← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 79

Sashe 57

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

you with 30 million. He nodded. Senator Tum a ya yi murmushi duk be gane meke ake nufi da Kaya masu daraja ba. The deal is almost complete. What remains is to finalize the medicines they are ready. I ve sent the money. Continue gathering the defective drugs for me. Da haka aka kammala komai, ya rarraba musu Yaran da ya sace, aka tafi da su wasu asashen, sannan ya amsa kayan da aka kawo mai. Bayan duk sun watse sai Senator Tum a ya bu e baki ya ce. Ban gane wasu kaya mai daraja yake nufi ba." A hankali ya ce. Hodar iblis da Hausa, da turenci Cocaine. Ohhhh I understand sosai, gaskiya working with you yana kawo great progress. be ce komai ba suka mi e tare suna an takawa, sai kuma ya tsaya yana kallon Senator Tum Next target na shine this zan kai attacking rayuwarka, so that za a kwantar da kai a hospital. A lokacin zaka samu sympathy sosai from people. Wow wow wow Black Dragon, ka ha u sosai I really like you. ya yi arin rungumesa, da sauri ya tsaya ganin irin kallon da Black Dragon take mai. Ka tafi zan zaka samu kirana. Ok." Da haka ya mai sallama yana barin wajen, shi kuma Black Dragon ya sake lan wasa wiyansa sannan ya ci gaba da tafiya. ******** Daga Kaduna International Airport zuwa Nnamdi Azikiwe International Airport - Abuja, tafiyar 50mnt ne, daga nan motoci suka washe su sai wani tsantsararren gidan. Parking aka yi wanda Najlah ta bu e idanunta dan tana da tabbacin sun iso, sun iso gidan aurenta, an kawo ta gidan da za ta rayu. Motar aka bu e ana ce mata. Amarya fito a hankali." Ba musu ta matsa daga jikin Rukky ta fita, tana mai jan hijab ya rufe mata fuska. Rukky ma fita ta yi tana tana arema gidan kallo, duk kuwa da yamma ta yi. A hankali Najlah ke taka interlock in da ya mamaye tsakar gidan. Ana zuwa daidai ofar shiga matan suka fara gu a, sannan suka bu e suna ce ta shiga da afar dama. Daman ta fara sanyawa a cikin babban parlourn, sannan na hagu, a natse suke tafiyan, ita dai idanunta suna rufe, har aka shiga da ita wani bangaren, sannan aka sake shiga da ita bedroom, Wanda komai na ciki Abba ne ya yi. A kan gado aka zaunar da ita, sai ta ji wani abu ya tokare mata zuciya, take wasu siraran hawaye suka gangaro daga cikin idanunta. Da yake a nan duk za su kwana hakan yasa ta samu sakewa, amma har lokacin tana zaune kan gado, a lokacin aka fara kiraye-kirayen sallar magrib. aya daga cikin Familyn Abba, suka umarci ta tashi ta yi wanka, ba musu ta tashi ta shiga restroom. Wanka ta yi tana mai jin da in ruwan zafin na ratsa mata jiki, bayan ta fito sai ta iske babu kowa a akin, murmushi ta yi tana kallon kayan dake kan gadon. Doguwar riga ce mara nauyi shi ta zura, sai dogon hijabi orange, sai a lokacin ta ura ma akin ido, komai na ci pink and white ne best colour in ta, lumshe ido ta yi tana jin soyayyar Abba na ara ratsa ta, dan kuwa kusan komai irin na akinta ya yi mata, dan yana gani idan za su yi Video call. Inda aka shimfi a mata dadduma anan ta yi sallar, tana idarwa barci ya auke ta, sai kiran sallar isha'i ya tashe ta, sai ta tashi ta sake alwala, sannan ta gabatar da sallar. Tana idarwa ta mi e ta fita Parlour inda take jin shewarsu. Alai nan ta iskesu wasu na sallah wasu na na kallo a tv sai dariya suke. Amarya zauna ki ci abinci. cewan Aunty Hanafiyya sai ta girgiza kai tana zama gefan Rukky. Tun safe ba ki sake cin komai ba, Please ki ci. sai ta kalla Rukky ta mata hararan wasa. Aunty Hanafiyya ban iya cin abinci mai nauyi da daddare ba. . cewan Najlah tana tura baki sai Aunty Rakiya ta ce. Ke bansan iskanci, ba filin sojoji kike ba, tashi ki ci abinci." Sai Aunty Rumasa'u ar uwan Abba ta ce. A'a yaleta, ata me kike so? Ga kayan tea, ga chincin ko me kike so? Uhmmm Aunty indomie nake so." Da sauri Aunty Jummai ta ce. Duk kayanki suna store, babu Kitchen a nan, dan haka a can muka sanya wasu, wasu na kasan gado, Kitchen din ma da kaya mai yawa, masu girki suka tayamu sanya su, idan indomie kike so bara a kira mai aiki ta dafa miki." Sai ta jinjina kai. Yau naga jalala, su Basma ba su san mun zo bane? Ina zuwa zan ci uban yaran nan, ko gaishe da Auntynsu ai sun zo yi idan mu basa ganin girman mu......Bara na kirasu, in yaso aya ta girka miki indomie." Da ido suka raka Aunty Rumasa'u har ta fice tana ta fa Murmushi Najlah ta yi a ranta tana cewa Tab sune za su min girki lallai kam. Aunty Rumasa'u part din su Basma ta fara bugawa da arfi tana kiran sunayensu. ofar aka yi, take idanunta suka shiga cikin na Marwa dake tsaye. Marwa murmushi ta yi a ranta tana cewa. Waya kawo wannan fitinanniyar matar.' tasan Aunty Rumasa'u ba ta da wasa, ita ce autan su Abba, masifafiya ce sosai. Na zo gaishe da kune tunda ku ba kusan meke muku ciwo ba, ina sauran suke?." Ta fa a tana shiga cikin Parlour. Duk suna zazzaune, Basma na latsa waya, Fauza kuma kallo take a tv. Suna ganinta suka ha e fuska suna gaisheta kaman an musu dole. Aunty Rumasa'u ba tasan suna yi ba, fa a ta fara musu kamar za ta ara baki, inda take shiga ba nan take fita ba. Ku tashi kuje gaishe da sauran, da Matar Abba. babu wacce ta iya musu saboda duk masifar da suke fama da shi, ta shanye su. Haka suka mi e suna ta muzurai, balle Bamsa. Basma zo ki bugan, hmmmm ashe ba za ku sauya ba, har yanzu kuma nan jiya eyau, kunji haushi, Fauza bu e ku shiga mana. ta kai nan tana huci. Fauza ta bude kofar tana shiga, haka suka bi bayanta ba tare da sunyi sallama ba. Tsayawa suka yi har dai Aunty Rumasa'u ta shigo ta ce. Ku rage tsayi ku gaida kowa." Kaman za su fashe suka koma. Gaishesu suka yi ciki-ciki, wasu suka amsa wasu suka bar musu kayansu dan ba su ji ba, Da sauri suka mi e suna shirin wuce. Ku dawo ku gaishe da Auntyn ku, gata nan." Ta fa a tana nuna Najla. Su ba su lura da ita ba, dan basu kalla kowa ba. A hankali suka juya suna mai kallon Najlah dake zaune gefan Rukky, itama su take kallo a ranta tana cewa Ashe ma yarane sosai.' Wani mugun kallo suka watsa mata, suna isa kusa da ita, a tsaye suka tsaya dan harga Allah ba za su iya tsugunna ma yarinyar nan ba. Sun kasa magana haka sun kasa tsugunnawa, are mata kallo suke yi, duk hasken da Marwa ke da shi dai suka ga sun koma ba e saboda Hasken farar Najlah, fuskarta sai annuri take, ga hasken jikan in sai ya ara mata hasken sosai, ga ta yarinya sosai. Itaa dai Basma data gaisheta ta wammaci komai ya faru. Shuwagabannin marasa kunya, kun kasa tsugunnawa kenan, karku kai ni arshe, maza a gaisheta cikin girmama..............kuyi sauri, Basma za ki tafasa ma Aunty Najlah indomie tana jin yunwa ta kasa cin rice.........."............ https://chat.whatsapp.com/Be241ldCcFS5kAxa5V8lpy _TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANNEL https://whatsapp.com/channel/0029Vb64I4aGzzKQsSeaKA2K _TAP THIS LINK TO JOIN MY TEAM GROUP https://chat.whatsapp.com/JWFNzltWWRZER7KkyOrnBO?mode=gi_t BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *THE SHIDORIA WRITER'S BUDURWAR ABBAN MU _by PRETTY SK CE *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing na jaruman Shidoria* ```1. BUDURWAR ABBANMU Pretty Sk.``` ```2. WASAN KADDARA Asmeetah Writter.``` ```3. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal.``` ```4. KURUCIYA Fatima Bintu Hussain.``` ```5.MABANBANTAN ZUKATA Maryam Star.``` ```6. ADDARAR MASOYA Umulkhairy Hashim Abo.``` ```7. GARWASHI Hafiza Amanar Ameey Laylerh.``` ```8. YARINTA Amanar Ta Batulu.``` ```9. BOYAYYEN SIRRI Amanar Shidoria Writter.``` ```10. DAGA BAYA Sha'awanatu Farouk Diggi.``` DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 3 Shuwagabannin marasa kunya, kun kasa tsugunnawa kenan, karku kai ni arshe, maza a gaisheta cikin girmama..............kuyi sauri, Basma za ki tafasa ma Aunty Najlah indomie tana jin yunwa ta kasa cin rice.........."........... Aunty sun gaishe damu duka ai." Cewan Najlah tana are musu kallo daga sama har asa, lokaci guda ta mai da idanunta ka tv tana mamakin rashin kunyarsu. Sai sun gaisheki fa, ko na sauke musu rashin kirkiri yanzu nan, kuna tsaye kenan?." Ta kuma fara ranta yana soma aci. Marwa ajiyan zuciya ta sauke, ta kalla Aunty Rumasa'u ta ce. Wallahi Aunty ba zan iya ba, girmama na gaba da mu aka koya mana, ba girmama na asa da mu ba. da haka ta juya ta bar akin duk suka bi ta ido, sai Basma ta ce. Ta baki amsa, dama rashin kunya tun tuni aka ce gadonsa muka yi, mun yi miki ari da muka zo muka gaishe da ku, harda ita cikin jumla..........hmmm maganar dafa Noodle kuwa ki ma barta dan wallahi ko wacece a nan ba zanyi mata balle wannan abun ." Ta nuna Najlah da hannu. Wani lafiyayyen mari Aunty Rumasa'u ta wanke fuskar Basma da shi, tana karka a mata yatsa alamun garga Sarai kinsan bana aukan iskacin banza da wofi, ki kama kanki. Basma ta cire hannunta kan fuskarta, ta kalla Najlah. Wallahi Bashi, ko karen hauka ya cije Ni bazan rama a kan ki ba, amma ita wannan mayyar hmmmm. ta yi wafa tana nufan, ofa a daidai nan ta tsaya sai ta juyo ta kalla Najlah da hankalinta ke kan tv, wafa ta yi tana banko musu ofa. Saroro Aunty Rumasa'u ta sanya tana tafa hannu, sai Fauza dake tsaye ta yi wani shu'umin murmushi. Aunty Rumasa'u kiya uri, Aunty Ina wuni ya hanya? Fatan kun iso lafiya?." Ta fa a tana tsugunnawa gaban Najlah, da sauri Najlah ta aga tana murmushi. Alhamdulillah Fauza, na gode sosai. murmushi
Chapter 57 · 0% Book details