Sashe 59
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tana cewa. Uhmm na fa a maka abinda zuciyata ke rayamin?." Da sauri ya aga kai, sai ta ce. Uhmmm dama uhmmmm, idan irin haka uhmmmmm tare......shine kawai uhmmmmm." Murmushi ya yi. Bangane komai ba Marwa." Okay, inshot ina jin ina sonka, so mai yawa bansan garin ya ba, amma na fa a soyayyarka, dan haka a yau zan sanar ma Al-hussain da cewa kai nake so na aura. da sauri Al-hassan ya kalleta dan kuwa maganar arshe ne ya bashi mamaki, amma sai ya zuba mata ido, number Al-hussain ta danna ma Kira, amma baya shiga. Ki bari mu tsara abinda zamu ce mai tukun, ya yi wuri ki sanar da shi, zai ga na yaudare shi ne, be kamata hakan ya faru yanzu ba." Hmmmm be yi ba, na osa na fara morar soyayyarta da kai, kuma komai da ya faru shi ya ja." Da haka ta sake kiran number wanda cikin ikon Allah ya fara shiga, sai dai be auka ba, kiran na katsewa sai ga kiran Al-hussain ya shigo wanda aka sanya ainihin sunansa aka cire *My Love.* kallon Al-hassan ta yi, sai ya aga mata kai alaman ta auka kawai, hannunta ya latsa alaman green *Accept*, take muryar Al-hussain ta fito ra au cikin wayar.................. ************** Anas, a yau sai da ya tabbar ya cika duk umarnin boka, zauna yake gabansa yana bashi duk abinda ya bu ata, tsohuwar Tunkiya mara gani, ita ce ma yasha wiya kafin ya samu, amma jaririn, asibiti ya je, da dubara ya sato jaririn da aka haifa a yau, daga nan ya nufa makarantar mata, ya ja ra'ayin wata da ku e, da haka ta shiga motarsa, abin sha a ya sa mata a hanci take ta auke huta. Daga nan sai gidansa, sai da ya shimfi a wannan yallan akan gado sannan ya hayyake ma yarinyar nan, bayan ya gama kuma ya kasheta, shine ya tawo wajen boka jikinsa har rawa yake, saboda yana bu atar aikin nan, dan Mahaifin Basma ya tara da yawa. Boka ya kalla kayan dake gabansa sannan ya bu e baki cike da amo ya ce. Ka je, gobe ka dawo kafin nan Aljanu sun gama maka aiki." Da haka ya yi tashi yar gidan Bokan ransa fes. Bayan ya koma gidansa, ya iske gawar yarinyar nan duk cikin azanta, ga jikinta duk ya saki, amma saboda rashin imanin Anas, haka ya sake shigar yarinyar, bayan ya gama ya auki gawarta ya jefa ma wasu manyan karnuka guda 7 da suke wani keji, ai taruwa suka yi a kanta suka fara cinta ta ko ina. Anas ya yi murmushi yana kallon karnukansa, sannan ya juya ya koma cikin akinsa............... ************* Shuru ne ya ratsa akin, babu motsin komai sai arar A.C, a hankali Abba ya aura hannunsa kan hannun Najlah dake zaune kan daddumar da suka yi sallah yanzu. Najlah duk bakinta sai ta ji ya mutu, a yau ta kasa aga ido ta kalla Abba, wani nauyinsa take ji sosai, hawayen da ta rasa na menene ta ji ya zubo mata sai ya yi saurin tare su da hannayensa yana fara magana a tausashe. Budurwar Abba ta zama Matar Abba, a yau Najlah ina so na mai da ke cikakkiyar matar aure, amma idan kina hawaye ba zan iya komai ba, dan Allah ki dena kinji......tashi ki ci wani abu. da haka janyo wani leda da ya shigo da shi, ya fara bu e wa yana mai jin kamar an mai bushara da gidan Aljanna................ > Awwnnnnnnn ba dole ba Abba, tunda kasan abinda ke jiranka......... PAGE 3 Budurwar Abba ta zama Matar Abba, a yau Najlah ina so na mai da ke cikakkiyar matar aure, amma idan kina hawaye ba zan iya komai ba, dan Allah ki dena kinji......tashi ki ci wani abu. da haka janyo wani leda da ya shigo da shi, ya fara bu e wa yana mai jin kamar an mai bushara da gidan Aljanna............... Da kanshi ya ba ta abinci a baki, cike da soyayya da annashuwa, ita kuma ta an saki jikinta, amma kunya duk ya rufe ta. Bayan sun gama, da kansa ya auke ta ya zaunar da ita kan gado, sannan ya zauna gab da ita, ago fuskarta ya yi, suka ha a fuska waje guda, a hankali ya furta. Kin shirya amsan mijinki a wannan daren?." Shuru ta yi irjinta na dukan dari-dari, haka ta aure ta aga mai kai sau aya, murmushi ya yi. Na gode Sweetiena." Da haka ya mi e ya isa wajen makunnan hutar akin, ya danna take duhu ya mamaye cikin akin. > Ba zan iya auko rahoto a cikin duhu ba ************ Gaba aya sun kasa barci, Fauza da Basma tunanin abinda ke faruwa tsakanin Abba da wannan yarinyar suke, hankalin su gaba aya a tashe yake, sai dai Marwa ta fi su shiga tashin hankali sakamakon abinda ya faru azu, azu da ta kira Al-hussain a waya, bayan kiranta da ya yi sunan da ya saba, ita kuma ta furta kalmomi dan ba su fi adadin yatsun hannunta ba, amma kalamansa da suka biyo baya sune suka zama silar tarwatse mata zuciya.... My love." Abinda ya furta kenan, sai ta kalla Al-hassan, sannan a natse ta ce. Al-hussain na fasa aurenka, na samu wanda nake so........" Cikin sauri ya katseta. Me..... mene? Marwa kinsan bansan irin wasan nan, kinsa sautin bugawar zuciyata ya sauya." Ya fa a cikin rauni sosai. Ka za a aiki sama da Ni, ka manta da ni, ko maganar aure baka min, kuma sanin kanka ne saura wata biyu dai-dai na kammala makaranta." Marwa ina sane da komai, daidai da second aya be ta a wucewa ba tare dana tuna ki ba, idan akan aiki ne, daga yau zan rage, zan dawo kamar yadda kaki so, sannan aure kuma next week za'a kawo akwati ya miki?. ya fa a har muryansa na rawa. Ni fa nafasa, shine magana kawai, ba zan aureka ba." Da haka ta katse wayar, sai ta kalla Al-hassan, take ta rintse ido ganin idanunsa sun ka a sunyi ja, hatta jijiyoyin kansa sun fito ra Ta manta shaf, Al-hassan ba zai iya juran a ta a mai ani ba, a hankali ta bu e baki ta ce. Al..... hannu ya aga mata, take wayarsa ta fara ringing, yana kalla yaga sunana *Bloodline.* auka ya yi yana sanya wayar a speaker. Cikin wani irin amo, wanda ya girgiza zuciyar Al-hassan harma da Marwa, Muryar Al-hussain ta fito cikin wani irin yanayi kaman mai kuka. Dan uwa kana ina yanzu? Taimako za ka min.....kana ina?." A karo na farko Al-hassan ya mai arya, bayan ya danne duk wani abu dake taso mai. Ina gida." Ka taimaka min, gidansu Marwa nake so kaje, na rasa gane me take cewa, kaman wai ta fasa aurena........nasan kai kasan cewa duk duniyar nan babu yarinyar da nake so sama da Marwa, idan ban sameta wallahi zan iya rasa raina, ita ce komai na wa, Al-hassan ka taimaka min ka ji." A cikin muryan nasa za ka fahimci rauni sosai. Al-hassan ya kalla Marwa da itama jikinta ya mutu. Zan je, kuma insha Allahu, babu wani abu da zai faru, ina Allah ya yarda Marwa ba da ta wani miji sai kai. Daga wannan kalmar komai ya tsaya cak, idan na ce komai ina nufin komai, abin da su ukun ba su sani ba shine wannan shine babban matakin addarar kowannen su, addara mai ru ani da hatsari, wanda idanuwa za su yi kuka, zuciyoyin za su raunana. A wannan daren mutane da dama sunyi barcin acin akin ciki, wasu kuma ko iya barcin ba su yi, kamar Al-hassan wanda tunda ya koma gida ya kasa aikata komai, har kira uku Al-hussain ya yi mai amma ya kasa amsawa, daga arshe ya kashe wayan, haka ya kwanta ko kayan jikinsa ya kasa cirewa, babu abinda yake tunawa sai hawayen Marwa na arshe bayan kalaman da suka fito daga bakinsa. Mu ha ura, mu mance da munsan juna, farin cikin Al-hussain shine muradina, wallahi Marwa bazan iya kuntata masa ba, ba zan iya aure masa wacce yake so ba, ba zan iya cin amanar sa ba." Da haka ya yi shuru. Marwa kuwa hawaye suka gangaro daga cikin idanunta, a haka kuma ta fice daga motar ta shiga gida da gudu. *Al-hussain.* Shi kansa ya kasa barci a wannan daren, domin kuwa yarda yake jin Marwa ba zai iya fa a ba, sai dai a yanzu yarda ya au aikinsa da muhimmanci ba zai saki ba, zai san dubarar da zai yi kawai, duk da haka tunaninta ya kasa barinsa, gashi sai kiranta yake amma kiran baya shiga. Bindigan dake hannunsa ya ji an amsa, hakan yasa ya bu e idanunsa, sai suka sauka cikin na matarsa Pretty. Murmushin arfin hali ya yi mata yana kallon yarda ta kwanto a jikinsa gaba aya. Dai-dai yanayinsa ya yi, a hankali ya ke shafa gadon bayanta har barci ya auke ta, shi kuwa ya kasa barcin gaba aya, tunanin Marwa ya tsaya mai a rai gaba aya. ********** angaren Abba da mutumiyar kuwa, wannan daren ya zamo musu dare mai cike da soyayya, daren da ya shiga Tarihin rayuwarsu, suka ha a jiki, jini da zuciya, suka ulla yawan alheri tsakaninsu. Abba abinda ya fi ru ewa ma ya yi saboda rigimar Najlah, abin ku da uwar sha Ta yi kuka har fuskarta ta kumbura, idanunta sun kara firfitowa, rarrashinta yake amma ba ta san yana yi ba, yarda kasan ana mata wani abun haka ta dinga zuba kuka mara sauti. Abba da kansa ya yi mata wanka, ya dawo da ita ya kwantar amma har lokacin kuka take yi tana ta kiran sunan Mamie. Abba jin ta yi shuru yasa ya le a fuskarta, barci ne ya auketa, hamdala ya yi yana gyara mata kwanciya, sannan ya tashi ya shiga wanka. Koda ya fito jallabiya ya sa, sannan ya hau kan dadduma fara sallah, bayan ya idar ya dinga mi a godiyansa ga Allah da ya mallaka mai Najlah. Ya jima a haka sosai kafin ya koma kusa da ita, ya zuba mata ido yana jin soyayyarta na ara ratsa argon jikinsa, da ta motsa *Wash* zai