Sashe 28
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gani ba, dan haka suka gyalesa, sai gashi a cikin mota ma ya ha e fuska yana ta latsa waya, bini-bini ya kuma ja dogon tsaki. Alhajin Allah lafiya ko?." Cewan Driver ganin tsakin ya yi yawa. Ba komai." Ya fa a yana sake kiran number Najlah amma a kashe, dafe kansa ya yi sannan ya lumshe ido, a haka har suka isa gida. Shi ya fara fita daga motar, ya nufa ciki ba tare da ya kula su Fauza ba da suke binsa da kallo. Meke damun sane?." Fauza ina jin muna tare ai, taya zan sani nikam, Maybe harkan aiki ne kunga sai latsa waya yake. cewan Marwa sai Basma ta a ma masu aikinsu kira. Ku shigo mana da kaya." Da haka ta yi gaba, masu aikin suka hau kwasan trolley suna shiga ciki da su. Ba su iske Abba a parlour ba Dan haka suma suka wuce nasu part in, sai dai suna shiga Marwa ta fito ta wani kayan, murmushi take yi dan Al-hussain ya iso. A Parlour ta ci karo da A'isha me aiki. Aisha ki kawo min drinks guda biyu masu sanyi Garden, ki ha o da snack." Ok Hajiya." Da haka ta fice, A'isha kuma ta haura dan kai ma Fauza Youghout......... *Abba* Yana shiga part insa ya sanya lock sannan ya jinjina da jikin ofar yana sake kiran numberta, sai dai har lokacin abu aya ake cemai "* The number you Dial is switched off* " Me ya samu wayarki Najlah?." Ya tambaya kansa yana tuna yanda hawaye ke gangara daga cikin idanunta. Ya jima a tsaye kafin ya nema waje ya zauna, dafe kai ya yi yana ta sa ar zuci, yanzu idan da zai samu Soja gani yake tsaf sai zama an kawai ya dinga ganin Najlah. Najlah." ya furta a sanyaye, hotonta ya shiga, inda take sanye da sport wear red colour, wando da riga, ba yar ta kai ta rikita duk girman mutum, dan kuwa Najlah tana yau sosai, ga haske kamar ruwan madara, sannan ga manyan sexy eyes, ballema idan suka au kwalli, hanci kuwa ya Allah, suna da masifar tsayi, balle ka gangaro zuwa pink lips inta, idan tana magana da su sai ka ji kamar ka.........Lumshe ido ya yi sannan ya kalla surar jikinta, shi a iya fuskarta ma tafiya take da imaninsa, balle jikinta, tana body shape mai aukan hankali......da sauri ya aje wayar gefe yana rintse ido, sosai ya natsu yana jin sautin bugawar zuciyarsa, sai dai ba _Fat-Fat-Fat_ yake ji ba, _Najlah-Najlah- Najlah_ shine sautin da zuciyarsa take yi, sai ya yi murmushi. Na haukace a soyayya, ikon Allah." Ya fa a yana ma kansa dariya dan kuwa ya zurma sosai................. ********* A Garden in ta iske sa zaune yana kallon kifaye da suke shawagi a wajen kiwonsu. amshin turaren ta ne suka fara mai Barka da zuwa sai ya juya a hankali yana kallonta, tsadaddan murmushi suka sakar juna. a wa ya yi ya bu e hannayensa alaman oyoyi, sai ta isa kusa dashi ta ma e kafa a, amma ta ri e mai hannu. Har yau ko Hugging juna ba mu ta a yi ba." Ya fa a yana turo baki. Hmmm wata rana da kaina zan yi maka." Ta fa a tana tura ranar da ta fa a jikin Al-hassan, wannan shine karo na farko da ta so ta ha a jiki da shi, sai aka yi rashin sa'a Al-Hassan ne. Shike nan, ya hanya My Love?." Lafiya lau." Hira suke yi na yarda suka yi kewan juna duk da kuwa kusan kullum suna manne da waya. A'isha ce ta iso wajen, dogon hijabi ne jikinta, sai tray da ta ri e, tana isowa ta tsugunna saitin Marwa tana gaishe da Al-hussain. Amsawa ya yi ba tare da ya kalleta ba, dan wayarsa yake kallo. Marwa ta ba Fanta bayan ta zuba mata a glass cup. No banshan fanta bashi, wanna za ki samin. ta nuna Sprite. Sai Aisha ta mi a ma Al-hussain, a natse ya kalleta ya kai hannu zai amsa, A'isha da idanunta suka sauka kan Al-hussain ta zaro ido tana sakin Glass cup ya fa i ya fashe. Meye haka?." Cewan Marwa tana ha e fuska. Ki...kiya... kiyakuri." Ta fa a da an rawar murya, har lokacin kuma idanunta suna kan Al-hussain. ewa ta yi da sauri ta fara tafiya. Ke zo nan." sai ta jiyo tana hawaye, inda Marwa ta nuna mata ta tsugunna. Baby kasanta? Ta ru e daga ganinka." Ta fa a ba tare da ta kawo komai a cikin kanta ba, saboda A'isha babbarce sosai, har yara biyu gareta mijinta ne bashi da lafiya sosai, dan haka ma take aiki anan. A'a, amma na yi mamaki daga ganina ta ru Ke kinsan shi?." Sai ta yi shuru irjinta na bugawa. Ba ki jini bane?." Ta fa a da an tsawa, A'isha ta dan firgita. Na sanshi......na sanshi." Sai ta sake fashewa da kuka tana ha a kai da gwiwa. Al-hussain ya kalla Marwa cike da tambayoyi dan kuwa be ganeta ba sam. Amma a ina kika sanni kuma me yasa kike kuka?." Ba magana ake miki ba. Hajiya.....nasan shi, kuma dana gansa shine nake tunawa hakan yasa nake kuka?." Ok ina jinki a ina kenan?. sai A'isha ta share hawayeta tana gyara zama tare da cewa. Watanni Biyar bayan, muna tafiya a napep, mun shiga wani unguwa kenan, wata mota ta daki napep in mu, Allah ya so Ni na ri arfen dake wajen, shi yasa na ji ciwukana ka an, amma mahaifiya da ba ta lafiya ta yi ........mugun rauni, me wancan motar ya gudu, ya barmu cikin tashin hankali.......a lokacin wannan mutumin ya da wasu jama'a suka zo in da muke. Shi ya taimaka mana har asibi da an uwansa, tabbas na sha mamaki na ganin be san mu amma ya taimaka mana, bayan haka ya bi ma mahaifiyar ku in tiyatar sauyin kidney, daga lokacin kuma ban sake ganinsa sama, babu inda ban dubaba dan na mai godiya amma ban samu ganinsa ba. Sai yau Allah ya nuna min shi, shine gaba aya na ru e." Ta kai nan tana share hawaye. Marwa ta yi murmushi. Ya mahaifiyar taki?." Hmmm bayan biyan ku i masu yawa akan ciwonta, ana mata aiki da kwana biyu Allah ya auki ranta. ido Marwa ta rufe tana jin babu da Allah ya ji anta. Ameen ya Allah." Alhaji na gode na gode." Ta fa a tana kallon Al-hussain. Kai ya aga mata yana jin irjinsa yana dukan uku-uku, tabbas ya tuna, ta tuna komai, sai dai akwai wani abu bayan shork in da A'isha ta yi, idan be manta ba...............da sauri ya kalleta, sai suka ha a ido, da haka ta tashi ta bar wajen. Kai ya dafe yana jin wani irin yanayi, tabbas abin da yake zargi ya gani a cikin idanunta, akwai mamaki da fargaba, a hankali ya furta a cikin ransa. Tasan sirrina......ta gani.....ta sani, amma ta rufamin asiri saboda taimakon da na yi mata...............tasan abinda nake oye wa kowa, wannan siririn idan har ya fita, zai rusa min abubuwa da yawa, wanda na shafa tsawon lokaci ina kiyayewa........ina ba zan bari hakan ta faru ba..........INAAAA. da haka ya kalla Marwa dake amsa waya cikin tana magana a natse. Kai ya girgiza yana sake mangana a cikin zuciyarsa. Bazan bari komai ya lalace min ba, alhalin ina dab da samunki a matsayin matata. da haka ya shiga sa e-sa en yarda zai ullo ma lamarin dan kuwa A'isha za ta iya zama barazana ga ci gaba da tarayyarsa da Marwa, ba ma ita ka ai ba, harda Abbeey harda Al-hassan. dogon numfashi ya ja sanan ya furzar yana mai jin idea ya fa o mai, da haka ya yi murmushi yana arin saita yanayinsa kar Marwa ta fahimci komai.......... > Babbar magana wai menene wannan sirrin ne? Anya ba wani mugun abu yake oyewaba? Hmmmmm TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 1 Bazan bari komai ya lalace min ba, alhalin ina dab da samunki a matsayin matata. da haka ya shiga sa e-sa en yarda zai ullo ma lamarin dan kuwa A'isha za ta iya zama barazana ga ci gaba da tarayyarsa da Marwa, ba ma ita ka ai ba, harda Abbeey harda Al-hassan. dogon numfashi ya ja sanan ya furzar yana mai jin idea ya fa o mai, da haka ya yi murmushi yana arin saita yanayinsa kar Marwa ta fahimci komai............ Cire wayar ta yi daga kunninta, ta kalla Al-hussain, hannunsa dake kan fuskarsa ta cire tana mai kallon hannu. Ina alfahari da kai, kana da zuciya mai yau, ga taimako a gabana da wanda nake jin labari, Baby Ina sonka soyayyar da nake ji in babu kai bazan iya yaruwa ba. murmushi ta ku yi mai, shi kuma ya mata ya e yana jin duk minti aya dake wucewa kamar A'isha na sanarma an gidan ne sirrin sa ne. Gira ta aga mai alaman tambaya sai ya gyara zama. Nima ina alfahari da ke My Love, yarda nake jinki a zuciyata baya