← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 79

Sashe 22

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin arfin hali ta share musu hawaye tana ce musu. Ku kula da kanku, ku ri e wannan sirrin dana baku, ko Al-hassan bana son da yasan komai akan *Promise* ..............badan kai ba Al-hussain, da ko kulashi ba zan dinga yi ba, bana yaunarsa sam, na tsanesa fiye da yarda kike tunani, kawai dan kai da kuma kar Abbeey ya fahimci komai akan *Promise* in nan ne, amma ku yi min al awarin za ku ri e sirri nan?. ta kai nan tana jin zuciyarta na yi mata zafi. Momy, karki damu, har abada zamu kasance masu bin duk wani abu da kika aura mu, muna alfahari da ke." Sai ta aga musu kai tana ara matse hannun Al-hussain cikin na ta. A take kuma ta fara sha uwa tana yi kaman numfashi ta na auke wa. Merry ce ta fita da gudu tana kiran Doctor, shi kuma Al-hussain ya ru e yana jera mata sannu. Ka kula da anwarka, ka kula da PA.1, sannan kar kowa yasan menene promi......" Daga nan komai ya tsaya cak, Momy numfashi ta ya tsaya, wanda ya tsaya da buguwar zuciyar Al-hussain, dan take ya suma. Wanda sai da akayi da gaske ya dawo dai-dai, daga wannan lokacin kuma Al-hussain ya fara sauya ma Abbeey, duk umarnin Abbeey baya bi, wani lokacin ne ma yake sassauta yanayinsa saboda Al-hassan, haka rayuwarsu ta ci gaba da tafiya.......... _Ci gaba._ Hawaye ne suka gangaro mai, ya sanya hannu ya share, sannan ya ce. Momy ina kewanki, kuma ina arin ganin na yi duk wani abu da kika orani akai, ina dai fatan hasken aikin nan ya iske ki, da haka ya juya ya fita daga akin yana jin zuciyarsa na mai ra i..................... END. TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 1 Momy ina kewanki, kuma ina arin ganin na yi duk wani abu da kika orani akai, ina dai fatan hasken aikin nan ya iske ki, da haka ya juya ya fita daga akin yana jin zuciyarsa na mai ra i......... ************* Kwance tashi asaran mai rai, yau a jera kwana hu u kenan Abba da Najlah suna waya cike da kulawa, amma har zuwa yanzu ba ta furta mai tana son shi ba, ta dai amince mai za ta auresa. Kamar kullum sai bayan ya iso office suke fara waya, haka yau ma ta kasance, bayan ya shiga ya zauna, sannan ya kira wayarta, sai dai har kira uku ba ta auka ba, da haka ya bari zuwa anjima za ta biyo kiran. *************** Najlah jikinta ya warware sosai, amma sai Monday za ta koma school, sannan a cikin kwanakin nan ba aramin sabawa ta yi da Abba ba, har cikin ranta ya yi mata, ballema da ta samu labarin su Basma, sai ta ji gaba aya Abba ya yi mata. Zama ta yi kan kujera dake Garden, tana mai da numfashi, dan kuwa duk girman wajen ta dinga zagayewa tun safe tana motsa jiki. Fuskarta ta wanke da ruwa tana jin gina da kujeran. Ashe dai horo da da i, wallahi na yi missing makaranta. ta fa a tana mi a wa sannan ta ara sa cikin aki. Bedroom ta shiga, tasan Abba ya kirata zuwa yanzu, dan haka ta auki wayarta, ilai 5 missed called ta gani, sai ta yi murmushi tana bin kiran. Kiran na katsewa sai ga kiransa video call, sai ta yi murmushi tana kallon jikinta. Riga da gajeren wando ta sa, amma masu girma ta yarda shafe in jikinta be fita ba, sai gashin kanta da yake a gyare ya kwanta har baya, ta aura band akai. Pecking ta yi tana jingina wayar da jikin mirrow. A lokacin guda kamilalliyar fuskarsa ta bayyana yana zabga murmushi, sai ita ma ta mai da mai sannan ya ce. Yabo da godiya su ara tabbata ga Ubangijin wannan halittar. Kaima haka, dan kuwa Masoyina na wa Allah ya mai cikar kamala da haiba." Dariya suka dan yi. Wallahi Baby kina da yau. ya fa a ba tare da yaji nauyin kalmar ba. Na gode Babyna." Ta furta a karo na farko, wani dan ihu Abba ya yi yana cewa. Sake fa a dan Allah. sai ta sha e fuska, sannan cikin muryan nan mai fizgar mai zuciya ta kuma cewa. Babyna." Lumshe ido ya yi, sai ya ce. Baby kina sona?. ya tambaya yana are ma fuskarta kallo. Kai ta aga mai tana an rufe fuskar da tafin hannunta. Gobe zan shigo Kaduna, sannan ina zuwa zan zo dan na ga sanyin idanuna. Awwwwnnnn shike nan Babyna, Allah ya kawo ka lafiya. Ameen, amma dai an gidan ku ba za su hanani ke ba ko?." Nikam me yasa kake kallon kanka a dattijo, Babyna ka dinga kallon mudubi, kai Very handsome Guy ne, ga yau, ga gayu, ga murmushi mai sanya natsuwa. sai ya yi dariya. Hira da ke na sanyi nisha i, gashi aiki nake yanzu, kuma bansan barin ki." Sai ta lan a kai. Karka damu, ina jiranka idan ka gama." Da haka suka yi sallama suna masu jin soyayyar junan su. Najlah ta aje wayar sannan ta shiga restroom dan watsa ruwa................ *************** Su uke suke zaune suna cin abinci a Dining, amma hankalinsu yana kan Abba, wanda a kwana biyun nan gaba aya ya sauya, baya iya a ta lokaci yana hira da su, bini-bini kuma yana latsa waya yana murmushi, ko abincin kirki baya ci sosai, da ya fara in yaga sun zuba mai ido sai bar wajen. Me ya samu Abba ne? Gaba aya ya sauya." Baseey ashe kin gani, tun ba yau ba na lura da haka. cewan Fauza, sai Marwa ta ce. Hmmm zamu gano ko ma menene, dan ba fa a zai yi ba, na ma fi ba da ko game yake yi." Sai suka bar zancen duk da kuwa kowa da abin da ke cinsa a zuciya. Bayan sun kammala suka dawo parlour, duk suka zauna suna kallon Abba, ganin haka sai ya aje wayar yana dubansu. Ku shirya da wuri zamu tafi goben, ku kwanta da wuri kar mu makara, nima barcin nake ji." Da haka ya mi e, yana aukan wayar, take kira ya shigo sai ya auka yana tafiya tare da cewa. A'a kawai ku tura mai dukka kayan in ya so sai ya su raba." Da haka ya yi nisa har basa jinsa. Hmmmmmm." Basma ta yi wafa tana sauya channel. Marwa kuwa waya ta auka suka ci gaba da chat da sahibin ruhinta. A daren suka ha a kayansu, washegari kuwa da misalin 9:00am jirginsu ya aga sai Kaduna, Fauza ce kawai ke murna dan za ta ga an uwanta, Marwa da Basma kuwa sun ha e rai suna ta cin magani. Cikin ikon Allah suka sauka lafiya, Motoci biyu ne su ka auke su, sannan suka nufa family house in su. A Compound suka iske su, suna tsaye suna dakon ganinsu, motocin na parking, Suka nufa wajen motan dukkansu. Marwa ta dafa Basma ta ce. Ko dan farin cikin Abba, mu saki ranmu dan Allah." Sai ta aga mata kai tana yin ya Suna fita aka fara musu maraba cikin soyayyar dangi, sai dai murmushi kawai suke yi a fuska, Fauza ce kawai ta zage suna wasa da dariya. Hatta Amare suma suka fito suna cike da murna ganin su Basma. Gida kuwa ya fara cika dan washegari aurin aure, jiya suka yi Fulani day gobe kuma dinner, yau da yamma kuma akwai *Yaumul Quran*. angare na musamman Matar Yaya ta sa aka sauke su, bayan an taimaka musu da kayansu ciki, babban aki ne mai auke da manyan gado guda biyu. Fauza tana dire kayanta ta yi waje, Basma kuma ta kwanta dan ba ta son hayaniya kwata-kwata. Abba kuwa a part in General ya sauka, bayan ya zauna ya kira Najlah tare da shaida mai ya iso, nan fa ta mai Barka da zuwa, sannan zuwa yamma zai shigo. Gida ya cika sosai, ana ta shirin *Yaumul Qur'an* in da mata aluban islamiyya suka cika gidan, duk cikin Hijab kalan Blue, sai ni af, Amare kuma suka sa fararen hijabai. Gidan yana da girma sosai, dan haka gefe guda aka yi decorations wajen, ana suka zauna aka ha a speakers, aka fara karatun Alqur'ani, kowacce in da za ta karanta in da take so a cikin Alqur'ani. Take gidan ya saukar da wani irin ni'ima na musamman, Fauza ma sai da aka ba ta irin Hijab in ta shiga cikin su. Marwa tana daga gefe tana musu video dan ba aramin burgeta suka yi ba, tana musu tana zabga murmushi. Basma kuwa tana cikin aki ko fitowa ba ta yi ba. Sai magrib aka kammala bayan an ci an sha an raba Qur'anai da prayer mat, bayan jakka na abubuwan ciye-ciye da aka raba. Fauza ana tashi ta ci karo da Abba ya sha wani gezna sai amshi yake zubawa, sai ta tsura mai ido tana cewa. Abba sai ina da wannan daren?." Sai ya yi murmushi sannan ya ce. Autata, Walima aka ha a ta angaren angon Aneesa, shine za
Chapter 22 · 0% Book details