Sashe 76
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
wance tashi a sarar mai rai, rayuwa haka take tafiya, abubuwa suna faruwa masu da
i da rashinsa, haka an samu sauye-sauye ta kowani
angaren.
*Gidan Abba*
Gida sai dai ace masha Allah, dan kuwa mutane ne ta ko ina ana ta shirye-shiryen bikin Marwa wanda washegari ne
aurin aure,
an uwa da mutanen arzi
i na nesa duk sun so, dan kuwa Najlah ce ta gayyaci kowa, wasu dai a
arare suka zo gidan kwana saboda su Basma, sai dai suna iske canji mai yawa, dama Fauza
ar kowace, Amarya kanta ta sake ma kowa fiye da yarda ta saba, Basma ne dai ba yabo ba fallasa, gaisuwa ne ke ha
ata da kowa daga haka shike nan.
Duk da gari ya yi duhu, amma haka hayaniya ke tashi a cikin babban Parlourn, mata kusan 9 da yaransu ne zazzaune suna ta hira ana shewa.
Fauza ce suka shigo ita da su yara kusan agemate
in ta su hu
u, sun sha make-up sai kaudi suke yi, ga Ankon Swess Less da suka yi marron colour, matan suka gaisar sannan suka nufa part
in Abba.
Suna shiga suka iske wasu manyan baki a nan suna kallo, gaishe su suka yi sannan suka nufa
akin Najlah,
awayen suka tsaya, Fauza ta yi knocking tana shiga.
Tana shiga ta iske Najlah gaban mirrow tana sa agogo a kan tsintsiyar hannunta, irin ankon dake jikinta, an mata
inkin buba, ya yi
yau sosai, Babban gyale ta yafa tana kallon Fauza ta ce.
Muje, nasan an fara Event
in ma."
Ammeen Basma kinyi
yau sosai." Murmushin kan fuskarta ta fa
a tana daukan key.
Na gode kema kinyi
yau sosai." Da haka suka fita, lokaci ta kalla 8:46pm, kuma 8:30pm ake farawa.
Ahhh ashe dai zan gane Mariya wannan
yau haka." Ta fa
a tana kallon yaran, dariya suka dukkansu sannan suka nufa babban Parlour.
Akwai
an tafiya ma a lokacin, haka suka hau mota biyu, suka nufa *Royal Palace Event Center* wanda a can za'ayi event
Driving take a hankali, tana yi tana murmushi, a yanzu abubuwa da yawa suna mata dai-dai, Allah-Allah take a gaba bikin nan, ta hau aiki gadan-gadan duk da kuwa a yanzu ma bincike take akan Black Dragon, Wanda a yanzu ta'addacinsa ya
ara ha
aka, kisa, garkuwa da mutane, da kowani mugun aiki, sai addu'a kawai, ya addaba al'umma ta kowani bangare.
Parking ta yi a gefan inda aka jera motoci masu yawa, suka fita, a tare suka shiga ciki, suna taku a hankali.
Najlah sai ta fito kamar
awisu, ba ta yi make-up ba, fa
in ha
uwarta
ata lokaci, dan kuwa daga sama da
asa ta yi match komai da tasa ya hau jikinta, ta fito ta yi fes, wani
iba da ta
ara, kai kace babbar mace ce. (Babbace ai, tunda ta haifa su Basma
************
Sanye yake da
en kaya, kamar kullum, yana zaune yana magana da Senator Tum
a, wanda tun sati
aya bayan aka sallamesa, ya dawo gida, mutane sama da 100 suke zagaye da gidan dan bashi kariya, a kashi 75% na mutanen da suke
asar nan, suna
aunar sa da zuciya
aya, kuma akansa zasu iya rigima da kowa.
Senator Tum
a, yana zaune daga gefan gado, murmushi ya sake saki yana kallon Black Dragon.
A gaskiya bani da kalaman za dan iya gode maka, a yanzu mutanen da nake da goyon bayansu suna da mugun yawa, nan da wata uku za
e, tun yanzu ji nake na ci za
e ma, jama'a da kansu suke furta ko baza
e sai na ci, idan banci ba za su
ona
asar nan.
ya kai nan harda buga
afarsa akan lallausar carpet
in dake malale da
akin. Cikin wani irin murya mai amo Black Dragon ya ce.
Karka damu, komai yana tafiya yarda ya dace, da so nake na kashe Mr. Muhammd Babangida Shamaki, amma zan bar shi da ciwon zuciya, haka zan sa mutane gaba
aya su juya mai baya, hmmmmm yanzu wasan zai soma." Murmushi Senator Tum
a ya sake yi.
Shike nan, ya maganar safarar yaran?.
Nan da sati biyu zan tura su, kafin nan zan cika adadi, yanzu su 80 ne
asa kuma ana bu
atar 130, sun riga sun turo ku
i, har
alla ta fa
a." Kai Ya
aga sama.
Nima akwai yaran da suke waje na, su 34 ne wanda ta gidauniyar taimakon yara zuwa
asar waje aiki, nan da
an lokaci matan za su fi haka ma."
Shike nan, zuwa gobe a kaisu ma
uya na."
Okay." da haka suka tattauna sosai akan mugayen har
allolin su, sannan suka yi sallama.
Ta yarda ya shigo a
oye haka ya fice a gidan ba tare duk jama'ar gidan sun gansa ba, mota ya shiga sannan ya bar wajen...............
*THE PRESIDENT MUHAMMAD BABANGIDA SHAMAKI*
Besan lokacin da hawaye suka gangaro mai daga fararen idanunsa ba, komai da yake yi Allah ya sani ba da zuciya guda yake yi, amma mutane sun juya mai baya, idanunsu ya kulle basa ganin kowa sai Tum
a, wanda yake da ya
inin yana da hannu a cikin duk iftila'in da suke faruwa a
asar nan.
Abin da ya fi tsaya mai a rai shine, wasu
an jam'iyyarsa NUJP sun fita sun koma PRM, a cikinsu harda babban abokinsa Hon. Kabiru Jarma, da faruwar haka suka yi husuma sosai, har ta kai a babban gida gommati aka yi hargitsin, da
yar mutane suka raba, ashe tashin hankali na biye.
A washegari sai gawar Hon. Kabiru Jarma, an bishi har gida an mai yankan rago, kuma aka ake wani paper Mai
auke da gajeran sa
*WANNAN YA ZAMA KASHE DI GA MASU JIYAMIN BAYA.*
A ranar sai dai Sir Muhammad Babangida Shamaki, ya fa
i har ruwa aka samai, bayan da ya farfa
o, aka sanar da shi iyalen mamacin sun shigar da shi
ara, maganar ta
ara
ata mai rai, hakan yasa ya yi amfani da ikon da yake da shi ya rufe maganar, sai an gudu ba'a tsira ba, mutane suka dinga surutu akansa, shi kuma ya kasa fitowa ya yi magana da kowa.
A hankali ya sauke ajiyan zuciya, sannan ya
auki mug
in gabansa ya kai baki yana raya abubuwa da yawa........