Sashe 64
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nama. Take kowacce ta hau aiki babu tsayawa, bayan Marwa ta sanya naman a huta, ta cika ruwa, sai da Najlah ta sa ta rage. kisa magi 8, curry kala biyu da mai amshin da mai citta da garlic. cewan Najlah, sai Marwa ta au robobin da suke farko, ta zuba ka an, ayan har za ta zuba ta ji amshin daddawa, sai ta aje ta duba wani, har dai ta samu na garlic, ta zuba sannan ta rufe. Fried rice zamu yi yau, sai Farfesun kifi, wanda Basma ke za ki yi mana shi, ki au kifi ki wanke, zan miki bayani, Fauza yanke-yanke shine aikinki, Carrot, green beans, green pepper, da duk wani abu na yanka ke za ki yi, bayan kin gama za ki ha a kosulo dan haka ki sanya eggs 10 a huta yanzu." Ba musu Fauza ta fara abinda ta ce, amma Basma na tsaye, jin wai kifi za ta wanke. Ya na ganki a tsaye?." Bana son amshin kifi, damuna yake yi, kiban wani aikin dai." Cewan Basma tana jin bakin ciki na cin zuciyarta. Ayya, shi na baki dan haka shi za ki yi, kuma dole. Marwa yanka plantain, na ga kina tsaye." Da sauri ta auka plantain ta shiga yankawa. Basma ganin Najlah na gyara bindiga yana ta an ru e, ta bu e fridge ta au kifi guda biyu, sink ta nufa, ta aje su, sannan ta auke hancinta da an kwali, tashiga wanke su tsikan jikinta na tashi. Najlah murmushi ta yi, dan abinda Basma ta yi ranar nan ya tsaya mata a rai, ta tsinke A'isha da mari, Wai akan me yasa da soya kifi bayan tasan da yamma take dawowa gida, daga wannan ranar Najlah ta yi al awarin sai tasa Basma aikin kifi. Wayar Basma ne ya hau ringing, da sauri ta auka ganin Anas ne. Dan Allah ka ya kuri, gani nan zuwa Masoyi." Da haka ta katse kiran, sannan ta wanke hannunta harda sanya hypo. Kallon Najlah ta yi ta ce. Yanzu zan dawo, dana dawo zan aura." Hanya Najlah ta bata, ganin haka Basma ta fice harda gudu-gudu, sama ta haura dan sauya kaya. Auta kulle main door ki kawo min keys in." Ba musu Fauza ta fice ta cika Umarninta, amsar keys in ta yi ta sanya cikin drower tana ba Marwa umarnin duba nama............... *Al-hussain* Cikin wata aniyar mota yake Bugatti Chiron Super Sport 300+, launin aki mai she i, agogon hannunsa irar Rolex ya kalla, kafin kuma ya yi wani motsi sai ga motar Merry ta faka a gabansa, murmushi ya yi yana mai da p-cap kansa. Merry ta shigo motar tana cewa. Promise." Promise! Promise." Da Haka ya yi ma motar key suka fara tafiya. Uhmmm Al-hussain ina so na tambayeka abu guda aya tak?." Kai ya aga mata, sai ta ci gaba da cewa. PA.1 ya fa a min cewa Naira miliyan hu u ka tura mai an yi ma Momy addu'a, bayan wasu ma udan ku en da kake tura mai an gyare-gyaren wasu waje a ........." Katseta ya yi da cewa. To me ya faru?." A ina kake samun ku i? Ko Ni kaina 2M ka turamin jiya, kasan kuwa a halin yanzu Al-hassan ya fara zarginka, iya sanina *Promise* ne siriin mu, amma bayan haka akwai wani abu da Ni bansani ba akanka." Ta kai nan tana are mai kallo. Murmushi ya yi yana la wsa wiyarsa hagu zuwa dama sannan ya ce. Kin yarda da Ni?." Uhm. To ki ci gaba da yadda dani ba zan baki kunya ba, dangane da inda nake samun ku i kuma, halal ne, babu ku in haram a ciki, sanin kanki ne ina da tausayi sosai, ba zan iya cin amanar ko dabba ba bare mutum." Kai ta jinjina tana yarda A wajen da suka saba tsayawa duk weekedn nan suka tsaya, sannan suka yi murmushi suna kallon wajen. Ki sauya kaya sai ki shiga, na zo miki da wani gashi." Ya fa a yana aje mata wani leda kan jininta. Da haka ya fice yana murmushi, da kanta ta kulle motar bayan ta fito, sannan ta shiga Opposite Inda Al-hussain ya shiga... Bayan minti 40 suka bar unguwar ransu fes, a inda ya au Merry ya ajeta, sanna suka yi sallama ya yi hanyarsa itama haka.......... * Senator Tum Shuru ya yi a cikin motar yana murmushi, jin harin da aka kawo musu, harbi kawai kake ji tas-tas-tas, kusan gaba aya securities in sa aka kashe, kafin yaga an bu e motarsa, idanunsa suka sauka kan na *Black Dragon* kamar kullum cikin ba aken kaya yake, sai fuskarsa da ya rufe da kyalle. Black......" Wani abu ya sha a mai, sannan ya jimai ciwuka sosai, sakin sa ya yi, lokaci guda kuma yasa aka kunna ma motar huta, aran jiniyan sojoji yasa ya yi ma yaransa alama da su gudu, nan suka bar wajen a cikin wata mota, shi kuma ya samu ya oya. Da yake a kan titine suka kai ma Senator Tum a farmaki, sai ga mutane da jami'ai sun fara cika wajen, harda motan asibiti an zo inda aka fara arin ceton Senator Tum a wanda motarsa take ci da wuta. in wando ne jikinsa da farin riga, ya cire na bayan, sai P-cap ba i shima dake kansa, murmushi ya yi yana zuba kayayyaki cikin jakkar bayansa, sannan ya ja fask mask ya rufe fuskarsa, shiga cikin mutanen da suke tsatstsaye suna kallon abinda ya faruwa ya yi, a kan le ansa ya furta. An gama da wannan." Da haka juya yana barin wajen dan an sanda sun cika ko ina, sai bincike ake baya an sanya Senator Tum a a gadon asibiti cikin motar asibiti sannan suka bar wajen, cikin gaggawa dan Senator Tum a ya auke huta gaba aya. *Primecare Hospital* Cikin sauri Nurse's Suka tura gadon da aka kwantar da Senator Tum a, sannan aka nufa emergency world da shi, ana shiga aka fara bashi taimakon gaggawa, lokaci guda kuma wani doctor ya shigo cikin farar rigar Doctors. Ganin halin da yake ciki ya girgiza kai yana cewa. Ku kira Dr. Ashraf. Da sauri Nurse aya ta yi waje cikin sauri-sauri har tana tumtu e dan kuwa idan har Senator Tum a ya rasa ransa hakan zai kawo babban matsala a asar nan, yanzu haka ma cikin asibitin cike yake dam da mutane suna ta kuka ta ara tabbar da cewa shi na gari ne, tunda har aka kai mai farmaki. Knocking ta yi sau uku, kafin ta yi na hu u, ta ji anyi gyaran murya, hakan yasa ta mur a handle din ta shiga hankali a tashe. Idanunta suka sauka akan matashin dake zaune kan table yana latsa system, Choculate skin karesa, mai shaning da cika ido, a kallo aya za ta za ka fahimci ma'abocin murmushi ne, dan murmushi yake yi a yanzu ma. Yana da yau mai sunan yau, dan daga sama har asa Doctor Ashraf ma urane wajen yau ga tsafta. Glass in dake idanunsa ya cire tana zuba mata fararen idanunsa. Sir, Senator Tumba has been brought in in critical condition. We have done everything possible to stabilize him, but there has been no improvement. Kai kawai ya aga mata, ta yi waje sannan ya mi e daga kujerar. Manyan kayane jikinsa, wanda kodayaushe cikinsu yake, babu wanda ya ta a ganinsa da ananun kaya, haka rayuwarsa take. ofar akin ya bu e da sauri, gaba aya hankalin su ya koma kan Dr. Ashraf, mamallakin asibitin kuma Babban Likita (Chief Consultant). Mutum ne mai girman matsayi, wanda ya gina sunansa wajen ceton rayuka da warewa ta musamman. A cikin wannan asibiti, shi ne na arshe wajen yanke hukunci. Sanye da farar riga mai tsabta, stethoscope na rataye a wuyansa, ya nufi gadon Senator Tum a kai tsaye ba tare da ata lokaci ba. Da shigowarsa kawai, sauran likitocin da Nurse's suka ja bayan kowanne ya gaishesa. Kallom Na urorin duba lafiya da suke ci gaba da ara sauti a hankali, yayin da yake duba bugun zuciyarsa, numfashinsa, da sakamakon da ke kan allo. Shi yaba da umarnin da a kawo mai wasu allurori tare da arin Oxygen, nan da nan aka fara shiga da kowa ma duk dan su rasa ran Senator Tum Dr. Ashraf be samu natsuwa sai da Senator Tum a ya farfa o amma yana cikin mawiyacin hali, gode ma Allah ya yi sannan ya cire farar rigar aikin sa da ya aci da jini. Har zai wuce office, wani Doctor ya ce. Dr. Ashraf ga jama'a can suna cikin damuwa da rashin sanin madafa akan Senator Tum a, haka jami'ai sun zo, ya kamata kaje ku gana da su tunda komai a ashin yake." Kai ya sake jinjinawa sannan ya nufa haraban asibitin. Idanunsa ya an zaro ganin mutanen da suke wajen, ai kuwa ana ganinsa an jaridu suka yi kansa da tambayoyi. Jami'a suka takarar da su, sai da suka daidaita tukun kamilalliyar muryasa ta fito. Senator Tum a yana cikin wani hali sosai, ku dage da mai addu'a, dan kuwa ba aramin jigata shi aka yi ba, bawan Allah ya farfa o amma baya cikin tunaninsa, dan haka ku dage da mai addu'a shine kawai." Da haka ya yi ciki, jami'a suka rufa masa dan ba Senator Tum a kariya. Wata ar jarida ta share hawaye tana cewa. Ya kamata a kama mugayen asar nan, yanzu ace Senator Tum a Hasken Al'umma shi aka kawo ma mafarki, duk saboda ba'a son ya rayu, kuma Insha Allah zai ya rayu, sai ya zama shugaban asar nan, da haka muna ro an Allah ya tashi kafa unsa......." Sai kuka ya wace mata, nan fa kowa ya fara fesa albarkacin bakinsa, wasu na kuka wasu na cikin damuwa. an jaridu suna ta ya a abinda ke faruwa. Me yasa kowa kansa ya sani? Me yasa mutane basu damuwa da talakawa ne? Har ga Allah duk abinda ya samu Senator Tum a, sai munyi zabga-zabga akai, wannan farmakin ma ba za mu bari ya tafi a banza." Cewan wani matsayi yana share hawaye, dan kuwa Senator Tum a me ya biya ma yara 83 ku in shiga jami'a, harda wannan matashin. Ai