Sashe 98
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sannu Allah yabaki lafiya" na gyaɗa kaina Sai rana kafin suka sallamemu lokacin jikin ya warke jini kawai nakeyi a hankali shima yake zuba. ancanja. Mana ɗaki yanzu ɗakimmu a waje yake harda ruwa a jikin ɗakin wanda akayi gini a jiki ya zamana kamar shi daban amma a zahirin gaskiya a haɗe yake da main ruwan dayake wajan sai dai an ɗan keɓance wannan. Koda Muka tafi Hammood bai sanar dani kan cewa nayi miscarriage ba lokacin kwanana biyu jinin harya ɗauke gabaki ɗaya. Lina kuwa kafin 2days ɗinnan an kamata tana hannu bata samu barin ƙasar ba ma'aikacin data saka yakai saƙon an koreshi duk da angane bayida laifi amma yanzu yazo dasuaki gaba idan yasake irin wannan shirmen ba'asan yaya zata kasance ba. Muna zaune Hammood ya kalleni yanaso ya faɗamin amma yana taraddadin yanda zan ɗauki zancen shi namiji ma ya zubda hawaye bare ni mace. Saida Ya dai-daici mun kwanta na lumshe idona a jikina yafara magana. Saida yayi nasiha sosai sannan ya sanar dani.
"Rouhii abunda yafaru dake ranar ba haka kawai bane shirine Poison aka saka cikin cake É—in da kikaci a ranar kuma Lina ce yanzu haka tana hannun kuma sannan kuma kin samu miscarriage cikib yana cikin 6weeks" nayi shiru ina sauraronsa saida yagama na É—ago da murmushi da dubeshi.
"Nasani ai masoyi saboda nayi zubar jini sai jiya cikin dare ya É—auke idanba miscarriage ba mai zai kawomin zubar jini? Kawai danaga bakayi maganaba yasa ban tanka ba i thought ko bakason magana akaine kaji zafin miscarriage da nayine? Ya jijjiga kai dole zanji zafi mana koÆ´i nane fa kuma ina sonsa abu mai ciwonma shine bansan da cewa yana rayuwa a mahaifarki ba harya fita" na sake murmushi menene abun jin babu daÉ—i masoyi? Imagine idan kuma ace mutumne an haifeshi yazo duniya fa?" yaja numfashi.
"Bazan iya kwatantawa ba Rouhi bansan yaya zanji ba Allan kaɗai zai iya sakamin haƙuri a zuciyata" na sake murmushi ina kallonsa.
"Toh kaga? Yanda kakeji ɗinnana bai kai kwatanƙwacin yanda iyayenmu sukeji akanmu ba tunda su sunrigada sun ganmu sun ɗaura idonsu akanmu, kai kaga yanzu akwatance kawai kake tunanin yanda zakaji, Dan Allah masoyi kazama mai kyautatawa ga mahaifiyarka" Murmushi yayi yace.
"In sha Allah bakiga yanzu kullum muna magana da itaba? Ko bata kirani ba ina kiranta amma da mukanyi 2-3-4month ko gaisawa bamuyiba. Na shafo kansa ina faÉ—in.
"Yaron kirki, Sannan Masoyi please kabar Lina tatafi karka hukuntata idan tana tunanin ta cutar dani Allah yafita tunda gani araye lafiya garau kaine takeso kuma bazata samuba har abada sannan kuma idanma kana tunanin ciki da tayi sanadiyayyar zubewarsa tayiwa kanta tunda idan Allah yaga dama ayau sai asake maida wani tunda gani gaka lafiya ƙalau duka muke mai yarage mana? Banda musake haƙilon neman wani cikin yayi dariya ya jawo hancina.
"Shikenan tunda keda bakinki kima faɗi haka yanzu idanna riƙeki bazan sakeki ba saina tabbatar kin kamu" nayi dariya.
"Masoyi bafa saika wahalarda kanka ba ka manta wancan cikin idan lissafi yabada dai-dai ko shiga jikina baka gama yiba yashiga wannan karonma idan Allah yakawo sai kaga basai ansha wahala ba"
"Toh menen abin wahala a ciki? Ai wannan aikin ladane koda kedai kice basaina baki wahala ba" muna ƙasar aka kiramu matar Ya Ahmad ta haihu ta haifi yarinya. Ji nayi kamar nayi tsuntsu naje gida.
Kwana biyu da wannan maganar Hammood yasa aka sake Lina amma bai kashe Æ™arar ba yace ko bayan wasu shekaru tasake taka yanda yake ko matarsa zaisa a kamata dake ta tsorata sosai ko baiyi mata wannan gargaÉ—in bama banaji zata yarda tasake zuwa yanda muke saboda jami'an tsaron Æ™asar cewa sukayk sai tayi prison. 2weeks kawai muka Æ™ara a Æ™asar daganan muka É—auki hanyar Komawa da mamakina ga abu-dhabi zamu koma ba naija muka nufa kai tsaye. Banyi tunanin Hammood yasan da C.O dake kaina ba ni soyayya tasaka nama manta da ita gabaki É—aya. SauÆ™ar dare mukayi saboda haka muka Æ™wanana a abuja asubahin fari jirginmu ya É—aga zuwa bauchi. Dake tafiyace wacce akayi babu wanda ya sani yasa Æ´an gidanmu ma gabaki É—aya ban sanar musu ina zuwa ba ko Æarin cikin danayi ma ban sanar dasuba bare na sanar dasu dalilin É“arin nasan hankalinsu zai tashi idan sukaji guba aka sakamin zasuce tun daga yanzuma anfara harata.
Nakasa zama A masauƙin Hammood yana ganin irin murnarda nake ciki da zumuɗi yasa a lokacin yasa muka tafi gida a ƙofa ya sauƙeni sannan yasa akayita shiga da tsarabar da ya saya ni banbi takansu ba tsarabar muna isa nayi cikin gida nasauƙa ko sallama banyi masaba na fice babu kowa a harabar gida nashige ciki kai tsaye mama nafara cin karo da ita na isa ta gudu na ƙanƙanmeta ina ihu. Salati tasaki saboda ta tsorata saida ta tsaya ta kalleni dakyai sannan ta tureni.
"Marmeyy wa nake gani kamar marmeeyy?"
"Wacw marmeeyy fa? Anty tafaÉ—i tana fitowa"
"Fito ki ganewa idonki Marmeyy Æ´arki nake kallo na turo baki nasake rumgume Mama ina ihu tasake tureni.
"Ke ni rabani da wannan shashancin meye hakan?" dai-dai lokacin antu tafito nayi kanta itama ita bata tureni kamar mama ba ta tsaya tana kallon yanda na canja. Ta riƙe baki.
"Marmeeyy a wata uku kika dawo haka kamar wata balarabiyar kema? Idan kikayi shekara ai bazamu ganeki ba" Mama tace.
"Au wata uku? Wata uku shine kika kamo hanyar gida daga wata ƙasa Marmeeyy anya kanki ƙalau?" nayi narai-narai idona yacika da hawaye.
"Haba mama, dan Allah nayi tsawon lokaci bana gida amma da masifa zaki tareni? Ni wallh saina koma yanda na fito dama bai tafi sai nace ya jirani mukoma nabi mijina" kama baki mama tayi.
"Kaji maras kunya marmeeyy? Toh Allah ya shiryaki dama babu wanda ya gayyaceki ki koma kiga loda wanda zai damu"
"Tabbas ni zan damu Mummy tafaÉ—a da take fitowa daga shashinta" nayi kanta ta gudu ina ihu.
"Mummyna" tayi saurin dakatar dani rufa mana asiri Marmeeyy naga kamar bake kaɗai bace irin wannan gudu idan baiyi ƙwari ba ai saiki zubdashi" inajin haka na taƙaita guduna. Na ƙarasa na shige jikinta da Murma ta kamani itama. Barinsu Mama mukayi aciki muka wuce wajan Mummy. Muna shiga nace.
"Mummy ƙamshin cincin da dublan kayan biki nakeji dan Allah mummy bani naci" tayi murmushi ta shige extra room wanda ko ada baba baya amfani dashi da yake cike da kayan toye-toye ta ɗebomin na zauna muka fara hira ta tambayeni abunda yasa nazo na sanar da ita.
"Anya kuwa marmeeyy bakiyi latti ba? Kinga fa yanzu kusan wata uku da tafiyarki kuma tun kafin tafiyarki baifi saura 1month da wani abu ayi exam É—inba"
"Mummy nidai bansaniba haka yacemin amma zan tambayeshi naji, Mummy me za'ayi naga anyi kayan biki dayawa? Cikin É—aki guda" Mummy ta murmusa.
"Auren fadeelah" na zaro ido.
"Anty fadeelah zatayi aure shine bazaku sanar daniba Mummy"
"Babanku ya hana a sanar dake amma da allah yayi bazakiyi missing ba gashi kinzo biki saura 6days ba? Na jijjiga kai kawai ina jin babu daÉ—i wato auren nesa shi haka yake sai ayi tayi babu kai."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Wayar Mummy na amsa na sanarwa Maryam ina gari 30minute kawai ya bayar sai gata agida ihu mukayita kamar wasu ƙananun yara muka cika gidan da ƙara hira muka zauna munayi babu kama ƙafa kaman wanda bamayi a waya. Baba bai dawo gidanba sai Yamma liƙis yasha mamakin ganin baiyi zaton munzoba ko awaya ban faɗa ba sannan kuma shima Hammood bai fɗa ba. Anty fadeealah ma sai Yamma tadawo gidan har ƙwalla saida tayi na murna tace daa tana tunanin cewa za'ayi bikinta bananan." Saida akazo ana buɗe tsaraba Kafin naga abubuwan daya sayo wanda inaga shi kansa baisan wash abubuwan ba kawai ya bada asiya abunda ya dace ne, Har dare yayi bamu samu lokaci nida mama munyi hira ba, ina shirin ƙwanciya baba yace Yaya Habibu yazo yakaini wajan mijina Har ƙwalla sanda nayi Baba yace bazan kwana gida ba waya sani ƙasar da zan barshi shi kaɗai. Natafi raina baisoba kawai ina kallon yanda Baba ya ɗaurewa ƙarya gindi ko daa ina yake zama idan yazo?"
A bakin Hotel ɗin Ya Habibu ya sauƙeni dayake nasan Shi kaɗai yake kama Hotel ɗin gabaki ɗaya nashiga kaina tsaye a tun a ƙofa na haɗu da Bodyguards ɗinsa wani daga ciki ya rakoni har zuwa ƙofar ɗakin Hammood yajaa can gefe ya tsaya na danna Bell kusan 5minute ina tsaye ba'azo buɗewa ba da ƙarfi nafara dannawa dama a ƙule nazo gashi yanason yasake ƙular dani. Yanajin yanda ake danna bell ɗin ya tabbatar wannan aikina ne dan babu wanda yaga wajan kwanasa saini yasan cikin ma'aikatansa ko giyar wake suke sha bazasu fara masa wannan aikin ba, murmushi ne ya suɓuce masa har yana tunanin yanda zaiyi bacci yau batareda dani ba naturo baki jira kawai nake ya buɗe yana buɗewa ya sakarmin murmushi banbi takansa ba nawuce ciki yasaki murmushi yana girgiza kai ya rufe ƙofar ya biyo bayana banyi auneba naji ya ɗagani cakk tabaya yafara juyi dani. Ƙara nasaka inaso ya sauƙeni yaƙi saida shi kanshi ya gaji kafin ya sauƙeni akan gado na kwanta luff ina maida numfashi ya biyoni shima ya ƙwanta yamun rumfa numfashinsa yana dukan nawa yana kallon fuskata yace.