← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 79

Sashe 42

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fara buga afa a asa tana son fara ta ara. Kafin ya ce wani abu sai ga wani soja ya zo wajen, sara mata ya yi yana cewa. General na nemanki." Ta aga mai kai ya wuce, sai ta lumshe ido. Yau na so na mori soyayyata a filin nan amma ina zuwa, ka shirya dan kuwa wasa zamu yi sosai a filin nan harda ar tsare. ya mata kallon kin sha wani abu ne, ta mai da mai da kallon warai na sha da haka suka jera suna hira gwanin sha'awa................. END. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing* *THE SHIDORIA WRITER'S TEAM* 1. BUDURWAR ABBAN MU Pretty Sk 2. WASAN ADDARA Asmeetah Writer 3. FANSAR NAILAH Umulkhairi Hashim Abo 4. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal 5. WAR IYAR SO Fatima Bintu Hussain 6. MATAR YAYANMU Sa'adatu Ta Batulu. 7. GARWASHI Hafiza Amanar Ammey Laylerh _DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 2 Yau na so na mori soyayyata a filin nan amma ina zuwa, ka shirya dan kuwa wasa zamu yi sosai a filin nan harda ar tsare. ya mata kallon kin sha wani abu ne, ta mai da mai da kallon warai na sha da haka suka jera suna hira gwanin sha'awa................. Ko da suka isa bakin office in sai Abba ya tsaya ita kuma ta gyara zaman hularta ta nufa ciki, da sauri kuma ta dawo ta rungumesa sannan ta shige, an dariya ya yi har da jin kunya Allah ya zo babu kowa a wajen. Najlah kuwa tana shiga ta sara musu tare da amewa am, manyan sojoji uku ne, suna zazzaune, murmushi suka yi mata sannan suka ba ta wani daman zama, sai ta i ta ara amewa sosai, ganin haka suka shiga koro mata bayanan aikin na ta, daga arshe General ya ce. Saboda ke ce shi yasa na ro an miki alfarma, nan da wata aya da sati biyu za ki fara aiki, kuma bikinki nan da 3weeks ne, ai 2weeks zai isheki hutu, abu na gaba an auke miki kwana a Barack, amma dole 6:30am kina can, dan haka kiyi ma wanda za ki aura magana ko kusa da Barack ya aje ki in Kuma kusa ne shike nan. Yes Sir, thank you. sai Wani soja wanda a yanzu ashinsa za ta koma da aiki wato Barkono ya bu e baki cikin dakakkiyar muryansa ya ce. Zan baki horon aikin Military Intelligence, sanoda na lura kinda basira sosai, tare zamu yi aiki, sai Ni banson wasa, bana harka da duk wani mai wasa, dan haka ki natsu ki kama kanki, Division 3 Abuja aka yi posting na ki, ki mai da hankali. Thank You Sir. da haka suka mata alama da ta wuce, ta sake sara musu sannan ta juya a haka ta fara tafiya a dai amen. Tana fita ta furzar da numfashin da take ta ri e wa, kallon Abba dake tsaye ta yi sai ta kashe mai ido guda. Baby wai amarcin sati biyu kawai zamu ci uhmmm haba dan Allah. ta fa a tana tura bakinta gaba. Ba komai ai, amm Yaya ya ce dole mu koma kusa da barrack, duk da ba wani nisa da wajen, amma zan duba na gani. suka fara tafiya a tare. A'a ka bar maganar kawai, tun asuba zan shirya kafin 6:30am ai zan kai ko?. Sosai ma kuwa Amarsu. sai ta rufe fuska tana ma e murya. Uhmm ina jin kunya. dariya suka kwashe da shi. Wai kunyar wa zanji? Ko bikin ku duk wanda ya ce Amarya, zan ce *Yes*, in aka aura auren Ni zan sanar ma jama'ar gida ina gu a, sannan babu fa ar da zanyi ma kuka kawai bansan yin nisa da Mamie ne. ta kai tana jin babu da i a ranta. Murmushi ya yi yana ri e hannunta. A'a Ni kam zan so kiyi kuka ranar dan baki kukan abu mai muhimmanci sai na wasa, da zarar ban kira ki lokacin kira ba sai kin min kuka, akan komai kuka, amma serious things ba ya zubar da hawaye, idanunnan a bushe suke, gasu da matu awa, ina son kallon cikinsu sosai. ya kai nan yana sake kallon cikin idanunta masu yau da aukan hankali. Me kika gani a cikin idanuna?. sai ta lumshe ido ta bu e a cikin na ta ta ce. Baby wansa." Ai da gudu ta nufa su Mamie, shi kuma ya yi murmushi yana bin bayanta, yana mugun son Najlah da halayenta komai dai yana so a wajenta. Daga inda take ta ke mai walo tana zaro mai ido, Mamie na wajen shi yasa be ara sa ba, dan haka ya motsa le ansa yana furta wasu kalamai wanda Najlah a furtawan farko na gane me yace. Kina dallo harshe kamar mai cin mutane, masu cin mutane ai Mayune. ta furta da arfi bayan ta gane me ya ce, ai hularta ta cire tana ba Mamie, sannan ta nufesa da gudu kaman soja ya ga arawo, yana ganin ta biyosa ta ya yi wata kwana yana neman hanyar guduwa. Kaman wal iya haka ta tare sa, sai ya zauna kan wani kujera yana mai da numfashi, ita kuma ta tsaya gabansa tana kallonsa. A hankali kuma ta tsugunna daidai saitin zuciyarsa, ta aura hannunta a kai, cikin ra a ta ce. In akan kane na zama Maiy. sai ya rufe mata baki da hannunsa, ciwonsa ta an yi ya cire da sauri yana yarfe hannu. Kai Baby da zafi." Murmushi ta yi ta zauna gefansa. Sorry, amma wanda ka saba, dan ina son naga Ina cizon mutane, haka zan ta cizon fatarka kamar na samu...... Dan Allah ki bar wannan maganar, ke duk salon mugunta kin iya ai, kalla nan in da kika mintsileni last zuwa da nayi, sai da ya yi ta o." Ya fa a yana nuna mata hannunsa fari al mai auke da en gashi sun kwanta, a gefe guda da wani madaidaici ta o nan da ya yi ba Wayyo sorry, mu gani." Da sauri ya mai da hannunsa baya dan dariyar mugunta ya ga tana yi............ ************* *Fadar shugaban asa (conference room)* Misalin arfe 5:30pm jami'ai ne ta ko'ina a haraban wajen da cikin office in da yafi kowanne da i. Cikin office in kuwa, jami an tsaro da manyan gwamnati masu fa a a ji a asar nan, duk suna zazzaune fuskar kowa cike da damuwa. Wani farin Dattijo dake zaune ya jingina kan ka an da kujerar da yake zaune, idanunsa na yawo kan kowa, a kallo aya za ka cikar kamala da haiba a tare da shi, a saman bangon da yake an yi wani rubutu da manyan harufa launin gold, an rubuta *THE PRESIDENT MUHAMMAD BABANGIDA SHAMAKI* rubutun yana aukan ido sosai. Lumshe ido Dattijo ya yi sannan ya yi alama da farin hannunsa mai auke da agogo mai tsa an gaske. Take Sufeto Janar na Yan Sanda (IGP) ya mi e da file a hannu sannan ya gaida kowa na waje kafin ya ce. Ranka ya da ... da alama matsalar tsaro na ara ta azzara, sannan masu garkuwa da mutane sun wuce yadda muke zato ..... kuma gaskiya, ba su jin tsoron doka, talakawa suna cikin firgici a kowani Lokaci, dan Allah a duba wannan al'amarin. da haka ya zauna sai Gwamna Bala ya daki tebur da arfi ya ce. Koma ara yana ta azzara? Mutane suna mutuwa kullum! A jihata, mutane ba sa iya fita tafiya lafiya! Saboda kullum cikin kai farmaki ake. Ministan Tsaro ya yi saurin cewa. Muna iya bakin arinmu, ranka ya da e. Mun tura sojoji wurare da dama........ Gwamna Bala ya katse shi da zafi. Idan kuna iya bakin ari, me yasa babu canji?! Nan take akin ya au zafi. IGP ya kalli Ministan cikin takaici. Gaskiya akwai matsalar ha in kai tsakanin hukumomi that is part of the problem. Daraktan DSS ya yi murmushi mai sanyi. Ko kuma akwai wanda ke ba su bayanai a cikinmu. nan take shiru ya mamaye akin, kowa ya fara kallon juna cikin zargi. Shugaban asa ya an yi gyaran murya ya ce. Me kake nufi da hakan? Daraktan DSS ya gyara zama yana ci gaba da cewa. Ranka ya da annan masu laifi kamar sun san duk wani mataki da za mu auka kafin mu auka. This is not ordinary. Ministan Harkokin Cikin Gida ya mi e cikin fushi. Kana nufin kana zargin mu ne?! Wannan ba dai-dai bane! IGP ya ce cikin nutsuwa. Babu wanda ya fi arfin zargi. Take akin ya kaure da husuma kowa na manna ma an uwansa laifi yana kare kansa. Shugaban asa ya buga tebur a hankali, amma sautin ya isa kunnuwan kowa. Ya isa! ya furta a natse take kowa ya yi tsit, ya kalli su aya bayan aya. Dole sai mun ha a kai komai zai tafi daidai, wannan aikin al'umma muke yi, amma akwai masu son zuciya a cikin mu, ga shi za e na danno kai, abokan hamayya suna ya a duk antar matsaloli suna ya awa...... Nasan me zanyi, kuje na sallama kowa. da haka ya lumshe ido yana jin sun ci gaba da hayaniya amma suna fita aya bayan aya, sai da ya tabbatar babu wanda ya yi saura sannan ya bu e idanunsa ya auki wayarsa dake kan table, wata number ya kira, bugu uku aka auka, cikin wata irin murya wanda ya tabbatar da an ha a da na'ura aka ce. Yallabai mun jima muna jiran wannan kiran. sai President ya yi murmushi. Lokaci ya yi, kai da tawagar za ku fara aiki. Shike nan Yalla ai daga yau tawagar *BLACK SHADOW* za
Chapter 42 · 0% Book details