← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 79

Sashe 20

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fita." Ba musu suka koma part in su, Fauza ta auki jakkarta, Basma kuma ta ha a abubuwan da take bu ata ta zuba a wani jakka, suka yi waje suna jiran Marwa dake sauya kaya. Mota suka shiga suna jiranta, can sai gata ta fito cikin wani Black Abaya, ta yi rolling Vail sai wayarta dake hannu. A baya ta zauna, Abba kuma ya ja mota suna yi suna hira, a wani babban wajen cin abinci ya ajesu, suka zauna kowa ya ci abinda yake so, ya biya sannan suka koma mota. Ranar Alhamis za mu je Kaduna bikin su Aneesa, sai ku fara shiri dan sai bayan biki da kwana uku zamu dawo." Ya fa a yana yin parking a bakin school in Fauza. Shike nan, Bye Abba." Da Haka ta fita ta shige ciki. Basma kuma ta hade fuska dan bata son zuwa Kaduna. Kunyi shiru." Ya fa a yana jiran ya ji me za su ce. Shike nan Abba, Allah ya kaimu." Yauwa Marwa, ke fa Basma banji kince komai ba." Sai ta ja fasali sannan ta ce. Allah ya kaimu. Ameen me kama da Mom, Kuma sai ku shirya ku fito da miji, dan kun girma. ya fa a yana murmushi. Abba Miji ka ce fa? Tab Ni Ko saurayi ma banda shi." Karya kike Basma, ko kwanakin nan ai kin kai saurayin ki station....Abba wallahi samari take da su sosai, amma arshe sai su are a Station. Basma dake gefan Abba ta lumshe ido tana cewa. Bansan sa ido, Abba banda saurayi." Hmmm shike nan, mun iso ma." Ya fa a yana tsayawa, sai ta fita ta mai godiya sannan ya ce. Ki kula da kanki, zan zo aukanki. Shike nan kaima haka." Da haka ta shiga cikin wani babban asibiti, sannan ya ta da motar yana cewa. Duk kallonku nake, kuna gama karatu aure zan muku wallahi. Kai Abba, to da wa za ka zauna in muka bar ka? . sai ya yi an dariya wanda iyakansa kan le ansa, ya shafa kansa ya na cewa. Hmmm lokacin dai." Da haka ya sauya hirar ta su. Bayan sun isa Company, a office in Abba ta zauna, shi kuma ya fita dan aiki. Kiran Al-hussain ta yi karo na biyar a yau amma be auka ba, yasan yau tana gida, kuma irin haka gidansu yake zuwa, sai gashi yau kuma be au ma kiran ba gaba aya. Allah yasa lafiya." Ta fa a tana jin babu da i, dan ya saba mata da jin sa kodayaushe............... *Al-hassan* Motarsa ya bu e har zai shiga sai ya kalla Merry dake shirin shiga na ta motar. Merry, ki dai zo da wuri, kuma ki gaishe da kawar ta ki" To Ya Al-hassan za ta ji." Da haka ya shiga motan ya fita, sai da ta tabbar da ya yi nisa sannan ta fita ta dau wani hanya. Ta yi tafiya mai tsayi kafin ta shiga wani layi ta fara bin cikin layika , can cikin wani layi ta hangi Al-hussain tsaye jikin motarsa, sai ta isa kusa da shi sannan ta faka ta fito. Promise." Promise, Promise." Sai ta yi murmushi sannan ta ce. Komai ya yi ready?." Eh, mu kawai ake jira." Sai ta koma motarta ta gyara parking sannan ta fito, motarsa suka shiga sannan ya fara tafiya a natse. Sun kuma aukan lokaci sun tafiya, sannan ya faka suka fito shi da Merry, wasu maza biyu dake gabansu suka gaisa sannan suka bashi wani makullin mota, ya amsa suka sauya mota, bayan sun shigar komai nasu a ciki. Haka zamu je wajen?." Ta tambaya tana kallon shigar dake jikinsu. Eh ai meeting ne kawai." Sai ga daga kai. Kafin mu isa Ni zan sauya kaya a akin sauya wa, dan ba zan shiga da wannan ba." Sai ya kalla kayan na ta, Material ne Riga da wando sai gyale. Ok ba damuwa." Da haka ya hau kan titi tare da yin tafiya ka an sai ya shiga wani babban unguwa mai suna *N.P.H* yana shiga ya bu e window ya zu a iskar wajen yana cewa. Na yi kewan iskan nan, iskan dake jingine da *Promise*. Nima haka. ta fa a a daidai in da ya yi parking. Sannan suka fito suna kallon wajen cike da auna da begen shiga dan sha ar iskan dake cikin wajen yana ara musu wani natsuwa ne na musamman. Promise." Promise!! Promise!!. sai suka yi murmushi suna shiga wajen.............. END. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 1 Promise!! Promise!!. sai suka yi murmushi suna shiga wajen.............. 2h suka yi a cikin wajen, sannan suka tashi, mota suka koma fuskokinsu auke da farin ciki na daban, hanyar da suka biyo ta nan suka koma, bayan ya sun isa wajen da ya yi parking motarsa, suka mai da ma Mazan nan key in su, sannan suka shiga motar Al-hussain, daga nan suka isa in da motar Merry yake, ta fita bayan sun yi sallama, ita ta nufi Company shi kuma ya nufa gida duk yana tunanin Marwa, dan yasan ta kira sa ya fi sau ba adadi, shi kuma baya zuwa irin wajen nan da wayarsa. Ko da ya isa, masu aiki ne kawai, sai ya shiga part insu, wayarsa yana kan dressing mirrow, ya auka, take ya ga missed calls masu yawa, 6 daga Al-hassan, sai 7 daga Marwa, zama ya yi sannan ya fara kiran Al-hassan. Lafiya lau, na fita ne na manta da wayar a gida." Ya fa a yana shafa suman kansa, ta cikin wayar Al-hassan ya sauke oyayyen ajiyan zuciya yana cewa. Duk hankalina ya tashi wallahi, ka kula dan Allah, bana son kana fita ba tare da nasan in da ka tafi ba. Sorry My Tweeny. Shike nan, yau za ka wajen Marwa ne?. Eh amma sai anjima. Ok, Please ka dinga kula kaji." Sai ya aga mai kai kaman yana ganinsa, daga haka ya katse kiran, take ya kira Marwa bugun zuciyarsa................ ***************** Abba aiki yake sosai, sai wajen zurh ya samu ya zauna a office, Marwa ya iska tana ta aikin da ya ata, zamansa ke da wiya, yaji aran sa o, da kamar ba zai duba ba sai ya duba, ganin SMS daga Yaya, yasa ya bu Ga Number Najlah Rigima. asan kuma numberta ne. Take ya zaro ido yana sake duba sa on, besan lokacin da ya daki desk in dake gabansa yana cewa. Wow!! Wow!!! Wo...... da sauri ya ha iye maganar yana kallon Marwa da ta zuba mai ido alaman tana neman arin bayani. Lafiya kake wannan murnan?. sai ya yi murmushi sannan ya ce. Wani deal ne ya fa o min, na jima ina jiransa ashe dai zan samu." Ya fa a yana mazewa tare da fara latsa system keyboard yana rubutu NAJLAH da alaman heart a jiki. Marwa kuwa baki ta ta e ta ci gaba da abin da take yi, dan ya isa ta gama aikin amma Al-hussain be barta ta gaba ma saboda wayarsu da baya are wa. Da misalin 4:30pm, Abba da Marwa suka auko Basma da Fauza, sannan suka nufa gida, tunda suke mota suke tambayar Abba farin cikin me yake yi sai ya girgiza kai kawai. Suna isa gida suka iske masu aikin da suka sa a kawo sun iso, Abba dai ba bi ta su ba ya haura sama, Su kuma suka zauna suna kallon matan da suke a tsugunne cikin ladabi suna gaishe su. Marwa ba ta da matsala akan su, dan haka chart take yi da Al-hussain, Basma kuwa ta gyara zama tana bin su da kallo. Ina son kowacce ta fa a min sunanta." Ta fa a tana kallon Fauza dake nufan part in su dan sauya kaya. Ba musu matan nan suka fara fa in sunayensu a natse, Basma ta kalla lukutaye biyun da suke ciki ta ce musu. Suwaiba ke da Atine ku an bamu waje." Ba musu suka tashi suka fita. Saura Rakiya, wacce ta kasance siririya kamar one, sai dai tana da manyan idanuwa masu kyau, ta biyun kuma A'isha, gajera ce amma yana an jiki, ba a ce sosai, kuma ba ta da kyau a fuska sai a jiki, sai ta karshen, Basma na kallonta ta rintse ido sannan ta bu e tana cewa. Kema yi an bisu. ba musu yarinyar ta mi e, ta fara tafiya a natse. Munafuka." Cewan Basma a natse tana bin ta da kallon asa- asa, dan kuwa yarinya ce budurwar, wacce ba za ta wuci sa'ar ta ba, Choculate ce amma tana da yau, gaban dai babu
Chapter 20 · 0% Book details