ya tsaya turus, yasan dai Al-hassan baya sanya ba en kaya irin haka, kuma Al-hussain ne mai yawo da jakka. Abbeey a ransa ya yi wafa yana cewa. Hala guduwa zai yi, bara na uresa. sai ya ciro wayarsa ya kira number Al-hassan, da mamaki wayar dake ajiyun Al-hussain ya hau ringing, ya ciro yana kallon Abbeey. Abbeeyna nine fa." Sai Abbeey ya yi murmushi. Biyo Ni to." Ba musu ya rufe wannan motar ya bi bayansa. Motar Abbeey ya shiga. Shigo muje?. Al-hussain ya so ya i shiga, amma kar Abbeey ga gane ba shine, dan Al-hassan baya mai musu, shiga ya yi. Abbeey ina zamu je?." Za ka gani ai." Da haka suna fita suka hau titi. Al-hussain sai cije-cije yake yi, yana ta mazewa Abbeey kam be ma san yana yi ba, Draving yake hankalinsa kwance. Al-hussain ya ga sun shiga unguwar da yake son zuwa, hakan yasa ya ji sanyi-sanyi a ransa, tafiya ka an suka ara Abbeey ya ya parking a bakin wani madaidaici masallaci, sai ya kalla Al-hussain ya ce. Al-hassan zan shiga Masallaci, akwai wanda zanyi magana da shi, uhmmmm dama ina ka nufa?." Al-hussain ya shafa fuskarsa sannan ya ce. Shago dama zani, akwai abinda nake so." Okay na baka 30mnt ka je ka dawo." Murmushi ya yi. Okay Abbeey thanks. da haka Abbeey ya fita, shi kuma ya zauna mazaunin Driver. Take ya figa mota, kuma cikin asa da minti 40 ya dawo bakin masallacin, dama wani aramin abu ne zai tattauna da Senator Tum a, Kuma har sun gama. Yana parking sai ga Abbeey ya fito shi da wani babban mutum, suna magana suna an raha. Abbeey ya iso kusa da motar. Fito ka gaishe da shi, sannan duk abinda ka gani karka yi tambaya, ko ma menene shi kuwa." Ya aga mai kai sannan ba musu Al-hussain ya fito, sannan ya tsugunna kamar yadda Al-hassan ya saba, ya gaida mutum cikin sakin fuska. Yauwa an albarka, Al-hussain ne ko Al-hassan?." Al-hassan ne, kasan ayan yana wajen shagalin bikinsa. cewan Abbeey yana kuma murmushi. Kai masha Allah, Allah ya sanya alheri." Da haka Al-hussain ya mi e yana ta an da kai. Wata mata ce ta fito daga jikin gidan da ke gefan massalcin, ta iso tana fa a murmushi, gaishe da Abbeey ta yi, ya amsa, sannan Al-hussain ya gaishe da ita, ta amsa tana are mai kallo. Al-hassan ka bi bayanta ina nan ina jiranka." Da mamaki Al-hussain ya kalla Abbeey, sai kuma ya tuna abinda ya ce, hakan yasa ya jinjina kai yana bin bayar matar da ta yi gaba. Shiga gidan ya yi yana mai lankwasa wiyarsa hagu da dama. Babban tsakar gida ne wanda ke wadace da mayan akuna, ga mutane ta ko'ina kamar dai gidan da ake shagali. Ganin mutane suna ta kallonsa yasa ya kalla asa yana ta e baki. Wani madaidaicin aki matar ta mai iso, ya shiga yana bin ko ina da kallo, akin kujeru ne a ciki an jerasu wanin yau, da alamun Parlourn ba i ne. Yauwa zauna a nan." Ta fa a tana murmushi, shima murmushin ya mai da mata, sannan ta fita, ya zauna yana mamakin abinda ya kawo shi nan. Yana zaune sai yaji motsi a bakin labulan ofa, aya aga kai ya kalla, sai mutane sun gudu suna dariya, wasu ta window suke le ansa, suna yi suna shewa. Laaa na ganshi, Maryam zo ki ganshi kyakkyawa ne wallahi. Na ganshi." Nima haka. Ku matsa na ganshi nima." Kalaman da suke ta tashi cikin ra a kenan, daga window haka ta wajen ofa inda ake daga labule daga asa. Baki ya saki yana ganin ikon Allah, can kuma sa ya ji ana ta fa Ni zan kai." Ni dai." Duk yara mata ne suke wannan maganar. Take yara uku mata suka shigo bakinsu auke da sallama. Ya amsa yana kallonsu da murmushi ganin duk yara ne. aya ri e take da try Babu komai a kai, aya kuma plate wanda aka rufe ne a hannunta, sai ta tsakiyar ri e da lemu fanta. A gabansa, aya ta ake tray, ayan ta auka plate, sannan ta arshe ta aje Fantar. Fita suka yi, sai ga wasu maza biyu, aya ri e da cokali, aya Kuma glass cup, suka je sannan suka fita da gudu suna cewa. Na ganshi, nima haka." Al-hussain ya yi murmushi yana aga kafa a, lokacin kuma ya joyo muryar babbar mace tana koran yaran, sai suka tafi da gudu suna shewa. Matar ta yi sallama, Al-hussain ya amsa yana gyara zaman p-cap insa. Idanunsa na kan ofa, aka bu e aka shigo, babbar mace ce a farko, sai wacce ta ri o ma hannu, be iya ganin wacece ba saboda hijab in da ya rufe mata fuska. A gefan Al-hussain ta zaunar da Yarinyar sanan ta fita tana murmushi. Al-hussain ya ri e baki cike da ganin ikon Allah, ya rasa me suke nufi da hakan. A hankali yake kallon yarinyar dake takure a gefansa, gashi Abbeey ya ce kar ya yi tambaya, amma yana bu atar ya tambaya abinda ke faruwa. Sun au lokaci a haka, kafin a hankali yarinyar ta fito da farare