Sashe 54
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
daba. Bana cikin yanayi mai da i, da wallahi a iya yau sai na sa an atar da kai, yaudarar ka ya isa, dan haka ka koma wajen duk wanda ya maka aiki ka ce ya sake..............Ni kuma ina nan ina jiranka, daga yau karka kuskura ko hanya mu sake ha awa, banza mugu....." Ta sakesa tana son juyawa, da sauri ta kuma fuskantarsa. Dubeka........ Ya Salam, how ni na so ka ina cikin hankalina...... haba dan Allah, kalla kanka da yau.........ba kauri sai tsayi kaman falwaya, ga ka ba wani fasali yarda kasan iyyamuri dai.........hmmmm ware. da sauri ya an ja baya, ita kuma ta shige gida. Idanunsa sun yi ja sosai, hanyar da ta bi ya zuba ma ido, sai ya girgiza kai yana cewa. Hmmmmm wallahi Basma sai kinyi danasanin hulakancin da kika min, zan sake shiri wanda ya fi na baya yawa, daga lokacin da kika fa a shike nan. sai ya ka a kansa sannan ya bar wajen yana kallon polisawan da suka fito suna kallonsa. Har ta wuce wani bawo dake gefen hanya a rana, sai ta dawo ta yi wallo da shi, sannan ta waiwaya ko za ta hangi wani sai dai babu kowa, tsaki ta ja tana shigewa ciki. Tana shiga masu aiki kowa ya fito daga ma uyarsa suna murmushi, kwana biyu haka suke mata saboda fa arta aruwa yake, akan komai zai ta yi magana. Parlourn kuwa Fauza da Marwa ne suka kallo bayan gama raye-rayen, su kuma ba in tuni suka koma part in Amarya. Zama ta yi gefe tana cewa. Ina munafukan suke? Sun wani waso jiki wai jere, sai aka ce musu babu kayanne a gidan nan, bayan wahalar banza suke yi, saboda ba lallai ta yi sati biyu a gidan nan ba. Kin manta anan zamu nakasata kafin su zo su kwashe ta, daga nan Abba ba zai sake maganar aure ba, hmmmmmmm Wai yau Abba ke aure, Abba fa." Sai ta fashe da kuka tana jan hanci. Rarrashinta suka hau yi, amma ta kasa shuru, dan haka suka kira number Abba, yana auka Marwa ta katsesa. Abba......" Da sauri Basma ta amsa wayar, cikin kuka ta ce. Abba shike nan ka yi aure? Shike nan ka ci amanar Mom? Me yasa Abba? Yanzu wannan ba abin kunya bane.........shike nan. sai ta kashe kiran tana share hawaye. Raina zafi yake min sosai, amma babu damuwa Allah ya kaimu zuwa dare. da haka ta kalla part in Abba sai ta yi dariya......... *************** *Al-hassan* Rintse ido ya yi da sauri yana girgiza kai, a hankali bakinsa ke furta. Innalillahi wa'inna ilaiyi raji'un! Innalillah wa'inna ilaiyi raji'un!!. sai ya bu e idanunsa yana sake mai da idanunsa kan wayarsa dake haska wani kasuwa da aka yi gobara, a alla mutane 15 wutar ta ci, ga shaguna sama da 50 sun harda kayan ciki, mutane sai kuka suke gwanin tausayi, gaba aya jikinsa ya yi sanyi, damuwa ta gama ratsa jijiyoyin sa, har ga Allah baya son ganin mutane cikin walaha. A daren jiya komai ya faru, in da gashi yau da safe an jaridu sun koma wajen, ana auka, talakawa sunyi asara sosai, dan haka suke mutane ro an da manyan asar nan su duba mutanen da tsautsayi ya fa a musu. Har account number aka sa ga duk mai niyyar taimako ya sa, da sauri ya auki number, sannan ya musu trnasfer 500thounsand. Wayar ya aje gefe yana lumshe ido, gobarar daga Allah ne, dan kuwa an ce wayar huta ce silar tashin hutan, iska ya furzar yana mai sauke ajiyan zuciya a hankali. *Al-hussain*