Sashe 2
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hakan ba. Babu yarda ba'a yi da Alhaji daya ara aure ba, amma Marwa ta daka tsalle ta ce Babu uban da zai yi ma mahaifiyarta kishiya . Wannan shine kalmar dake fa a, shi kuma ya zauna akai dan beson acin ran yaransa. A haka suke rayuwa abinsu cike da farin ciki, domin komai da suke so suke samu, komai wahalar sa. Marwa ta shiga high school yanzu in da take karatun masa communication, Basma Kuma ta fara zuwa karatun midwife free, sai aramar su wacce take S.S3 a school. **** Washegari ya maka Sunday, babu wanda ke fita a gidan duk suna gida, hakan ya sa sai 11am suke tashi. Abba ne ya fito parlour cikin wani farin jallabiya mai she i da haske. A hankali yake takawa har ya sauko gaba aya, sannan ya zauna a kan kujera mafi kusa. Jikinsa a sanyaye yake, saboda abin da zai aikata, yasan idan ba hakan ya yi ba, to Yaransa fushi za su yi da shi, shi yasa tunda suka fito sallar asuba ya sallama, Baba Habu bayan ya bashi ku i masu kauri, sai dai hawayen da Baba habu ya fara yana ro an kar a koreshi yasa zuciyarsa tsinkewa, yana da rauni sosai, amma haka ya danne ya ce Babu abin da ka yi, kawai dai naga lokaci barin ka aiki ya yi ne. abin da ya fa a kenan yana wucewa, sai ya ji duk babu da Yanzu babban matsala shine yarda zai kori Asabe a gidan nan, matar akwai ta da hakuri sosai, ita ka ai ce a masu aiki ta jima saboda tana da kau da kanta, haka take ha uri da halin yaran nasa. Iskar ya furzar daga bakinsa sannan cikin dauriya ya bu e baki ya cewa. Asabe! Asabe!! Asabe!!!." Na'am Alhaji." Ya jiyo ta amsa daga Kitchen. A hankali ya mai da idanunsa sai tin ofar kitchen. A sukwane ta fito hannunta ri e da ludayi. Babbar mace ce sosai, wanda zasu yi sa'a da Abba, duk da wahala yasa girmanta fitowa sosai. Tsugunnawa ta yi daga can nesa da shi tana cewa. Alhaji gani, ko wani abu kake so a dafa maka?. ta fa a cike da tsantsar ladabi. A hankali ya kuma sauke nunfashi sannan ya kalleta a natse. Ki shirya kayanki, zan sa a mai dake garin ku. an ru e ta ce. Alhaji Lafiya? Meke faruwa ne?." No karki damu, lafiya lau. A'a Alhaji, ko dai Buhari ya rasu ne? Dan jikinsa babu da i, dama duk na osa arshen wata ya yi aban albashi na tura su kai shi asibiti........Alhaji ya rasu ko?" Ta fa a cikin wani irin rauni da yasa Abba rintse ido, take wani abu ya fa o mai, sai ya yi gyaran murya yana cewa. Kibar kuka ba wanda ya rasu, naga shekaru sun fara ja miki, kina bu atar hutu, shi yasa na ce zan baki hutu, ki koma gida gaba aya, zan baki jari da duk wani abu da kike so, sannan lokaci zuwa lokaci in kina so sai ki dinga le omu. ya kai nan yana fatan ta gamsu. Murmushi ta yi sannan ta share hawayen ta tana cewa. Alhaji, wallahi ko daga yanzu har zuwa arshen rayuwata zan zauna na yi muku aiki, Alhaji ka min halancin da bazan iya mantawa da shi ba, dan haka ka barni wallahi zan iya, amma idan akwai abinda nake yi kuskure sai ku fa a min zan gyara." Ta fa a tana gyara zamanta a kan carpect. Babu ko aya, ki shirya kawai. yana kai wa nan ya mi e ya fara tafiya. Alhaji, Nagode Nagode sosai, Allah ya saka maka da alheri." Ta fa a tana jin babu da i har cikin ranta. Be amsa ba ya haura sama, sai ta mi e ta koma Kitchen, murmushi ta yi sannan ta kashe gas ta fita, wani aki dake gefan Kitchen in ta shiga, wanda anan take rayuwa. Ita ta sani cewa wata rana dole sai am matan gidan nan sun koreta, sam yaran ba su da mutumci, tana matu ar kai zuciyarta nesa akansu, sai dai kullum cikin addu'a take musu. Hawaye suka gangaro mata a lokacin da ta kammala ha a kayanta, tasan da wannan aikin ta dogara, duk da ya ce zai mata komai amma tana son aikin na ta. Tashi ta yi ta sanya hijab ruwan goro sannan ta auki Ghana-most-go, ta fita Parlour. Sai ta aje a gefen kujera mai aya sannan ta haura stairs. A bakin ofar su ta tsaya sannan ta fara knocking kamar tana shafa jikin Jariri, dan haka suka ce a dinga musu. Cikin sa'a ta jiyo muryan Marwa. tana tsaye aka bu ofar, ai da sauri ta tsugunna tana gaishe da Marwa cike da kulawa. Marwa dake tsaye jikin kofa ta kalla Asabe da kyau sannan ta ce. Fatan dai kin zo mana sallama ne?" Da sauri Asabe ta aga mata kai. Shigo to." Da haka ta matsa mata, sai Asabe ta mi e a hankali sannan ta shiga ciki. Taku hu u ta yi sannan ta tsugunna daga gefe tana gaishe da Fauza. Fauza waya take latsawa, sai ta kalla Asabe sannan ta amsa cikin sakin fuska. Marwa zama ta yi kan sopa sannan ta aga murya tana cewa. Baseey, Baseey come out, kin yi ba uwa." Takai nan tana mai da hankalinta ga Tv gaba aya. Riga da dogon wando ne jikin Basma, ta fito tana an magagin barci, ga dukkan alamu ba ta jima da tashi ba. Tana isowa cikin Parlourn nasu ta ci karo da Asabe tsugunne kamar marainiya, take ta saki murmushi tana zama kan hannun kujera sannan ta ce. What's going on?." Sallama ta zo yi mana. cewan Fauza. Aunty Basma, zan tafi dan Allah ku yafe min idan na cutar da ku, Alhaji ya ce......" Cikin sauri ta aga mata hannu sannan ta ce. Ok na gane, tashi ki tafi, Allah ya tsare." Tana fa in haka ta mi e tare da komawa ciki. Jiki a sanyaye ta mi e ta fita, tana aiyana halinsu ba zai sauya ba. Tana fita ta auki kayanta ta nufa compound, ko amsa gaisuwar da ake mata na an uwanta masu aiki ba ta yi ba, ta nufa motar da zasu fita, tana zuwa ta shiga, Driver ya shiga sannan ya kunna motar suka fita yana mai jera mata tambayar shin lafiya. Sai dai ba ta ce mai ala ba dan ta kasa magana........... END. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 2 > Tana fita ta auki kayanta ta nufa compound, ko amsa gaisuwar da ake mata na an uwanta masu aiki ba ta yi ba, ta nufa motar da zasu fita, tana zuwa ta shiga, Driver ya shiga sannan ya kunna motar suka fita yana mai jera mata tambayar shin lafiya. Sai dai ba ta ce mai ala ba dan ta kasa magana........... *KADUNA* _________Kwance take cikin babban duvet, ta dungule waje aya kamar dai mai jin sanyi sosai, duk da kuwa ita ka ai ce akan gadon amma haka ta na e waje aya. akin babu makusa dan kuwa komai ya dace da zubin akin, komai na ciki pink ne da fari, hatta gadon pink ne, haka komai na room Take wani sauti ya fara amsakuwa a cikin akin cikin sautin wa ar larabci mai sanyi amma yana da ara. A hankali ta zuro fari kuma tsirin hannunta ta cikin duvet ta kai kan wayar dake gefen bed ta auka sannan ta mai da hannun cikin duvet Wasa-wasa sai da ta kuma kwashe minti biyar kafin ta yaye gaba aya duvet in tana mi a tare da karanto addu'ar tashi daga barci. Budurwar yarinya ce wacce a alla ba za ta wuci 18yrs ba, Choculate colour ce mai dogon hanci da fararen idanuwa, sai dai bata da iba sam, amma duk da haka tana da body shape kamar coka-cola. Idanunta ta lumshe sannan ta bu e, daidai nan suka sauka akan agogon dake jikin bango. 7:15am na safe, an zaro ido ta yi sannan ta mi a cikin sauri, a tsakiyar bedroom in ta yarda duvet in sannan ta shiga restroom. Cikin sauri-sauri ta sakar ma kanta shower. 9mnt ta auka sannan ta fito aure da towel. Dogon gashin kanta sai yararin ruwa yake dan ta ji ashi sosai, sharp-sharp ta sanya uniform din Islamiyya, dogon wando ruwan toka, farin riga da dogon hijabi har asa. Tana zura hijab in, ta auki jakkarta sannan ta fita. Stairs ta sauka cikin sauri saboda lokaci ya ja sosai. Tana sauka