← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 79

Sashe 77

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Royal Palace Event Center* Wajen ya kasance tamkar wata duniya ta alfarma da ake zuwa shagali dan kece raini. Tun daga bakin ofar shiga, manyan fitilu masu she i suke haskakawa cikin launuka masu yawa, yayin da jami an tsaro cikin ba en suit ke tsaye suna duba ba i cikin tsari da nutsuwa. Motoci na alfarma sun cika harabar wajen, wasu gadi ma sai bu e musu ofa cikin girmamawa, kuma ajere cikin tsari. Cikin hall in kuwa, komai na wajen ya bayyana tsantsar yau da tsari. Fararen labulaye masu laushi an kawata su da fitilun golden light masu aukar ido, yayin da manyan chandeliers ke rataye daga sama suna baza haske mai sanyi da ayatarwa. Kujeru da tebura an shirya su cikin tsari irin na manyan taruka, kowanne tebur auke da fresh flowers da ananan kyandirori masu amshi. A gefe guda kuma, masu abinci suna kai da komowa cikin uniform masu kyau, suna auke da manyan trays na abinci iri-iri. amshin jollof rice, pepper soup, grilled chicken da sauran abinci masu tsada ya gauraye cikin hall in, yana ara wa wajen armashi. Akwai drinks station mai cike da juices, mocktails da kayan sha masu launuka iri-iri da ke aukar idon ba Manyan mutane ne suka cika wajen 'yan siyasa, attajirai, sojoji, da fitattun mutane kowanne cikin shiga ta alfarma. Yawancin matan wajen sun yi wannan ankon. yayin da wasu mazan suke cikin suit masu tsada. A tsakiyar hall in kuma, wata ungiyar mawaka tana rerawa a hankali, ki an violin da piano na ara wa wajen nutsuwa da martaba. Wajen ya awatu iya awatuwa, ga mutane an cika sosai, haka suka ra a har zuwa wajen da Basma ta tanadar musu. Basma ita Angon awaye ta yi, duk a urarren lokaci aka fito da shi, amma mutane sunyi sosai. Riga da skirt ta yi, inkin ya zauna a jikinta sosai, ga lallen da ta sha sai ya ara mata yau, ba ta yi make-up ba, Choculate skin dinta sai she i yake, dan da su aka yi gyaran jiki, ko me Marwa ta shafa sai sun shafa suma. Ku zauna a nan, zan sa a kawo muku abinci." Ta fa a a ha e, haka take ma Najlah magana bata sake mata sam, wai kar ta rainata. Da mamaki Najlah ta dafa Basma tana cewa. Ina Amarya da Ango?." Basma ta an ta e baki tana cewa. Sun zo har an fara, sai kuma suka fita waje wai zasu yi sirri, yauwa gasu nan ma." Ta kai tana murmushi. Da sauri Najlah da mutane da yawa suka juya dan ganin shigowar amarya. Najlah murmushi ta yi ganin farin cikin dake kan fuskar Marwa, wanda ta jima ba ta yi. Kwatsam fitilun cikin Royal Palace Event Center suka an dusashe, alamar akwai wani muhimmin shigowa da za a yi. Nan take hayaniyar mutane ta ragu, kowa ya maida hankalinsa zuwa babban ofar hall A hankali aka fara jiyo sautin ki an violin mai taushi yana tashi cikin nutsuwa, yayin da wasu fararen fitilu suka haskaka hanyar shiga. ofar hall in ta bu e sannu a hankali, sai ga ango ya bayyana cikin wani lallausan suit ba i mai matu ar ha uwa da farar riga a ciki, takalmansa masu she i na ara masa yau, Fuskar nan tasa cike take da murmushi da asaita yayin da yake taku cikin nutsuwa. Bayan shi ne amarya ta bayyana... Take numfashin mutane ya kusan aukewa saboda tsantsar yawunta. Tana sanye cikin doguwar riga mai launin silver da white, cike da duwatsu masu kyalli da ke wal iya ashin hasken hall in. Dogon veil nata na jan asa a bayanta cikin tsari kamar sarauniya, yayin da kayan adon wuyanta da hannunta ke ara fito da kyau da martabarta. A hankali take taku tana ri e da bouquet na fararen furanni, murmushinta mai sanyi na sa zukatan mutane narkewa. Yayin da take arasowa kusa da ango, mutane suka fara tafa hannu cikin farin ciki da sowa. Wow! Masha Allah! Sun yi kyau sosai! Kalaman mutane suka cika hall in, yayin da cameras ke walkiya ta ko ina suna aukar wannan lokaci mai cike da armashi. Angon ya mi a hannunsa cikin salo, ita kuma cikin kunya da fara a ta sanya hannunta cikin nasa, sannan suka fara takawa tare zuwa tsakiyar hall in kamar wasu sarakai na gaske. Lokaci guda M.C ya saki sautin da ya yi dai-dai da yanayin su. Haka suka taka har zuwa wajen zamansu, suka zauna, suna ta sakin murmushi. Duk wanda ya kallsesu yasan sun ha u sun dace. Marwa ta kalla Al-hussain tana mai ra a, hakan yasa ya an matsa ka an, jikinsu ya goga juna, wannan sanyi ya ara ratsa jikinsu gaba aya, irin dai na azu, a tare suka lumshe ido, sannan Marwa ta bu e cikin taushi da natsuwa ta ce Al-hassan ina cikin farin ciki fiye da misali, harga Allah rashin zuwan Al-hussain ya min da i sosaiiiii. ido ya an zaro, ita kuma ta yi dariya tana gyara zamanta, da haka aka fara shagalin da ya tara kowa a wajen................ END. > Me....me.......bangane ba Jama'a, Al-hassan? Ta ya?????. BUDURWAR ABBAN MU _by PRETTY SK CE *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing na jaruman Shidoria* ```1. BUDURWAR ABBANMU Pretty Sk.``` ```2. WASAN KADDARA Asmeetah Writter.``` ```3. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal.``` ```4. KURUCIYA Fatima Bintu Hussain.``` ```5.MABANBANTAN ZUKATA Maryam Star.``` ```6. ADDARAR MASOYA Umulkhairy Hashim Abo.``` ```7. GARWASHI Hafiza Amanar Ameey Laylerh.``` ```8. YARINTA Amanar Ta Batulu.``` ```9. BOYAYYEN SIRRI Amanar Shidoria Writter.``` ```10. DAGA BAYA Sha'awanatu Farouk Diggi.``` LAST PAGE 4 Al-hassan ina cikin farin ciki fiye da misali, harga Allah rashin zuwan Al-hussain ya min da i sosaiiiii. ido ya an zaro, ita kuma ta yi dariya tana gyara zamanta, da haka aka fara shagalin da ya tara kowa a wajen............... Shagali ake fara yi babu tsayawa, mawa a suka rera wa a, wanda aka ha a sunan Amarya Marwa da mijinta Al-hussain, haka suka dinga rera wa an cikin annuwa. Al-hassan dake zaune ya lumshe ido, ya e kawai yake yi, amma cikin ransa a cunkuse yake, abubuwa da yawa suna mai yawo a cikin kai, balle abinda ya faru a azu, da misalin 7:30pm na dare. Al-hassan abin duniya duk ya ishe sa, tunda maganar aure ta ara shiga tsakani Marwa da Al-hussain, kishi yake ki mai yawa akan Marwa, gani yake ba zai iya rayuwa gida aya da ita ba, yana ganinta a matsayin matar Al-hussain. Da kanshi ya mata akwatuka, dama wanna niyarsa ce, kuma ya yi akwati na kerema sa'a, haka kuma kayan aki shima ya yi mata masu yau da tsa Yana kwance yana nazarin al'amarin dake gab da riskansa a washe gari. A daidai lokacin Al-hussain ya shigo cikin akin da sauri, jin yarda ya buga ofar bayan shigowar, yasa Al-hassan bu e lumsassun idanunsa ya zuba mai. Lafiya?." Ya tambaya jikinsa a sake, Al-hussain ya zauna kusa da shi yana cewa. A'a babu lafiya, tashi kaji." Sai ya tashi ya zauna yana kallon anin nasa. Yanzu aka kira ni, yaron aiki na ya yi accident, number ne a farkon wayarsa vshi yasa suka kira Ni, yana asibiti cikin mawiyacin hali, zanje yanzu....... No.......kai da za ka event na bikinka yanzu, ga kayanka nan ka shirya kawai.......ka ban wayarka, in ya so zan je asibitin a matsayinka nasan babu mai ganewa. Al-hussain ya an ciza le ansa. A'a, ba zan iya zuwa wajen shagali a halin yanzu ba, ko naje ba zan iya walwalaba kasan yadda nake ji a yanzu......kai ya kamata kaje wajen event ya fa a yana mi ewa tsaye. Al-hassan ya zaro ido yana mai kallon baka da hankali, tashi ya yi jikinsa duk a sake, ya isa inda Al-hussain ke tsaye yana sauya kaya zuwa akin riga. Bangane na je wajen event a matsayin ka ba........kasan abinda kake furtawa kuwa?. juyowa Al-hussain ya yi, suka kalla juna na wasu da Eh Al-hussain kamin wannan alfarman, nasan za ka iya, ka yi duk abinda ya dace, ka je, ka saki ranka ka nuna Ni ne kai, babu wanda zai gane, Ni kuma zance ceton ran abokina..........." Da sauri Al-hassan ya tari numfashinsa. Ko me za ka yi ma abokinka nima zan iya....... Hmmmmm Ni dai na wuce, kasan an gayyaci mutane da yawa, da in da awa Marwa ba zata ji da i ba idan banje ba, dan haka kai za ka je, na gama magana. ya kai nan yana kashe mai ido aya, Al-hassan cikin sabon acin rai ya koma inda ya tashi, zama ya yi yana kallon kayan daya siya ma Al-hussain dan wannan event Da sauri ya kalla Al-hussain ganin ya sa a shegiyar jakkar nan, ya au p-cap yana tafiya a natse, gefansa ya zo ya au wayar Al-hassan, ya aje nasa sannan ya nufa ofa. Babu inda zani, sai dai a fasa event ya fa a yana fatan Al-hussain ya juyo, sai dai besan ya na yi ba. Da gaske nake, babu inda za ni. ya sake fa a, sautin murmushin Al-hussain ya ji, be juyo ba amma a haka ya ce. Za ka je, na sani.......kuma ka yi yadda ya kama....." Idan Marwa ta gane ba kai bane ba?. Hmmm za ta gane ma, amma ka yi mata bayani, na wuce." Da haka ya fice. Al-hussain ya rintse ido, kai ya dafe dan besan abinda ya dace ya yi ba, har ga Allah baya son zuwa, dan ganin Marwa ma zai ara sa ciwon soyayyar da yake yi ta aru, gaba aya Al-hussain ya auresa da jijiyoyin jikinsa. Ya zaune a haka har lokaci ya yi, wasu an uwansu maza biyu suka shigo da abokin Al-hussain, sai suka iske yana kwance idanunsa a lumshe ga kayansa a gefe. Al-hussey, lokaci na tafiya, tun azu Al-hassan ya ce ka fito wanka, me kake jira ne?. a hankali ya bu e idanunsa yana zuba musu, lokaci guda ya yi murmushi yana cewa. Kuya uri, Al-hassan ya ata min rai, wai ba zai samu zuwa wajen taron ba." Dariya Abdullahi ya yi wanda yaron ne ga anin General. Hmmmm ai yana fita da sauri-sauri, Abbeey ya gansa, yanzu dai Abbeey ya auke sa a motarsa sun
Chapter 77 · 0% Book details