Sashe 38
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
harbe mutum abin ta, tunda haka ta ru a Sir J da bindiga, ba ta harbesa ba amma haka ta dinga harba mai alburushi a daidai sai tin kansa, mutumin ranar sai da aka ara mai ruwa, ita kuma aka horeta, horon da a wajenta training. Ji ta yi an dafa kafa arta hakan yasa cikin salon dambe ta juya tana kai farmaki, da sauri ta janye hannunta tana kallon Yayanmu dake sanye da kakinsa. Miyau ta ha iye saboda irin kallon da yake mata, hannu ya mi a mata ta yi sauri aje mai bindigar tana marairaice fuska. Yayanmu shine mutum na biyu da take shakka, sai dai wani lokacin ba ta shakkansa sam, kunninta ya ja guda aya ta an yi ara. Waya ce ki auko min bindiga?. sai ta fara ayfta ido tana son fara kuka. Tambayarki nake yi? Sannna ke yanzu babu ranar da ba za ka yi dambe da wasu ba sai ka ce tinkiya." Ya sake ta yana dalla mata harara. Ni ce tinkiyar?." Ya aga mata kai. Eh mana." Ya fa a yana matse dariyar dake cinsa, taku biyu Najlah ta yi ta tsaya gan dashi, tana wani wuci kamar zakanya, ji take kaman ta kai mai hannu amma ba za ta iya ba, sai kuma take ta fashe da kukan ta arawa tana fa a wa jikinsa. Yayanmu dan kai ne zan barka, amma da wani ne ya yi gigin kirana da tinkiya sai na mai akuyanci, dan dukan mutuwa zan mai, Allah ya so kaine, kuma Yayana ne kai mai sunan Baban Mamie, shi yasa zan barka." Ta kai nan tana raba jikinsu. Ke ce ba yaji sam, ko da ake jinjina Abbien mu, to wajen jarumta da gaskiya ne ba irin na ki ba, kullum rigima da neman fa a, dan Allah Najlah ki kama kanki, gaba aya kin ri e kin koma wata basamudiya, da kinfi yau da jikin ki an cas, amma yanzu jibi yarda kika mur e." Ya kai nan yana an dariya, a sha e ta ce. Ina siririya munce kamar kazan Mayu, yanzu kuma na an yi jiki kana cewa kamar basamudiya, to ya zanyi." Ta kai nan har da bu afa, ganin mutane suna ta kallonsu yasa ya ja hannunta suka bar haraban wajen, wajen da babu yalwan mutane suka zauna. Ki bar hawayen ta arnan......na lura kin gama rainamu, da munyi miki magana sai kukan banza, amma anan ko yankaki ake yi ba za ki yi tari ba, idanunki sun gama bushewa, ba ki tsoron kowa, amma da munyi magana sai ki hau hawaye kina buga afa, Allah ya shirye ki. baki ta tura gaba tana aura kanta kan kafa arta, sai ya lumshe ido yana jin aunar fitinanniyar kanwarsa. Ranar da za ki fara sanya kakin sojoji, ya za ki ji? Me za ki fara yi?." Ya tambaya idanunsa suna lumshe, sai dai take ya rintse ido jin yarda ta zabura tana mi ewa, yasan haukar za ta fara dan haka ya zuba mata ido yana kallonta. Idan na sanyasu, hmmm bayan an gama parrade, zan sa a sanya min wa an sojoji, nasha rawa ina aga bindiga sama tare da sakin alburusai dig-dig-dig-dig-DIGGH ta kai nan tana nuni da hannunta tare da sai ta sa tana fa a tana an tsalle. Kai ya dafe yana girgiza kai. Yayanmu kayan za su yi min yau kuwa?. sai ya are mata kallo daga sama har asa. Za su yi miki sosai anwata, zo na fa a miki wani abu." Sai ta dawo ta zauna gefansa sannan ya fara magana a tausashe. Aikin soja aiki ne da ake yi da zuciya, aiki ne da mutum ke sadaukar da kansa domin asar sa, aikin al'umma ne kuma yana san kishi da jarumta. Ina so ki zama kema wacce za'a yi alfahari da ita, domin na ga kina da kishi asar ki." Yayanmu karka damu, burina kenan, zama babban jarwiya a asar nan." Sai ya dungurar mata kai. Jarwiya dan kauda mugayen usoshin asar nan. ta jinjina mai kai cike da arin gwiwa. Bara na je na wanke duk na yi dau Tom bye. ta haka ta aga mai kai tana tafiya tana an tsalle-tsalle, da ido ya bita, can ya ga ta tsaya ta kaima wani soja dukan wasa, ai kuwa ta bigesa a kafa a da haka ya bita ta ko ci afa tana gudu, kai ya girgiza. Allah ya shirya. ya fa a yana tashi............... ************** Sai da ya kammala komai sannan ya nufa gidan su Marwa, tun a hanya zuciyarsa take ta bugawa, haka dai ya ara sa bayan ya tsaya ya siya mata fruits, Al-hussain ya ce mai idan ya je yasa a yi mai sallama da ita, sannan ko ta kirasa ba za ta samesa ba duk za su kashe wayoyinsu. A bakin get in su ya yi parking da motar Al-hussain, sannan ya fita, jikinsa duk ya yi mai wani amma haka ya yi knocking. Me gadi na bu e wa ya gansa, nan fa ya washe baki kamar gonar audiga ya shiga gaishesa har asa. Al-hassan ya mai yau yana jin soyayyar Al-hussain sosai, dan yasa yana da yauta da mutumci. Har ciki aka mai iso, da yake ba on gidan ne, sai da me gadi ya rakasa har wajen da sukan zauna, zama ya yi shi kuma me gadi ya isar ma A'isha da sa on Marwa ya zo. Marwa, gaba aya duniyar yau ta yi musu zafi, haka suna kallo Abba ya tafi Kaduna, sai a yanzu suka gane yawan zuwa Kaduna ashe wajen karuwar sa yake zuwa, gana aya basa jin da in yau, sannan wanda Basma ta ba aiki ya kira ya ce da ita number ba za'a iya bibiya ba, ya fa a mata saboda ganin number a makarantar sojoji ake aiki da shi. Hakan ya ara taimaka ma yanayinsu na rashin sakewa, abu da yafi ata musu rai shine har bayan magrib be dawo ba. Mtwwssss tuna wancan karuwar har ya sanya min ciwon kai, gobe Monday in naje aiki sai na duba kaina saboda yanayin da nake ji. Bassey nima hala na zo maybe jini na ya hau. cewan Marwa tana lumshe ido. Allah dai ya yauta kawai. in Fauza cikin alhini, kafin wata ta sake magana suka ji ana knocking a natse. Babu wacce ta amsa sai da aka yi sau uku, sai Fauza ta ce. Yes, coming." A hankali aka bu ofar aka shigo, a gefe ta samu ta tsugunna tana cewa. Barkanku da hutawa. Uban wa kika ga yana hutawa anan?." Cewan Basma tana wani hura hanci. Aisha ta sauri ta ara sunkuyar da kai tana jin babu da i, Basma duk ta fi zafi a cikinsu. Hajiya ki ya uri, dama ana sallama da Hajiya Marwa ne. Je ki ina zuwa. To Hajiya a fito lafiya. da haka ta yi waje. Marwa ta mi e, vail in kanta ta yafa sannan ta au wayarta tana nufan waje. Hasken fitilu ya haska ko ina, da haka ta hangosa zaune, take Zuciyarta ta buga, sai ta lumshe ido tana jin wani yanayi, haka ta aga afarta ta fara takawa har zuwa wajen. Da sallama ta isa wajen tana murmushi dan kar ya gane halin da take ciki. Murmushi ya sakar mata wanda ba ta san lokacin da ta zauna da as ba, dan kuwa murmushin gani ta yi ya gilma da wani irin haske. Wassalamu Alaikum warahmatullahi wa barakatuh. ya fa a yana jan jikinsa ta yarda suka bar space a tsakaninsu. Mamakine ya kama Marwa, dan kuwa Al-hussain be saba haka ba, bashi da burin ganin wani sashi na jikinsa ya goga nata, sannan ta mance rabon da su yi sallama ma juna haka, duk ha uwarsu da kalaman soyayya suke fatawa ko yace ta yi Hugging na sa, muryansa ne ta dawo da ita duniyar zahiri. Meke damunki?. ya fa a yana kallon afarsa, dan kuwa tun kallo aya da ya yi mata ya fahimci tana da damuwa, kuma ta yi kuka sannan ta motsa mai zuciya. Babu komai, ya hanya?. Karkimin arya, waya saki kuka?. sai ta lumshe ido, zuciyarta tana ta mata wasiwasin ba Al-hussain bane, amma tana son ta tabbarar. Matsala muka samu da Abba shine kawai." Sai ya aga mata kai yana lumshe ido, shuru suka yi dukkansu har na tsawon lokaci, kafin Marwa ta ce. Me yasa Al-hussain ya katse wayarsa? Kuma ina yaje da ya turo ka?. da mamaki ya juya ya kalleta, sai ta aga mai kai. Kai Al-hassan ba Al-hussain ba." Murmushi ya yi mai yau. Me yasa kika ce haka My Love." Ya fa a kamar yadda Al-hussain yake fa Shuru ta yi sannan ta yallesa da yau. Hmmmm komai naku iri aya ne amma kuma da banbanci a cikin idanuna, kai Al-hassan ne, idan ka koma ka ce mai ya kunna wayarsa na kunna nawa. da haka ta yi arin mi ewa sai dai aka yi rashin sa'a ta taka wani dutse mai santsi hakan yasa ta yi baya-baya za ta fa i, cikin azama da sauri Al-hassan ya tareta ta fa a jikinsa, take sanyin nan ya fara ratsa duk wani sassa dake cikin jikinsu, haske ya bayya a cikin idanunsu sannan zuciyoyinsu suka tsaya da aiki na wuce gadi............. END. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing* *THE SHIDORIA WRITER'S TEAM* 1. BUDURWAR ABBAN MU Pretty Sk 2. WASAN ADDARA Asmeetah Writer 3. FANSAR NAILAH Umulkhairi Hashim Abo 4. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal 5. WAR IYAR SO Fatima Bintu Hussain 6. MATAR YAYANMU Sa'adatu Ta Batulu. 7. GARWASHI Hafiza Amanar Ammey Laylerh _DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA