Sashe 27
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kowa zagewa ya yi aka dinga wasan ku i dama ku i da ku i ne suka ha 9:00pm aka tashi, inda daga nan motocin Amare suka zama ready, inda Allah ya so ma duk kusa suke, daga nan aka sanya kowacce Amarya cikin na ta motan, sannan masu rakiya suka shishshiga, take aka fara tafiya da su, sanan wasu suka nufa family house. Marwa, Basma, Fauza da wasu mata biyu, aka auke su a wata mota aka mai da su gida. Su Al-hussain kuwa tun baya magrib suka wuce, ya tafi ya barta da kewansa. Ko da suka isa gidan, suka iske motar da Abba ya fita, hakan yasa suka tabbatar ya dawo, sai suka nufa ciki kowa ta nema waje ta yi sallah sannan suka kwanta. Abba da wuri ya mai da Najlah gida, sannan shima ya wuce, sai dai yana dawowa suka dasa waya cike da soyayya. Abba har baya son nan da kwana biyu ta yi, dan daga nan Najlah za ta koma makaranta yasan kafin su dinga waya haka zai sha wiya, amma yasan dubarar da zai yi. **************** Abbeey da Tweens ne suka isa gida, a parkour suka zauna, sai Merry ta fito daga Kitchen hannunta auke da ruwa mai sanyi, tana zuwa ta zuba ma kowa a cup sannan ta bashi. Abbeey ya amsa yana are mata kallo, har ta mi e ya ce. Maryama zauna zan yi magana da ke." Ba musu ta zauna daga gefan na hannun daman ta wato Al-hussain dan ta ganesa saboda mask in da ya sa kafin ya fita, yanzu ma yana fuskarsa amma ya sauke asa. Abbeey ya yi gyaran murya sannan ya ce. Na yi miki shuru, na zuba miki ido na tsawon lokaci, sai dai banga alamun za ki sauya ba, tinda nake da ke anta a ganin ki da wani ba, baki ta a min maganar aure ba, to a yanzu Ni na miki magana akai, shin kina da wanda kike so ko a'a?. ba shi ka ai ba hatta Tweens idanu suka zuba mata. A hankali ta aga idanunta ta kalla Al-hussain, sai ya aga mata kai, ita kuma ta girgiza mai kai tana cewa. Eh akwai Abbeey. Ina son ganinsa nan da sati aya, ki fa a mai haka. da haka ya mi e ya bar parlourn. Hmmm shine ba gayyata, ashe dai ana soyayya shine ake oye mana......oh ake oye min, dan nasanki da Al-hussain. Al-hassan ba wani san shi nake ba. Ko ma dai yayane Allah ya sanya alheri yasa a yi damu." Basu amsa ba, dan haka ya san akwai wata a asa, tashi ya yi ya basu waje. Yana fita kuwa, Merry ta mi e tana jan hannun Al-hussain, ba musu ya bita har suka fita ta ofar baya, sannan suka tsaya. Me yasa kasa na ce Eh?." Saboda idan kika ce baki da saurayi, da kansa zai ne moniki." Hmmmm na sani, to yanzu ya za'a yi kasan dai *Promise* Kuma banda niyyar aure a yanzu, kai sheda ne." Kai ya aga mata sannan ya ri e hannunta yana an murzawa. Ki bi komai a natse, wasa zamu yi da hankalinsa kawai, sai mu ira saurayi, in ya so ya ce zai yi tafiya na lokacin mai tsayi, kafin nan ai kin shirya ma aure. Hakan ya yi, amma kasan cewa maganar aurene kusan shine tonan asirin mu ko? Ba zan yarda na yi wasa da Promise ba duk antarsa, wanda kai Namiji ne." Shuru suka yi na dan lokaci kafin ya ce. Ina sane da komai, kawai idan ya sake miki magana sai mu tura mai wani. Abbeey Soja ne, saboda zafinsa wajen aiki ake kiransa da Barkono, kasan bincike a wajensa abu ne mai sau an dariya Al-hussain ya yi. Karki manta da jinin sa kike magana, duk wani yaji dake kan Abbeey yana kaina, ke kinfi kowa sanin haka." Tafawa suka yi sannan ya koma ciki, ita kuma ta zagaya ta shiga ta main door, a tsakiyar parlour suka ha u, suka yi ma juna murmushi kafin kowa ya yi bangarensa......... ************* Haka suka kwashe sauran kwanakin da za su yi a Kaduna kafin suka hau shirin dawowa gida, har ga Allah Abba be so ba, sai ya ji dama a Kaduna nan yake, gashi zai tafi yabar ruhinsa anan. Ta angaren Basma kuwa, cikin ikon Allah ba su yi rigima da kowa ba, haka bayan kwana biyu da bikin suka je gidajen Amare suka musu sallama. Yau take komawarsu Abuja, gaba aya a Compound suka tsaya ana sake bankwana da juna, mota aya ta auke su sai airport, bayan zuwan su suka zauna zaman jiran Abba, dan ba su san in da yake ba, gashi sai kiransa suke yi amma ya auka. Abba yana can yana bawa fulawa ruwa, dan a kwanakin nan ba aramin sha uwa ne ya shiga tsakaninsu da Najlah ba, gashi itama yanzu tana sonsa sosai. General yana cikin mota yake kallon ikon Allah, dan kuwa Mubarak ya koma kaman wani 30s yana zuba love, ita kuwa Najlah sai narkewa take tana buga asa. Abune ya isa General ya kauda kansa yana latsa waya. Uhmmm yanzu in ka tafi sai yaushe?." Ta fa a tana turo aramin bakinta, da shirin yin kuka. Abba ya rasa ina zai sanya kansa, gaba aya ta burkita mai tunani, ga wani masifaffen yau da ya ga ta ara. Jalbab ne jikinta launin Ja, kunsan yana haska farin fata, fuskarta fayau babu ko igon walli, ga le anta da ya fara bushewa, sai ta yi wani irin yau na musamman. Kin bani dama na ri e hannunki?. ya tambaya yana jin kamar ya rungumeta ko ya ha iyeta. Kai ta girgiza tare da matsawa jikin get da yau, ta jingina kanta. Ka tafi, Allah ya tsa....tsare." sai ga hawaye sun gangaro daga cikin idanunta. Abba a ru e ya matsa gabanta sannan ya sanya hannunsa masu taushi ya share mata hawayen da yake ji kaman ana tsaga fatar jikinsa, sai dai hawayen ya i tsayawa hakan yasa ya rungumeta tsam a irjinsa, gaba aya ya rasa tunaninsa. Ita kuwa yana rungumeta sai ta sake fashewa da kukan ta ara. General idanu ya zaro sannna ya danna horn in mota da arfi, take Abba ya raba jikinsu da ita yana an kame-kame. alla ya au mintoci yana rarrashinta kafin ya samu ta yi shuru, ta shiga gida, sai ya an samu natsuwa. Jiki a sanyaye ya shiga mota, General ya yi dariya yana kunna motar. Mubarak rashin mata ya na neman lalataka, ji yarda ka matse ar mutane a bakin titi da sunan soyayyar anya...... dariya suka yi dukkansu, Abba ya mazaje yana shafa sunan kansa. Wallahi Yaya ta gama ru ani gaba aya, ji nake kaman na dawo Kaduna saboda ita, jibi ma zan dawo na ganta." General ya dalla mai harara. Tab ai gobe za ta koma Barack, saboda kai na ara mata kwana biyu, kuma ba zan bari ka shiga Barack ba." Marairaice fuska ya yi. Haba Yayana, Allah ba zan iya kwana biyu bangantaba, gashi daga gobe wayar ma sai ta gagaremu inda na gode ma Allah, kana nan. Ni bance ka dameni da kira ba, zan dai iya cewa kullum zan baku 30mnt kuna gaisawa." What?." Ya fa a a ru e, General ya aga mai kai. warai da gaske, kana gani dai jaruma ce, in na yi wasa ta zama ar soyayya shike nan za ta dawo baya akan komai." Hmmm, to kamin hanya nima na zama Soja kaji." Ya fa a da sigar magiya, General ya kwashe da dariya yana parking a haraban wajen Ba abin dariya bane, serious issue ne, ka yi tunani, in ka samu Form ka min magana." Ya fa a yana fita daga motan. Har lokacin General dariya yake yi amma irin na manyan mutane, fita ya yi suka sake sallama da su Marwa, a lokacin aka kira jirginsu, dan haka suka yi gaba, Abba kuma ya tsaya yana jin abin da General ke cewa. Waya fa a maka tsofaffi na zama sojoji, tun da uruciya ake farawa, balle kai ko ha a hanya da fitina baka iya ba, ji lokacin da mukaje asibiti, suma ka yi saboda tsoro, to ina ga an turaka fa a cikin daji." Abba ya kuma ha e fuska. Ni dai zanyi, karka auka wasa nake." Soyayya ruwan zuma, kai sanyi ita zafi ha in zai bada citta. sai Abba ya yi murmushi sannan suka rungume juna. Allah ya tsare anina mijin Najlah. Abba ya dafe zuciya. Wash ka famamin raunin dake cin zuciyata." Suka yi dariya again sannan suka rabu cike da kewan juna............. END. Kai Abba Anya kuwa. TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 1 Wash ka famamin raunin dake cin zuciyata." Suka yi dariya again sannan suka rabu cike da kewan juna............. Da misalin 4:30pm suka sauka a birnin tarayya, Driver ne ya zo aukan su, suka shiga mota suka nufa gida. Tun a jirgi suka lura Abba sai cin magani yake, ko daman tambayarsa me yasa be auki kiransu ba basu