← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 79

Sashe 25

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cikin in'inna da ta ara tana cewa.............. > Kai ana abu ana wallahi, nikam Abba yakamata ka zama namiji akan yaranka fa, hmmm halin masu ku i sai su, sai su raina yara cikin sangarta kuma hankalinsu kwance. TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 1 ONLY ONO IN MY HEART (01IMH), ya kike abin so na? sai ya ji ta fara kukan sha a tana magana cikin in'inna da ta ara tana cewa............. Sai.... da......na...nace maka..... da soyayya.............na...na.yi maka girkin shine......ka bari Yarana suka cinye ko?." Sai ta fara shashshe a, ji ya yi hankalinsa ya tashi, da sauri da ce. I'm sorry Baby, kinsa Yara ne, shi yasa na barsu, haba Mamansu." Sai ta yi an dariya, wanda Abba ya ji sa har cikin zuciyarsa. Uhmmm ka dinga ce min *Ummeen Basma* na fi son sunana." Sai ya yi dariya. To Ummeen Basma, a yi ha uri, kinsan halinsu ai." Take ta an kaurara murya da sigar wasa ta ce. Na manta, haka suke ai, shike nan Allah ya musu albarka. Ameen Ammeen Basma." Wallahi sunan akwai da Kuma ita ce hukumar gida na ba. Zama ta dena ne wallahi, tsaf zan sai ta musu zama kafin mu aurar da su." Tom Ammeen Basma Allah ya ja kwana, zan iya ganin yaky yawan fuskar ki kuwa?." Why not Babynahhhhhh, Kira VD in." Thanks Dear. da haka ya mai da V.d suka dasa wayarsu cike da soyayya. Ba su suka rabu ba sai 2:13am na dare, suka yi sallama da juna suna kwanciya da tunanin juna........... angare Basma kuwa, gaba aya ta ji ta sake tsarguwa da lamarin Abba, sai dai ta shanye komai ne dan ba gida suke ba, ko da ta shiga akin da suka sauka, kwanciya ta yi dan barci take ji sosai, Fauza kuwa tuni tabar bangaren nan, sai Marwa da auki wayan Al-hussain. Yau dai wayar babu armashi sam, dan kuwa Al-hussain rai a ace yake, kuma duk yarda suka yi da Abbeey ya fa a mata. Kamar yarda Al-hassan ya ce, ka dinga mai biyayya, My Love asan yau da gobe akwai banbanci, yanzu baka ganin nan gaba Al-hassan zai sauya maka, ya dena aukan dukka awainiyanka, ya kamata kaina ka dogara da kanka." Hmmmmm har abada Al-hassan ba zai sauya min ba, wai ma dole mutum sai ya fita zai nema? Ni bazan yi ba, ina so ayi mana aure, mu rayu tare a gida, in kika tafi aiki, kafin ki dawo zan miki komai, na yi girki da na gyara gado." Sai ta danne dariyarta dan kuwa bil-ha i da gaske Al-hussain ke yi. Idan hakan ta kasance ka zama matar Ni kuma mijin. Eh ba komai hakan ya min. Shike nan, yanzu dai ka bi Abbeey in gobe, sai ma na tura maka location na inda nake, sai mu ha sai ya yi shuru sannan ya ce. Danke zan zo, amma badan shi ba. Na ji to, yanzu dai ka saki ranka ko na katse kiran nan. take ya yi arin sai ta yanayinsa, sannan suka ci gaba da waya. Sam ba sa gajiya da juna, kullum cikin hira suke, kuma suna manne da juna, sune ake kira da jini da hanta. *Washegari* Tabbas gidan biki ya cika, an uwa da abokan arziki sun cika ko wani lungu da sa o na gidan, ga kuma bataliyan sojoji da suka cika bangare guda. An dawo aurin aure, shi yasa cikin gidan ba matsaka tsinke, maza masu babban riga sai hotuna akesha, a cikin angwaye aya soja ne, hakan yasa wasu sojoji suke taka mai baya duk in da zai shi. Wow gida ba magana, mata duk suna sanye da wata golden atamba, dark blue sai fari da ba i da aka yi walliyar atamfar, kusan kowa shine a jikinta, wasu kuma Less masu tsa Amare uku ne suka fito a jere, take hankalin kowa ya koma kansu, inda suke sanye da less iri aya, burin kowacce amarya, amma nasu mai tsa an ne sosai, farin Less da golding style a jiki, an yi musu inki iri aya dogayen ruguna sai gyale da takalmin golden. Take aka rufa ma Amare, mata suka hau bu a, maza kuma aka hau hotuna, sojoji kuwa aka ame Hoto aka sha sosai, in da kowani ango aka mai da matarsa, sannan aka yi gaba aya. Abba ne kai ya au huta dan kuwa Yaya ya sakar mai abubuwa da yawa, sai da aka dinga kiransa tukun ya samu ya zo aka yi hoto da shi. Fauza dake tsaye cikin ango an yi mata riga da skirt, ya kira. Ki yi sauri ki kira min sauran, su fito a yi hotunan da su." Ya ra a mata a kunne. Da sauri ta nufi cikin gidan, ba ta au lokaci ba sai ga ta fito, kusa da Abba ta tsaya ana musu hoton. Marwa ma angon ne jikinta, doguwar riga aka yi mata mai wala, Basma kuma riga da skirt, wanda Matar Yaya ce ta yi musu, da safan nan ta basu, kuma ikon Allah sai ya yi musu daidai. Tun da ta yi wanka ta sanya na ta amma Basma ta i sawa, sai da suka yi an rigima tsakaninsu shine ta sanya, sai gashi atamfar ya fi aukan ta saboda duhun fatarta. Abba farin ciki yake sosai, balle da ya sanya yaransa a gaba aka yi musu hutuna, sai ya ji yana fatan Allah ya nuna mai ranar da zai aurar da su haka. Abba ne a tsakiya, yasha Men Less sky blue sai yalli take, gefansa na dama Marwa ta tsaya kusa da shi sosai, angaren hagu kuma Basma ce ta tsaya tana gyara vail in ta, Fauza ta tsaya gaban Abba, haka suka sha hoto, sannan Amare ma suka shiga aka yi da su. Ana gama hoton ya nema Basma ya rasa dan tuni ta koma ciki, dama kansa ya yi zafi, ya yi waje ya a ci gaba da in General. Misalin arfe 3:00pm, Abba da General suka mi a daga rumfar da suke, suka fita dan taro motar sojoji biyun da suka nufosu. Suna isowa, Ya Adam da ke sanya da ananun kaya ya fita daga mazaunin Driver, ya zagayo ya bu e ma General Umar Hakimi, wanda suke ma inkiya da Barkono. Saramai ya yi, shi kuma Abbeey ya fito cikin farin shadda mai yau, yana fitowa ya yi murmushi, a lokacin Dad da Abba suka iso. Sai Dad ya rungume abokinsa yana mai Barka da zuwa. Abba kuwa ya suka yi musabiha. A tare suka kalla saurayin da yake gaishe su cike da natsuwa da girmamawa. Suka amsa tare suna mai murmushi. Al-hussain ko? Baka gane Ni ba?." Cewan Abba yana are mai kallo, sai Al-hassan ya girgiza kai. Baba ba nine Al-hussain ba yana cikin mota." Sai Abba ya ce. Ikon Allah." Mubarak a ina kasan yaran Barkono?." Yana zuwa zance wajen Marwa ne." Kafin Abbeey ya yi magana, suka ji sak muryan Al-hassan ya dake su ana gaishe su. Duk suna kalla Al-hussain dake tsaye da irin shigar Al-hussan. Abba da yau ya fara ganinsu ya zaro ido yana are musu kallo. Laaa Abbana ina wuni." Cewan Al-hussain da ya ga Abba har da tsugunnawa asa, Abbeey ya kauda kansa, Al-hassan kuma ya yi murmushi. Alhamdullah, ashe dai an gida ne, tashi an albarka." Sai Al-hussain ya mi e yana cewa. Abba Marwa tana ina?." Yarona ai ka bari ku shiga daga ciki, Muje Barkono." Da haka suka fara tafiya cikin natsuwa. Al-hussain ne ya sanya mask, saboda in za su fita tare haka suke yi kodan su kauce ma idon mutane. A wani angare aka sauke su, cikin tarban mutumci, Abba sai a yanzu ya ji Al-hussain ya kwanta mai, dan kuwa Barkono mutumin kirkine sosai. angaren na daban aka kai Al-hussain da Al-hussain, suna aka cika musu gaba da kayan more rayuwa, Al-hussain ne ya ga kiran PA.1, dan haka ya fita dan suyi magana a natse, fita ya yi daga gidan gaba aya. Al-hassan kuma ya gyara zama yana latsa wayarsa. an jima a haka kafin yaji an yi sallama, ya amsa yana cewa a shigo, Bu e labule ta yi ta shigo . Idanunta ne suka sauka kan masoyinta, sai ta zaro ido tana mai kallon mamaki, tasan sunyi waya akan idan ya isa wajen bikin nasu za ta tura ma nata location in, daga nan kuma ba su sake waya ba, sai yanzu sa Abba ya kirata ya ce ta shiga part in akwai o dake jiranta, da ta shigo rai a ha e amma ganinsa yasa ta nufesu da gudu. Al-hassan kuwa ganinta sai ya sa auke huta na lokaci, tunda daga ranar da ya fara ganinta ta shiga addan rayuwarsa, tunaninta da mafarkinta ya yi sau ba adadi, sai kuma yau ga ta gabansa, cikin shigar da ya ara mata yau. Kafin ya bu e bakinsa da ya yi mai nauyi, ya ji ta fa o mai jiki tana rungumesa. Take wannan yanayin ya sake haskawa a gagan ruhinsu, kalaman dake bakinta suka ame jin sanyi a jikin Al-hassan.
Chapter 25 · 0% Book details