Sashe 26
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gashi ta fa a mai jiki sosai, a hankali ta kalla fuskarsa ta ce. Innalillah Al-hassan ko?. cike da mamakin ganesu ya aya mata kai. Sai ta yi arin mi ewa, da sauri ta tsaya dan kuwa dankuninta ya kama mai riga, zai ta lumshe ido tana jin wannan sanyi na ratsa mata jiki. Jikinsa shima ya mutu, amma haka ya yi jarumta, ya sanya hannunsa ya cire ankunnin gaba aya. Da sauri ta mi e tana matsawa baya. Dan Allah kaya uri." Ba komai." Ya fa a yana mi ewa tsaye, a hankali ya tako kusa da ita sannan ya mi a mata ankunnin, sai ta juya kanta, alaman ya sanya mata. Ba musu ya ara taku aya suka kusa ha ewa, ya sanya mata yana mai jiyo sautin numfashinta, wanda ita ma tana jiyo nashi. Yana gama sama mata ya ja baya dan kuwa sai yanzu ya tuna wacece Marwa a gareshi, maccen da Al-hussain yake mata mugun so ne. A natse ya koma ya zauna yana cewa. Yanzu zai shigo, amma ya kika gane bashi bane wannan." Sai ta sauke ajiyan zuciya tana cewa. Bansan me yasa ba jikika yana da sanyi, nakan ji sanyin har cikin jikina." Ta fa a tana juyawa dan kuwa Al-hussain ne ya shigo. Yana ganinta tsaye ya fa a murmushi yana sauke mask in sa. Kusa da ita ya isa yana ri e mata hannu. Wow Kinyi yau My love. Na gode, kaina haka Baby." Sai ya yi murmushi, A hankali kuma suka taka har kan wani kujera yana cewa. Ina fatan da kika shigo baki aita komai ba, dan na ga photocopy na yana wajen." Ba ita ka ai ba hatta Al-hussain dake mamakin abin da Marwa ta ce, dan shima haka yaje ji, sai ya yi dariya. Babu abin da ya faru, da dai baka shigo da wuri ba da kuwa..... da sauri ya rufe mata baki da hannunsa . Karki sa zuciyata ta buga. sai ta aga mai gira. Da haka suka fara shan soyayyarsu, sai dai rabin hankalinta yana kan Al-hassan, shi kuwa jin sun ishesa da soye-soye ya mi e tsaye. Ina zuwa Tweeny?. Albasa zan nemo na kawo muku?." Cikin rashin fahimta Al-hussain ya ce. Albasa kuma na mene?." Sai Al-hussan ya juyi ya kallesu ya ce. To ai naga kuna ta soyewa ne kar kuyi auri shi yasa zan nemo albasa, hakan zai sa man ya jima a huta yana soyuwa." Dariya suka yi dukkansu sannan ya fice, su kuma suka ci gaba da soyewa............... END. TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 1 To ai naga kuna ta soyewa ne kar kuyi auri shi yasa zan nemo albasa, hakan zai sa man ya jima a huta yana soyuwa." Dariya suka yi dukkansu sannan ya fice, su kuma suka ci gaba da soyewa.............. ************** Su biyu ne zaune a angaren General, saboda babu wanda aka bari ya shiga nan, Abinci ne a gabansu suna ci suna an hira. Yauwa Mardiyya na ce ba?." Sai Mardiyya ta kalla Mamie ta ce. Ina jinki." Take Mamie ta bata labarin zuwan Abba gida wajen Najlah. Matar Yaya ta zaro ido tana jin labari. Alhamdullah ashe dai da gaske ne da General ke fa a min." Ai cewa na yi zan miki magana dan kuwa banta a ganinsa ba, kuma na ga babba mutumin. awata, arin Dadynsu, Abba babbane dan kuwa yana da yara mata uku, matarsa ta rasu tun shekarun baya, ka sake aure abin ya gagara, to yanzu kuma sai gashi ya motsa, kusan kowa ya cire rai da wai Abba zai yi maganar aure kuma. Ikon Allah, dama zan tambaye ki be da matsala ko? Kinga dai Najlah fitinanniyace ta arshe, kar yana zamansa ta aura mai hawan jini. Kul, a gaba na kike ma ar tawa sharri, karki damu, wallahi Abba mutumin kirkine, matsalar dai yaransa. Indai kin amince banda matsala dama ar ta ki ai neman gidan da za ta dinga rigima take yi. sai suka yi dariya. Najlah ba ta ji, yanzu dai kisa ranki a inuwa, wallahi Abba yana da hankali sosai." awata ba sai kin ata bakin ki ba na gani ai. To ko shiyasa ta i zuwa bikin, kar su ha u, kuma kinga na zama surikarta. Kinsa ba ta son shiga mutane sosai, amma za ta dinner." Daga man suka sauya hirar ta su ta koma na yarda za'a auki Amare, duk da daga wajen dinner za'a wuce da su akunan su, saboda General ya ce sai bayan sun fita mai daga gida ya a ma mazajen su, daga nan ko ma ina ne suje babu ruwansa............ arfe 6:30pm aka fara tafiya wajen da za'a yi shagalin, mata da maza sai wucewa suke kowa ri e da get pass. Marwa tare da Al-hussain suka wuce, Fauza ta bi wasu an gidan, Basma motar Amare ta shiga. Suna isa wajen aka shiga ciki, wajen babbane ina da mata da maza sun cika ko ina. Basma gefe ta koma ganin awayen amarya sun fara bin sautin da M.C yasa musu, suna tafiya suna rawa iri aya. A gaba ta samu ta zauna, Amare kuma angwaye suka sauko daga stage suka ri e musu hannaye sannan suka taka da su har sama. Suma angwaye kaya iri aya suka sanya, kamar na Amare, wajen ya auka haske da walwali na daban, daga nan aka fara abin da ya tara mutane. Abba ko da yake angaren iyaye ya zauna, a lokacin kiran Najlah ya shigo wayarsa, dan haka ya aga duk da akwai hayaniya. Ka yi yau Angon Najlah." Ta fa a a hankali, sai ya fara waige-waige amma be ganta ba. Ka kalla gefanka da yau, ina zaune ina kallon wanda yafi angwaye ha uwa. duk ya ru e dan saboda ita ne ma ya zo wajen, cikin ikon Allah yana kai idanunsa ya hangota sanye farin hijab. Yauwa Ammeen Basma, Allah ya miki albarka." Ba ta amsa ba sai ta katse kiran sannan ta tura mai sa Be kamata Yarana suna sanya vail kuma nima na sanya ba, shi yasa na fito a big Mama." Dariya ya kwashe da shi yana sake karanta sau Wacce ke gabaki ita ce Basma da sauri ya mai da hankalinsa kan Najlah dan ya ga ya za ta yi. Daga wajen ya ke kallonsu. Najlah kuwa tana karanta sa on Abba ta aje wayar, hannu ta sa ta an daki kafa ar Basma, tana jiyowa suka ha a ido, Najlah ta yi ya e dan ganin ashe Basma ta girmeta. Lafiya?." Cewan Basma tana ha e fuska. Uhmm sorry dama tambayarki zanyi?." Sai Basma ta aga mata gira, ganin haka Najlah ta gane tambayar take jira. Na kasa gane amaren ne dan Allah wacece Munirah." Ta tsakiyar." Ta fa a tana juyawa. Murmushi ta yi tana tura ma Abba. Wow Babyna yarinyar nan ta yi, saura ta gaba. yana gani ya tura mata alaman dariya sannan ya ce. Layin farko, ga wata yarinya can tana yi ma Amare video ita ce Autata.' sai Najlah ta aga daga kai tana kallon yarinyar, murmushi ta yi. Masha Allah, saura Aunty Babba. Banganta ba, ki fita waje za mu yi magana Please. da haka ya mi a tsaye sannan ya fita. Najlah tana ganin ya fita ta mi e ita ma ta bi bayansa. Gudun matsala sai suka motarsa sannan suka bar cikin wajen, bayan sun fita suka shiga wani layi sannan ya yi parking, a cikin motar suka sha soyayya. Duk wani motsi da Najlah ke yi yana burge Abba, gaba aya ta gama tafiya da imaninsa. Labari take bashi, ta dage sai tura aramin bakinta take yi, tana mai bayani harda hannu, gashin idanunta masu tsayi da cika, sun kwanta a sakamakon lumshe ido da ta yi. Kana ji na kuwa?. sai ya aga mata kai yana cewa. Me yasa kike da yau da yawa?, Gaskiya na osa na killace wannan diomand in." Murmushi ta yi. Ba yanzu ba kuwa, dan sai na zama soja, yanzu horo na gaba za'a tsinta masu ari a rukunin mu, wata uku za'a auka sannan a yaye su, daga nan za su zama cikakkun sojoji tare da fara aiki, ina fatan na zama aya daga ciki, nima na sanya kayan nan, na ji yarda ake ji." Ta fa a tana hasaso kanta cikin kayan sojoji, sannan tana ri e da bindiga. Za su yi miki yau sosai, amma harda bindiga za su baki?. Sosai ma kuwa, na yi ma kaina al awari, alburushin farko da zan fara harbawa a tsakiyar zuciyar Sir J zai sauka. Subuhanallah me ya miki?. Hmmmmm Baby ya rainani ne, nifa mutanen da zan harbe suna da yawa, hmmmm bara dai lokaci ya yi." Ta fa a tana murmushin mugunta. Nifa wallahi tsoro kike bani wani lokacin, na fi son Najlah ta gida, bata Barack ba." Kai ta aga mai sannan suka dasa wani hirar su duk yawanci dai na aikin na ta ne da irin burin da take da shi..... Cikin Hole kuwa, shagali ya yi shagali, ku i sunyi kuka, dan kuwa