← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 79

Sashe 4

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sha Fita ya yi daga ajin dan kuwa ba zai iya ci gaba da kallon Najlah a haka ba, duk ta koma abin tausayi kamar marainiya. Yana fita kuwa, an aji aka bu e chapter. Najlah Sha a, kinyi wuff da zuciyar Ustaz fa.......... da sauri wata ta wace maganar Umaima. Ba kuga da ya kalla fuskarta sai ya sauke oyayyen ajiyan zuciya ba. take suka washe da dariya. A dai-dai nan Driver ya yi mata waya akan ya iso cikin makarantar, kuma malamin su ya amsa zai kawo mata, godiya ta mai sosai, sannan ta kalla ofa in da Ustaz ya le o yana kiran sunan ta. Dukka an aji suka yi shuru dan ganinsa, a natse ta mi e ta isa gabansa ta amsa basket in tana cewa . Na gode. ta amsa tana juyawa. Please ki ci da yawa. sai ta tsaya cak, a hankali ta kuma juyawa ta kallesa, tana so ta ure iskanci an ajin sai ta bu e baki ta fara magana cikin sha a wanda haka Allah ya yi ta . Ustaz uhmmm ina son ruwa mai sanyi dan Allah. ta fa a yanda duk za su iya ji. Okh, Auwal zo." Ya fa a yana kiran alubi aya daga mazan ajin, ita kuma ta nufa wajenta ta zauna. Ba ta ce komai ba ta auki abinci ta hau ci bayan ta musu Bismillah, Babu wanda ya kulata. Tana cikin ci Auwal ya kawo mata ruwa, ta amsa tana mai murmushi. Abinci ka an ta ci sannan ta rufe kular tana duban wacce ke sit in gaba tana cewa. Fatima Muhammad Sani, sannu, nace sannu, wai dan Ustaz na tausasamin zai ya zama saurayi na? Hmmmm har da ke Zee, kina wani cewa saboda Ni yake sa a aga ni af.........kun raina min wayau fa.......kut hmm ta fa a tana an cijan le Rukky murmushi ta yi sannan ta ce. Cikin ki ya auka dole bakinki ya bu Uhmmm, Rukky ki yi shuru, wallahi dai-dai nake da kowa a cikin ajin nan, nasan kunsan Ni, bana aukan robish........ Najlah sha a, wannan maganar ba abin ta da jijiyoyin wiya bane, in ma soyayyar ne ai ba wani abu bane, dan kuwa Ustaz ya kai a so shi, malami mai Capacity. cewan wata daga baya, nan fa aka an yi dariya. Aunty Murja barni da su, Ni kunsan wani abu ma......wallahi wallahi bana son auren saurayi, na fison Namiji ya an manyata haka, wallahi sun fi iya love." Cewan Najlah tana juyo ido. Nan ma dariya suka kuma sawa dan kuwa in dai ana maganar saurayi, Najlah ce kawai mai ce wa ta fison ta aura mijin wata. Ke banda abinki, ai ki aura saurayi shine da in aure, me mata kuwa sai yarda aka yi dashi......... da sauri Najlah ta katse Aunty Murja. Hmmm Aunty Murja, ni fa banso wallahi na fison na yi aure naje in da zamu dinga show da matar mijina, na taso gidan mu ba wani armashi kuma ace na yi aure na zauna Ni ka ai.........ke Ni bama zan yarda a kaini wani gida ba, a ha e mana, kai hmmm a lokacin akwai abu. ta kai nan har ta lumshe ido. Ah lallai Najlah baki da hankali, ba kisan kishi ba ko? To wallahi wata akan mijinta har kisa za ta iya yi. Allah ya ha ani da irinta Meenal, ai gida haka yafi suger, ance muku zama ina kallon finafinan soyayya da rikici duk a banza ne? Hmmmm, ba zaku gane auren Suger Dady akwai da i ba, ba su da damuwa sam, ga iya ririta sosai, kuma duk wani abu da zanyi, sai dai ya ce yarintane, wallahi auren su akwai............ da sauri ta ha iye sauran maganar ganin Ustaz ya shigo. Idanunta ne suka sar e da na shi, sai ta janye tana mai da hankalinta kan Alqur'ani da ta bu e amma surutu ya hanata ta yi karatun. Da ita ya fara ci gaba da amsar haddan, bayan ta fito ta zauna ta fara rero mai shafi ukun farko na Suratul An'am. Daga Ustaz har aluban ajin wani natsuwa ne ke sauakar ma kowa, dan kuwa Najlah akwai baiwar ira'a. Cike mamaki ta ga takai haddar nan babu mistake, tana gamawa ya yi mata sign sannan ta koma ta zauna, farin ciki ne ya kamata dan kuwa ayar da take karantawa ne idan za ta yi barci, shi ke sa ta yi saurin rike abu. *Wa bil-ha i an zalnahu wa bil-ha i na zal.* Sau 16 kafin ka kwanta barci, yana ara kaifin brain. Suratul Israel Ustaz ya fara karantawa cikin wannan muryan nasa mai ratsa zu ata, idan akwai abu guda dake burge Najlah da Ustaz, shine iya karatun Alqur'ani, bayan wannan sam baya burgeta, ta fison namiji babba wanda ya girmeta sosai. Tafseer ya musu sosai, dan yana da yau ga kowani alibin Hadda, da yasan ma'anar abin da yake karantawa. Ba su suka tashi ba sai 2:30pm, dama sati da Lahadi ne kawai suke Hadda. Mota suka shiga ita da Rukky suna an hirar karatu, suna shiga Driver ya au hanya. Me yasa ba ya kula Ustaz ne? Kinsa bay a kula kowacce mace sam, amma ke yana son kuna magana, zan iya rantse kina ji yana kiranki da aka tashi amma ko kallonsa kin kasa yi.....menene matsalarki wai?. Rukky takai karshen maganar cikin jin haushin Najlah. Murmushi Najlah ta yi sannan ta ce. awata bana son ata ma kaina lokaci, bana son shi sam, badan komai ba sai dan ya min yaro sosai. ta fa a hankalinta a kwance tana latsa wayarta, baki bu e Rukky ta yi tana jinjina kai. Hmmm Najlah kinfi arfi na wallahi, ke dai ba'a gane al ibilanki, ai na bashi number ki kuma zai kira ki. Na ji amma wallahi bana son shi, dududu ba zai wuci 27yrs ba, amma nafison mai +40yrs. Allah ka ganar Najlah. ta fa a a yin da take shirin fita daga motar, da sauri Najlah ta ri e mata hannu tana marairaice fuska sannan ta ce. An jima ki le o musha hira, sannan muyi aikin Ustaz, in ya so sai mu raba hukunce-hukuncen, da kowa ya gama nashi sai mu kwashe na juna, ba lallai ya gane ba." Ta kai maganar cikin salon muryarta mai sanyi da sha a, duk da haka ta ke ko in ce Mamie ta sangantata. Malama ba hula ne a kai na ba, ki dena kashe min wannan idanun naki masu kama da wacce ta bugu, in da sarari zan shigo." Cewan Rukky tana ma Najlah dariya ganin ta aure fuska. ofar ta rufe musu, sannan Driver ya arasa gidan dake gaban wanda Rukky ta shiga sannan ya danna horn.......... **************** Gyalen kanta ta gyara zamansa sannan ta fiddo wayarta tana an dubawa, tsaki ta kuma ja tana kallon wayar Abba dake kan showglass na Parlournsa. Be jima da ya tashi ya shiga o mata key in mota ba, amma kira na uku kenan dake shigowa. A natse ta mi e ta fara takawa zuwa wajen, daidai tana aukan wayar, Abba ya fito daga bedroom. Sai ta kalla sunan dake kai sannan ta kallesa, take an annurin dake fuskarta ya auke, ta kalla Abba da yau tana cewa. Wacece Miss Ayo? sai Abba ya yi murmushi yana jin soyayyar babbar ar tasa. Marwa sabuwar mataimakiya ta ce. ya fa a yana mi a mata key in daya auko. Har ta mi a mai wayar wani kiran ya kuma shigowa daga Miss Ayo Cikin sauri Marwa ta yi pecking duk da kuwa ta yi latti sosai zuwa school. Cikin salo da karya murya wata murya ta daki kunnuwansu daga cikin wayar, duk da kuwa kana ji kasan ba bahaushiya ba ce. Good morning Alhaji, dan Allah in baka wuce ba, ka biyo ta gidana ka auke Ni sai mu tafi meeting in tare, motata ya lalace......... ai cikin masifa da tsiwa Marwa ta ce. an dakata Malama, wacece ke? Uban me wa ya baki umarnin kiran Abban mu? Lallai ashe baki da hankali....... MARWA!. in Abba a an tsawace dan kuwa Miss Ayo babbar macece. Wayar Marwa ta saki ya fa i akan carpet sannan cikin rawar murya kamar mai shirin fashewa da kuka ta ce. A......Ab....Abba tsawa kake min akan wata......Abba yanzu amanar Mom kake ci dama....." Sai hawaye shar kaman an bu e panpo. Shafa suman kansa ya yi sannan ya ce. No Marwa. Ba haka bane, aiki kawai muke tare amma......." Sai ta aga mai hannu tana cewa. Ya isa." Da haka ta aje mai key in ta juya ta fita da guda tana share hawaye. Abba kuwa kasa waran motsi ya yi, a hankali kuma ya zauna a kujera mafi kusa da shi, yana zama ya lumshe idanunsa, ya rasa meke damun su Marwa, in dai akan kishi ne, babu ikon mace ta kirasa to sai ya yi da gaske suke ha ura, har ga Allah yana son ya yi aure tun a baya amma saboda tsoron abin da zai faru yake fasawa. Ba zai manta lokacin da ya nema wata Bazawara ba Amina, besan yarda aka yi ba har dai Marwa ta sani, a ranar suka nufa gidan su Amina, suka ci mutumci kowa na gidan, sannan ta ma Amina kashe sosai ko ya ce jan kunne dan kuwa harda sojoji biyu ta je, shi kansa ya ga abu dan sai da suka dena mai magana na fiye da wata aya, sai da yar suka ha ura akan ba zai sake kula kowacce irin macce ba, shi kuma ya amince. Wai dogon numfashi ya kuma ja, sannan a hankali ya mi e yana mai bin hanyar fita an duba halin da Marwa take, duk da yasan zuwa yanzu ta fa a ma Basma, dan Fauza ta wuce school tun azu.................... END. > Ba wasa wannan al alamin mai zafi na auka. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH
Chapter 4 · 0% Book details