Sashe 32
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
doguwar kushin, tana latsa waya tare da karka a kafa, Marwa kuwa akan carpect take shingi e tana aikin wayar da Al-hussain, sai Fauza da barci ya fara aukanta a kujera mai biyu, tun bayan isha'i suke akin suke jiransa, sannan su suka kashe globe in dan karyayi tunani da mutane a ciki. Baki bu e yake kallonsu, Fauza da hasken globe ya sa ta mi e daga kwance, a yanzu ita ta tabbar da Abba yana da budurwa dan kuwa gashi yana gudunsu. Cikin kame-kame da dan mamaki ya ce. Ah ashe kuna nan, Yarana abin aunata. an dakata Abba." Cewan Basma tana mi ewa tsaye. Mun gani amma tabbatarwa muke so, shin da gaske kana kula wata mace a yanzu?." Ta kuma fa a cikin kakkausar murya. Gaba aya suka zuba ma Abba ido, sai ya lumshe ido yana zancen zuci. Menene amfanin oye musu gaskiya bayan duk da ewa dole su sani. Da haka ya aga kansa sai aya kuma har lokacin idanunsa suna lumshe, sai dai aran fashewar abu yasa ya bu e ido yana kallon wajen da Marwa take. Daga kan Abba shi yasa ta ji shork, shork in da ta ji daga yatsar afarta har zuwa cikin kanta, hakan yasa ta auki kwalban fulawa dake gefanta a kusa da Tv, ta maka akan center table take suka fashe gaba aya. Yasan haka zai faru ko yace fiye da hakan ma, sai dai ko da me suka zo zai shanye. Wai meke damun kune? Haba dan Allah kaman baku da ilimin addini, abin da na yi Haram ne ko halal? Ba macen banza nake kulawa ba, matar aure nake nema mai hankali wacce za ta rayu da mu saboda muna bu atar ma................ da sauri Basma da katse sa. Kana dai bukatar ta, dan mu babu abin da wata mace za ta yi mana, Abba kenan dai kan kula wata...................WATA AR KUTUMAR UBA CE TAKE NEMAN MA KANTA JAFA'I, Abba kai mijin Mom ne, kuma ba ta da kishiya, kasani dan haka ko da ba ta raye babu mai zama da kai da sunan matar aure. ta kai nan hawaye na zubowa daga idonta, cikin rawar murya Marwa ta ca e maganar tana jin kaman ta rufe Abba da duka, dan a ganinta wannan babban tozarci ne a wajensu, bayan ya yi ma Mom al awarkin rayuwa da ita har abadaaaaaaa............... > Nikam na ce ina mutum ya mutu yana dawowa ne? TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 2 _Previous_ Kana dai bukatar ta, dan mu babu abin da wata mace za ta yi mana, Abba kenan dai kan kula wata...................WATA AR KUTUMAR UBA CE TAKE NEMAN MA KANTA JAFA'I, Abba kai mijin Mom ne, kuma ba ta da kishiya, kasani dan haka ko da ba ta raye babu mai zama da kai da sunan matar aure. ta kai nan hawaye na zubowa daga idonta, cikin rawar murya Marwa ta ca e maganar tana jin kaman ta rufe Abba da duka, dan a ganinta wannan babban tozarci ne a wajensu, bayan ya yi ma Mom al awarkin rayuwa da ita har abadaaaaaaa................ _Continuation_ A.....Abba yanzu cin amanar Mom kake yi? Innalillah wa'inna ilaiyi raji'un, akan wani dalili ka ke neman mace a wannan lokacin?. Abba matsawa ya yi kusa da Fauza dake zaune bakinta a bu e, tana ganin ya zauna kusa da ita ta mi e da sauri tana matsaya baya kaman ta ga mugun abu, kai ta fara girgiza wa. Kai ba Abban Mu bane? Bashi bane kai...........ba haka Abba yake ba. ta fa a kuka na wace mata mai arfi, da sauri Abba ya nufeta zai ri eta, sai ta kuma ja baya da sauri. Karka ta ani, bana son ganinka Abba, bana so." Da haka ta fice daga akin da gudu. Kansa ne ya sara, sai ya dafe, wajen zamansa ya zauna sannan ya kalla yaransa abin aunarsa. Ku zauna muyi magana." Ya fa a a tausashe kamar dai yadda ya saba. Mu zauna a ina? Ai daga irin wannan ranar ba zamu sake zama waje aya da kai ba. Marwa ke ba yarinya ba ce, a ganinki ya kamata na ci gaba da zama a haka babu mace? Da Ni da ku muna bu atar mace, ta kula da ni, kuma ta dinga baku shawara akan wasu abubuwan kafin ku yi aure ku barni da ita. take Basma ta hau jijjiga kamar mai shirin dambe. Hannu ta tafa. Ka dena samu a lissafi, dan kuwa tun a baya ba mu zauna da kishiyar Mom ba balle a yanzu da muka girma.............me kake bu ata wajen mace?? Ina jin girki, gyaran gida, sune kuma masu aiki na yi, idan hira da wasa ne munayi, to me kuma kake so?." Ba tare da ya shirya furta abinda ke zuciyarsa ba, le ansa ya furta. Mu'amular aure. da haka ya mi e tsaye ya fara takawa. Abba banji me kace ba?. sai ya juyo ya kalla Marwa. Mu'amular aure na ce. Ko kunfi so a ce ina neman mata a waje, kun girma ya kamata kusan wannan, na gaji da zama Ni ka ai." Mu da muke zaune da kai ba mutane ba wai..........Abba karka rushe ala ar dake tsakanin mu, dan kuwa daga lokacin da ka yi aure, daga lokacin mun yafeka a matsayin Uba. kalaman Basma sun cokesa a zuciya, hakan yasa ya ji wani abu ya tsaya mai zuciya, besan lokacin da ya ce. Aure dai kamar na yi ne, tun baya nake sonyi amma haka na fasa saboda ku, to a yanzu sai dai kuyi amma auren Najlah kamar na yi ne. da haka ya shige bedroom. Hannu Basma ta sanya a kai ta kurma ihu tana cewa. Shike nan, shike nan, Marwa shike nan an asirce Abba, an gama da mu an cuce mu........... Abba ya sauya, dama an ce namiji ba an goyo bane, a baya mun auka Abba an goyo mai yawo da sanin goyo da Kwankwaso, ashe dai kurace da fatar Akuya.............a ce Mom na da rai wallahi hakan ba zai faru ba, ko ta masifa ba zai yi auren nan ba, ba boka ba Malam haka Mom take tsaye da gidanta, sai gashi mu mun kasa ci gaba da kula mata da gidanta. Ta kai nan tana ri e hannun Basma. Take Basma ta share hawayeta, ta sanya hannu ta share na Marwa, cike da dauriya ta ce. Kuka ba namu bane, kuma Mom sai tasan ta haifa masu kama da ita, idan yasan wata ai besan wata ba, mu je ki ga abinda zan yi. da haka ta ja hannun Marwa suka nufi nasu part in a zafafe.................... ******************** Promise. ta fa a tana are ma aya daga cikin Tweens kallo, a natse ya aga idanunsa ya kalleta, sannan ya mi e mata hannu yana zaunar da ita kusa da shi. Wani menene Promise in nan? Ko dai sunan wani ne?." Murmushi Merry ta yi, sannan ta ja kumatun Al-hassan. Uhmmmm kawai game ne da baka sani ba, muna bugawa da Al-hussain, kuma ina yawon cinsa, shiyasa baya manta kalmar kamar Ni, dan duk bugawa sai ya yi alkawarin zai ka da ni, daga karshe kuma na cinye sa. Hmmm to Nima zan fara game Wai tuni muka dena, Ina son tambayarsa wani abu, yana ina ne?. Yana barci kuma wallahi karki tashe shi, ki bari ya huta. ya fa a cike da kulawa. Kai Ya Al-hassan, yarda kasan wani abun Al-hussain ya yi, bayan baya yin komai sai hutu. in, ina ruwanki, na dai fa a miki. sai ta aga kai tana tashi. In ya tashi kace ina da magana da shi gobe. kai kawai ya aga mata sannan ya lumshe ido, ita kuma ta ci gaba da tafiya, kallonta ya yi, ya an yi dariya tare da yi mata pito mai arfi, da sauri ta jiyo baya sai ya ce. Promise! Promise!!. ido ta zaro, ganin ya kwashe da dariya yasa ta juyo tana tunani. Kaine?. ya aga mata kai. Shuru ta yi tana nazari, kar wanda ke zaune ya mai da ita mahaukaciya. Uhmmm sai anjima." Ta fa a tana juyawa tare da latsa number wayar Al-hassan, da wannan ma tana ganesu, da mamaki wayar dake gefan wannan ya hau ringing, ta juyo da sauri. Al-hassan. sai ya sha kunu, take ya aga mata wayoyi irin aya guda biyu da suke gefansa. Har za ta sake magana, sai ga Abbeey ya fito tare da ayan, suna tafiya suna magana a natse, murmushi ta yi ta isa kusa wanda ke zaune, ta tabbar