Sashe 46
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta dawo gida, a babban parlour ta zauna tana aga kiran Al-hussain da ya shigo mata, murmushi tana zama kan kushin. Zazza an muryarsa mai da i ta yi mata amsakuwa cikin taushi. Baby Love idan na ce 2dys bana missing na ka nayi arya, tunda ka fara aiki bana samun ganinka sai sau aya a sati, shima baka jimawa, sannan waya ma sai lokaci zuwa lokaci, duk da kodayaushe nama sa o kana reply, hmmm gashi ka saba min da kai sosai." Ta kai nan tana lumshe ido da kewar rayuwarsu ta baya. Sorry Babyna, yanzu haka ma an dama na samu na kiraki daga ke zan kira Al-hassan mu gaisa shima." Hmmm ina kewanka Baby." Nima haka sosai Baby Marwa, I love you, please excuse me. Kashhhh uhmmmm Okay." Sai ya yi murmushi sannan ya katse kiran. Tashi ta yi ta haura sama, ta tambayesa wani irin aiki yake yi, a lokacin ce ma ya yi aikin banki yake yi, ta so ya fa a mata sunan bankin ko zuwa ita ta dinga yi ganinsa sai dai ya i fa a mata. Sallama ta yi tana shiga bedroom in su......... *Al-hussain.* Wayar ya aje gefe guda yana kallon wata mace wacce ta kasance matarsa, murmushi ta yi mai shima ya mai da mata yana janyota jikinsa, be iya oye- oye ba a gabanta yake waya da Marwa, dan tasan ita ya aureta ne saboda Momy. Magana take son yi duk da fuskarta fayau yake, sai ya yi saurin ha e bakinsu waje aya, ya jima yana kissing ba ta a hankali, kafin ya zare le ansa daga bakinta yana rungumeta cike da auna. I love You Gentle." Ta furta cikin taushi. I love You Pretty. sai ya tashi da sauri. Zan wuce, take care." Kai ta aga mai sannan ya sanya rigarsa ya au jakkarsa ya fice. Macen da ke zaune ta lumshe ido tana jin soyayyar Gentle in ta, ananan kaya ne jikinta masu bayyana tsiraci sosai, haka kanta yasha kitson attachment har baya................. ************ Amarya! Amarya!! Amarya!!!. cewan Rukky tana shiga parlourn Mamie, sai ta tsaya cak tana ri ugu, wafa ta yi sannan ta isa kujerar da Najlah ke kwance, tana kallon sama, fuskarta an shafa mata lalle da kurku da wasu abubuwan aka a aka shafa mata, sai Cocumber daka mai yankan slize aka aura mata su a ido, sannan kunninta ta ma ala earphone, tana jin karatun Alqur'ani cikin kira'ar Shaikh Muhammad Afif. Hannu Rukky ta sanya tana cire Earphone in tare da dungure kan Najlah. Amarya tun azu nake nemanki, ashe kina nan kina hutawa, tashi Ustaz ya zo miki Allah ya sanya alheri, jiya da nake raba cinkam ya ji, ayya karki so kiga yarda ya koma, wallahi har aka tashi baya cikin natsuwarsa." Najlah ta tashi ta zauna tana cire Cocumber dake idanunta. Ayya, bara na wanke fuskarta." Da haka ta shiga toilet in dake akin, ba ta jima ba ta fito tana tsane ruwan dake fuskantar. Rukky murmushi ta yi tana mi ewa tsaye. Yabo da godiya su ara tabbata ga Ubangijin talikai, wato Najlah Alhaji Mubarak ya yi mugun sa'a, mace iya mace, diri sun ara cika sun tumbatsa, hip ba magana, ga wani masifaffen yau da dilkan nan ya ara miki, gaskiya Amaryar nan kin......" Da sauri Najlah ta daki kafa arta cikin waya tana murmushi, ita kanta ta ga sauyi sosai, dan hasken fatarta ya ninku akan na da. Ba dole na ara fresh ba, na dawo gida bana fita, can kuwa rana ka ai ya ishe ka." Suka yi dariya suna fara takawa. Gidan ya fara mutane duk da kuwa saura kwana biyar aurin aure, gobe za ta wankin kai, jini lalle, Laraba kuma walima, Alhamis akwai sisters day, Friday biki, ta so suyi dinner Amma Abba ya hana, har fa a suka anyi dan kuwa ta so ta yi bura-uba wajen diner, sai gashi ya hana wai babu mai kallon mai ita, kuma yasan in ya je dole ta sha casu, gashi kwana biyu an raye-raye sun kamata ko ita ka ai sai ka ga tana rawa balle ta tsaya gaban mirrow hmmmm taba abu sosai. akin Najlah suka shiga, ta sanya dogon hijab akan riga da wandon jikinta, sannan suka fita tare suna hira akan walimar za su yi. Tsaye yake cikin ash colour in jallabiya, kansa babu hula sai kashi da ya an taru, kallo aya za ka mai ka hangi rashin natsuwa a tare da shi, tunda suka bu ofar suka fito ya zuba musu ido yana jin wani iri balle da Najlah ta sakar mai murmushi. Lumshe ido ya yi sannan ya bu e yana mai janyo a'uziyya. Da sallama suka iso wajen, ya amsa yana mai yi musu ya Sai na ji labari ashe aure za ki yi?. yarda ya fa a cikin rauni yasa Najlah jin tausayinsa. Eh Ustaz, ranar juma'a ne, ina fatan za ka zo mana. in Rukky ganin Najlah ta kasa magana. Ina miki fatan alheri, Allah Ubangiji ya sa a yi lafiya kuma taro ya watse lafiya." Wannan karan ma Rukky ta amsa da ameen tana fa a murmushi. Daga haka suka yi shuru na an lokaci kafin ya yi magana, Rukky ta hangi aninta dake arin shiga gidansu. Al'ameen tsaya na baka sa o." Da haka ta wuce su. Gyaran murya ta yi, sai ya aga idanunsa ya kalleta, da sauri kuma ya janye yana mai kollon wacce take kallo. Da ina da dama tana ro eka wani abu guda aya tak. Karo na farko da kika ro a alfarma a wajena, na yi miki al awarin zan yi miki koma menene. sai ta jinjina kai. awata Rukayya, tana da hankali sosai, ga ibada da ri e amana, a wajenta ina koyan abubuwa da yawa, me zai hana ka nemeta . sai ta yi shuru tana kallonsa, idanunsa yana kan Ruky dake magana da aninta tana mai dariya shi kuma ya ha e fuska. ayya Zakariyya. ya furta akan le ansa tare da tuno yanayinta a lokuta da dama, take ya fara girgiza kai yana tabbar ma kansa da ya rasa Najlah na har abada.............. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing* *THE SHIDORIA WRITER'S TEAM* 1. BUDURWAR ABBAN MU Pretty Sk 2. WASAN ADDARA Asmeetah Writer 3. FANSAR NAILAH Umulkhairi Hashim Abo 4. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal 5. WAR IYAR SO Fatima Bintu Hussain 6. GARWASHI Hafiza Amanar Ammey Laylerh 7. YARINTA anwar Yayanta. _DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 2 ayya Zakariyya. ya furta akan le ansa tare da tuno yanayinta a lokuta mabanbanta, take ya fara girgiza kai yana tabbar ma kansa da ya rasa Najlah na har abada....... Ka samu lokaci ka yi tunani akan haka amma karka au lokaci dan za'a iya maka wuff." Da sauri ya mai da idanunsa kan Najlah, karo na farko da ya yi murmushi kenan. Ba zan iya rejecting alfarmarki ba, zan sanyata cikin tunanina, na koya soyayyarta kuma Nagode nagode. manyan idanunta ta sake zarowa tana murmushi. Da gaske?." Ya aga mata kai. Thank You so much, gaskiya na ji da in haka, kun dace da juna sosai.........KE RUKKY ZO MANA." Ta kai maganar tana aga murya. Rukky dake tsaye daga gefe ta nufosu tana ma Najlah hararan asa- asa. Tana isowa ta rungumeta tana murmushi. Ke Lafiya kike?. Ustaz bara na kawo maka ruwa." A'a Ru ayya ki bari yanzu zan wuce ai. sai ta aga kai ta kallesa jin muryansa ya yi sanyi. Najlah dake murmushi ta dungure ma kai tana cewa. Zan shiga ciki sai kin....." Ke tsaya, Ustaz zai miki magana, ina zuwa Ni." Da haka Najlah ta wuce ta bar Rukky da mamaki. Allah yasa ba wani abu bane Ustaz." kai ya aga yana are mata kallo, shi sam ba yau yake nema a wajen mace ba, ta zama mai qualities kamar Najlah, Rukky ma tana da yau sosai, gata ba ta yi tsawo sosai ba haka ba ta yi asa ba, dai-dai take, kuma take ya tuna, idan zai cire masu arin ajinsa tana cikin na uku, akwai mai da hankali sosai, uwa yake nema ma ansa, kuma yana fatan ya samu, a jiyan zuciya ya yi sannan ya ce. ayya za ki amince na zama abokin rayuwarki na har mutuwa?. sai ya yi murmushi ganin kamar maganar ta duke ta, ba arya maganar ya yi mugun dakanta dan haka ta ce. Ko dai na kurumce ne? Ban ma gane mai ka ce ba sam." Sake maimaita mata ya yi wannan karan harda rage murya. ayya za ki amince na zama abokin rayuwarki har mutuwa?. take ta zaro ido tana mamakin furucinsa, da sauri kuma ta juya ta nufa gidan su Najlah harda gudu-gudu, dariya ta bashi dan haka ya yi murmushi sannan ya kama kansa. Kusan tumtu e ta kusa yi data shiga babban parlourn gidan, da sauri kuma ta hau part in Najlah, tsaye ta isketa tana sana'ar wato rawa gaban mirrow. Kai Rukky ta girgiza tana nufanta da sauri. Na rasa gane miki, ga karatu ga raye-raye, Alhaji Mubarak zai sha fama, zo ki ji wata banzar magana." Ta ja hannunta suka zauna, abinda Ustaz ya fa a mata ta maimaita ma Najlah cikin mamaki. Najlah ta yi dariya tana cewa. Na tura masa numberki, kuma ce min ya yi na mai budurwar shine na bashi ke saboda kun dace." What? Ni nace miki ina son saurayi? Ai ina da wanda nake so. Wanda yake sonki dai, ko nace kuna yaudarar kanku da kanku.........dan Tahir yaro ne, Classmate ne kawai, Malama ki kama dahir, ina da tabbacin har yanzu ciyar da Tahir ake,