Sashe 41
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ranar aka tabbatar mai da an bashi Najlah, da yake magana ake ta manyan mutane a ranar suka biya ku in komai aka sanya lokaci nan da wata aya da sati aya masu zuwa, tsakanin Abba da Najlah sun rasa gane wanda ya fi wani murna da wannan labarin, haka suka gode ma Allah tare da ci gaba da rainon soyayyarsu cikin jin da i da nisha Abba ne tsaye a parlour yana ri e da aramar jakkan baya, kallon agogo ya yi wanda ya nuna mai 10:30am na safe, aramin tsaki ya ja, dan kuwa kusan minti 10 da kiran Marwa akan su fito zai yi magana da su, ta amsa amma gashi har yanzu ba su sauko ba. Badan ya danne zuciyarsa ba da ya wuce, suna mai abubuwa wanda yake sharewa, dan baya son ya musu fa a. Gaba aya sun gujesa, ko dariyarsu ya manta ranar da ya gani, hatta idan suna cin abinci ya je wajen sai su tashi su bar mai wajen, haka dai suke rayuwa duk babu da i bare armashi. Jin sautin takalma ana saukowa daga stairs, yasa ya zauna kan kujera yana mai da idanunsa ka tv dake aiki. Be kallesu ba saboda hirar da ake yi a tv ya au mai hankali. Mata biyu ne an jarida suke zaune suna hira akan kidnapers da suka addaba mutane a wannan, aya daga cikin matan ce ta ke magana cikin acin rai. Barrister Maryam, honestly a wannan asar we really need more fear and control. There s no security at all, especially in villages da suke nesa da jami an tsaro. Wallahi nothing scares me more than these kidnappers yanzu they kidnap people, and instead of asking for ransom, they just kill them. sai ta gefanta ta cije la anta tana girgiza kai. Exactly, that s the reality. Kusan every two weeks ana samun new case, amma before you even understand what s going on, an rufe file in. Right in front of me aka kawo report na wani mutum da aka sace masa yara hu but before ka ce anything, the case was closed. From that moment na fahimci cewa, this thing has powerful people behind it because sometimes, our own leaders are the real problem of this country. Abbaa ya lumshe ido yana mai addu'ar Allah ya ara tsare su da gaba aya mutane daga sharrin mugayen asa. Idanunsa ya bu e yana mai da wa kan yaransa da suka zazzauna a asa suna saurarensa. Murmushi ya yi koma menene yana son yaransa, so wanda be da iyaka. Ina kwananku, tunda kun saka gaishe ni. da sauri suka ha a baki suna gaidashi, be amsa ba sai mai shuru da ya yi sannan ya ce. Yanzu kuna yautawa abin da kike yi? Ace saboda ina neman aure kuka janye jikinku daga Ni, yanzu hakan yana muku da su kansu sunyi missing Abba, suna fatan su dawo yarda suke amma hakan abu ne mai matukar wahala. Sai ya sake magana bayan an lokacin da suka auka ba Kunyi shuru ina magana. Abba yarda kasan mu haka muke har yanzu. Basma wai idan na ki yi rashin kunya a rayuwarki ba bakijin da i? Magana ma idan kina yi sai ki yi ta fizge-fizge, hmmm kun yauta, dama fa a muku zan yi Kaduna zani wajen Auntyn ku, zan yi kwana biyu jibi zan dawo. da haka ya mi e tsaye yana arin fara tafiya sai Marwa ta bu e baki cikin rawar murya ta ce. Wa....Wa.....wajenta za ka je , shine harda fa a mana kwana biyu za ka je mata.........Abba me yasa kake arin rushe duk soyayyar da muke maka? Me yasa kake son ganin mun hawaye? Me yasa baka da buri sai na ganin ta karya al awarin da ka yi ma Mom.....ka sani Allah ba zai barka ba. sai g hawaye sun cika mata ido, Basma ta ce. Kin manta aikin asiri ne ke cinsa, Ni kome Abba ke yi yanzu ina mai uzuri wallahi." Da haka ta mi e tana latsa wayarta ta barshi a tsaye. Marwa ma tashi ta yi ta hau sama, murmushi Abba ya yi sannan ya ci gaba da tafiya, cak ya tsaya jin Fauza na cewa. A dawo lafiya, Allah ya tsare hanya. kafin ya amsa i tama ta haure sama harda gudu-gudu. Ikon Allah, yaran nan kaman masu almatsutsai. da haka ya fice ya shiga mota Driver ya ja sai airport.. YANZU ZA MU FARA LABARI, YANZU LABARIN ZAI AU SABON SALO MAI CIKE DA HARGITSI, KOMAI YANZU ZAI FARA, DA WASA MUKE YANZU NE LABARIN ZAI AU SE TI MAI BAN MAMAKI. Rana ba ta arya sai dai uwar iya ta ji kunya, wannan rana ta kasance ranar da dubbanin a irin su Najlah ke farin ciki da shi, rana ce wacce ba zasu ta a mantawa ba a tarihin rayuwarsu, domin kuwa ta zo musu da samun nasara da kuma ci gaba na rayuwa. A safiyar da iska ke ka awa cikin sanyi mai da i sakamakon ruwan saman da aka kwana ana yi, filin horon sojoji ya cika da jama'a cikin tsari mai ban sha awa. Tutoci na asa suna shawagi a sama, suna she i da hasken rana da ta fara fitowa a hankali. Tutuna (flags) suna ka awa a natse, suna ara wa wurin yau na musamman. Sabbin sojojin da suka kammala horo suna tsaye cikin cikakken tsari. Uniform insu mai tsabta gasu ya haska su ba ka an ba, kowanne daga cikin sojojin suna kallon gaba da cikakken ladabi sannan suna cike da kishin asarsu. A gaban filin, manyan hafsoshin sojoji sun zauna cikin layi a kan dandalin karramawa. A tsakiyar su, babban kwamandan sojoji yana zaune cikin nutsuwa, amma idanunsa suna nuna kan sojojin da suke tsaye cikin tsari. Ba'a ata lokaci ba aka fara umarni fara abinda ya tara kowa. Parade attention! A take, dukkan sojoji suka mi e tsaf kamar ba su numfashi, Shiru ya mamaye ko ina, sai kuma wani umarni ya biyo baya. Present arms! Nan take suka aga bindigoginsu cikin tsari mai cike da horo da ladabi. Komai ya kasance cikin daidaito kamar an zana shi, Ganguna suka fara ka awa da arfi, suna ara wa wurin wani yanayi na musamman. Babban kwamandan ya mi e wato General, ya kalli sabbin sojojin da suka tsaya a gabansa, ya bu e baki cike da alfahiri ya ce. Daga yau ba ku ara zama recruits ba. Yau kun zama sojojin asa. ya yi shiru na an lokaci, sannan ya ci gaba. Daga yau, rayuwarku ba taku ka ai ba ce. Kun zama na asa. Duk abin da kuka yi, zai shafi al umma baki aya. Take Najlah dake layin gaba ta an runtse idanu, yana jin nauyin wannan magana a zuciyarsa. Tana cike da alfahari, amma a lokaci guda akwai tsoro na abin da gaba zai kawo, domin daga wannan lokacin rayuwarta za ta sauya, cike da sadaukar da ranta wa asar ta. Take aka sake jin umarni mai arfi daga speaker mai amsakuwa a wajen Passing out parade commence march! Nan take aka fara tafiya cikin tsari, Sojoji suna tafiya daidai, afafunsu suna bugun asa a lokaci aya, suna wucewa gaban manyan hafsoshi. Kowa na wurin yana kallon cikin wajen cike sha awa sanan duk wanda ke wajen dole ya ji wani abu na ta a mai zuciya, wannan wakar asar, wannan taken, wannan jama'ar, ga flags take zu ata suka motsa da soyayyar asarmu *NIGERIA Najlah tana tsaye cikin shigar sojoji mai kyau da tsari, irin uniform in da ke nuna warewa ta zama soja, tana sanye da riga da wando na soja mai launin olive ko dark green, an dinke su da yau suna zaune daidai a jikinta ba tare da wata tangarda ba. A kafadunta akwai alamar soja (rank insignia) mai sau i da ke nuna matsayinta. A kirjinta akwai ananan badge in aiki, duk suna da tsafta da tsari. Ta saka takalmin soja (combat boots) baki mai she i, wanda ya ara mata kyan tsayuwa da kwanciyar hankali. Hannunta aya yana a kwance cikin natsuwa, aya kuma tana ri e da hula na soja (beret). Fuskarta tana nuna jarumta da kwanciyar hankali amma cikin Idanuwanta hawayen farin ciki sun cika tab. Gashinta an gyara shi cikin tsari mai yau, Bayanin ha uwarta ata lokaci ne dan kuwa ta cinye shigar ari bisa ari. A sansanin horon soja gaba aya, sun cire wacce ta fi kowace jarumta a shekaran nan ita ce Hafsah Abdullahi, wadda ake kira Najlah, ta yi fice sosai a cikin horo saboda wazonta da jarumta a cikin batch insu. An karrama ta a gaban sojoji, sannan aka ba ta sabon matsayi. A take aka tura ta zuwa Abuja Barracks domin fara aikin soja na gaskiya, bayan an yi mata la ani da *Zakanya.* Haka a ka dinga karrama sojojin wajen, sannan aka tashi taro, nan fa iyayen yara suka cika da alfaharin ganin ansu a wannan mu amin, ciki harda Mamie wacce har kuka ta yi saboda murna. Gefe guda suka tsaya suka sanya Najlah kowa na tayata murna, murmushi kawai take musu, amma hankalinta baya kansu, sai waige-waige take ta yi ko za ta ci karo da Abba, sanyin idanunta. Zakanya. da sauri ta juya dan jin muryan Abba cikin nisha i, take ta ruga da gudu sai jikin Abba, ba ta damu da idanun da suke kanta ba, ta ane jikinsa tana mai jin soyayyarsa. Mamie ta girgiza kai tana juyawa, Ya Adam kuwa dariya ya yi yana cewa. Yarinyar nan sai mun sanyata a addu'a sosai, ita ko kunya ba ta ji, ke dalla sake an mutane karki kashe sa. sai Najlah ta sauka tana juyawa ta dalla mai harara. Abba kuwa ya sosa kai yana mata ra Innalillahi Mamie tana wajen nan ai. dariya ta an yi. To menene, ai Angona na runguma ba wani ba. sai ya jinjina kai yana jan mata hanci. Congratulations My Sweet, Ina miki fatan alheri da kuma....... da sauri ya ja baya yana juyawa dan kuwa Najlah sumbatar kumatunsa ta yi. Da sauri ta koma gabansa. Meke damunki? A gaban Mamie in?. sai ta aga mai kai. Uhmmm to Ni yau uhmmmmm. ta