← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 79

Sashe 1

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry WordDocument 0Table Data Normal Default Paragraph Font Normal Table No List _TAP THIS LINK TO JOIN MY GROUP https://chat.whatsapp.com/Be241ldCcFS5kAxa5V8lpy _TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANNEL https://whatsapp.com/channel/0029Vb64I4aGzzKQsSeaKA2K _TAP THIS LINK TO JOIN MY TEAM GROUP https://chat.whatsapp.com/JWFNzltWWRZER7KkyOrnBO?mode=gi_t BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *THE SHIDORIA WRITER'S BUDURWAR ABBAN MU _by PRETTY SK CE *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing na jaruman Shidoria* ```1. BUDURWAR ABBANMU Pretty Sk.``` ```2. WASAN KADDARA Asmeetah Writter.``` ```3. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal.``` ```4. KURUCIYA Fatima Bintu Hussain.``` ```5.MABANBANTAN ZUKATA Maryam Star.``` ```6. ADDARAR MASOYA Umulkhairy Hashim Abo.``` ```7. GARWASHI Hafiza Amanar Ameey Laylerh.``` ```8. YARINTA Amanar Ta Batulu.``` ```9. BOYAYYEN SIRRI Amanar Shidoria Writter.``` ```10. DAGA BAYA Sha'awanatu Farouk Diggi.``` DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 1 ______________________Murmushi ne kwance akan fuskar Abba, har ana iya hango fararen ha oransa a waje, wa'inda suke ajere kuma cikin tsari. Babban mutum ne wanda a alla zai kai 45yrs, sai dai hutu da jikin da i sun gama ratsa jikinsa, hakan yasa ba za ka ce yakai 40yrs ba, fari ne shi mai dogon hanci, yana yau masha Allah, a kallon farko za'a za ci Balarabe ne saboda be yi kama da wanda ke kin jin Hausa, dan ya yi kama da larabawa ko shuwa Arab, sannan yana da tsayi sosai da cikar irji, ga haiba da kamala, a ta aice dai mutum ne mai cikar halitta ta ko ina. Zaune yake kan kujera yana kallon wani American film mai suka (Prisone Break), yana bibiyan shirin a MBC Max, duk da ya jima da kallonsa Complete amma haka yake zama ya kuma kalla in dai yana free. Assalamu alaikum. ya ji muryar aramar arsa, hakan yasa ya amsa yana mai da fararen idanuwansa kan yarinya sannan a hankali kuma cikin sanyi ya ce. Wassalamu alaikum, suna ina?." Ya tambaya ganin be ga sauran da ya ce ta kira su. Yarinya ce budurwar, mai kama da shi sosai, sai dai ita haskenta ya ha u da an ja-ja. asan carpet ta zauna tana cewa. Abba gasu nan zuwa. sai ya aga mata kai. Cikin minti biyu, sai ga wasu am mata biyu sun fito dukkan su cikin p.j-mask kowa da colour in ta, dukka riga ne da wando masu dan girma dan ba su nuna shape. Suna isowa suka zauna daga gefan anwar ta su, sannan suka ha a baki wajen gaishe da Abba. Sai ya kallesu cike da kulawa sannan ya amsa. Shuru ya yi yana binsu da kallo kafin ya bu e baki ya kuma cewa. Marwa bansan me kike so ki zama ba, dududu you are 21yrs, amma har kika iya tsinka ma Baba Habu mari, wannan wani irin hauka ne. ya kai nan yana aga murya, duk da fa a sam baya mai yau. Babbar cikin su ita ce Marwa, yarinya ce fitinanna mai shegan gadara da nuna isa. Baki ta tura, sannan cikin sangantar ta bu e baki ta ce. Abba wanke mota na sanya shi, shine ya kama ya wanke na Basma, gashi a lokacin fita urgent ya kamani, bansan rai na ya aci ba, shine na shafa kumatunsa, ba marinsa na yi ba. takai nan tana son fara kuka dan har ta fara bubbuga afa sai ka ce aramar yarinya. Karki min kuka, ku ba kusan Gaskiya sam, da an fara muku magana sai ku hau kuka, ke kuma Basma me kika yi ma Asabe?. ya fa a cikin takaicin halayen yaran nasa, sam baya son yana takura musu saboda su in marayu ne, shine uwa da ubansu, ko ka an bayan so yaga suna cikin damuwa, gashi suna da mugun taurin kai, har gwamda aramar mai suna Fauza, tafisu daraja mutane sai dai ita tana da yama, ba ta shiga harkan kowa. Abba tasan bana son arnin kifi idan ina gida, shine an iskanci ta soya bayan tasan ina falon nan ina kallo" cewan Basma tana ha e fuska sosai dan ita ba wasa, ba ma ta dariya sai sa'a. Nunfashi ya ja sannan ya furzar, ga dai su sun girma amma har yanzu suna ca za mai kai. Amma ai Fauza ce ta ce ta yi, kinga ba ta da laifi, tunda umarnin anwarki take cikawa" Ya fa a, again cikin sanyi wanda ya zama halinsa. Cikin sauri Basma ta mi e da sauri tana girgiza kai tare da cewa. Abba.....Abba yanzu akan wannan ne kake mana fa a, me yasa Abba? Dan bamu da mahaifiya ko." Sai ta share hawaye da suka zubo mata sannan ta ci gaba da cewa. Ba zan sake ba, na gode." Da haka ta nufi stairs da sauri har da gudu-gudu. Dafe kansa ya yi, yanzu a haka gani suke ya musu fa a, bayan cikin tausasawa ya yi maganar, yana mugun ji da su fiye da komai nasa, ba shi da fata sai ganin sun dauwama cikin farin ciki. Ku je ku kwanta. ya fa a yana latsa remote in tv ya kashe. Tashi suka yi, babu wacce ta mai yarda suka saba idan za su nufan aki dan barci, sukan rungumesa harda yi masa peck a kumatu sannan su rabu, sai dai yau ko kalla mai da i be samu a wajen su ba, haka suka wuce suka barshi jikinsa duk ya yi sanyi. Ya tsana a dinga a ta musu rai, yasan abu aya zai yi ya an sassautar da fushin Basma, shine koron Asabe daga aiki. Har ranshi be ji da in abin da Basma ta yi ma dattijiwar matar ba, amma ba yarda ya iya farin cikinsu shine wanciyar hankalinsa. Ya jima a zaune cikin damuwa sannan ya tashi ya haura sama, part in sa ya shiga, ko watsa ruwa ma ba zai iya ba saboda yarda yake ji, gani yake idan har ayarsu ta yi kuka to ya ci amanar mahaifiyarsu ce, dan amana ta bar mai su. Haka dai ya kwanta duk damuwa ya ishe shi, tunaninsa aya Allah yasa Basma ta iya yin barci, kar ta yi ta kuka dan yasan hakinta, tana da mugun zafin rai, da sanya abu a cikin rai, ga naci, gaba aya dai halin mahaifiyarta gareta, dama kuma da ita take kama. ***** Zaune suke gaba ayansu a aramin parlournsu, hira suke yi cikin nisha i da walwala kamar ba sune suka shigo part in su suna cikin damuwa ba. Ai in ba haka muka yi ma Abba ba, ba zai kore su ba, wanda mu zubda hawaye, dan hakan na aga mai hankali." Cewan Basma sai Fauza ta ce. Amma yanzu idan aka koreta wa kuke so a kawo? Kusan matar nan tana da tsafta irin yarda nake so, kuma tana iya arin ta, a alla shekara 10 muna tare da ita, tana kula da mu, be dace a koreta ba sam." Ta kai nan tana jin babu da Wallahi sai ta bar mana gida, hakuri kawai nake da ita, dokokina kowanne sai ta rushe min, ha uri yakai arshe akanta, ko a jiyan na ce karta kuskura ta ba Iro mai wanki abinci, saboda ya min laifi, amma munafukar matan nan sai da ta bashi." Ta kai nan tana jin ranta na ara yi mata zafi. Basma calm down, Baby Fauza don't worry, in dai mai tsafta kike so zamu sanya Abba ya samo miki. in Babbar su wato Marwa. Da haka suka sauya hirar kowacce ta ci gaba da abin da take yi tun farko. ******* Marwa ita ce babba mai shekara 21yrs, sai Basma 20yrs ba wani ta zara tsakanin su , sai ita auta Fauza, mai 17yrs, su uku ka ai Allah ya ba Alhaji Mubarak, dama bashi da fata sai na Allah ya bashi yara mata uku, ya raine su har zuwa auren su, ya zama shima ya shiga sahun wa'inda aka musu bushara da gidan Aljanna akan rainon yara mata. Hakan yasa da Allah ya bashi matan ya ke mugun aunarsu fiye da misali. Matarsa Hajiya Karima, macece mai zafin kishi da rashin sanin darajar ma anci, haka take tun kafin ha uwarta da Alhaji, cikin ikon na Ubangiji kuma suka ha u har suka yi aure. Hajiya Karima, sai da ta raba Alhaji da gaba aya danginsa duk da suna da wadata dangin nasa, amma ita rayuwarta su rayuwa ita da anta ka Alhaji kuwa da yake mutum ne mai sanyi, gashi yana son Hajiya Karima, sai ya zamana duk mai ta ce haka yake yi, ko da baya so baya nuna mata. Ko bayan da Allah ya basu zuri'a, lamarin be sauya ba ta angaren danginsa, dan babu wanda yake zuwa wajensa, shima haka baya zuwa wajen kowa. Mahaifiyar Alhaji da kanta ta nema ma Alhaji wata yarinyar dangin dan ya aura, sai dai Hajiya Karima daga jin wannan zancen, ta je har family house na Alhaji, ta ci mutuncin su, har da mahaifiyarsa, ba ta tsaya a nan ba, a wannan ranar suka bar Kaduna da zama gaba aya, shi kuma Alhaji Mubarak ya biye mata suka bar kaduna. Al'amarin da yasa Mahaifiyar Alhaji ta yi mugun fashi da shi har ga dangin nasa, da kuma wannan fushin ta bar duniya. Hajiya Karima ko a jikinta, sai ci gaba da zuba mulki ta yi a cikin gidan, haka ta kuma raina yaranta mata su uku, tana da burika sosai akan yaranta, sai dai mutuwa mai yankan auna ta rabasu, ba ciwo haka kawai Hajiya Karima ta fa i, daga zuwa asibiti sai gawa. Misalta tashin hankalin da Alhaji da yaranta suka shiga baya fa uwa, al'amarin da ya kusa ta a mai hankali, sai cikin ikon Allah ya dawo dai-dai. Daga wannan lokacin kuma ya ara jin soyayyar marayun yaransa fiye da komai, duk da wasu halayen da suke da shi baya so, amma baya iya tsawatar musu. A yanzu da rasuwar Hajiya Karima an rufa shekara 8yrs, masu aiki suke kula masa da yaran nasa, ya so a lokacin ya mai da su Kaduna amma yaran da yake halin Hajiya Karima suka biyo, suka ce ba za su ba. Be yi mu su musu, ya bar zancen, amma lokaci zuwa lokaci yakan kaisu gida dan suga dangi, saboda babu mai zuwa wajensu, kuma Alhaji Mubarak be damu da
Chapter 1 · 0% Book details