← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 79

Sashe 39

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MAI JIN PAGE 2 > Da haka ta yi arin mi ewa sai dai aka yi rashin sa'a ta taka wani dutse mai santsi hakan yasa ta yi baya-baya za ta fa i, cikin azama da sauri Al-hassan ya tareta ta fa a jikinsa, take sanyin nan ya fara ratsa duk wani sassa dake cikin jikinsu, haske ya bayya a cikin idanunsu sannan zuciyoyinsu suka tsaya da aiki na wuce gadi............. _________________Second aya, second biyu, har zuwa second talatin suna a haka, kafin Allah ya sa suka dawo cikin hayyacinsu, da sauri kowa ya fara raba jikinsa dana an uwansa, Marwa gaba aya ta ru e, sai ta koma ta zauna, shima zaman ya yi yana lumshe ido, a haka suka shafe mintoci, sai ajiyan zuciyar da suke fita lokacin aya. Ka..... Kaya uri." Ta fa a tana jin irin amshin turaren Al-hussain yana tashi a jikinsa. Ba komai, amma ki dinga kulawa, ga wannan zan tafi." Ya fa a a natse yana mi a mata ledar ba i, amsa ta yi ba tare da ta bari hannunsu sun ha u waje aya ba. Na gode. sai ya yi murmushi. Zan iya miki wani tambaya guda aya tak?. sai ta aga mai ka tana karantar yanayinsa, wannan ya fi komai a natse, wancan kuwa hmmmm. Ta ya kika gane Ni ba saurayinki bane? Na yi mamaki sosai, dan har yarda yake miki magana haka na yi miki?." Murmushi mai sanyi ta yi tana jin dadda an iskan wajen ha ida turarensa suka sanya mata jin yanayin na musamman. Juyawa ta yi da yau ta kallesa, sannan ta ce. Allah ya halicce ku sak, sak in da za ku iya rika mutane, kuna da kama wanda na jima banga tweens da shi ba, komai fa komai naku, sai dai duk yarda kukayi kama, dole ta banbancin ra'ayi, zuciya, text da kuma walwa ya zama da banbanci. Duba nan wanne ya fi yau a ciki." Ta fa a tana nuna mai wani hoton wasu motoci masu numfashi da suke tsaye guda biyar, aya irar Mercedes Benz white, aya Rolls-Royce black, sai sport red, ba arya duk sun ha u fiye da misali. Chooce your fav?." Sai ya yi murmushi. Na tsakiyar. murmushi ta yi. Al-hussain ya za a Roll-Royce, while kai ka za a sport, to wannan shine test, sannan har a abinci kuna da banbanci na sani, sai abu babba wanda a cikin idanunka nake gani, My Love kuma be da shi, da in da awa wannan sanyin da nake ji a jikinka..... sai ta lumshe ido, shi kuwa ya kauda kansa gefe. Shike nan zan shiga ciki nima, na gode a sauka lafiya." Sai suka mi e a tare, jerawa suka farayi babu wanda ya sake magana a cikinsu, a dai-dai lokacin aka bu e get sannan motar Abba ta kutso cikin gidan. Take Marwa ta ha e fuska, ta kauda kanta. Abba ne ya dawo?." Ta ji ya fa Bara mu gaisa da shi. da haka be jirata ba ya yi wajen parking, a daidai nan Abba ya bu e mota yana waya, ganin Saurayin Marwa yasa ya yi murmushi yana fita daga motar. Har asa Al-hassan ya tsugunna yana gaida Abba, Abba ya agosa suka gaisa a tsaye cikin mutumtawa da karamci, Abba shi kansa sai da ya ga sauyi amma be ce komai ba. Marwa ba ta araso ba, dan haka Abba ya yafitota da hannu, sai ta ara so tana tura baki da ha e fuska. Sannu da dawowa." Ta fa a tana kauda kanta. Abba murmushi ya yi sannan ya ri e hannun Marwa, sai ya ri o na Al-hassan, take ya aura na Al-hassan akan na Marwa. A tare suka lumshe ido jin wannan sanyi, sai dai kalaman Abba yasa suka natsu suna kallonsa. Al-hussain, na riga na baka Marwa, dan Allah tun daga yanzu ka dinga mata fa a, wallahi suna cazamin kai sosai, be kamata da girman nan nasu ba na dinga jin babu da i akan abin da suke yi, na yaba da natsuwarsa kuma gashi kodayaushe kuna tare, dan Allah a dinga mata tuni d hadisai Manzon Allah. da sauri Al-hassan ya ce. Sallallahu alaihi Wasallama, insha Allahu Abba zan arta, na gode, na gode da karamci. da haka ya jinjina kai sannan ya musu sallama ya wuce. Kallon juna suka yi kafin ya ce. Mu dena barin iyayen mu suna fushi da mu akan abin da be taka kara ya karya ba, dan Allah ku kiyaye, dan su ne hasken rayuwarmu. Hmmm insha Allahu. Yauwa Allah ya miki albarka. dariya ta an yi jin abin da yace. To ameen. da haka ta rakasa har ya hau mota, sannan ta koma ciki, ai take ta sauya mood zuwa na acin rai, ta nufa ciki da sauri. Al-hassan kuwa ya jima kafin ya kunna motar ya fara tafiya yana jin kewar Marwa na danne mai zuciya, direct gida ya nufa, bayan ya yi parking sai ya ka a fita, murmushinta, da ha e fuskarta na azu ya tuna, ya so ya furta mata kalma aya amma ya kasa saboda tuna matsayin wacece a wajensa, sai dai a yanzu ya samu daman furtawa. Marwa kina da yau sosai." Sai ya lumshe ido, a natse kuma ya bu e, bayan motar ya kalla, nan ya ci karo da tarkacen Al-hussain, kai kawai ya girgiza. Har cikin motar sai ka zuba wa'inna tarkacen, kai matarsa za ta sha fama." Take zuciyarsa ya motsa tunawa da wacce za ta zama matarsa *Marwa.* .............. **************** Abba duniyar yau ta mai suger har da madara, dan kuwa tun da rana ya yi Flight ya je ganin gimbiyarsa, yaje kuma sunga juna, sun sha hiran soyayya, inda Najlah ta dinga narke mai har sai da ya kasa ha uri ya tambayeta. Wai Ni kam ana koya muku sha a ne? Kullum naki hawa yake Masoyiya, ina tsoron kar kendir in ya gama narkewa hutan sama be mutu ba." Ya fa a lokacin da yake watsa da yatsun hannun Najlah. Najlah kuwa an samu waje, ita kanta tambayar kanta take a ina ta ware da zazzafan soyayya, amma tuna ta ware da kallon finafinan soyayya, yasa tasan a can ta iya, na tama ya fi nasu. Baki ta tura gaba tana marairaice fuska, sannan cikin wannan muryan na ta mai da rikita Abba ta ce. Uhm to ni......ba ce ma na yi kawai ga fitar dani daga Barack ba, ko na 30mnt ne, muje shan Ice-cream." Take ya yi murmushin mugunta sannan ya rage murya yana cewa. Babu in da zamu je, na tawo miki da Ice-cream mai umi kamar wanda jiya kika bu ata. ai take ta zaro ido tana an ja baya. Shi kuma ya yi sauri matse fararen yatsunta. Ah Abba wasa nake maka baaaaaa. Ai baki isa ba, dakwansa na miki kuma sai kin sha." Ya fa a yana son janyota, ai take ta fizge kanta tana mi ewa tsaye. Abba General zai iya shigowa office in nan at anytime." Ina ruwana, kawo miki abinda kika bu ata na yi." Da haka shima ya mi e tsaye, ai take Najlah ta fara baya-baya, sai gudun wasa, nan fa Abba ya aje shekaraunsa ya dawo shekarun Najlah suka fara ar bi, sai zillemai take, haka suka dinga bi har ta kan desk, Suka hargitsa office Ke wai Soja ko, bara na kamaki za ki sani." Ya fa a yana ara binta da niyya ri e ta, ta zille tana mai walo. Hehehehe Abba, idan har ka kamani Ni kuma zan sha. tana fa in haka tana ara gudu, take suka tsaya cak dan ganin General, ko lokacin da ya shigo ma ba su sani ba. General tsaye yake ya zuba musu ido, kallon office in ya yi, sannan ya sake kallon Abba dake tsaye kusa da Najlah dan gab yake da kamata. A hankali ya sake kallon Najlah, take ta ame tana sara mai. Na baku minti biyar office ina ya dawo yarda yake, hmmmm." Da haka ya juya ya fita. Ke share kawai, zo musha soyayyar mu." Ido ta zaro mai. Wallahi ba in mugune General, yanzu zai sanya Ni iyo cikin ruwan ta o ko a sani shiga rami." Dariya ya an yi. Yayan na wa shine mugu?." Ai gaskiya na fa da haka ta juya za ta fara takawa, sai dai Abba ya dawo da ita baya da sauri, juyota ya yi suka fuskanci juna, suka ura ma junansu ido kafin ya ce. Kullum ara yau kike, ji nake kaman na gudu dake, gashi haka kike wayo kowa na kallon jikinki." Ya fa a idanunsa cikin idanunsa da suke maka da sexy one, ga zara-zaran gashin ido masu tsayi da suke a tsaye. Baby nima na osa na mallaka wannan zanka an saurayin. Bazawari dai. murmushi suka yi dukkansu, rage murya ya yi sosai kaman mai ra Ina sonki, ina sonki Babyna, Allah ya mallaka min ke, Ni kuma duk burin da kike so zan taimaka miki wajen cimma wa. kumatunsa ta an ja kamar wani yaro ta ce. Nima ina son..... magarta ta afe dan jin tafin da General ke musu. Da sauri Abba ya an ja baya, iya kuma ta juya da sauri tana amewa. General ya dawo aukan abu ya iskesu a haka, tafi ya ci gaba da yi sannan ya arasa ciki. Wato office ina shine wajen soyayya, kuna tsaye suna ma juna kalaman da suka sanya ku jin a wata duniyar kuke, sannan kuka yi nisan kiwo.....to daga yau na katse soyayya a Barack, karka sake zuwa zance Nan, ke kuma...." Yes sir. ta fa a tana yafta ido. Waje." Da sauri ta bi umarninsa ta fice. Take Abba ya ha e fuska yana kiranta. Baby! Baby ki dawo!! Baby. lumshe ido ya yi yana bu e wa, sai ya sauke akan General dake mai kallon tuhuma. Me yasa za ka koreta irin haka? Salan ta yi kuka. Mubarak yaushe ka koma haka ban sani ba, oh allah. Yaya, please ka kira min ita. take General ya dalla mai harara. Ai sai da Abba ya yi da gaske tukun General ya kira Najlah suka yi sallama, sannan ya ce da Abba. Ina da buri akan Najlah, dan Allah
Chapter 39 · 0% Book details