← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 79

Sashe 51

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta zauna kan sopa, sai aka sake bu ofar aka shigo, Marwa ce ta shigo ri e da manyan ledoji biyu, ta aje a asa tana cire Hijab in dake jikinta. Murmushin me kike yi?. cewan Basma tana kallon yarda Marwa ke ta blushing, Dan a ganinta be kamata suna dariya a cikin gidan nan saboda Abba. Oh Allah, Basma jaraba, murmushin ma karna yi kenan, hmmm bara na shiga restroom marata ta cika. da haka ta shige ciki. Tana shiga bayi ta kulle ofa, sai ta jingina a ofar tana murmushi, fuskarta ta lumshe tana tuno abubuwan da suka faru daga safiya zuwa yanzu, sai ta ga kaman komai a mafarki yake faruwa. _Daga makaranta Al-hassan ya zo ya auke, babu wanda ya kula kowa har suka isa *TAJ BANK* suka iske Al-hussain yana ta aiki, kansa ya au zafi, dan haka ba su au wani lokaci ba, suka mai sallama, da yake bata au mota ba ana Al-hassan take zaune, suna cikin tafiya sai aka mai kiran gaggawa a office, gashi suna kusa da wajen, sai ta amince da su je tare. Koda suka isa Company ta yi mamakin ganin irin girmansa amma Al-hussain ya za a aikin waje, a officer in sa ya aje ta sannan ya fita. Sai ta nema waje ta zauna tana jiran dawowarsa, a alla tun tana irga mintoci har barci ya yi gaba da ita. A hankali take ji ana kiran sunanta ana cewa. Marwa Please wakeup.... Marwa! Marwa....Marwa." sai ta gyara kwanciya tana jin kaman a mafarki ne komai yake faruwa, ba tasan garin yayaba, dan har ga Allah barci take bil-ha Hannunta ta ji ya ta a abu, kaman fuska haka, sai ta yi murmushi tana magana a haka. Waye kai? Wancan ko wannan? Bana gane muku gaba aya, zuwa kuke min a mafarki, uhmmm kai wancan ne ko?." Ta ji an ce. Uhm. sai ta kuma magana. Me yasa kake damun walwa ta ne Al-hassan." Sai kuma ta yi shuru tana shafa gemunsa. Lokacin guda kuma ta bu e ido, me za ta gani......... Al-hassan zaune a asa, ya aura fuskarsa kan sopa yana fuskantarta. Zaburar da ta yi ne yasa ta ji kaman an hanka ata asa gaba aya, sai ta fa a mai jiki. Take aka auke hutan nepa, office in ya yi duhu, sai an hasken dake ratsowa ta tsakanin labule ne a ciki. Gaba aya a jikinsa take, har fuskarta yana gogan nasa, sai ta yi arin tashi, amma ta kasa saboda ya ri e ta, a hankali muryansa ta sauka cikin kunnuwan ta. Yanzu za'a kunna solar, karki motsa, za ki iya bigewa da wani abu." Sai ta aga kai tana jin daukan numfashin sa. Ya ce yanzu, amma a minti hu u suna a haka kafin ya kuma cewa. Bansan meke fizgan zuciyata zuwa gareki ba, alhalin ke wacce anina zai aurane, wallahi Marwa bazan iya fassara yanayin da nake ciki ba. sai ya yi shuru, ita kuma sanyin jikinsa na ratsa ta ta ce. Ni kaina kana cikin raina, bansan dalili ba kafin na tuna Al-hussain na tunaka sau ba adadi. Me kike ji a jikinki Yanzu?. Sanyi nake ji n shiga fatata......... take haske ya gauraye ko ina. Marwa ta tashi a jikinsa da sauri, kallon wajen ta yi babu komai, tasan ko ta mi e ba za ta yi karo da komai ba, sai ta lumshe ido tana jin amshin turaren ta da ya kama mata Hijab. Zama ta yi gefe, tana saton kallonsa, ya lumshe ido yana shafa gashin kansa. A ranta ta tuna laushin da gashin gemunsa yake da shi, ga santsi ga laushi. Da haka suka yi shiru sai ya mi e ya ce. Muje." Ba musu ta au wayarta ta bi bayansa, ko da suka shiga mota sai ya nufa supermaket da ita. Bana bu atar...... sai ta bu e motar ga fita saboda kallon da ya yi mata. Yana gaba tana bayansa dan gaba aya yanayin azu ya tsaya mata a rai. Ta rasa me za ta siya dan haka ta nufa wajen Choculate, kowanne ta au guda aya, yana ganin ta sa aya sai ya iba kalansa guda 10 ya zuba, sai ta yi murmushi, haka ta cika leda aya da Choculate leda aya kuma da su snacks. Ta yi gana ta tsaya wajen biya, shi kuma ya je auko turare, yana zuwa ya auko hu u, shi da Al-hussain. Sai ya tawo a natse, amma kafin ya araso ya tsaya jin wata mace na mai magana, yana juyawa ya yi mata murmushi yana cewa. Amrah, yaushe kika dawo asar?." Budurwar ta yi an dariya. To ai ku baku ziyara, kusan 2 month dana dawo, Abbeey ka ai ke zuwa Amma ku sai a hankali. sai ya shafa sunan kansa. Amrah a ba Hajiya ha uri muna nan shigowa. an biyu haka kuke cewa ai, ina ayan yake?." Yana wajen aiki." Kenan Al-hussain ne gabana ko, sarkin tsokana." Ta fa a tana an kai hannunta kafadarsa, sai dai ta ji an ri e mata hannu. Amrah da Al-hassan suka kalla Marwa dake tsaye fuskarta babu yabo babu fallasa. Na gaji da tsayuwa." Ta fa a tana hararan yarinyar. Al-hassan gaba aya ya manta suna tare. Sorry Ga...." Hannu ta aga mai sannan ta wuce, ko ta kan kayan ba ta bi ba ta fice. an biyu, wacece wannan? Oh an ce za ka yi aure ko?. Eh Amrah, Bara naje, kaman ta yi fushi." Da haka ya nufa wajen kayan, ya biya sannan ya fice. A cikin mota ya isketa zaune ta ha e fuska. Ya shiga sai ya kasa driving, a hankali ya ce. Yarinyar anwar Abbeey ce, na jima ban ganta ba, an ce bata asar shi yasa na yi mamakin ganinta." Sai ya yi shiru yana jiran ya ji me Marwa za ta ce. Kallon waje take yi, murmushi ta yi sannan ga ha e rai, ta juya ta kallesa. Ban tambayeka ba, ka mai da Ni gida dan Allah. sai ya kunna motar ya fara tafiya a hankali. Ko tari babu wanda ya sake har zuwa bakin get in su da ya zo, sai ta ji arin bu ofa amma a rufe, kallonsa ta yi. Zan fita. lumshe idanunsa ya yi sannan ya bu e yana kallonta. auke ki kina farin ciki, ba zan rabu da ke ba sai kin dawo yarda kike. Lau nake ai." Ya girgiza a hankali. Kishi ki ka ji dan na tsaya da wata?." Ta ji saukar maganar kamar daga sama. Akan me zan ji kishi bayan ba Al-hussain bane, da shine ma ba zai yi wannan giginba." Ji ya yi maganar ta ya tsaya mai a rai. Amma me yasa kika hassala?. Bana ce ba......kawai rai ne ya aci ne." Hmmmm shike nan." Ya furta yana kallon agogon hannunsa. Ka bu e min pls. ajiyan zuciya ya sauke, sannan ya janyo ledoji biyun da suka baya. Wa za ki bar ma wannan?. baki ta an tura dan akan jikinta ya aje su. Na gode...... uhmm na ce ba." Ina jinki." Sai kuma ta kasa magana ta zuba idanunta kan wayarta tana an latsawa. Magrib ya kusa, zan so na koma gida kafin lokacin, amma tunda ga masallaci a can a nan zan yi sallah na kulleki idan na dawo sai ki fa a min...... da sauri ta ce. Uhmmm dama turaren nan nake so guda aya." Ta fa a tana nuna ledan dake baya. Na maza ne kuma yana da arfi." Na sani ina so ne. sai ya kalleta. Kinsan haramcin sanya turare ga mace ta fita, wa'inda ba muharramanta ba su sha amshim?.......na jikinki shine daidai, mai sanyin amshi, ba'a ji sai ana dan sosai dake." Ya kai nan yana tuna yanayinsu na azun, ita kuma kunya ya an kamata. amshi nake so, zan dinga sa a hannuna ina sha ane." Kallon ban gane ba ya yi mata, sai ta lumshe idanunta ta furta kalaman da suka sa Al-hassan ya daskare waje aya kaman kakide. Da ina da iko, da zan auki cleaner na je daidai wajen da muka fara ha uwa da shi, na goge harrufai ka an daga sunansa, na sauya da wani ya zama *Al-hassan ba Al-hussain* ........ Why you're special?. da haka ta yi shuru sannan ta juya ta au turare guda aya ta bu e ta fesa a hannunta sannan ta shinshina. Me yasa da banbanci da na jikinka?." Ta kallesa sai dai ya kasa magana gaba aya, sai ya rufe idanunsa. Kusan auke huta ya yi jin ta matso dab da shi, har sai da jikinsu ya goga juna, ta auki ta yi unlocking motar sannan fita, tana murmushi. Ya jima jikinsa a sanyaye kafin ya kunna motar yabar unguwar._ Lafiya banji motsin ruwa ba?." Da sauri ta dawo cikin tunaninta, irjinta ta dafe tana aga murya. Lafiya lau Bassey, Yaaa?. Abba ke neman mu, ki yi sauri." Okay." Da haka ta matsa ta wanke fuskarta sannan ta yi uzurinta ta fita hankali a kwance, tana nazarin mai Abba zai ce, duk da kuwa maganar ba zai wuci kaman tsinanniyar yarinyar da yake shirin kawota kushewarta ne wato gisb *Mom*................ END. > Tashin boom *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing* *THE SHIDORIA WRITER'S TEAM* 1. BUDURWAR ABBAN MU Pretty Sk 2. WASAN ADDARA Asmeetah Writer 3. FANSAR NAILAH Umulkhairi Hashim Abo 4. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal 5. WAR IYAR SO Fatima Bintu Hussain 6. GARWASHI Hafiza Amanar Ammey Laylerh 7. YARINTA anwar Yayanta. _DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 3 Okay." Da haka ta matsa ta wanke fuskarta sannan ta yi uzurinta ta fita hankali a
Chapter 51 · 0% Book details