Sashe 36
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
manta a inda yake zaune, Najlah ta rikitasa da yawa hakan yasa ya rasa natsuwarsa gaba aya. Baby meke faruwa ne?. ya jiyo Najlah ta fa a tana ara narkewa. Marwa ce." Oh sorry, ya kamata su dinga sallama kafin su shiga waje, dan wani lokacin zasu iya shigowa part in mu su iske muna wasan gudu ko kuma ar kokawa. besan lokacin da ya yi murmushi ba. Take suka dasa hirarsu takan ba za'a mutu ba. Marwa da kusan maganganun Abba da na cikin wayar ta ji, hakan yasa ta fa a ihu, da gudu kuwa ta koma bedroom insu, tana shiga ta fa a gado tana sake fashewa da kuka. Basma sallar iska ta gama kenan tana cire Hijab sai ga Marwa, da sauri ta yi kanta tana tambayar ba'asi, Fauza ma ta ago fuskarta tana tambayar lafiya, sai dai Marwa ta kasa magana, sai ta yi da yar tukun ta ha a kalaman bakinta. A...Abba......Abba ne yake waya da karuwa..... har.....harda sumbatar ta, ga kalmar na rashin a'a da take masa shi kuma sai dariya yake." Ido suka zaro dukkansu. Da sauri Basma ta auki wayarta tana kiran number nan sai dai a kashe take, tsaki ta ja mai tsayi. Lallai ma, muje asan." Da haka ta yi gaba a zafafe, su ma suka rufa mata. Mu tsaya daga nan wallahi komai da take cewa ana ji." Da haka suka sauka daga stairs Suka tsaya a bayan Abba suna saurarensa. Shalele me kike so to? Kin fa sha sweet yanzu, kinsa magiyan da nasha kafin aka siyo miki." Ya kai nan harda gyara zama. Basma da masifa ke cinta ta yi arin nufan Abba, sai Marwa ta ri e ta ta a girgiza mata kai, sai ta dagata, take suka jiyo sanyayyar muryar Najlah cike da sha waba tana cewa. Uhmmm uhmmmm uhmmmm Ni ice-cream nake so mai umi. Baby Ice-cream kuma? Please ki bari gobe, ko jibi da kaina zan kawo miki, amma yanzu a ina za'a samu Ice-cream? Ba lallai Ogan ki ya bari ba." Yarda ya yi magana yasa Basma jin wani irin jiri na kamata, ta yi baya, Fauza ta ri e ta tana share hawaye. Duk motsin da suke Abba baya ji domin ya yi nisan kiwo a cikin duniyar soyayya, maganarta ce sake dakansu. Abba gaba aya yau ta cazamai kai, kallonta ya yi, duk ta ha e fuska ta yi kalar tausayi, sannan tana gab da fara mai kuka. Baby Ni dai wallahi yanzu nake son shan Ice-cream in, kuma bance ka zo jibi ba ka bari ranar walimar mu, amma yanzu dai nake son ko wallahi na yi maka kuka. marairaice wa ya yi. Karki kuka, zan sa a siyo miki, amma a ina ake sai da Ice-cream mai umi?" Uhmmm Ni kai za ka siyomin ba wani ba. ta fa a hawaye suna cika idanunta. Wayyo Najlah ya zanyi wai, tsakaninmu akwai nisa, ya zan yi?." Ya fa a kamar zai yi kuka, sai ta yi magana kaman yarinya To ai Ice-cream in yana wajenka yanzu haka." Da mamaki ya kalla kansa yana nuna kansa, ta aga mai kai. Eh Ice-cream mai imu ga za i sai miyan bakinka." Dariya ya bushe da shi dan yarda ta fa a cikin solon burgewa. Gaba aya ji suka yi duniyar ya tsaya musu cak, an sauya musu Abba, ba shi bane zaune a parlourn Mom yana waya da karuwa, sai dai karuwar kuwa an wannan maganar ya girme musu. Basma ha urinta ya are ba ta jin zata ci gaba da sauraren hirar da suke yi dan yana ona mata zuciya, cikin wani irin sauri da kuzari ta nufa Abba, ta fizge wayar tana wuci. Hannunta ya latsa katse kiran hakan yasa kirar ta katse, Abba da sauri ya mi e yana kallonsu, daga ganin yananinsu ya tabbata mai da sun saurara hirarsa, sai ya ji ransa ya sosu, baya son suna fushi da shi. Magana zai yi ta aga mai hannu tana kallon wayar da ya shiga key. Hawaye suka cika mata ido, haka ta shanye tana cewa. Menene password in?." Ba yarda kike tsammani bane, ku zo na muku bayani ba wani abu bane a...... Abba...... password." Zama ya yi yana jin rarrashin su zai yi ko ya sharesu amma ba zai iya musu fa a ba. Ki sanya sunanan aruwar Maybe ya bu kalaman Marwa sun dakesa sosai, amma be ce komai ba. Kafin ta gama sa sunan Najlah sai ga kira voice call daga *My Brother * harda alaman soyayya a jiki. Kallonsa ta yi tana girgiza kai, a ranta kuma yana cewa Wato budurwar ce ya sanya mata sunan Brother. ta yi wafa tana accepting call Yasan Najlah wankesu tas za ta yi, kuma ba zai iya hanasu waya da ita ba, balle yarda suke ji. Marwa da Fauza suka sanya Basma a tsakiya suna jin abinda ta cikin wayar ke cewa. Darliiiiiing. an sane. cewan Basma a kausashe. Lah Basma ya kike? Ina Abba?. Dalla dakata ar iska karuwa kawai. Karki kuskura ki aga wa Mahaifiyar ki ta gobe murya, ba za ki yi albarka ba." Kamar ta sake kunna Basma ne ma. In ji dudum, dan Allah in ji bugu, a wajen mai albarka ne ake neman albarka, ina miki garga in da babban murya ki fita sabgan Abba, tun kafin mu yi muki illa." Da sauri Marwa da tasa. Karki bari mu gane wacece ke, dan ha uwar ba zai miki yau ba sam, kin samu nasarar mallake zuciyar Abba, dan haka ki ce ma malaminki ya yi arin, amma ya baki maganin mallakar ansa...........hmmmm kina wasa kunama. Basma ta sake amsar maganar. Ko ta arziki ki gujesa ko ta bala'i, kin gama yawon bariki, shine za ki li e mai, to ki kama kanki, Abba mijin wata ce, daga ita babu ari. ta kai nan tana wani wuci. Shegiya dole ki yi shuru tunda kin gama isi-sina a wajensa, ki shafa ma kanki lafiya ki rabu da shi na har abada." Fa in Marwa, Fauza dai ba ta ce ko kanzil ba. Wani dariyar sha iyanci Najlah ta yi, sannan ta daidaita muryar ta ta ce. Yau na ga lukutar masifa, ashe ina da babban aiki, dan har lafazi sai na koya muku yarda za ku dinga furta min...........ba bu atar ku sha wahalar nemana dan na muku nisa, ina Kaduna, ku an yi ha uri nan da an lokaci zan shigo gidan, sai ku ganni da yau........ da sauri Basma ta katseta. Yarinya bakisan da wa kike magana ba ne........." Da yaran mijina nake magana, sannan ki sassauta kalamanki a kaina, sai dai akan Abba zan iya shanye komai, Ina son simulmulun Gayena, Mai cikar haiba da yau, Wayyo Allahna ina matukar son Abba, ku kula min da shi kunji. a fusace Marwa ta ce. Ke mahaukaci kisan me bakinki zai furta, ci gaba da tarayya da Abba daidai yake da......... Abba ne ya fizge wayar ransa ace, ya kallesu da yau yana musu kallon da suka kasa fassarasa. Ki kwanta gobe zamu yi waya. kafin ya kashe ta narka murya tana cewa. Gobe Ina son ganinka kaji Baby." To bye, take care." Da Haka ya katse kiran yana mai son musu fa a amma raunin da yake gani a fuskokinsu yana hanasa, amma haka ya yi dauriya ya bu e baki ya fara magana a natse kuma cikin sanyin murya............... END. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS PAGE 2 To bye, take care." Da Haka ya katse kiran yana mai son musu fa a amma raunin da yake gani a fuskokinsu yana hanasa, amma haka ya yi dauriya ya bu e baki ya fara magana a natse kuma cikin sanyin murya........... Me yasa kuke ta hayaniya kaman kaji? Najlah ba ta son fa a, amma kunsa tana mai da muku martani, wallahi ba ta da matsala." Da haka ya gyara tsayuwansa yana jiran abin da za su ce, yasan wacce za ta fara magana, dan haka ya kalleta, ilai hawaye ta share sannan ta fara magana a raunane kamar Hajiya Karima. Yanzu dai ya tabbata Bazawara kake kulawa, MACE? Abba mace fa kake waya da ita a parlourn Mom, macen ma ar bariki. da sauri ya aga mata hannu. Najlah ba ar bariki ba ce, kuma ba Bazawara ace, budurwar ce, mai hankali. Ba wani budurwa, ta dai gama yawon ta zubar, ta bi maza lungu da sa o, ta gama lalata shine za ta zo kai ka aureta a manage, wama ya sani ko tana da H.I......... wani lafiyayyen mari ta ji a kumatunta, wanda yasa Basma ganin taurari sun haska a cikin kanta. Kuncinta ta dafe tana mamakin marin da Abba ya yi mata, za ta iya rantse wa tunda suke ko garga i da yatsa be ta a musu ba, hasalima baya da fa a baya da hayaniya. A.....Abba marina ka yi akan wancan aruwar?. Abba besan lokacin da ya mareta ba kawai ba zai jure a dinga aibata Najlah ba ce, cikin dakiya ya ce. Me yasa za ki dinga ha ata da mugayen kalamai, zan iya jure komai amma banda zagin Najlah, domin ita in zuciyata ce, wanna haukan ba shine zai sa na fasa ba aurenta ba, idan kunga ban aura Najlah ba to wallahi mutuwa na yi, banjin zan iya ci gaba da rayuwa ba tare da ita ba, dan haka ku kula. da haka ya karka a musu yatsa alamun warning, sannan ya juya ya fara tafiya sai dai jin abinda Basma ta kuma cewa cikin kuka yasa rintse ido. Ta gama da mu, wallahi ar iskan ta cuce mu, ta shanye Abba, ta juya masa tunaninsa......to wallahi idan kana sonta ka rufa mata asiri ka rabu da ita, dan wallahi idan