Sashe 91
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Shhh is okay Na tsaya daga haka bazan ƙara gababa please ki taimaka kibar kukan inaso nasamu nutsuwa adai-dai wajanda nake bazan ƙara ciki ba idan kina kuka kuma bazan iyaba idan kuma ban samu nutsuwa ba zan shiga wani hali" jin maganarsa kuma na tabbata zai cika kalamansa yasa nayi shiru bawai dan wajan yadaina yimun zafi ba wani irin raɗaɗin azaba nakeji yana tasowa daga ƙasana na rintse ido kawai na haɗiye kukan ina jinsa yanata budirinsa gabaki ɗaya naɓata gadon da ruwan dake zuba daga ƙasana wanda ina kyautata zaton shine ake kira da ni'ima ina tunanin hakanne yasake bashi kaimi yasa yaɗauki tsawon lokaci yana abu ɗaya Kafin zuwa lokacin dana fahinci yasamu nutsuwa yadawo bayana ya ƙwanta ya shigar dani jikinsa Bacci yana shirin ɗaukana inaji yana yimin godiya banbi takansa ba bacci ya ɗaukeni. Miƙewa yayi yashiga toilet yana jinsa wasai koda bai kaiga Cimma babban buriba yau ya tabbata akwai rahama dake ƙunshe acikin aure wanka yayi yafito a bakin gadon ya zauna yana kallom fuskata yana murmushi bai taɓa tunanin akwai wata rana da zatazo yaji makamancin abunda yaji Yau a jikina ba. He's looking forward to ranarda za'ace ya mallakeni gabaki ɗaya Allah yasa ƙwaƙwalwarsa da tawa sunada Ƙarfin da zasu iya ɗaukan wannan lamari. Hannunsa yasa yana shafa fuskata yanaji kamar ya maidani ciki danso da ƙauna. Sanyin hannunsa yasani fara buɗe ido a hankali dake baccin ba nisa yayi ba nasauƙe idona akansa dasauri na maidasu na rufe saboda wani irin nauyinsa da nakeji. Miƙar dani zaune yayi.
"Tashi kiyi wanka kar bacci yayi nisa ahaka ki tsaftace jikinki tukunna. Kai na gyaɗa masa idona yana rufe ya zaunar dani ƴar ƙara nasaka saboda naji zafi dana zauna. Dasauri ya ɗaukeni zuwa toilet dama ya rigada ya haɗa ruwan zafi barina yayi nashiga dakaina yadawo ɗakin. Yaduba gadon ya canja colour fari-fari saida kalan jini kaɗan wanda sai an lura agane jinine dasauri ya cire zanin gadon dan yasan kalar fitina ta a wannan abun kawai idan nagani saina ɗaga masa hankali na hanashi sukuni. Kafin na fito ya buɗe Wajanda aka ajiye extra bedsheet ya ɗauko wani ya cnja Ya jefa wannan cikin wajan wanki. Tsawon lokaci yajini shiru ban fitoba hakan yasa ya tashi ya nufi toilet ɗin."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
A cikin bathtub ɗin ya sameni na haɗa kai da guiwa ina riskar kuka da sauri ya ƙarasa ciki.
"Rouhii meya faru wani wajen yake miki ciwo?" yafara magana a rikice ko kulashi banyiba yacigaba da magana.
"Rouhi is okah kiyi shiru ki saurareni" naƙiyin shirun kuma naƙi saurararsa" ya shugo ciki shima ya kamoni jikinsa.
"I'm sorry kinji? nayi laifi nakasa controlling kainane Amma ai na nemi izininki shirun da kikayi yabani damar aikata koma i thought kin amince dani" maƙe kafaɗa mayi na sake sakin sabon kuka"
"Shikenan-Shikenan laifinane naji kiyi hakuri" yaÉ—auki tsawon lokaci yana rarrashina daÆ™yar nayi shiru ya taimakamin nayi wankan naÆ™i Babu yanda baiyi ba idan yakai hannu jikina saina fasa kuka daga Æ™arshe kawai barina yayi nayi wankan da kaina ina saka Æ™afata Æ™asa na fasa ihu ni adole inajin zafi kuma taÉ“ara tafi zafin yawa hankali tashe yashugo ciki ganina tsaye inata matsar Æ™walla ya Æ™araso dasauri ya rabani da Æ™asa dan dama yayi tunani zanji zafi natashi tafiya akan bed ya ajiyeni ya taimakamin na shirya komai yana yinsane cike da kulawa dakuma tausayawa shi a wjansa yayi tunanin taÉ“arar da zanyi masa sai tafi haka kaya ya bayan nagama shiryawa nakoma na Æ™wanta. Ya kira waya aka kawo abinci daga bakin Æ™ofa ya sallamei mai kawo abincin dukda macece tajuya ya Æ™araso dashi ciki abaki yabani abincin inaji ina zuba taÉ“ara bayan na Æ™oshi ma ban sanar dashi da baki ba kawai kauda kaina nayi gefe ya fahinci abunda nake nufi sai ya maida spoon É—in zuwa bakinsa sai alokacin yasamu damar cin abinci nikuma na Æ™wanta luff tun inajin motsinsa har bacci ya É—aukeni nadaina jinsa gabaki É—aya Saida yaga baccina yayi nisa sannan yasamu damar fita. Sai wajan 2 na faraka babu kowa aÉ—akin nashige ciki nasake wanka na dawo na shirya. Wayar matar Ya Ahamd nakira ta shaidamin basanan sunfita sai kawai na zauna aÉ—aki abina ban fita ko'ina ba. Sau biyu Hammood yana kirana Æ™iri-Æ™iri ina kallo naÆ™i amsawa bayan kaman 1hour sai gashi yashigo fuska É—auke da damuwa daga kallo a rikice yake dayaga banyi picking ba yaÉ—auka wani abunne ya sameni. Dasauri ya Æ™araso yanda nake ya zauna. Æata rai nayi sosai na haÉ—e girar sama da Æ™asa na turo baki."
"Rouhii nakiraki bakiyi picking ba naÉ—auka ko jikinne Alhamdulillhi tunda kina lafiya" nayi narai-narai da ido ina shirin saka kuka.
"Akwai yanda yake miki ciwo ne?" ya tambaya.
"Inane? Ya tambaya, Shiru bayi bakasa bashi amsa Narasa abunda zanje, yanzu ina meeting ne nataso nazo saboda nayi tunanin jikinne zan koma Yanzu I'll be back soon saimu fita koh? Inason jikinki ya warware" na gyaÉ—a masa kai kawai yayimin peck a goshi yafice.
Bashi yadawo ba sai bayan isha'i lokacin su Ya Ahmad sun dawo na tattaka na fita zuwa wajansu muna hira bayan yashiga wajanmu bai sameni ba kai tsaye wajansu ya wuce dama shika sun haÉ—u da safe yana zuwa kaina yayi kai tsaye.
"Rouhii Yaya jikin naki bakyajin komai yanzu?" ya tambaya batareda damuwarsa da mutanen wajan ko zasu iya gano wani abunba. Æata rai nayi.
"Na warke" nace atakaice.
"Marmeeyy bakiji daÉ—i ba kenan? Cewar matar ya Ahamda.
"Uhmm naan bige ƙafana ne amma yanzu da dama.
"Ayya sannu ko shiyasa naga tafiyarki ba dai-dai ba Allah yasauwake" na amsa da amin amma duk jikina yagama yin sanyi ashe har sun lurada yanayin tafiyata yanzu hakama gani nake koda wasu daga cikinsu basu gano komai ba wasu zasu gano. Zama yayi kusa dani.
"Rouhi zamu fitan kuwa?" Inason fita amma saina girgiza masa kai.
"Inaga Marmeeyy ai gara kuje koh? Karmu fita mubarki ke ɗaya dukanmu haka fita zamuyi yanzu kinga Habibu kam dama baya zama yanzu" yaya Ahmad yayi magana nakasa juyawa na kallesshi tun faruwar wannan abun har yanzu ban saka fuskata akan nasa ba nauyi da kunyarsa nakeji amma shi ko'ajikinsa wata irin tarayraya yakemin ko agaban mutane babu ruwansa. Nakai 10minute ban tashi ba saida Ya Ahmad ya bankamin harara dasauri na miƙe yanyin yanda na miƙe yasa naji zafi sosai Komawa nayi nazauna nafara hawaye. Da sauri Hammood ya zube kan guiwowinsa gabana yafara lallashi.
"Asiff rouhi idan bazaki iya tafiya ba na É—aukeki?" na girgiza kai hawaye yana bin kumatuna hannu yasa ya sharemin hawayena ya rungumoni jikinsa yana rarrashi.
"Kin sake shiga ruwan zafi bayan natafi" ƙin kulashi nayi duk da yayi maganar a hankali nasan ba lallai kowa yaji abunda yace ba. Tashi mukayi babu kowa a wajan ya taimakamin muka fice shida kansa yaja motan muka tafi. Wajaje dayawa mukaje na buɗe idanuwa tarr abuna ina kallon abubuwan da bantaɓa kallonsu ba naji daɗin fitar da mukayi sosai harna wartsake nabar zuba masa rikici da nakeyi har dare yaraba bamuda niyyar dawowa gida."
Asibiti muke yini wallh dawowata kenan ko hutu babu nazauna typing in sha Allah gobe zaku samu mai yawa jiki Alhamdulillhi yanata samun sauƙi nagode sosia da addu'oinku wanda suka kira nagode wanda sukayi message basu samu reply ba nagode zan amsa soon in sha Allah
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
Ajiye motar mukayi muka fara takawa a ƙafa hannunsa na saƙale a cikin nawa da wayarshi a hannunsa yana mana video saida mukayi tafiya mai nisa sannan muka samu waje mai kyau da wadatuwar furanni Mai ƙarancin haske muka zauna Miƙewa yayi ya ƙwantarda kansa akan cinyata haɗeda lumshe idanuwansa kamar maiyin bacci. Kaina na kauda gefe naƙi kallonsa a hankali yake sauƙarda numfashi jin sauƙar numfashinsa kamar mai bacci ya sanya na juyo ina kallon kyakkyawar fuskarsa a hankali nakai hannuna kan kyakkyawar girarsa mai sheƙi ina shafawa naɗauki tsawon lokaci ina shafa girar kafin idona yakai kan lips ɗinsa saida na lashi lips ɗina na haɗiye miyau Inaji kamar na haɗe lips ɗina da nasa na maida mugun miyau daya tsinkemin dasauri na maida tunanina tunoda azabar danasha awannanin baya da suka wuce yafi 30minute ahaka ina sauraron sauƙar nunfashinsa dagaske Bacci yakeyi cikin ƙwanciyar hankali a hankali ya buɗe idanuwansa akaina nayi saurin kauda kaina gefe yayi murmushi kawai. Batareda ya tashi daga cinyana ba yafara magana.
"Rouhi wajannan yayi daÉ—i haka mu biyu babu kowa idan angama wasa zamu tafi wani waje mu biyu? Zallan mu biyunmu i want us to be alone" kai kawai na gyaÉ—a masa alamun na amince.
"Nagaji sosai Rouhi ina buƙatar hutu shiyasa na huta a jikinki inason na samu ƙwarin guiwa sosai daga wajanki thank you" bance komai ba yacigaba da magana.
"Kin farantamin sosai yau ɗinnan kema Allah ya faranta miki fiyeda yanda kikayimin Tun lokacin dana faɗa soyayyarki nasaka yaƙini araina cewa nasamu macen data dace dani mai kamun kai gashi kin tabbatar da hakan" na rufe ido banason jin kalamansa suna sanyani jin kunya yana kallon na rufe ido yayi murmushi.
"Rouhi zamu koma gida yanzu koh? Na gyaɗa masa kai dasauri dan ƙafafuna sun gaji shikuna yaƙi tashi"
tashi yayi daga cinyana yana kallona.