Sashe 23
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mu je, yanzu haka General nake jira." To a dawo lafiya. Ameen Autata." Da haka ya yi waje, ita kuma ta bi awarta wacce a cikin familyn na su take. Abba yana fita, ya shiga mota, sanna ya ba Driver address in da zai kaishi. Nan take ya au hanya, Abba kuma ya dinga jin an fargaba dan besan ko mahaifiyar Baby za ta amince da shi ba, Maybe ga mai kallon tsoho. A bakin wani babban gida, Driver ya fama yana cewa. Alhaji mun iso." Yauwa, bara na shiga na fito. da haka ya fita yana Kiran number Najlah......... Najlah, less ta sanya blue and pitch, wanda ya ji stone sosai, riga da skirt ne kuma sun kamata tsam tsaf, ba ta sa komai a fuskarta ba sai lips gross, wanda ya ara fitowa da pink lips in ta, murmushi ta yi dan tasan ta yi yau, gashi ta jima sosai rabonta da manyan kaya, kullum cikin riga da wando take, sun ma fi mata da i a jiki, dan manyan kaya suna damuna sosai. Ture ka ga tsiya ta yi sannan ta yaga vail, kwalli ta auka ta an zizara a cikin fararen idanunta, take wani ara yau, wayarta ta shiga ruri, dan haka ta janyo tana kallon sunnan dake yawo a cikin wayar *Fav* sai ta auka. Ok gani nan zuwa. da haka ta mi e ta zura flat shoe ta fara tafiya aya bayan aya. Tun daga stairs ta fara jiyo hirar su Adam, dan kuwa ita ta ro esu da su zo, kuma dama Abba yana son su yi magana, tana sauka daga stairs ta yi wani fari da ido tana cewa. Mamiena look at me." Wow my dearest girl, you look so beautiful." Thanks, Ya Adam." Ta fa a tana aga mai gira, sai ya harareta yana cewa. Sai wani yau i kike keba ku ewa ba, Yayanmu yarda kasan ba Najlah a Barack ba." Sai tayi an dariya. Wallahi kam, arfi da yaji Autata ta koma jar wiya, kaman ba mace ba, Amma ku kalleta yau dan Allah, kinyi yau sosai. sai ta isa kusa da Mamie sannan ta rungumeta . Ki je kin shanya bawan Allah. sai ta aga kai tana fara tafiya, har ta wuce Yayansu sai ta dawo ta ce. Magana yana kisa, wani lokacin wanda mu fesar da abinda ke mana ayi, to na hutashe, nasan cewa za ka yi *Kinyi yau.* " Ta fa a tana kaurara murya. Sai ya yi murmushi yana ci gaba da latsa wayarsa. Tana fita compound ta yi ma aya daga cikin sojojin wajen magana, sai ya nufa get, yana zuwa ya bu e tare da yi ma mutumin da ya gani iso. Abba ya biyo bayan sa, tunda daga nesa futulun wajen suka hasko mai Najlah, take zuciyarsa ta tsaya da aiki na wani lokaci, kafin ya ci gaba da aikinsa. Tana tsaye tana jifansa da tsadaddan murmushi, ba yarya ya yi mata yau sosai. Yana isowa in da take ta sunkuyar da kai tana gaishe sa a tausashe, sai ya amsa yana cewa. Tsaf zan iya fa i idan ban jingina ba, wannan yau haka zai sa na makance." Sai ta yi dariya tana nuna mai hanya. A hankali suke tafiya, suna an hira sama-sama, duk wanda ya gansu yasan zaren ya hau yadin , dan kuwa sun fito kamar wasu awisu, kamar amarya da ango haka suka yi kama. Parlourn ba i ta shiga da shi, inda aka jera kayan ciye-ciye masu yawa, a kushin mai uku ya zauna, yana bin Najlah da kallo, kallon da shi kansa ya kasa fassara na menene shi. Zama ta yi a kujeran dake kallon nasa, tana an wasa da gefen gyalanta. Haka kike da masifaffen yau?." Ta ji ya fa a a hankali. Duk yawun da na yi ai ka fini. sai ta ago idanunta suka ha a ido, murmushi ta yi, shi kuma ya dafe saitin zuciyarsa. Wannan murmushin sai ya sa zuciyata ta tsaya da bugawa." Kau da kai ta yi dan ya ba ta dariya sosai. Da haka suka sha hira sosai, abinci ta gabatar sai ya girgiza kai. Kallonki ya cika min tumbina, murmushin ki kuma ya ji a min ma oshi. take ta turo baki, ta fara halin na ta. Uhmmm uhmmm Mamie zan kira, na ce kace ba za ka ci ba." Ta fa a da sigar sha a mai shiga rai. oshi ne shi yasa. Ai kaman tana jira ta fara buga afa a asa tana turo baki. Da hannuna na yi maka fa, amma...amma shine ba za ka ci ba." Ah gaskiya zanci, ashe hannun Babyna ya girka, ki bari idan zan wuce sai kimin takeaway." Yauwa ko kaifa." Ta fa a tana murmushi, sannan ta mi e ta koma kusa da shi. Baka lura da wani abu ba?. Kaman mene?." Sai ta ja gyalenta ta rufe fuska. Uhmmm ka cinka mana." Shuru ya yi amma shi bega wani abu ba. Kin yi yau fiye da kullum, manyan kaya suna ara fito da surar da Allah ya miki." Ba shi ba, wani abu na daban." Wani abu....kaman mene?." Sai ta yaye gyalen sannan ta ce. Tsakani da Allah, har jin yunya na koya yau, saboda zuwanka, baka ga sai faman kunya nake ji ba, an ce yana ara ma soyayya armashi amma kai ko gani baka yi ba." Ta fa a a ta are. Dafe kai ya yi. Sorry Baby, na gani, kuma ta yi miki yau sosai." Ni kam ba zan sake ba, sai na ta tsugunnar da kai ina rufe fuska kamar munafuka, inaaa dama yaune kawai amma ba zan kuma ba." Da haka ta mi e ta fice shi kuma ya bi bayanta da ido yana dariya. Ko da ta isa babban parlour, ta yi ma Ya Adam magana akan zai shigo, sai ta koma ta mai iso, Abba babban mutum ne amma har ga Allah sai ya ji nauyi ya kamashi kuma kunya ya ta mai rumfa. asa ya zauna yana gaishe da Mamie dake sanye da hijab, ta amsa tana mai Barka da zuwa. Sai da Yayansu ya yi da daske shine ya hau kujera, nan suka sake gaisawa a mutumce, kafin ya mi e suka fita, already Najlah ta ha a mai komai a wani jakka ta ri e suna an jerawa suna hira. A bakin motarsa suka tsaya, sai ya amsa jakkar yana mata godiya. Yanzu idan suka i yarda da Ni ba?. Ba matsalata bane, kai nake so kuma ka yi min, saura me?." Sai ya girgiza kai. Hmmm shike nan, ina sonki Baby. Nima haka. Ki kulamin da kanki, sannan Ni zan zo na kaiki dinner gobe. Ah ka bari zan bi su Ya Adam, amma za mu ha u ai." Sai ya aga mata kai, jigina ya yi da jikin motar. Kamar na ata tsawon rayuwata ina kallon wannan tauraruwar. sai ta yi daku uku ta matsa kusa da shi sannan ta mai ra Ni kuma ji nake kamar na cinye ka, dole Yarana su dinga kishi da Abbansu, dan Allah ya mai yau ne. zaro ido ya yi ita kuma ta juya ta shige gida da sauri. Sai ya ja dogon numfashi ya furzar. Wa ya ga Mamansu Basma." Ya fa a yana hasaso wanan ranar, da haka ya shiga mota Driver ya kunna suna barin unguwar........ END. TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 1 Wa ya ga Mamansu Basma." Ya fa a yana hasaso wanan ranar, da haka ya shiga mota Driver ya kunna suna barin unguwar.............. Najlah na shiga parlour ta zauna gefan Mamie tana cewa. Mamie ya kika ga saurayin na wa?. Uhmmm ba laifi amma gaskiya ba yaro bane, ya miki girma da yawa, zan so ki aura wanda zai...... da sauri Najlah ta mi e tsaye tana katse Mamie. Mamie, shi nake so, shi zan aura idan har zan yi aure, kuma rayuwa da mutuwa duk na Allah ne, sai na aura saurayi ya mutu da wuri, Ni shi nake so." Ai ba abin ta da jijiyoyin wiya bane, Yayasu ma sun yi magana da General akan haka, kuma sun amince. sai Najlah ta yi murmushi. Hmmmm hakan yafi dai, bara na je na sauya kaya." Da haka ta haura sama. Yarinyar nan bata san menene kunya ba sam? Dan General ya yi magana ta fahimta ne da mu ne, ga kuma yarda ya zo girma da arziki, amma da karnuna zan sake mai, ko kunya ba ya ji ko uwar me Najlah za ta mai oho. Adam, namu mu tayata da addu'a kawai, kasan Najlah akwai kunnin ashi, idan ta e yarda kasan bushashshen icen da ya arye. Ta shi mu koma Barack. Yayansu ya mi e tsaye. To Mamie a kwana lafiya, sai mun ha u wajen bikin. To shike nan Adam, da wuri zani saboda akwai aiki, a zu ma mukayi waya da Mardiyya (Matar Yaya). Shike nan, bye." Suka yi sallama tare da wucewa, ita kuma ta gyara zamanta a parlour. Tasan kusan kowa na familyn general, Dan kuwa abotan dake tsakanin