← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 79

Sashe 65

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

take matasa suka har zi a, suka fita kan titi, aka fara ta da husuma suna arna, ba su tsaya iya nan ba, sai da suka je gidan gommati suka fara fashe-fashe. o daga shugaban asa MUHAMMAD BABANGIDA SHAMAKI Duk wanda ya yi arna a kamashi." Wannan furucin ya ara hura wutar rigama, dan kuwa matasa da yawa aka kulle aka hana belinsu, nan fa mutane suka ara tabbar da basu yi sa'ar shugaban kasa na gari ba, ga na garin can akwance babu lafiya, wasu kuma da dama sun aura zargin su akan Shugaban asa, dama babu wani jituwa tsakaninsa da Senator Tum a, sai ake ganin shi ya mai wannan farmaki........... END. PAGE 3 > Wannan furucin ya ara hura wutar rigama, dan kuwa matasa da yawa aka kulle aka hana belinsu, nan fa mutane suka ara tabbar da basu yi sa'ar shugaban kasa na gari ba, ga na garin can akwance babu lafiya, wasu kuma da dama sun aura zargin su akan Shugaban asa, dama babu wani jituwa tsakaninsa da Senator Tum a, sai ake ganin shi ya kai mai wannan farmaki............... ************ Babu wacce jikinta be yi sanyi da al'amarin ba, banda Najlah da hankalinta ke kwance, tana kallon duk abinda ke faruwa, ranta ya sosu sosai, amma ta shanye komai, dan kuwa daga gobe komai zai fara, daga gobe wasan za'a soma, ta ga salon wasan Senator Tum a, ya jira ya ga kalan wasan da za ta buga, da shi da tsinanna ogansa. Basu jima da gama cin abincin dare ba, shine suke zaune a parlourn suna kallo labaran da ya zagaye ko ina. Najlah tunawa ta yi da abinda ya faru azu, bayan Basma ta sanya wata ash Abaya ta fito za ta wajen Anas. A rufe ta ji ofar, hakan yasa ta nufa Kitchen tana tambayar waya kulle ofa. Babu inda za kije Basma, aiki kike yi." Da haka Najlah ta ci gaba da latsa waya, su kuma Marwa kowacce tana aikin gabanta. Bangane ba, ke karki ga ina miki biyayya kisha tsoranki nake, ban makulli?." Ta mi a hannunta, sai dai Najlah ba ta kalleta ba. Basma tana shakkar ta sa mata hannu a jiki, aljanunta su motsa, hakan yasa ta shiga Kitchen in, akwai ofa wanda zai fitar da kai Compound, kofar ta nufa ta fara arin bu e wa, sai dai a kulle ba dama. Tsaki ta ja tana kowa kusa Najlah. Ban keys? Wai uban me na tsare miki ne? Kince na miki biyayya kuma na yi, dan haka kiban keys kar ran masoyi ya aci, wallahi da ransa ya aci wara na kashe ki na fita, ki ban makullai." Ta fa a tana jin ta kai arshe. Najlah ta kalleta da yau, gaba aya duk ta ru e, murmushi ta yi ta ce. Wallahi babu inda za ki je." Da haka ta mi e tana duba yarda Marwa ke soya shinkafa. Basma a fusace ta yi part in Abba tasan yana nan, sai dai nan ma a kulle, hakan yasa Basma fara dukan ofar tana kiran sunan Abba, duk kuwa ba balle Abba ya ji ba. Tana cikin haka, ta ji an fincikota ta baya, tana juyowa Najlah ta auke ta da mari. Kina hauka ne Baby na barci kike wannan ihun? Ki shiga hankalinki." Basma ta fara haki kamar za ta kai mata duka, ta tsaya gabanta har suna gogan jikin juna, a kausashe Basma ta ce. Magana na arshe, ki ban keys zan fita, duk abinda ke kanki yana kaina Najlah. To nuna min kalan naki." Cewan Najlah tana an ja da baya.....second 1........2.......3 wayar Basma dake hannunta ta hau amsakuwa, da sauri ta amsa tana kaiwa kunneta, da yake wayar na speaker Najlah ta ji abinda ya ke cewa. In banda iskanci kin shanayani, tun azu nake jira, na biki 3mnt ko ki fito ko na wuce, in har na wuce ba zan sake dawowa ba........ Maso..... et ya katse kiran. Hawaye suka gangaro daga cikin idanunta, ta share, sannan ta yi wani kukan kura ta yi kan Najlah, cikin sa'a ta sureta sama, sai dai abinda be fi second aya ba, Najlah ta juya sai ga Basma a sama ita kuma ta duro asa tana ri e da Basma. Tausayi ta bata dan haka ta saketa, sai ta zauna tana cewa. a da Ni babu riba. lokaci guda Basma ta ri afafunta, Najlah ta zaci damben za ta ci gaba sai ta ji tana ro anta cikin kuka da magiya. Dan girman Allah ki bari na je yanzu zan dawo, wallahi ba zan sake miki abinda baki so ba, minti biyar ya isa zan dawo dan Allah ki ban keys, kar ya yi fushi kinji." Har cikin ran Najlah ta ji daci, sannan ta ara aukan alwashi wajen hukunta Anas. Dan Allah ki bani." Ta sake fa a da rauni. Kafin Najlah ta yi magana, wayar basma ta yi haske alamun sa o ya shi, hannunta har rawa yake ta bu e tana dubawa. *Na wuce.* shine ta gani a rubuce, take ta ji gumi ya fara tsatstsafo mata, idanunta ta sake zarewa sai ta rintse, tashi ta yi ta haura sama da gudu lokacin guda tana kiran numbers amma a kashe, tashin hankali ba'a samasa rana. Najlah ta jinjina kai tana komawa Kitchen. Hannu tasa suka yi aikin gaba aya, Fried chicken rice, doya da miyan plantain, sai Farfesun kifi, ga kosulo da Fauza ta ha a, sannan suka yi pineapple juice. Su kansu farin ciki suke yi a cikin ransu wai ace yau sune suka girka abinda za su ci. A Dining area suka jera komai, sannan Najlah ta koma part inta, ba ita ta fito sai bayan isha'i, bayan Abba ya dawo daga masallaci. Su hu u suka ha u a Dining area suka fara cin abinci, sun jima suna ci sai ga Basma ta sauko gaba aya ta sauya, fuskarta duk ta kumbura saboda kuka, zama ta yi gefan Marwa amma ta kasa zuba komai ta ci. Me ya sami fuskarki?." Cewan Abba yana shan Pineapple juice. Kaina ke ciwo." Da haka ta yi shuru. Marwa ta yi serving na ta. Abba ya ka ji kosulon?. cewan Fauza tana murmushi. Ba magana autata, dole na baki tukwici. Ammen Basma da gaske yarana suka girma abincin nan?." Najlah ta aga mai kai tana kallon wayarta da ya yi haske. Daukan wayar ta yi ta duba sa on da aka turo mata ta email, murmushi ta yi tana cewa. Daga gobe komai za fara, gobe! gobe!! Gobe faa." Sai ta yi wani shu'umin murmushi. Baby menene?." Abba ta kalla sannan ta ce. osa gobe ta yi, na fara fita, hmmmmm Ina son komawa wancan rayuwar akwai wahala akwai da i." Murmushi suka yi a tare. Sai a lokacin Basma ta fara kai abincin bakinta, wani test ta ji ya gauraye mata baki, da i ya zarce har zuwa cikin kanta, batasan ta lumshe ido ba, ta sake kai wani loman bakinta tana ha awa da kosulo da tsokan nama da aka yi peices da shi. Najlah da Abba ne suka koma parlour, da haka suka samu damar tattauna tsakaninsu. Abincin ya yi da Uhm ba laifi." Cewan Basma tana sake kai loma bakinta, har a yanzu number Anas ba ta shiga gaba aya bata cikin natsuwa. Bayan sun gama suka dawo Parlour suka zauna, a lokacin kuma aka fara haska abinda ke faruwa a yau. Abba cikin damuwa ya ce. Senator Tum a bawan Allah, insha Allahu zaka samu lafiya, Allah ya tona asirin tsinannun nan......kai asar nan akwai gyara." Da haka ya yi shuru suna kallon short video da aka auko ba Senator Tum a, jikinsa na'urori iri-iri, ga bandage ta ko'ina, duk wanda ya gansa a haka dole ya ji tausayin shi. Basma babu aikin da kika yi, dan haka ki gyara Kitchen, zuwa safe za ki yi wanke-wanken duka." Basma ta kalla Najlah tana maimaita kalmar WANKE-WANKE, ita ta manta ana wani abu wai shi wanke-wanke, ba za ta iya tuna when last da ta wanke roba ba, har wanda spoon, sometimes tana aurayewa a wajen aiki in za ta ci abinci. Me? Wanke-wanke fa kika ce?." Najlah ta aga mata kai tana sauya Channel zuwa star plus, Kulfi the singing star ake, hakan yasa ta mai da hankali sosai tana cewa. warai da gaske, kuma idan be fita ba sai kin sake. Basma a cikin ranta ta ce Hmmm lallai za ki ga hauka kuwa Suma suna son series in hakan yasa suka natsu suna kallo, Abba kuma ya koma part insa ya kunna labarai ya ci gaba da kallo. Marwa ta fara tashi ganin kiran Al-hussain, a yanzu waya kawai suke badan tana so ba, ba kuma dan ba ta so ba, kawai dai suna waya. Sai bayan da ta shiga part in su ta auka tana kunna tvn da ci gaba da kallon series in, a hankali muryansa ta fito cikin sanyi. My love." Sai da ya kira sau biyu tukun ta amsa. Uhm." Mena miki? Kaman ranki yana ace dani kwana biyun nan. lumshe ido ta yi sai kuma ta girgiza kai kaman yana ganinta, a hankali ta furta. You changed. da sauri ya tari numfashinta. I'm sorry My Love, a haka ina arin nemanki sosai, dakinsan aikin dake kaina da kin tausaya min, Ni kaina rasa lokacin kaina nake." Hmmm amma zuwa yaushe za ka dawo yarda nake so." Muna yin aure, kina lissafi ko?." Murmushi ta yi. Eh ina lissafi, dan Allah Babyna ka dawo kamar da, mai sona sosai." Har yanzu ina sonki sosai, kuma za ki tabbar daga lokacin na mallake ki." Kafin ta yi wani magana ya furta abinda take mugun jin haushi, take jin babu a duk lokacin da ya furta. Excuse me, zan kira." Shike nan da haka ya katse kiran, tasan kuma sai gobe. Idan ta ce bata kewan Al-hassan ta yi arya, sau da dama tana kiransa amma ya yi blocking in ta, haka kota mai magana ta whatsApp baya bu e wa, tana ta arin ganin ta ciresa a ranta amma hakan ya citira. Fauza ta turo ofar tana sallama, Marwa ta amsa a hankali. Har za ki kwanta?." Ta aga mata kai. Gobe
Chapter 65 · 0% Book details