Sashe 8
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUM AI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 5 Ok Amanda let's go.... Mamie take care, I Miss you. da kuma rungume Mamie, sannan suka shiga mota, wani jami'in soja ya kunna mota suna barin gidan tare da nufan *Unity Military Academy* dake kusa da Barack na sojoji.......... Tafiyan minti 30 ya kai su *Unity Military Academy*, makarantar horon soja, wannan makarantar ta fi fice a gaba aya Kaduna state, saboda tsanani da kuma horon ta, daga mata har maza, sannan duk wani alibin su sai ya cika wasu matakai yake samun tsallake ko wani irin horon su, suna dabbar tsaro a cikin makarantar, idan alibi ya shiga baya fita sai da babban dalili. Najlah a class in su ita kadaice take zuwa gida duk bayan sati biyu, ta kwana biyu, dan ganin Mahaifiyarta ta zuwa hadda, da yake tun kafin mahaifinta ya rasu yake kai ta, sai bayan rasuwar su ake kaita gida. A cikin haraban school aka ajesu, wanda wani net na arfe ne ya rabasu da barrack. Suna fita suka yi ma sojan godiya sannan suka nufa angaren mata in da suke kwana. Hostel in kaman wajen kwanan an boarding, gadone masu hawa biyu, a jere har ya cinye wannan wajen, gadaje guda 40 ne cif, sai dai akwai tsari wajen sosai, sannan kowanne gado yana da aramin fankar dake bashi iska. Najlah da awayenta suka shiga kansu tsaye suna an hira sama-sama, suna shiga suka iske mata kusan agemate in su da yawa, wasu na barci wasu kuma suna hira amma kallo aya za ka musu kasan duk a gajiya suke. Sannan wani doguwar riga ne duk suke sanye da shi, iya gwiwa yar kanti, wanda ya dace da yanayin da ake a yanzu. Gaisawa ta yi da wasu da suke hira, sannan ta nufa gadonta, wanda asa gadon za ka ja take wani lucker na kaya ke bayyana. A wajen ta sauya kaya sannan ta haye gadon sama tana ce ma Bin Uthman. Yau ki kwana a asa, wallahi zafi nake ji, kuma ma kin ana da bananan. Ba damuwa ki kwanta, Sir J. Yace gobe akwai fitar 3:30am, dan haka na kwanta, good night. ta fa a tana wanciya a gadon asa. aramin tsaki Najlah ta ja tana kallon Amanda da tuni barci ya auke ta. Murmushi ta yi dan rayuwar zama soja akwai wahala amma akwai da i, suna shan azama fiye da misali, amma duk sun goge sosai, babban burin ta shine zama Soja kamar mahaifinta, tana so ta yi aikin warmaya sosai kafin ta mutu, hakan yasa take kuma dagewa, a baya tana son auren Soja saboda ta are rayuwarta a cikin Barack, amma yanzu ba ta so sam, tana so ta samu wani rayuwa a can gafe daban. Tunawa ta yi da kiran da Ustaz ya yi mata a azu da yamma lokacin barci ya gama cin kanta, ta ji wayar ta yi ringing, sai ta auka ta kai kunni tana sallama cikin kasala da natsuwa. Wannan sanyayyar muryar nasa ya daketa yana jero mata kirari bayan amsa gaisuwanta. Kece awan fitilan dake haskaka sararin samaniya, tauraruwa mai annuri da sha i, ustaziyya mai zazza an murya, Najlah komai naki daban ne, ina sonki fiye da zato, soyayyarki ta gama ratsa min argon jikina. ya kai nan yana ara tausasa harshe, sai dai kafin ya ci gaba da magana, Najlah ta ce. Ustaz kalaman soyayyar sun burgeni sai dai kai kanka baka min ba, ba wai baka da yau ba ko wani abu, sai dan bazan iya auren ka ba, nasan kasan ina karatun soja, kuma yarda nasan familyka mutanene masu mai da mace Matar gida, daga gida sai neman addini, to Ni kuma Soja nake son zama, rayuwar mu sam ba zai yi daidai ba, sannan ba oye- oye da ace kai suger Dady ne, wallahi zan amince, zan aureka, duk kuma wanda ya ce zai ta da jijiyoyin wiya akan haka zan yi maganinsa............. a mutumce ka ya uri da ni, Allah ya ba ka macce ta gari. ta kai nan tana son katse wayar sai dai jin maganar sa cikin wani irin yanayi yasa ta tsaya tana saurarensa. Yanzu ba ya sona kenan?. A'a, ta ya zance bana sonka! Kaifa Malami nane kuma an uwana a addini, ina sonka amma ba soyayyar aure ba, sai an jima. da haka ta kashe kiran tana blockimg insa.... Barci ne mai da in gaske ya auke ta tare da tunanin irin training in da za su sha zuwa gobe ko tace nan da an awanni...................... *Abba.* Ko da ya dawo gida, a parkour ya zauna yana jiran dawowar Marwa da Basma, Fauza kawai ya samu ta dawo daga school, cikin fara'a ta amsa mai gaisuwar har suna ar tsokana, hakan yasa fahimci basu sanar da ita komai ba. Su biyu suke zaune a parlour buna kallo, sai dai shi Abba hankalinsa na kan yaransa, yasan Marwa tana tare da Al-hussain, be san dalili ba yaron sam be yi ba, ace tun safe har yamma suna tare da Marwa, shi zai kawota gida daga school, sannan su zauna suna hira har magrib, daga nan ya wuce, to insha Allah daga isha'i suke fara waya har cikin dare, gaba aya yaron be da sa'a, ko da ya tambaya Marwa sai ta ce mai. an uwansa ke juya musu dukiyar su. da haka be kuma sake maganar yaron ba, ya dai bari yaga iya gudun ruwansu ne kawai. Jin an bu ofa an shigo yasa, ya mai idanunsa kan ofar, Basma ce ta shigo hannunta ri e da farin rigar likitanci, tana ha a ido da Abba, ta ha e rai tana turo baki sama. anta kawai ya motsa alamun gaishe shi take yi, sai ya amsa yana ce mata. Basma ina kika tsaya sai yanzu?. ya fa a cike da kulawa. Kamar ba za ta amsa ba sai ta ce. Asibiti muka je. Fauza tashi ki koma aki. ta fa a tana are ha a fuska, kamar Hajiya Karima da kanta, dan wani lokacin ita take komawa sak. Kallo nake yi, a akin mu babu channel in nan. cewan Fauza. Na ce ki tashi ki koma akin mu, dan kuwa wannan parlourn yana gab da a kawo mai shi, dan kuwa Abba aure yake nema. Cikin mamamki Fauza ta kalla Basma sannan ta mai da idanunta kan Abba. Abba da gaske aure za ka yi?. ta tambaya kamar mai jin tsoron abin da zai ce da ita. Yanzu ba aure nake nema ba, amma idan ina da rabon yi zanyi, komai Allah ke tsarawa. ya fa a yana tuna abin da Miss Ayo ta ce mai da aka tashi wajen aiki. Sir ya kamata ko baka da ra'ayin auren, ka dinga nuna musu za ka iya yi, kawai su zama ready, ko da da wasa kake musu, idan yau ka fa a be yi musu tasiri ba, washe gari zai yi musu, ya kamata suna jin shakkar ka. Besan dalili ba sai kwai ya ji yayi na'am da wanan maganar. Mene!? Abba aure kuma? Akan wani dalili? cewan Fauza cikin tashin hankali. Fauza aure dai wanda kika sani, amma ba yanzu ba sai nan gaba zan....... da sauri ya mai da idanunsa kan Basma, wani tukunyar asa da aka yi mai ado da furannin aki, shi da buka a asa ya tarwatse. Wallahi Mom in mu ba ta da Kishiya, babu wata macce da za shigo gidan nan ta rayu wallahi babu ita. ta fa a tana yarda wasu wala e a asa, aikuwa aya ya yanke ta. an ru e Abba ya yi kanta ta aga mai hannu, sannan ta kalla jinin dake iga daga hannunta zuwa asa ta ce. Idan har da gaske auren za ka yi, to duniyar zamu bar maka, kamar yarda jinin nawa ke zuba haka zan yanke jikina, wallahi Abba ba zan jura ganin wata maccen da sunanan Kishiyar Mom ba.........zan iya kashe koma wacece. sai ta fashe da kuka tana yarda rigar hannunta. Cikin sauri Abba ya nufeta sannan ya ri e hannun da jinin ke a, ya danna yatsansa a wajen yana girgiza mata kai. Kune rayuwata, ba zan jura ganin kuna cikin damuwa ba a kai na, maganar aure ne daga yanzu na rufe sa har abada. ya kai nan yana jin soyayyar yaran nasa na aruwa a cikin zuciyarsa. Dan Allah karka sake maganar wata maccen, ji nake zuciyata na ci da wuta. Insha Allah, Baseeyna share hawayen kinji. sai ta rungumesa tana goge hawayen na ta. Da yake tsakanin Uba da a sai Allah, kan kace me suka shirya, da kansa yayi ma hannun dressing, sannan ya basu abinci a baki, dan sun yi sabuwar mai aiki. Ba laifi ta iya aminci sosai, so suke suga takun na ta afin su amince. Abinci suke ci cikin nisha i da walwala kamar ba su ba, Abba ya zage yana basu abinci da musu hirar ban dariya, amma cikin zuciyarsa kuwa yana nan da wannan maganar ta arin aure ko ta tsiya ko ta arzi i. Akwai masalci a cikin gidan wanda yake da ofa biyu, aya na cikin gidan, aya kuma yana waje gidan, me gadi ke kiran sallah, 6:30pm ya kira sallah, dan haka Abba ya nufa bedroom in sa, Alwala ya yi sannan ya fito yana sanya lins in hannun riga. Yana fitowa tsakiyar Parlourn, sai ga Marwa ta shigo, tafiya take cike da nisha i, sai blushing take yi, sai dai suna ha a ido da Abba ta ha e rai sosai, ta bu e baki ta ce. Sannu da gida Abba. sai ya yi murmushi ya ce. Lafiya lau, Al-hussain in ya wuce kenan?." Sai