← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 79

Sashe 70

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sau i, kawai daga mai tokari aya shike nan ya coke da arfe, amma ba laifi na fitar mai da jini sosai, uhmmmmm Abba ba haka na so ya mutu ba, ba haka baaaaaa uhmmmmm, shike nan dai saura ayan." Abba afafaunsa sukayi sanyi sai ya zauna gefanta yana ganin arin abinda ta aikata. Amma me ya yi wai?. ya sake fa a yana ganin tana cire rigar jikinta, take waya ash t-shirt ta bayyana, da akin rigar ta goge hannayenta, sai kuma ta ciro wu a daga al-jiwun rigar, sai bindiga. Abba zan fa a maka......Basma mai da First aid in nan, ciwon za su warke, ba wani yawa ai, Autar Abba ina jin yunwa, amma bara na fara wanka, jikina duk ya yi tsami. da haka ta mi e tana kwasan kayanta, hatta takalminta akwai jini, haka jikin tiles duk ya diga na hannunta da yake zuba. Abbanaa.." da sauri Abba ya bi bayan Najlah jikinsa a mace, shi gaba aya baya ha a hanya da rigima sam baya so, ganin jini ma yana mugun ru asa balle ace wai kisa, amma Najlah ta yi, kuma take kuka wai ya mutu cikin sau Basma ta sauke ajiyan zuciya tana tashi ta hau kujera. Mun shiga uku, wallahi ba mutum ba ce, kisa ta yi!????, Marwa kuna jinta wai ta kashe wani, kuma hankalinta a kwance.............daga yau babu ruwana da shiga harkarta dan wallahi babu imani a cikin idanunta." Hmmmmm na kasa cewa komai. in Marwa tana rufe bakinta. Fauza kuwa jiki a mace ta nufa Kitchen, ruwan zafi ta fito da shi, sai a lokacin suka tuna da yunwa. Marwa ta mi a tare da ha a ruwan mope, ta goge ko ina, suka zazzauna suna jiran fitowar Matan Abba. ******** Abba ya taimaka mata da ruwan zafi, sannan ya fito a toilet in, a lokacin Najlah ta cire kayanta ta aura towel, ciwo hu u ta ci a hannun aya, wankan ta shiga Abba kuma ya shiga fito mata da kayan da za ta sanya. Kukanta ya ji yo hakan yasa ya yi bayin yana tambaya lafiya. Abbaaaa ruwan da zafiiiiii neeee." Ta fa a tana tura baki, Abba dake jikin ofa ya shiga bayin, ya ara ruwan sanyi sannan ya kalleta. Baby na miki wankan ne?." A'a." Sai ya fita. Najlah ta shiga bathroom soso ta auka ta kai jikinta, sai ta sake fashewa da kuka tana kiran. Babyyyyy uhmmmm." Da sauri Abba ya shigo bayin yana cewa. Menene Shalele?." Sosan akwai zafiiiiii uhmmm Ni bana son soso." Ta fa a cikin sha To kiyi da sabulu kawai." To." Sai ya fita amma ya tsaya a bakin kofar dan yasan halinta. Kafin Najlah ta gama wanka Abba ya shiga kusan sau 10, shi har wanda ace shi ya mata ma, a hankali ya fito da ita a nan na e cikin towel, tana zuwa ya zaunar da ita kan gado. Da kanshi ya shafa mata lotion da turare, sannan ya sama mata kayan barci riga da wando, Hijab ta sanya ta shiga ramakon sallar, Abba kuwa ya nufa parlour dan cin abinci. Jikinsu duk a mace, kowa ya zuba taliya amma ya kasa ci, Abba ya zuba dankalin ya fara ci, suma dankalin suke ci, Marwa ta kalla taliyar ta cewa. How many minutes has the spaghetti been on the fire? Basma da damuwar rashin kiran Anas ta ce. 15 minutes. No wonder. But in the video, how many minutes did they say it should be cooked for? They usually remove it after 15 minutes, that s why I hate it. ta fa a tana kallon taliyar. Abba ya kalla Basma ya ce. You tried, my daughter. One day, you will become a professional. Insha Allah, Abba. Do you have the T.T injection? Yes, Abba. Good. When Ameen Basma comes out, give her a little injection so she will feel some pain. Okay. Fauza ta kalla Abba ta ce. Abba headmaster ya ban receipt na school fees, sannan dana zuwa Millennium Park thank you so much." ara dagewa kinji Autata, yaushe za ku je. On 20th this month." Ya aga kai. Kallon Najlah suka yi da ta zauna kusa da Abba. Kin fito." Eh Abba." Fauza ta yi serving nata harda ha a mata Tea. Na gode Autar Abba, Tea in ma is okay." Da Haka ta fara shan tea in da spoon. No za ki ci wani abu dole, nasan haka kika wuni yau." Sai ta kalla Abba cike da soyayya. Baby, kwana biyu bana motsa jiki, nasha wahala wajen hawa katangar gida bara na baku labarin yarda komai ya faru." Ta kai nan tana ara kur an Tea in sannan ta fara basu labarin daga farko, sai dai ba ta ambaci Anas ba. _Labari_ Najlah motar Anas ta bi a baya, tana so ta bi sa ne dan gyara mai zama sannan ta raba shi da Basma gaba aya. Sai ba gidan nan ya nufa ba, wani hanya ya auka. Ba ta karaya ba ta bishi, ganin ya sauka a mota ya nufa wani gida yasa ta bi bayansa itama a asa, ba ta yarda ya ganta ba gaba aya. Gidan da ya shiga ta bisa, sai dai ta ga alamun gidan bokaye ne hakan yasa ta koma mota ta fita a layin, tasan dole ta nan Anas zai wuce. Alai sai motarsa ta dawo, hakan yasa Najlah barinsa ya yi gaba sai ta bi bayansa. A hanya ya tsaya shago ya siya youghout, sai ya fito ya shiga chemist, da haka Najlah ta yi gaba ka an ta fito daga motar ta kulle, sai ta yi kaman tana wani abu ya lalace a motar, dan daga nan zuwa gidan Anas babu nisa. Motar Anas ta tsaya a gabanta sannan glass ya zuge. am mata ina zuwa ne?." Najlah ta kallesa tana yamutsa fuska. Mahrab hotel, ga motata ta lalace." Ta fa a ba dan tasan akwai hotel me wannan sunan ba. Wow nan zanje ai, amma zan biya gida na auki wani files idan babu damuwa. murmushi ta yi sannan hankali kwance Najlah ta shiga motarsa, a ranta tana mamakin halinsa. Layin gidan suka shiga yana ce mata. Baby kin ha u sosai, wajen wa za ki a hotel in?. My Alhaji Ahmed, za mu ha u da shi. ta fa a tana kanne mai ido aya kamar ar bariki. Ohhhh, Baby girl zan iya tambayar nawa Alhaji ke biya? Ni zan iya biyan 3 a dare aya idan za ki ban ha in kanki. fari ta yi da ido tana cewa. 200k yake biya ai. Ke kinfi wannan darajar, zan biya 1M ya miki?." Ido ta zaro cike da mamaki. Are You sure?." Ya jinjin kai yana ganin ya samu Najlah cikin sau i, shi tunda yake ba'a amsar ku insa sai dai ya amsa naka, ba yarda za'a yi ya biyata 1M, ya tsara su je ya gama komai da ita sai ya kasheta. Baby girl, gidana babu kowa za mu iya sha'anin mu a ciki, daga nan sai na kai ki wajen Alhajin. Uhmm ba zai mu au lokacin ba ko? Kar ya yi ta jira na. 1h mun gama komai na kai ki." Ta sake fari da Lulu eyes in ta wanda suka ara narkan ma Anas da zuciya, har yana raya. Ba zan kashe wannan zafafar ba, kawai zan mai da ita abin jin da ina, wacce zan dinga hutawa, zuwa lokacin na gaji da ita, sai na kasheta.....uhmm haka nan zan wuce da ita Katsina. haka ya dinga sa e-sa e har suka isa bakin get in gidan sa, murmushin an duniya ya yi mata yana fita dan bu e get, Najlah ta bishi da ido tana mai kallon *Za ka ci ubanka yau, za ka san Allah huwal Waheed*............... END. PAGE 4 > ...........haka ya dinga sa e-sa e har suka isa bakin get in gidan sa, murmushin an duniya ya yi mata yana fita dan bu e get, Najlah ta bishi da ido tana mai kallon *Za ka ci ubanka yau, za ka san Allah huwal Waheed*.............. Yana bu ewa ya dawo ya shiga motar, sannan suka shiga cikin gidan, a tare suka fita, shi ya koma ya rufe get in, Najlah kuwa ta dinga bin ko ina da kallo, karnukan ranar ta gani sai ta nufa su tana. Wow, ina son manyan karnuka sosai." Tsayawa ta yi jin abin da Anas ke cewa. Wa'innan masu hatsari ne sosai, karki je wajen." Sai ta yi baya tana nufan hanyar da ya bi. Baby 2mnt kinji." Sai ta aga mai kai, shi kuma ya shiga ciki, minti biyar ya bu e yana mata maraba tare da murmushi. Da Bismillah ta shiga ciki tana bin ko ina da kallo, sai a yau ta are ma akin kallo, ga dai shi nan babu fasali. Gefan gado ta zauna shi kuma ya shiga bayi, can ya fito sanye da wando kawai, Najlah ta kau da kanta tana wasa da gefan gyalenta, wayarta na cikin mota kuma ya sa a Flightmode. Kisha youghout in mana, kinsan ba mu da lokaci sosai. ta kalla glass in sai ta auka tana an wasa da kofin. Take irjinta ya buga ganin ma udan ku en da suke cikin sip na kaya, ba wannan ne ya fi aga mata hankali ba, face hannayen da afafaun jariri da suke a wajen, da sauri ta kalla asansu nan kuwa layoyi ne da wasu ulle- ulle, tabbas irin su Anas da za su samu dama sai sunfi Black Dragon hatsari. Idanunta ta sauke asa ganin sun ha a ido da shi, murmushi ya sake yi yana zama kusa da ita, sannan ya ri e hannunta guda aya yana cewa. Ki kwantar da hankalinki, dan kuwa kin shigo nan ke nan babu fita, shi yasa na bari kika ga sirrina, hmmm ba ki da sa'a sam, dan kuwa zan lalata miki rayuwa ne amma ba zan kashe ki ba saboda kin min daga sama har asa, komai yaji cakwai. ya fa a harda lashe baki. Najlah ta fizge hannunta sannan ta tofa mai miyau a fuska tana turesa baya. Kar ka kuskura ka ta ani, na fasa bana son kudin." Da haka ta nufa ofa duk tana yi
Chapter 70 · 0% Book details