Sashe 48
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fuskarki da arfi." Kafin ya rufe baki ta wanka ma kanta mari. ara." Ta sake. Ya isa, daga yanzu duk wanda ya tambaye ki waye Ni, cewa za ki yi saurayin kine, Kuma shi kike so, dan haka ki rabu da duk Mazan da suke zuwa wajen ki. ta aga mai kai. Ban wayarki." Da sauri ta bashi, sai ya cire mata sim ya ba ta. Zan dinga zuwa gidan ku, muna hira, sannan zan dinga rakaki wajen aiki. To." Ta fa a tana kallonsa sosai. Ki dinga kiransa da Masoyi." Masoyi." Sai ya yi murmushi. Karanto min numberki." Da sauri ta karanta mai sannan ya fita daga motar, ita ma haka. Kowa na Compound in ya bisu da ido dan ganin kaman mahaukaci haka yake. Ba za su gaishe da masoyi na ba." Ta fa a a tsawace, take suka fara gaishesa shi kuma ya dinga amsawa da kai. Har waje ta rakasa sannan ta dawo gida, gaba aya ji take kaman ba ita ba, da sauri ta shiga ciki, a parlour ta zauna yana jin jikinta na mata wani iri. A'isha dake parlourn ta iso kusa da ita tana cewa.. Hajiya sannu? Meke damunki?." Da sauri ta bar wajen ganin harara Basma ke watsa mata. Take barci ya auke mai nauyin gaske, gaba aya mafarkin Masoyi Anas take yi, wasu na na tsoro wasu kuma masu da i, a cikin wani famarkin ne ta gansu a gajimare suna shawagi a tsakanin taurari, basu da wata damuwa sai nisha i suke kwanin burgewa.......... ************* Su uku ne zaune a parlourn, sunyi shiru kowa yana tunani iri-iri a cikin kansa, a daidai lokacin duk suka main door, ganin Al-hussain ya shigo ri e da jakkar baya, ido kawai suka sama har ya isa inda suke sannan ya yi murmushi yana kallon Abbeey. Abbeey Barka da dare. Tweeny na yi kewarka. da haka ya an tsuke fuska ganin babu wanda ya ce da shi komai. Daga ina kake?." Muryan Abbeey ta fito a cikin shurun wajen. Uhmm kai ke matsamin akan fara aiki, yanzu kuma na fara aiki sai ya zama laifi. ya fa a yana zama gefan Al-hassan, wanda yau kowa da irin nasa, Al-hussain ba en riga da wando ne jikinsa, Al-hassan kuma farin t-shirt da wando threequater mai kauri dark blue. Wani aiki kake yi?. sai ya lumshe ido sannan ya ce. Computer Science shina karanta saboda na fi sonsa, an uwana ya karanta aikin da kake so, karku manta ba'a asar nan nayi karatun computer ba. Babu wani abu da ban iya a ciki ba, dan haka yanzu ina aiki biyu ne, Digital Marketer mai tallata kaya a online, Cybersecurity specialist. Al-hussain ai wanna ko a gida zaka iya yi, me yasa baka zama, jiya baka kwana a gida ba, ga yau sai 12:35pm ka shigo gida, haba Tweeny." Murmushi ya yi yana ri e hannun Al-hassan. Karka damu akwai shagon da nake zama ai." A tare suka kalla Abbeey dake cewa. Karka kuskura ka sake tsallake rana aya baka kwana a gidan nan ba, sannan zuwa gobe zan so shagon na ku." Shike nan Abbeey sai na ganka. Abbeey ya bar musu parlourn. Merry Pretty na gaisheki. da sauri ta kallesa, ta an zaro ido ganin Al-hassan na wajen. Eh wannan awar ta ki manaaa." Sai ta an yi dariya tana jinjina kai irin ta tuna in nan. Al-hussain ina da magana da mai Very important, tun shekaran jiya nake so mu ha u, ka numberka baya tafiya." Okay ina jinki. ya fa a yana tashi daga in da yake zuwa kusa da in da take zaune. Al-hassan ta au jakkar Al-hussain da yake da uban nauyi ya nufa part insu. Yana wucewa Merry ta fuskance shi da yau. Karka ce duk kwana biyun nan kana wajenta?." Sai ya aga mata kai. Iyyeee sannu Ango." Murmushi ya yi mai fa Me za ki fa a min." Ajiyan zuciya ta yi. Gobe Abbeey ya ce na kawo saurayin nawa, na amsa mai da to, kasan bana kula kowa saboda *Promise* kai ka cika naka saura na wa." Shuru suka yi na an lokaci. Shike nan an gama, gobe wani zai zo sunan sa Adnan, zan turo miki hotonsa, zan kira na mai bayani." Da haka ya ciro wayarsa yana kiran wani number. Boss barka da wannan lokacin. da sauri Al-hussain ya an wayince. Adnan sau nawa zance maka bana son sunanan." Sorry Sir. sai ya lumshe ido, Merry ya kalla da take mai tambayar waye da hannu. A shagona yake aiki, uhm auko min drink mai sanyi." Mi ewa ta yi ta bar wajen, da haka ya mai da hankali kan wayar. Aiki zan baka Yallow." Okay Boss." Matsashin saurayi wanda ba zai wuci 27yrs, kamili mai hankali, ya zo ya yi mana wani aiki na tsawon 20mnt zamu bashi 500 thousand. An gana Boss..........Sir." Yes." Sai na cikin wayar ya yi gyaran murya sannan ya ce. am mata goman nan........" Da sauri ya katsesa. Shike nan Adnan thank, ka turomin hoton ka da wuri, sai da safe." Da haka ya kashe kiran yana kallon Merry dake zama tana aje bashi Coke. Wai har ya yadda." Sosai ma kuwa." Da haka ya bu e yana sha tana mai hirar abinda ya faru da bayanan. Yarda kasan Al-hassan ze yi hauka haka ya koma, ko aiki ya kasa zuwa hmmmm." Tare suka yi an dariya......... *Al-hassan* Tsaye yake gaban gado yana kallon hoton da ya fa o daga ciki, hoton Senator Tum a ne da wani mai sanye da aken kaya ba'a ganin komai a jikinsa, suna zaune a parlour ne aka yi hoton, sannan ya yi dishi-dishi. Mamakine ya kamasa akan me Al-hussain yake yi da hoton wannan mutumin da wasu suke mai kallon waliyyi wasu kuma akasinsa, shi dai ba wani yarda yake da shi ba, dan ko azu sai da yaga anyi posting mota ta ka an Jaridar da ya tuhumesa da safe, amma abin ya aure masa kai saboda Senator Tum a ya fito yana fa a akan me yasa ake mai sharri, harna i irarin ya fita daga harkan mulki, sannan ya ba familyn ku i masu yawa, gaba aya dai shi abin zargi ne kuma abin girmamawa ne akan taimakon da yake yi. ofar da aka bu e shi yasa Al-hassan juyawa yana kallon Al-hussain da ya shigo ri e da coke yana sha, take fuskarsa ya sauya ganin abinda Al-hassan ke kallo, hoto, hoto ne wanda shekaran jiya ya auka. Me kake yi da hoton nan?. ya tambaya yana kafesa da ido, lumshe ido Al-hussain ya yi yana nazarin aryan da zai yi ma Al-hassan, baya san kowa yasan wannan fuskar na sa hatta Al-hassan in, da sauri ya arasa yana amsar hoton tare da arin zuge zip ya sanya, sai dai cikin rashin sa'a abu ya fa asa, aran da ya yi yasa suka kalla asan, a lokacin guda kuma suka furta kalmar iri aya amma kowa da fargaban da ya kamasa. BINDIGA......... .............. > WHAT!!!?????? *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing* *THE SHIDORIA WRITER'S TEAM* 1. BUDURWAR ABBAN MU Pretty Sk 2. WASAN ADDARA Asmeetah Writer 3. FANSAR NAILAH Umulkhairi Hashim Abo 4. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal 5. WAR IYAR SO Fatima Bintu Hussain 6. GARWASHI Hafiza Amanar Ammey Laylerh 7. YARINTA anwar Yayanta. _DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 2 > ......................sai dai cikin rashin sa'a abu ya fa asa, aran da ya yi yasa suka kalla asan, a lokacin guda kuma suka furta kalmar iri aya amma kowa da fargaban da ya kamasa. BINDIGA......... ........... A tare suka kai hannu kan bindiga dake asa, Al-hassan ne ya fara auka yana are mata kallo cikin mamaki. Da sauri Al-hussain ya fizge yana kallon Bindigar ta kwanta a cikin tafin hannunsa kamar an era ta ne musamman domin shi, arama ce, sannan ba ta da wani nauyi, Launin ba inta mai she i. Yatsuntsa suka zagaye rikon bindigar, sannan ya tura cikin jakkarsa, da sauri Al-hassan ya ri e sa yana tambayarsa cikin kaushin murya. Bindigan waye wannan? A ina ka sameta? Magana nake kana kallona." Sai Al-hussain ya lumshe ido sannan ya bu Da zan fita shekaran jiya da daddare, na biya part Abbeey, anan na ganta, sai na auka na fita, azu ma na zaci ita zai tambaya, amma na dawo mai da shi yarda yake dan ban iya amfani da ita ba. gauron numfashi Al-hassan ya sauke yana gasgata Al-hussain. Har kasa zuciyata ta tsinke, ashe baka halina ba Tweeny." Da sauri ya girgiza kai. Ba haka bane Al-hussain, kawai na ru ene sosai, ka samu ka mai da mai zuwa gobe, kaga bindiga yawo da ita matsalane, ba kowane zai maka kallon mutumin kirki ba, kawai dai karka sake dan Allah.....kaji. sai ya rungumesa yana jin soyayyar an uwan nasa na ratsa sa......... ********** Wayarta nakan sabuwar wayar da Abba ya siya mata a yau, hoton Anas ne a gaban wayar inda yake zaune kan wani dutse, ya yi murmushi yana kallon sama, idanunta ta lumshe tana tuno abinda ya faru a jiya, gani take kaman ba ita ba. _Ko bayan da ta farka a jiyan, haka ta iske su Marwa suna zageye da ita, sai dai ba ta kula kowa ba, haka ta mi e ta barsu suna tambayar lafiya, wanka tashiga ta sakar ma kanta ruwan daidai yarda fatarta ke auka, gaba aya fuskar Anas take gani a cikin kanta, tana fitowa ta sanya kaya mai sau i, har lokacin ta kasa magana, sai lokacin da ta au wayar Marwa ta kira Abba akan tana son ya tawo mata da waya. Ina