Sashe 29
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ƴan wahala wannan mutumin kuna ɓatawa kanku lokaci akansa wallh manya manyan celebraties sunyi sun gashi akwai wata mawaƙiya and tana film ɗin turawa ta mace a soyayyyarsa amma baisan tanayi ba million dollars take biya tashiga ganin wansansa kowani pics ta ɗaura sai tayi tagging ɗinsa. Ke kinsan celebreaties nawa suke hauka akansa?" nayi dariya nace.
ke da'allah ɗaiɗaiku cikin ƴan wasan ƙwallo ke auren celebraties Yawanci matansu basu sanu a duniya ba zakice na faɗa miki matarda zai aura babu wanda ya santa" tace.
"Da wuya fa ke Hmm ai ana show akan yagennan mukam ai sai Æ´an kallo a insta muna dariya iya namu likes da comment comment É—inma marassa amfani dan babu wanda zai dubasu" Nace.
ZAYNAB ALABURA
*BIBIYATA YAKEYI*
*(WAYE SHI?)*
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
" kinganni banida lokacin comment akan abun celeberaties toh me yayi zafi? Iyakacina like idanba sa'a ba harna mutu bazanga ko É—aya cikinsu ba"
"Haba zainab yada cire rai haka?" Nace.
"Ke rabani na riƙe Hamma na hannu bibbiyu shine babban celebrity na wanda banda kamarsa ke ni ko wannan Hammood da ake ganin kyawunsa kamar hauka ni awajena bai kaimin Hammana ba" Daga wajanda maryam take taja tsaki tace.
"Dama mana yaushe zai kai miki shi? Kowa yana amfani da abunda yake hannunsa kenan amma kika sake haɗasu Allah ya isama Hammood" Cikeda ɓacin rai nace.
"Kekam dai anyi banza wallh waya keƙin nasa?" Saida tayi dariya ganin ta cikani sosai tace.
"Ai gaskiya ce zaki haÉ—a É—an larabawa da É—an fulani" nace.
"Kaman a kunnen Hamma"
"KifaÉ—a mana yau kika saba min sharri Shima kansa idan yaji zai yaji kunyar abunda kikayi" takaici yasa nadaina kulata kota sakoni cikin zance bazan mayar matada amsa ba.
Muna zaune kusan 2hours lacturer yayi waya akan bazai samu zuwa ba bamuji haushi ba danma mun zauna munyi hirarmu abunmu mungode Allah dan haka na miƙe nace.
"idan kinga dama kizo mutafi" tasan da ita nake tace
"bantashi sai Hamma yazo"
"aidai kya barshi yahuta ko? Tunda shi baɗan aiki bane" ta taɓe baki tace.
"Aishi ya maida kansa driver dan haka yacika ladansa" nace.
"ke dai na daÉ—e banga Æ´ar rainin hankali kamanki ba wai Hamma ne driver" Nakoma ma zauna ban kirashi amma Ita ta kirashi"
Kusan 40minute sai gashi ya iso.
Tare muka fita dukanmu kowa yakama gabansa maryam tace fadeela tazo mutafi saboda hanyarmu yazo ɗaya samu sauƙeta a hanya. hakan akayi fa biyomu muna tafiya muna hira ƙasa-ƙasa nida Hamma. Maryam tace.
"Hamma kaji babe wai kar akiraka yau abarka ka halan yau batason ganinka ne" Ya kalleni na ɓalla mata harara yace.
"Wai haka babynah bakyason ganina? Nayi narai-narai nace.
"Hamma ka yarda kenan? Yarinyar nan ƙarya takeyi cewa nayi fa banason ka walaha yau ka huta shine ta juya maganar"
"Baby wani hutu zan samu batareda na ganki ba? Ai ganinki shine samun hutuna karki damu koda yaushe kikeson samamin hutu ki kirani nazo naganki kawai wannan shine babban kwanciyar hankalina" Nace.
"Toh in sha Allahu Hammana" maryam ta gefe ta kallon reaction na fadeelah dama ta jawota ne dan tasan dole Hamma zaiyi abunda zai ƙure mata tunani dataji muna hira ƙasa-ƙasa kawai saita sako wannan zancen dan tasan dole zai yi maganarda zata maido da fadeelah hankalinta. Kamar ƙwai haka yayita lallaɓina muna tafiya hankali har suka kawoni gida ahakanma Saida muka tsaya mukayi hira sannan nayi musu sallama nafice.
Ina shiga gida da kusan 30minute saiga kiran Maryam ina picking dariyarta nafara ji tana faÉ—in.
"Babe ya kikaga idon fadeelah nayi hakane kawai dan tasan matsayinta wallh yarinyar nan ƴar rainin hankali ce saita faɗi magana saita wani waske tace wai wasa takeyi kuma bafa wasan takeyi ba kawai dai taga rai yaɓacine Allah natuba mai Hamma zaiyi da ita?" Dariyar nima nakeyi nace.
" kedai bakida dama wallh da tasan waye Hamma dama bata fara wannan haukar ba na tabbata da Hamma yasam cewa yarinyar nan tafaÉ—i abunda tafaÉ—a da saiya tsayar mata Wallh Hamma baya É—aukan rainin hankali" Maryame tace.
"Batta yanzu zata shiga hankalinta tasan sonki yake na gaskiya bawai cusa masa kai akeyi ba"
Mun daÉ—e muna waya da ita sannan Mukayi sallama."
Har tsawon sati biyu banyiwa Baba maganar maryam ba tayimin magana harta gaji tayi fushi ta sauƙo dan tace banida niyyar tambaya mata Baba ne taga alamun banaso tazo gidansu.
A yau na yanke shawarar samun Baba amma saina fara samun Mama nayi mata magana Anty fadeelah tana wajan aysha kuma ta school. Dana gma yiwa Mama bayani Anty fadeelah tafara amsawa.
"Lallai marmeeyy bakida kirki duk yanda maryam ke sonki kawai ta tambayeki ta zauna agidanku na ƴan satikai amma kiƙi? Ai ana rama hallaci da hallacine" mama tace.
"Barta ni banga abun tsayawa tunani ba dahar zataƙi tambaya ba yarintar nan dai iya kyautatawa tanayi miki amma" Nace.
"Mama dan Allah ki tambayeshi"
"A'a-A'a jeki tambayeshi da da kanki da kinso tazauna aida tun wuri kin faɗamin na tambaya miki shi amma yanzu da lokaci ya ƙure kejiyi da kanki" Nayi fuskar tausayi sannan nace.
"shikenan bayan isha'i zan shiga nafaÉ—a masa Allah yasa yayarda" mama tace.
'Amin" Bayan yadawo daga sallar isha'i nashiga wajansa nasamu alokacin za'a fara haska wasan ƙwallon ƙafa nazauna muma kallo cikeda sha'awa nake kallon yanda Hammood yake sarrafa ƙwallon Baba ma yazauna ya nutsu yana kallo kamar mai nazarin wani abu. Bantaɓa kallonsa ya nutsu haka wajan kallon ball ba kamar yanda yayi yanzu Muna zaune har aka gama sannan Baba yadawo da hankalinsa gareni dake mun kwana biyu bamu samu zama irin haka ba. Yace.
"Marmeeyy Ball tayi daÉ—i koh?" nace.
"tayi sosaima kuwa Baba Hammood kwarrarrene wajan sarrafa ƙwallo" Baba ya jijjiga kai cikeda gamsuwa da abunda na faɗa. yace.
"Tabbas yana da ƙwarewa. Yana burgeki kenan? Yayi maganar in a serious tone" na kalleshi nace.
"Sosaima Baba kaima ai yana birgeka"
"Yana burgeni kuma yanada nutsuwa"
"Uhmm, Uhmm, Uhmm É—inda nake faÉ—i ya sanya Baba yace.
"Marmeeyy akwai magana ne?"
"uhmm dama Baba maryam ce Umminta da Abbanta zasu tafi Umrah kuma zasu ƙwana biyu shine tace na roƙeka ka tambayi abbanta tadawo nan gidan da zama saboda mu samu muyi karatu cikin ƙwanciyar hankali" Ga mamakina sai naji Baba yace.
"Shikenan ai babu damuwa zanyiwa mahaifinnata magana saiki bani numbernsa" nayi murna sosai alokacin nabawa Baba numbern Abba yacemin zai kirashi zuwa safiya suyi magana.
ina komawa ɗakin Mama kai tsaye ɗakinmu nawuce saboda exam ta gabato yanzu kusan koda yaushe karatu kawai nakeyi wanka nashiga saboda yanayin zafo dayake garin. Nafito daga wanka idona yakai kan zoben dake hannuna natsaya kallonsa inaso natunano yanda naga makamancin irinsa a ƙwanakinnan gabana yayi mummunan faɗuwa."

Duk yanda naso nayi tunani nakasa tunano yanda naga makamancin wannan zoben ajiyar zuciya na sauƙe kai tsaye nashiga tunani idan zan iya tunawa tsawon wata biyu kenan bansamu saƙo daga wannan number mai turamin saƙo ba, to ko lpy? Ko wani abunne yafaru? Kokuma ya haƙura ne? Rashin samun amshoshin tambayoyina yasanya naji gabaki ɗaya babu daɗi nayi tagumi ina tunanin to ko wani abunne ya sameshi? Na sake sauƙe ajiyar zuciya akaro na biyu shin to ko wani abunne ya sameshi? Nayi zaton ya haƙura ne ya daina amma alamu bai nunashi acikin mutane masu sarewa ba. Wannan yanda yakeda jarabar naci bazai taɓa jaa baya ya haƙura da abunda yakeso ba. to koma meyasa zan damu dashi? bayan abunda nake nema ne ya samu yadaina damuna kamar yanda nake buƙata, na sake sauƙe wata ajiyar zuciyar. Saina samu kaina dayin addu'ar Allah yasa yana lpy. Uhmm koni maima ya dameni da zancen wannan mutumin?" na tambayi kaina. Ahaka anty fadeelah tashigo ta sameni ta zauna bakin bed sannan tace.
"Marmeeyy karatun kenan?" na ɗago na kalleta na zumɓuro baki bance komai ba tasake faɗin.
"Hamma ne ya sakaki tunani koh? Yasa kin kasa karatu toh aikuwa gara yabarki kiyi karatu" na yatsina fuska nace.
"Babu ruwan Hamma wani tunanin nakeyi can daban"
"Wani yashigo rayuwarki bayan Hamman kenan?" na zaro ido haÉ—eda faÉ—in.
"Rufamin asiri kar wani yaji labari" tayimin harara tana faÉ—in.
"ai gaskiya na faÉ—a dan duk wanda ya kalleki a lokacinda na ganki zai fahimci hankalinki yana wani wajan daban"
"kinganni ni tunanin exam ma nakeyi ko kaÉ—an hankalina bai kaiga Hamma ba" nafaÉ—i hakanne dan gujewa ta sake É—auko wani abin. Ta jijjiga kai sannan tace.
"Bikin Ya Ahmad yanata ƙaratowa wai dagaske kike zakije?" Na jijjiga kai alamun tabbatarwa sannan nace.
" sosai ma kuwa"
"Marmeeyy baƙya tsoron mummynmu ba lallai ta ƙarɓeki ba kasancewarki ƴar babanmu abune maisauƙi tahuce haushin mahaifinmu akanki"
"Kuma ai ƴaƴan babanmu ne tunda ta amsheku nima zata amsheni sannan nifa bada niyyar zama zanje ba zan dawo gidan mahaifina bayan bikin yayana zan dawo gidanmu kinga ai bazata ƙi karɓan baƙin da sukaje mata biki ba nikuma gayyar Yaa ahmad nema ba nata ba. Kudai da kukejin bazakuje ba saboda kunajin tsoro ku zauna idan mundawo zamu baku labarin yanda bikin ya kasance"
 "Uhmm" Kawai tafaɗa tana mamakin ƙarfin hali irinna marmeey. Amma tasan al'amura bazasu tafi dai-dai da Mummy ba."
Ɗaukan littafina nayi nafara karatu ban daɗe dafara karatu ba kiran Hamma yashigo na ajiye littafin gefe muka hau waya bamu mukayi sallama ba sai da 12:00am tayi muna sallama na ƙwanta bacci.
  ---------
Sun buga wasan ƙwallo sun dawo cikeda tarin nasarori dama bayan dawowarsa ya shirya zuwa wajan mahaifinsa.
Ƙwana biyu kawai ya ƙara ayanda ya tsara suka shirya tareda nawrah suka nufi wajan mahaifinsu a ƙasar Kuwait.
  Dake tafiyar jirgi bawani nisa bane tsakanin Abu dhabi da kuwait ba tafiyar 2hours takaisu har cikin gidan mahaifinsu.