← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 79

Sashe 31

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yarda Basma ta kira sunan Abba yasa suka tsaya suna toshe kunnuwansu. Da sauri suka ara so ciki. Lafiya? Me ya faru?." Cewan Fauza tana dafa Basma. Kafin ta bu e baki ta yi magana, Abba ya bu e handle ofar bedroom ya fito ri e da files guda uku. Basma me ya faru na ji kina magana da arfi?. ya fa a a tausashe yana isowa cikin Parlourn. Sai dai wani irin kallo ta dake mai yasa ya isa kusa da ita yana aga mata kai alaman tambaya. Ranta in ya yi dubu ya aci, ta aga wayar ta fara magana a kausashe. Wacece 01IMH?. yarda ta yi maganar yasa Abba ya fahimci abinda yake ta oye musu yau dai ya fito. Be bata amsa ba sai ya shafa kansa yana cewa. Kira aka yi ne?. ya fa a, sai Fauza ta ce. Bassey make faruwa ne?. Ma......Ma.....Macace ta kira wayarsa kuma ina auka ta........" Maganar Basma ta katse sakamakon wayar Abba da ya au ruru, kallon screen in ta yi *01IMH* shine sunan dake kai, ai da sauri ta yi picking tana sa wayar a speaker. Take sanyayyar muryar Najlah ta yi musu amsakuwa cikin sha a ko su ce ta ara. Baby na yi fushi da kai uhmmmmm baka kira Ni baaaa." Take suka zazzaro ido waje, Abba kuma gaba aya hankalinsa ya koma kan Najlah, dama yau ba su yi waya ba kewarta yake sosai. A....Abba wacce wannan ar iskan dake kiranka da Baby?. cewan Marwa, Basma ai ta kasa magana gaba aya. Wow ashe Babies ina suna kusa, Please ku ba Abba wayar idan mun gama magana dashi sai na yi da ku. hankalinta a kwance ta yi maganar. Ai cikin masifa da bala'i Basma ta bu e baki ta ce. Ke uban wa ya baki daman kiran Abba mu? Kuma uban wa......" Da sauri Abba ya fizge waya yana kai kunninsa. Hel....hello." ya fa a cikin kame-kame, a hankali kuma ya juya ya fara tafiya, sai dai wayar yana speaker hakan yasa suka jiyo kukan sha wabar da aka sanya a cikin wayar. Uhmmmm uhmmmmm Baby Ina jin yunwa. da haka ya shige bedroom ya rufe ofa harda murza key. Su kuwa kamar an sassa asu dan kuwa amewa suka yi suka bi Abba da ido cike da tashin hankali............. END. TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 1 Uhmmmm uhmmmmm Baby Ina jin yunwa. da haka ya shige bedroom ya rufe ofa harda murza key. Su kuwa kamar an sassa asu dan kuwa amewa suka yi suka bi Abba da ido cike da tashin hankali........... Meke shirin faruwa ne?. t fa a tana an ja baya, da sauri Marwa ta ri e ta, sannan suka zauna suna jikinsu ya yi sanyi. A.....a....a....Abba mace yake nema kenan? Aure wai yake son ya yi? Inaaaaa wallahi babu mai yi ma Mom Kishiya." Ta fa a tana girgiza kai. Take Marwa ta fashe da kuka tana jin zuciyarta na yi mata suya, Fauza kuwa kai ta dafe tana tuna kalmar *Babynahhhhhh.* Kar kiyi kuka, kar wani ya yi kuka, ku tsaya ya fito mu tabbar da abinda muka ji, daga nan koma menene sai mu yi. Wani irin tabbatarwa kuma! Kina gani ya shige bedroom harda murza key, haba dan Allah." Marwa come down, kunsan Ni yarda nake ji kuwa? Zuciyata ci yake da balbalin huta, narantse da Allah idan haka ne al'amarin dole Abba ya fuskaci tashin hankalin da be ta a tsammani ba, sannan ita ar iskan da take wata da Uban mu harda kiransa da *Babynahhhhhh* mtwwwss KAIIIII. ta kai nan tana bu afarta a asa tare da ciwon le anta......... Abba da i soyayya, tsabar hira ya yi suger ya baje kan gado yana ta juyi yana dariya da hirar Najlah, ya manta shaf da wasu yara na parlour, Kuma ya manta shaf ana jiransa a office. Baby zan koma aji, sai zuwa dare. Shike nan, ki kula da kanki, ina sonki ina sonki. ya fa a cike da soyayya. Na gode Abba, uhmmm yau na ji a maka aiki, My Daughters sun aro urar. sai ya ji zuciyarsa ta motsa. Hmmmmm tun ba yau ba na gane kana shakkar Yarana? Akan me? Kace ina da uban aiki, ga gyara yara ga saita miji ya dawo tsayayyen namiji a gidansa, idan urar ta yi sanyi ma yi waya, amma karka kuskura ka bari wata ta ata maka rai, na lura zuciyarka tana da taushi." Da haka ta kashe kiran, sai ya furzar da iska daga bakinsa, take kira daga office ya shigo, haka yasa ba shiri ya mi e yana sanya hula tare da aukan files Ganinan zuwa. da haka ya kashe kiran yana bu e motar ya fita. Idanunsa ne suka sauka kan idanuwansu da suka sauya launi, sun kafesa da ido kamar barawon dabba. Mazewa ya yi ya tako sannan ya wuce su yana shirin fita. Za mu yi magana da kai mai muhimmanci. cewan Marwa cikin kakkausar murya. Koma menene ku bari na dawo office, ana jirana urgently." Da Haka ya fice ta rufo ofa. Marwa ta mi e da sauri tana arin bin bayansa. Dakata!!! Menene amfanin binsa, duk dare zai dawo muna nan muna jiransa. Gaba aya kaina ya kulle, ta ina muka bari haka ta kasance bayan duk idon da muke sa mai, ta ya muka yi sakacin da wata mace ta shiga rayuwar Abba? Hmmmmm Abba ya taro ma kansa masifa dan wallahi wallahi zai ya yi nadaman fara kula kowa ta irin mace. da haka ta mi e ta wuce Marwa, ta fice a zafafe. Fauza ma kanta hankalin ta ya yi mugun tashi, komawa ta yi ta jingina kanta da kujera. Yaaa Abba zai mana haka tsakani da Allah...........Da sake, dan wannan maganar ba ta samu waje a cikin kaina ba. Ai har ita yarinyar ta shiga uku, nemanta zamu yi a ko ina, ku ci ubanta ko mu sa an sanda su kamata, daga wannan ranar ko jariri ba za ta sake kiransa da Baby ba. Insha Allah Ya Marwa, muje part in mu. da haka suka jera suka fita zuwa angaren. Yarda suka fito afujajan yasa A'isha dake ri e ri e da tray ta matsa daga hanya, wucewa suka yi ta bisu da ido tana cewa. Allah yasa lafiya. da haka ta nufa Dining area Dan aje abin dake hannunta. Abba kuwa direct office ya nufa sannan ya ba sectaryn Miss Ayo files in sannan ya ci gaba da aikin dake gabansa, amma rabin hankalinsa yana kan gida, yasan yau akwai ura mai zafi, gashi yana mugun son yaran, haka kuma bazai musu karya ba, da in da awa yana son Najlah, so mai yawan gaske. Wani gauron numfashi ya sauke yana dafe kansa, gaba aya ya rasa me ma zai yi, sai ya ture system gefe guda, wayarsa ya auka ya shiga settle, wani waje ya danna sannan ya dawo kan screen in, take wani app da baya kan wayar ya dawo, Freezer sunansa, ya latsa ya shiga, sai ga file manager a ciki, Unfreez ya yi, da haka ya yi back take File manager ya bayyana, shiga ya yi, bayan Video, Audio, da sauransu akwai More, ya danna sai ga abubuwa sun fito, direct ya latsa Safe file, sai ya sanya key numbers biyar, take hotunan Najlah suka bayyana, murmushi ya yi ya latsa na farko, daga nan ya fara dubawa yana jin ranshi yana fas, Safe File, waje ne da yake adana duk wani abu da ya shafa Najlah, sai ya oye, balle in ya sanya app cikin Freezer, Kuma Freezer in ya batar dashi akan waya, to duk nemanka ba za ka iya samun komai a cikin wayar ba. Kallon hotunan Najlah shi yasa Abba ya manta da duk wani damuwa, sannan a cikin folder ya shiga wajen record na wayoyinsu, yana wayan saurara idan yana kewarta, sha arta da yanayin maganarta yana mugun tsuma shi cikin tafkin kogin soyayyarta. Ba shi yabar office ba sai 6:30pm maimakon ya nufa gida, sai ya nufa gidan abokinsa, ai kuwa sun jima ba su ha u ba suka shiga ciki suka hira, a nan sukayi sallar magrib da isha'i, Abba be bar gidan ba sai 10pm yasan kafin ya kai gida 11pm za ta yi. Koda ya shiga mota, haka ya dinga Draving very slow, sai 11pm in kuwa ya kai gida, sannan koda ya yi parking ya au lokaci yana zaune cikin motar. Bayan ya gama tsara bayanan zuciyarsa, ya fita, a natse yake tafiya har ya isa ciki. Ji ya yi kaman ya zuba ruwa a asa ya sha dan ganin babu kowa a parlour, murmushi ya yi sannan ya nufa ofa stairs, yana mai jin sanyi a ransa. Yana shiga kuwa ya murza key, take ya sauke ajiyan zuciya mai sanyi, sannan ya kunna globe, haske ne ya gauraye ko ina, jiyowa ya yi sai dai yake ya tsaya cak, yana ji tsoron amma fuskarsa ba nuna ba, yarda yake binsu da ido haka suma suke bisa da idanuwa. Basma na kwance kan
Chapter 31 · 0% Book details