← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 79

Sashe 29

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

misaltuwa, akanki zan iya aikata komai." Na gode, to kaban labari mana." A'a yanzu zan wuce saboda na bari ki huta nasan akwai gajiyan hanya a jikinki. Uhmmm, na ce ba.....Yaushe ya kamata a fara maganar........ sai ta yi shiru sakamakon wayarsa ta fara ringing. Da yake wayar yana tsakiyan su ne, hakan yasa sunan *My bloodline* ya bayyana. Tasan waye, Al-hassan ne, tunasa yasa ta tuna sanyin dake tare da shi, lumshe ido ta yi tana jin Al-hussain yana cewa. Kasan in bana gida ina wajen Baby Marwa." Ta cikin wayar Al-hassan ya ce. To ka gaisheta, in ka koma gida ka kira Ni." Ok." Da haka ya kashe kiran. Rayuwarku yana burgeni, yana ji da kai fiye da kowa, gaskiya kaima ka yautata masa." Ta fa a cikin kulawa. Hmmm ina da target akansa sosai, kuma yarda kika fa in ne yana sona, irin soyayyar da Uba kema ansa, be auke a ani ba sai kaman ansa, shi yasa nake sonsa." Murmushi suka yi. Ai na gani, a cikinku waya fi zafi?." Halinmu sauya wa yake kaman jikin awiesu, yau na yi zafi gobe ya yi, duk da babu wanda yake Iyayenmu zafi. Uhmm Abbeey dai nasan ana cemai *Barkono*. Eh, ita kuma Mahaifiyar mu Guguwa muke ce mata, soja ce itama, macece dakakkiya." Sai ya yi shuru yana tuna ta. A hankali kuma ya latsa wayarta yana shiga wani waje, sai ya mi a mata, amsar wayar ta yi tana dubawa. Babban macace zaune cikin kayan sojoji wanda suka amsa jikinta, tana da duhu amma Choculate ce, ga jiki ga tsayi. Wow he's beautiful." Ina sonta sosai. sai ya sauke ajiyan zuciya. A hankali ya mi e tsaye yana gyara zaman agogonsa, sai itama ta mi e suka fara takawa a natse. Har waje suka isa bakin motarsa, sai ya ri e murfin motar yana cewa. To, My Love zan wuce, uhmmm in kin shiga ki kira min mai aikin nan, Ina son na taimaka again. Shikenan Allah ya saka da alheri." Da haka ta juya ta koma gida, shi kuma take ya ha e fuska yana ciwon le ansa, jira yake ta fito a yi mai kankat............... *Najlah* Bayan tafiyar Abba, aki ta koma ta kwanta tana jin duk babu da i, sai ta janyo wayarta, ganin network ya auke yasa ta sanya wayar a Flightmode, take kuma ta lumshe ido sai barci. Ba ita ta farka ba sai misalin 5:30pm, shima Mamie ce ta shigo jinta shuru, ganin tana barci ta tashe ta. A natse ta mi e tana mi Biyar da rabi, kinyi sallah ma kuwa?." Ido ta an zaro, sannan ta kalla agogo, ganin har da rabin ya fara gotawa yasa ta zabura ta nufa bayi. Alwala ta yi sannan ta fito ta yi sallah, bayan ta idar ta yi addu'a sosai, daga nan ta mi a ta cire Hijab sai ta zauna kan gado tana duba wayarta. Ganin wayar yana jirgi yasa tasan Abba ya nemeta dan tasan sun isa. Cirewa ta yi ta shiga wajen kira, sai dai kafin ta latsa numbersa kiransa ya shigo, ba tasan lokacin da ta yi an dariya ba, sanan ta yi picking tana kai kunninta. Me ya sami wayarki ne dan Allah?." Abba ya fa a kamar zai yi kuka, murmushi ta yi sannan ta marairaice murya. Uhmmm Baby barci ne ya auke Ni, yanzu na farka. Shine wayarki a kashe, akan ne kinsan yarda hankali ya tashi kuwa. wannan karan cikin fa a ya fa Haba Babyna da wanne zanji, ciwon da zuciya take min ko fa ar.....ka.....haba dan Allah." Ta fashe da kukan rigima. Shuru ya yi sai jikinsa ya yi sanyi. I'm sorry Ammeen Basma, kiyakuri." A...... a'a." Ta ma e kafa Dan Allah na ce fa, Ni ba fa a nake miki ba." Ya fa a a tausashe. Ba wani nan har da an tsawa ka min fa, ni....Ni da...." Shalele Please ki yi shuru." Sai ta tsagaita da gunjin kukan da ko hawaye ba ta yi, sannan fuskarta auke yake da murmushi. Shike nan, ya kuka koma gida?." Yauwa Babyna, Alhamdulillah." Daga haka suka afka kogin soyayya. Sun au dogon lokaci suna hira kafin suka yi sallama da juna. Tashi ta yi ta fara ha a kaya tana sauraren wa a wacce take ji kaman dan ita aka yi wannan baitin, tana yi tana ka a kai da tunanin ranar bikinsu shi za ta sanya M.C ya sanya mata ta yi shi. Dariya ta an yi sannan ta ci gaba da aikinta cikin raha da nisha i da Abba ya barta a ciki. Tana gamawa ta fita Parlour, Mamie ta iske tana kallo, sai ta zauna kusa da ita, kanta ta aura kan cinyar Mamie. Zanyi missing naki Mamie, gashi General da kansa ya ce, ko na yi laifi a can zasu horani bani ba dawowa gida da wuri, sai dai ke ki dinga le oni, dan Allah ki sani a addu'a na samu daman kammala training in nan." Ta kai nan cikin sanyin murya, Mamie ta shafa mata kai. Kema ki dena laifi, bansan kina rashin ji, fuskarki ne kawai babu tabo amma jikinki tabon ciwuka suna da yawa. Hmmmm zan rage Mamie." Yauwa Autata, zan dinga zuwa duba lafiyarki. Tom." Najlah." Yarda Mamie ta furta sunan na ta yasa ta aga Mamie tana kallonta. Na'am. Ba zan iya hanaki abin da kike so ba, amma dole na tambayeki, anin General, Mubarak ya miki a matsayin mijin aure?. Najlah dama batasan menene kunya ba, murmushi ta yi. Eh Mamie, ya min , kuma ina sonsa, duk da ba yanzu zan yi aure ba sai na zama cikakkiyar Soja. Hmmm shike nan, amma me yasa baki jin kunyata ne?. dariya Najlah ta yi ta mi e tsaye. Mamie na zanji kunya wai....hmmm sai ma ranar aurena, Ni da ke za'a bamu fili, ina taka rawa kina yi." Pillow Mamie ta jefa mata tana dariya. Allah ya shirya ki, auko abinci na baki a baki, nasan ba wani ci za ki yi ba. Mamie na girma fa, amma bari na auko. da haka ta auko abincin sannan ta dawo ta zauna gefanta. Mamie ta fara ba ta a baki, suna yi suna hira.................... ************* afarsa ya tsura ma ido kaman yana nazarin gudun jinin dake yawo a wajen, jin an bu e get yasa da sauri ya aga idanunta ya sauke kan A'isha, daurewa ya yi ya saita yanayinsa yana kallon duk wani motsinta. A'isha ba ta yi mamakin ba da jin kiran da yake mata, sai dai abinda ya zo mata a cikin ranta shine ta tabbatar, dan kuwa da ba haka bane ba zai nemeta ba. Tana zuwa ta tsugunna daga asa. Alhaji, gani ance kana kirana. A jiyan zuciya ya sauke sannan ya ce. Shiga mota." Da haka ya shiga yana rufe ofa, cike da mamaki ta aga idanunta ta kallesa. Magana za mu yi." Ya fa a a kausashe, ganin haka ta mi e ta shiga motar tana mamakin maganar da zasu yi a mota, tana shiga ya kulle motar. Jin ya kuna motar ya au hanya yasa a an ru e ta ce. Alhaji me na yi? Dan Allah ka sauke ni. bema san tana yi ba, dan kuwa a 360 ya figa motar. Bashi ya faka ba sai ya bar unguwar su Marwa gaba aya, yana shiga wani layi ya yi parking, sannan ya juyo kansa ya kalleta. Tsoro ya gama cikata, ga kuma tunanin abinda ya gani. Wayarsa ya auka ya kira wata number, bugu uku aka auka. Hello Sir." Aka fa a daga cikin wayar. D.P.O Umar Bala, kana Station ne?. Eh, Sir. Yauwa, akwai wata mata ce idan ta yi min gardama akan wani issues, zan kawo maka ita, ku atar da ita gaba aya, ko ku manna mata laifin da zai sa a kaita jail ta kare Rayuwarta a can. Ba matsala, in har da familynta ma zamu atar, dama yanzu muna neman mata biyu da zamu mai da laifin kisan kai." Kun samu aya, amma zan kira idan mun gama. da haka ya katse kiran yana kallon yarda duk ta tsure ta jeme kamar tsumman da aka ji a a ruwa. Dan.....Dan girman Allah, idan kana ma Allah da manzansa.......dan....." Da sauri ya aga mata hannu. Kinsan meyasa na tawo dake nan?." Sai ga girgiza kai, yana mata wani kallo, sai ta aga kai cike da tsoro. Sunana Al-hussain, Ni an biyu ne, ina da Yaya wanda muke kama da shi, a ranar da abin ya faru, ya ban labari, hakan yasa da kika furta na tuna, nasan kin ga wani abu daga an uwana aya aure miki kai bayan ganina a nan, to ki sani abinda kike tunani haka ne, kuma abinda idanunki suka shaida gaskiya ne, Al-hassan yana oye mana wannan sirrin, sai dai besan na gane ba, hakan yasa nake ta bibiyan komai da ya shafesa. Ya...ba kai bane? Kuma kasan me nagani?." Eh, an uwana haka yake, ina mugun takaicin haka sai dai saura ka an komai ya wuce, ro aya gareni shine ki rufa wannan asirin na har abada, sirrin ba abin tonawa bane abin gyara ne, kuma ina gab da gama gyaran. ya kalleta, sai ya ga kaman ta aryata haka ne, yasan ba balle ta yarda ba dan haka ya kira Al-hassan V.D call. Zan nuna miki wancan, amma karki nuna kin ganesa." Ta aga mai kai. Yana fita ringng Al-hassan ya au kiran. Rabin jikina, ka koma gida ne?." A'a yanzu zan arasa, Madam ku gaisa." Ya fa a yana matsar mata da wayan gabansa. Ba idanu ka ai ba hatta baki da hanci duk ta bu e, dan kuwa ganin sak wanda ke zaune a gefanta hatta kayan dake jikinsu iri aya, ba dan tasan waya ba, tasan Video call da ta ce ha awa aka yi. Ina wuni Aunty?." Cewan na cikin wayar yana mata murmushi, tama kasa magana gaba aya. Al-hussain ya janye wayar. Ta ru e da ganinka, zan kira ina zuwa." Da haka ya katse kiran. Hmmmm yanzu kin fahimta?." Sai ta aga mai kai. Wancan shine kenan?." Ya aga mata kai. Amma meyasa? Yana da tausayi ga halin warai amma me yasa yake....... da sauri ya
Chapter 29 · 0% Book details