Sashe 12
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
uruciyarka. sai Abba ya ja maka insa sama yana murmushi. Yaya na tsufa ai, babu wacce za ta soni a haka. Hmmm ba dole sai yarinya ba, ko babbar mace za ka iya nema, ko dai har yanzu yaran nawa halinsu yana nan." Sai ya aga mai, da haka suka fita daga Barack suka shiga angaren makaranta. Eh, amma in lokaci ya yi zan yi ko basu so. Me ze hana na baka aya daga cikin manyan matan sojoji da suke babban rukuni." Sai ya girgiza kansa yana cewa. Yayana ka bar wannan maganar." Sai General ya sanya glass yana ci gaba ta tafiya. Hira suka ci gaba har zuwa wani angare da aka danada an wasa. Suna zuwa wajen, aka hau saramai tare da arasa cikin wajen, kujerar da aka tanada zaman sa, ya zauna yana nuna ma Abba kusa da shi, sai ya zauna yana kallon filin wajen wanda aka asa da ruwa aka cika waje, sannan aka aura wani gado mai auke da kibiyoyi a jikinsa ta asa, amma tsakanin wannan ta on da gadon akwai tazara ka Abba ya kalla am matan da suke shigowa masu sanye da kaya iri aya, riga fari da akin wando gajere, idanunsa ya kau dar yana latsa wayan hannunsa........... *NAJLAH* Jikinta har wani tsami yake mata saboda wahala, amma a haka har dambe ta yi da wata soja, saboda an turo sojar da basu horon rana, sai Sojan ta nema raina Najlah saboda yanayin jikinta, ai kuwa Najlah ranta ya aci sai ta ma Sojan rashin kunya, ai take Sojan ta yi kanta tana zaro belt, nan fa Najlah ta shirya fa a, Sojan na zuwa Najlah ta hau fa a da ita, tabbas ta sha wiya dan kuwa Sojan akwai arfi sosai, haka ta lallasa Najlah sannan ta kai ararta, aka ba Najlah hoto mai tsanani na 2h, haka ta yi babu tsayawa, gaba aya neman wajen kwanci ya take, tana so ta kwanta kan gado mai laushi, Mamie ta dinga gasa mata jiki da ruwan zafi, sannan in an gama a rufa mata blanket ta hau Barci. Sai dai ina ba ta samu wannan damar ba, dan yanzu horon asan ruwa za'a yi musu, tsaki ta an ja tana bin an ajinsu cikin wajen, suna shiga suka tsaya a in da suke tsayuwa, Najlah na baya ta zauna dan ta gaji da yawa. Sama-sama ta jiyo muryan General yana bada umarnin a fara horo, in da wasu mata biyu sojoji suke basu umarni, da numbers suke amfani dan haka aka fito da mata uku kowacce ta tsugunna a bakin wannan wajen, sai da aka tabbatar da sun shirya sannan wata soja ta hura husir, nan take matan nan suka fara jan jiki zuwa cikin wannan ta on suna mai bin wata igiya, tare da kiyaye kar su mi e dan akwai kibiyoyi da suke saman su. Nan fa aka shiga tafa musu ara basu warin gwiwa, ai kuwa suka ara dagewa sosai, kusan minti 5 suka auka kafin suka fito jikin su sai igan ta o yake, haka aka jinjina musu sannan suka wuce cikin makaranta dan tsaftace jikinsu. au lokaci ana haka, kafin aka kira number Najlah, a hankali ta mi e tsaye tana mi a tare da nufan wajen. General ya kalla Abba dake latsa waya yace. Abokina da ya rasa ransa wajen in da muka sha fa a a wancan lokacin da an ta'adda, za ka iya tuna sa?. sai Abba ya ce. Sosai ma kuwa, General A.B.D ba. Eh Abdullahi, to ga aramar can, mai auke da wali fari, muna bata horo sosai ga Jarumta kamar dai A.B.D. sai Abba ya aga idanunsa ya kai kan matan ukun da suka fito. Yana kallon fuskarta take zuciyarsa ta buga da arfi, sai ya rintse ido yana are kallonta, wata yaky yawan yarinya ya gani tsaye cikin kayan horo, a kallo aya za gane yarinya ce arama, ga ta fara fat, mai manyan ido da aramin baki, wanda ta tura gaba alamun akwai abin da ba ta so yi ba. Daga sama ya kuma kallonta yana murmushin da besan na menene ba. Najlah tsaki ta kuma ja, saboda an kira su kuma me basu umarni ta au excuse ta nufa wajen wani soja tana mai magana. Ji tayi kaman ana kallonta, hakan yasa ta fara bin mutanen wajen da kallo, har ta kai kan General dake rubutu a paper, a hankali kuma idanunta suka sauka kan wani dake zaune fuskarsa auke da mask. Idanunsu ne suka sar e da juna, sai ta kuma jan tsaki tana ara kallon cikin idanunsa da suke kanta. Ta tsana irin kallon nan, dan ba za ta manta har wani soja ta fasa ma kai ba akan ya kafeta da ido, sai ga wani kuma ya tsura mata ido, baki ta murgu a mai tana mai hararan sama da asa duk dan yabar kallonta. Sai dai Abba ya an yi dariya mara sauti yana ara kallonta sosai, babu abin da ya fara zuwa mai kai a kanta sai dama suyi magana yaji ya muryanta yake. Wannan fa sa'ar Fauza ce, me yasa kake kallonta irin haka?. zuciyarsa ya tambayesa, sai ya lumshe ido yana kallon yarda ta tsugunna suna shirin shiga wajen. Yarinyar ta yi min ne?. ya fa a daga asan zuciyarsa. Ai baka da yaro da za ka ha a da ita aure, ta yi maka a matsayin a ko anwa?. sai ya yi ma kansa dariya sannan ya ce. Wallahi a komai ma, kawai ta yi min ko da a matsayin mata. kalmar mata ya daki cikin kansa hakan yasa ya lumshe ido yana tuna cewa shi ba yaro bane, kuma tunda yake be ta a tunanin zai iya auren small girl ba, ya fi ba da cikin manyan mata, yawanci zaurawa ma tunda wa'innan suna da hankali. Zuciyarsa ce ta kuma bugawa a lokacin da Najlah ta fara fitowa daga cikin ta on, jikinta sai igan yake, haka gefan fuskarta ya aci sosai, ga shi ta ha e fuska ga bakin nan a gaba. Murmushi kawai ya yi yana kallon yarda ake tafa mata amma ko a jikinta. Ga gani ko, jaruma ce ar tawa." Sai Abba ya jinjina kai yana tambayar abin da ya tsaya mai a cikin kansa. Gaskiya na ga alama, ya sunan ta ne?. Najlah, amma ainiyi Hafsat. sai ya maimaita sunan nata akan le ansa *Najlah*. Idanunsu ne suka ara sarkewa dana juna, ai kuwa Najlah ta kai hannunta sai tin wiyarta, sai ta sa yatsarta ta aura a saitin wuya tana gogawa alamun za ta yanka shi, sai ya nuna kansa, ta ko aga mai tare juyawa ta fara tafiya. Ba shiri ya kauda kansa yana janyo addu'ar da ta zo bakinsa, dan kuwa a yarda ta juya, ta fara tafiya haka mazaunanta suka hau rawa sosai. Ze iya cewa tunanin haka be ta a kamashi ba akan wata mace sai yau, daga haka ya rasa sukuninsa, yana dai zaune ne kawai, har General ya gama suka bar bangaren be kuma ganin Najlah ba, ba haka ya so ba amma babu yarda ya iya, daga nan gida suka nufa, in da ya je ya iske wani tarba mai rai da lafiya. Sai a lokacin ya ga yaran Yayansa da za'a aurar mata uku, Aneesa, Munirah da Suhaila, wanda lokaci aya Allah ya kawo musu mazajen aure, sai aka sanya lokaci. Gaisawa suka yi da am matan sosai sannan suka wuce angaren su. Yaushe ne na yara na auren?. cewan Y.aya yana cin abinci. Bansan dalili ba ko maganar aure ba su zo, har wanda Marwa tana da sauri sai dai yaron be kwanta min ba sam." A'a karka shiga harkan yaranka sam, idan yana da hali mai yau ai shike nan tunda ba kai za ka zauna da shi ba." Uhm haka ne, to ita Basma ai babu mai iya soyayya da ita, tsaurinta ya yi yawa, gashi ba ta iya magana a tausashe ba, to wani Namiji ne zai au rashin biyayya...sai Fauza ita yarinya ce, tukun dai. sai Yaya ya aga mai kai yana cewa. Allah ya musu za i na alheri, amma kafin a kai ga su, kaifa, yaushe za ka cika ma Hajiya Mama burinta, ya kamata ka yi aure." Take fuskar Najlah ta hasko mai, amma a ha e fuskar take, zai so yaga murmushin ta. Yaya, misali idan na nema auran yarinya za'a bani kuwa?. sai Yaya ya aje spoon in hannusa ya kallesa. Uhmmm amma kai me za ka yi da yarinya tsakani da Allah, mace ri a kake so saboda halin yaranka, amma ace ka aura sa'ar Marwa ai ba magana. sai Abba ya ce. Na sani, amma za'a iya bani kuwa?. In dai yarinyar na so me zai hana, ba tsufa ka yi ba, dan ma kayi auren wuri ne, amma har yanzu da kai saurayi ne." Sai suka yi dariya suna sauya hira. Haka Abba ya zo kwanciya barci ya i zuwa sai tunanin Najlah tana mai alamun za ta yanka shi, shi ka ai ya dinga yi, ya manta shaf da ya auki hotonta, da ko kalla ya yi zai ji sanyi da yanayin da yake ciki, abu kaman wasa barci ya mai sallama, haka ya dinga juyi yana murmushi. Wai soyayya na fa ya fa a akan le ansa, ganin babu mai bashi amsa yasa ya auki pillow ya rungume yana ara ganin Najlah na mai gizo, hakan yasa ya udurta gobe zai koma Barack ko dan ya ganta. Ba shi barci ya auke sa ba sai gab da lokacin Sallah, ai kam barci ya yi gaba da shi cike da muradin sake ganin Najlah.................