Sashe 69
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mutane biyar kuma duk sun mutu, asibitin be dawo daidai ba sai bayan 30mnt, inda kowa yasan an sake kawo ma Senator Tum a farmaki ne. Sai a lokacin aka nufa akin da aka kwantar da shi, Dr. Ashraf da wasu ne a kansu sun rufa mai suna duba abinda ke damunsa. Hankalin mutane ya sake tashi bayan sa on Dr. Ashraf ya iske su. An farmaki Senator Tum a, Amma be mutu ba sai dai yana cikin wani hali." Ai nan mutane aka hau kuka wasu na ta sume-sume. Al-hussain ri e da hannunsa ya fita a asibitin, ya shiga motarsa, minti biyar ya auka kafin ya kunna yana ma motar key. *Basma* Ita ka ai ta wuni a gida, dan Najlah ko da ta dawo part in ta tashige, bayan gajiya da zaman ta shiga Kitchen, Taliya ta dafa bayan ta yi searching a YouTube, ta yi miya wanda yaji uban mai da magi, taliyar kanta ba ta nuna ba, da haka ta auki dankali ta fare, soyawa ta yi ta ha a da eggs, murmushi ta yi dan ita kanta da in hakan , ta jera a Dining sannan ta koma part in su. Wanka ta yi tasha wata atamfa, a lokacin kiran Anas ya shigo wayarta, ta amsa tana isar mai da gatanan zuwa. Da haka ta fice, cikin minti 15 ta dawo ciki da sauri irjinta na mugun fa i, da gudu ta haura sama, Najlah dake zaune cikin riga da wando ba ake ta yi murmushi tana cewa. Ke da sake ganin Anas sai a lahira." Da haka Najlah ta mi e tana sanya gyale sannan ta fita, bayan ta ma ala bindiga a kwankwasonta. Basma tana shiga aki ta zauna a asa tana dun ulewa waje guda, babu abinda take tunawa sai kalaman Anas na arshe. Bayan number asusun Companyn Abba da ta bashi, ta ha a mai da takaddun filaye masu yawa, ya amsa yana jin da i, a lokacin kuma ya bu e bakinsa ya ce............ END. PAGE 4 > Bayan number asusun Companyn Abba da ta bashi, ta ha a mai da takaddun filaye masu yawa, ya amsa yana jin da i, a lokacin kuma ya bu e bakinsa ya ce.......... Baby zuwa dare zan dawo, ina zuwa ki fito da kayanki kala 10, asar nan za mu bari, muje wani waje muji da in rayuwarmu, amma ki tabbar kin tawo min da wasu kadarorin mahaifinki masu yawa. a lokacin Basma ta watsa mai wani kallo, shi kuma sai ya yi mata murmushi, lokaci guda kuma ya rungumota jikinsa yana shafata balle Breast in ta da suka fi tsole mai ido, da yar Basma ta wata jikinta, shine ta nufa gida da gudu. Anas ya yi dariya dan kuwa a daren yau ya shirya kashe Basma, bayan ya tsara idan ya keta alfarmarta sannan ya kasheta, bokansa ya ce ya koma Katsina gobe dan baya ganin akwai nasara ci gaba da zama a Abuja.......... *Al-hussain* Idanunsa a lumshe suke, amma a hankali yake jin sautin tv dake tashi a hankali, mutane suna ta koke-koke, ga shugaban asa har yanzu be saki yaran da suka mai arna ba, komai dai ta'azzara yake a asar. Tsaki ya ja yana mai lalubo remote a kusa da shi, yana ta awa ya kashe gaba aya. Jin sa o ya shigo wayarsa ta sirri, ya sa auka, yana dubawa, sa o ne gajere wanda aka turo numers kamar haka. 7777,444,777, 444,6 777,33,23,999. Murmushi ya yi har fararen ha oransa suna bayyana, da haka shima ya shiga tura nasa numbers in wanda Ni kaina bansan ma'anar su ba. 666,55 88,777 9,33,555,222,666,6,33. Da haka ya mi e ya daga kwancen, system dake gefansa ya bu e, yana typing yana lumshe ido, dan barci yake ji sosai. Bayan ya gama, ya kunna hasken akin, take haske ya gauraye ko ina, aramin akine amma ya zuba tarkace sosai, na'urorin da wasu hotuna ne ta ko ina, a zanen Dragon da aka yi jikin bangon amma arami mai yau. Haka gefe guda ga bindigu kala-kala, manya da anana a kwali guda, rufe kwalin ya yi sanan ya kashe hasken, a hankali kuma ya danna jan alama dake wajen, nan take ofa ta rabe a gabansa, wanda duk wanda ya kalla zai ce bango ne sai da ofa ce, yana fita ya sake dan nawa, ofar ta kulle, sai gashi cikin clotheset irin wanda ake yi da na bango blocks, an yi shi an kuma tsara, an bi jikinsa da walliya sosai, idan ba ance maka babu mai ganewa clotheset in na bulone. Kayane a rataye masu an dama, sai ya tura glass door in da haka ya danyi tsalle ka an, sai gashi ya duro kan wani lallusan carpet. Murmushi ya yi yana are ma wajen kallo, an zuba komai a ciki, kusan ma ya dawo nan da kwana, balle yanzu da yake zaman gida sosai, hakan yasa Al-hassan zuba mai kaya tun kafin lokacin bikin yayi. Bedroom ne mai girma, ga babban gado, mirrow da dai sauransu, harda kujeru uku a ciki. Numfashi ya sauke sannan ya nufa ofar dake gabansa, yana bu e wa sai ga madaidaici Parlour, shima an zuba kaya sosai, gashi ya ji gyara, murmushi ya sake yi yana kallon wata ofa dake gefan wanda ya fito, a nan Marwa za ta zauna, idan ya ce be osa ba ya yi arya. afafunsa basu tsaya a ko ina ba sai a main parlour da ya fito bayan fita ta wata ofa, da haka ya nufa part in su da Al-hassan. Yana shiga ya iske Al-hassan yana barci a gadonsa, murmushi ya yi ya kwanta kusa da shi yana kallon hannun hagun Al-hassan. aure yake da bandage kamar dai nasa hannun, dan tun bayan dawowarsa Al-hassan ya ga ciwon dake hannunsa shine shima ya ji ma kansa da wu a, haka suke rayuwa in ciwo ne kowa ya ji babu da i, haka tabo ma sai ya fito musu a tare. Barci na idanunsa nan da nan ya auke sa, sai dai muce a ikon Allah babu mamaki. Su biyun barci suke amma yarda suka kwanta ma iri aya ne, suna kallon juna sannan afafuwan su aya yana mi aya sun lan wasa shi, hannu aya yana saman kansu, mai ciwon kuma hana mi e. Haka suke sauke ajiyan zuciya a natse. Abbeey ne ya shigo ciki, ganin barcin da suke yi, ya yi murmushi, dan kuwa tun suna yara ko kwanciya suka yi to iri aya suke yi, koda gadonsu ba aya bane. Hannunsu ya kalla, ya saki aramin tsaki, ya rasa yaushe za su girma su dena wannan dabi'ar, sai ya ka a kansa sannan ya fita. Al-hussain ya bu e ido yana ganin fitar Abbeey, ya gyara wanciya, tun tsayuwarsa akansu ya farka, haka yake ko mutum idan ya wucesa yana barci sai ya farka, balle a yanzu da yake da ma iya masu yawan gaske. Kwanciyarsa ya gyara ya koma barci, can Al-hassan ya gyara kwanciyar sa, sai ya dawo sak irin na Al-hussain............ > Ikon Allah *********** Abba hankalinsa a tashe, ba shi ka ai ba hatta Fauza da Marwa ma haka, agogo Abba ya kalla 9:20pm amma Najlah ba ta dawo ba, shi da Basma ta ce tun 5:35pm ta fice harda arin gishiri a miya. Abba na za ci ta sanar da kai ai, dan wanka tasha sosai, sannan ta fice, nima ta window na hangi fitarta." Cewan Basma hankali kwance, tana ma fatan kar Najlah ta dawo musu gida har abada, tana ta mata addu'ar Allah yasa babbar mota ta bi ta kanta. Abba ka sanar da police mana, ko za su taimaka?." Cewan Marwa tana zama kan kujera. Sai Fauza ta ce. Eh Abba muje muyi reporting ka ji. kai ya girgiza. Ta tura min sa on za ta je wani aiki, kuma ba zan iya sanar ma jami'ai ba saboda ita in D.S.S ce." Allah yasa tana lafiya. suka amsa da Ameen. Basma kuwa ranta fes, ita yanzu kiran Anas take jira, dan ta gama komai, kayanta ma suna a jakka ta kai Compound ta aje su, yana kira za ta fice, sai kuma sun ganta, a azu ne ta shigo cikin tashin hankali bayan nan sai ta ji ranta ya yi na'am da tafiyar. Horn suka ji anyi, hakan yasa suka yi waje da sauri, hamdala suka farayi ganin motar da Najlah ta fita ta shigo gidan. Ko daidaita parking ba ta yi ba ta fito daga cikin motar, da gudu ta yi kan Abba, ta rungumesa tana fashewa da kuka. Hankalinsa ya ara tashi, hakan yasa ya raba jikinsu yana mai ri e hannunta suka shiga ciki da ita. Jini." Fa in Fauza a ru e tana kallon jikin Najlah, sai a lokacin kowa ya kalla. Gaba aya jini ya ata kayan, duk da akin kaya ne, ga ciwuka da ta ji sosai aya sai igan yake. Ku kawo mata ruwa." Da sauri Basma ta ibo ruwa ta kawo mata, dan yanayin da ta ga Najlah ta ba ta tausayi. Tana mi a ruwan ta haura sama, can sai gata da first aid box. Me ya same ki? Ina kika je? Waya ji miki ciwo haka?." Abba ya jera mata tambayar yana share mata hawayen da suka sake zubowa. Basma ta auki audika ta fara goge mata jikin hannunta ta tsaya cak jin furucin Najlah. Abba na kashe shi.............da hannayena, na kashe shi, Abbaaaa karo na farko na kashe wani kuma shine ya ja, ya i bani ha in kai, ya fara min taurin kai, Ni kuma zuciya ta ciwoyoni dan an ban lasisin kashe duk wanda ya yi ba dai-dai ba, da haka na kashe shi......." Sai kuma hawaye. Basma baya ta ja da sauri dan Najlah tsoro ta bata, Abba kuma ya rungume Najlah yana cewa. Wa kika kashe? Kuma ina gawarsa take?. ai abinda ta sake furta shine yasa kowa a wajen hantar cikinsa juyawa hatta Abban. ona gidan gaba aya. Dum-dum-dum kirjinsu ya buga, take Najlah ta share hawaye amma har lokacin tana kuka. Kawai ina kuka ne saboda Ban gana ma tsinannan azaba ba, wallahi Abba so na yi, na dinga fe e shi sala-sala, amma ya yi mutuwar