Sashe 31
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin munagama waya da Hamma kenan dan kusan raba dare mukayi muna waya saboda washe gari zaiyi tafiya kuma zai zama busy ba lallai musamu lokacinda zamuyi waya ba. Ina shirin ƙwanciya saƙon yashigo wayata saida nasamu mummunan faɗuwar gaba sanin ta yanda saƙon ya fito. Kamar bazan duba saƙonba sai kuma na janyo wayar dan zuciyata bata iya jure share saƙon nashiga cikin message ɗin sai naga saƙo kamar haka. (Did you missed missed me?) dasauri na ajiye wayar gaban yanata bugawa nace wannan bawan Allahn duk wata hanya da zaibi yabawa mutum mamaki ya santa. Tayaya akayi yasan nayi tunaninsa? Na saka wayar a silent na ajiyeta gefe na ƙwanta bacci maimakon bacci ya ɗaukeni sai kuma nashiga tunani. Yazama dole da zarar nagama wannan exam ɗin nan nabawa Hamma damar fitowa da kowa zai sanshi iyaye su shiga magana. Idanba hakaba wannan mutumin da batasan waye shi ba zai iya fitomin ta hanyarda banyi zato ba. Da wannan tunanin araina nayi bacci."
 Tun daga wannan lokacin ban ƙara samun saƙo daga gareshi ba kuma hakan ya samamin nutsuwa sosai danna tabbatarda lafiya qalau. Na kauda hankalina gabaki ɗaya yakoma kan Hamma dakuma exam dayake ƙaratowa Maryam bata sake tunamin tanason zama gidanmu ba nima ban sanarda ita yanda mukayi da Baba ba ganin Baba bai bani wani feed back ba may be koya manta kokuma mahaifinta bai amince ba. Hakan yasa bansake tuna masa zancen ba."
Yau yarage saura 3week bikin Ya Ahmad mukuma saura saura 1week mufara exam. Yanzu bama shiga school sosai saboda kowani lacture yayi covering ko Hamma bamucika samun haÉ—uwa dashi ba ko waya baya kirana da dare sosai sai yace nayi karatu.
Karati nayishi harna gashi dan haka nataso nafito palour yanda najiyo muryarsu Mama, anty, Anty fadeelah da Aysha. Daga lokacin dawowarmu ɗakin mama zuwa yanzu ba ƙaramin shaƙuwa bane tashiga tatsakanin su Mama dasu Aysha ba. Kulawarda suke samu wajanta ko wajan Mummynsu basu sami kamarta ba, ko abu Mama zata saya idan batada kuɗinda zata saya mana gabaki ɗaya toh takan haƙura ne. Anty ma yanzu suna gaisheta kuma tana masawa sannan Ana zaunawa ayi hira gabaki ɗaya. Ina fitowa Mama tace.
"Marmeeyy angama karatunne?"
Na zauna kan carfet nace..
" bangama ba Mama kawai na gajine shine nafito nahuta karatun duk babu daÉ—i"
"Gara kina hutawa ai ƙwaƙwalwar saita samu huta idanba hakaba idan stress na karatun yayi yawa sai kiga kinayi yana zubewa ana tufka da warwara"
"Ainagani dan saina gama idanna dawo baya sai naji kamar bansan komai ba dan haka ban sake É—aukan littafi sai gobe" Aysha tace.
"Da'Allah ba'ace kizaƙe dayawa ba meye laifin da daddare? Yarinya da a Atbu kime dakin gane kurenki" harararta nayi nace.
"Keda kike Atbun ai naga kin gane kurenki" dama kusada ita nake zaune ta sanya Hannu ta dungure kaina tana faÉ—in.
"Kekam dai kinjiwa rashin kunya daÉ—i" mama tace.
"Make bakin zaki ringa yi zata shiga hankalinta ai maras kunya. Idan ta'isa tayiwa Yayanta Mana (Habibu)" Aysha tace.
"Aishi zansa yamata duka yanda bazata sakemin rashin kunya ba"
"Idan kunyi haƙuri ma ana gama Exam zan kama hanyata nabi Yaa Ahmad bazan dawo ba sai kunnemeni" na faɗa na dake. Anty fadeela wacce sai lokacin tasaka baki tace.
"Aikuwa zakije ki haɗu da dai-dai dake dan Mummy Aya ce ingaya miki" mama ta danƙwaleta da hannu ta rufa bakinta tana dariya itama Aysha dariyar tasaka harda ƴar ƙwafarta.
Muna zaune saiga Yaya Habibu yashigo da sallama haɗe da Ƙatuwar trolly a hannunsa saida yakaitta ƙofar shiga ɗakin Mama sannan ya ajiye muduka muna binsa da kallo bamu kaiga tambaya ba saiga Maryam nan tashigo da sallamarta Hannunta ɗauke da ƴar ƙaramar trolley sai jakan Hannunta. Dasauri natashi da murnata nayi kanta ina ihu zanyi hugging ɗinta ta tureni gefe tana faɗin.
"da Allah matsa ko meye ruwanki dani? Keda bakyaso nazo?" wanda sukeso naso ai gashinan sunyi magana nazo" ban kaiga tanka mata ba mukaji muryar Umminsu tana faÉ—in.
"Nima matsamin a hanya kona tureki kema" nayi gefe ina faÉ—in.
" sannu da zuwa Ummi"
"Yawwa sannu Marmeeyy " maryam tayi ciki mama tana faÉ—in.
"Marmeeyy bazaki karɓi kayan hannun Maryam ɗinba?"
"Batta tashigo da kayanta nafaɗa ina zaunawa Ummi ƙaraso ciki Mama tanayi mata barka da zuwa. Ta zauna suka gaggaisa. Dama tun ranar walimar sauƙarmu da suka haɗu basu sake haɗuwa ba.
Ummi tace.
"Ga maryam nan sai haƙuri min haɗaku da aiki"
Mama tace.
"Ko menene abin aiki?" aida Marmeeyy da Maryam Duk ɗaya suke" Ummi tayita godiya. A haife ta girmi Mama sosai amma dayake macece mai gyara bazaka taɓa cewa takai shekarunta ba. Ummi tace.
"Abbansu yana mota wai yanaso su gaisa da Babansu daga nan Abuja zamu wuce anan zamu tashi" Mama tace"
"Toh bari ayi masa magana kishigo dashi. Dukansu suka miƙe Mama taje ta sanarwa Baba sannan aka buɗe masa ƙofa suka shigo shida Hamma da Ƙofar Babban falonsa"
" Sun daɗe aciki suna hira ashe sunsan juna tun suna samari amma dai bawani sanayya can ba sai gashi kuma zumunci ya ƙullu yanzu. kusan 1hour Abba yana wajan Baba har Hamma yakoma mota yabarsu dan shi zai kaisu. Ummi ma na wajan Mama amma batayi zaton Abba zai jima haka wajan Baba ba.
"Kinga dai ta dalilin yara zumunci ya ƙullu" cewar Ummi. Mama tace.
"Gashinan sai dai muyi fatan Allah ya rayasu zumunci yacigaba ko bayan ranmu. Duka suka amsa da Amin.
Bayan Abba yafito muka rakasu har waje danyi musu Sallama sai alokacin naga Hamma. A kunyace na gaisheshi na fisge. Yanata kallona nikuma Allah. Allah nakeyi kar wani ya lurada irin kallonda yake yimin dan duk rashin fahimtar mutum idan yaga kallonda yake yimin saiya fahimci wani abun. Kamar baisanda mutane a wajanba yaketa aikamin da kallo daga ƙarshe na ɓuya a bayan Maryam har aka gama sallama akayi addu'a suka tada mota a zatona babu wanda ya lurada kallonda yake yimin Ashe bansaniba duk abunda yakeyi akan idon Abbansu. Muna kallonsu har motarsu tatashi ta kaucewa ganin idonmu sannan muka koma ciki."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
  A ɗakin Mama Maryam tasauƙa dan kayanta ma anan aka zubasu. Shikenan mukabar karatu muka shiga sharholiya. Maimakon musamu karatu kamar yanda muke tunani sai kuma wasa saida Mama taci ƙaniyarmu kafinnan muka Cigaba da karatu.
 Â
Koda yaushe da rana muna palour ko cikin gida kokuma ɗakinmu na daa da dare muke rabuwa ita tashige ɗakin Mama mukuma mushiga ɗakinmu. Ƙwana biyu Hamma yayi acan yadawo. Amma bayan 3days yasake komawa.
sai ana gobe za'a fara exam kafin nasake samun saƙo daga wancan numbern anamin addu'ar farawa a sa'a. Tun daga ranar kusan kullum ne ƙwana duniya sai nasamu saƙon addu'a daga wannan number dake gabaki ɗaya ma yanzu wayar ba damuna tayi ba yasanya nafita harkarta tunda ko data bana buɗewa.
Wancan wayarne take kullum atare dani dannasan Hammana yakan kirani idan yasamu sarari a aikin daya jeyi.
Maryam kuwa wata shaƙuwace na lura tashiga tsakaninsu da Yaya Habib abun har mamaki yake bani shiba mai zaman gida bane amma musamman yake zuwa yimata hira.
Ban Fahimci abunda yake faruwa ba saida ranar muka fito daga exam lokacin mun rubuta Exam na biyu kenan. ita tafara fitowa sai tazauna tajirani. Da nafito maimakon mutafi sai na bita muka zauna muna É—an hutawa kafin mutashi muwuce gida tace.
"Babe duk gidanku Yaya Habib yafiku kyai shine yayi kamada Baba sakk" Na harareta nace.
" Saboda kinsan duka Æ´an gidanmu koh?"
"Yaa Ahmad kaÉ—ai bansaniba kuma shima zan ganshi soon kum bana tunanin yafi Yaya Habibu kyau."
"Aysha fa?" na jeho mata tambaya.
"Dama-Dama ita amma dukda haka batakai Yaya Habib ba kamanni kawai suke" na taɓe baki danna gama gane yanda ta dosa. Tacigaba da faɗin.
"Babe wallhi Yaya Habib koh. Hmmm ya haɗu he's so caring" na ɓata rai nace.
" ke wai me kike nufi ne?"
"Oh baki gane abunda nake nufi ba? Toh mun faÉ—awa juna ne"
"mtsww" naja tski.
"Bangane ba crushing kike akansa kenan?"
 "Ta wani fannin Yes in other side kuma no soyayya ce"
"Lallai Babe bantaɓa sanin bakida hankaliba sai yau Yaya Habibun? Ƙwata-ƙwata shekara nawa yabaki? Asunyi atata sukai 2years shine zakice kin wani faɗa masa? wai soyayya Banason shirme" maryam ta wangale baki da mamaki tace.
"Me kike nufi?"
"Abunda nake nufi shine kuba sa'an soyayyar juna bane idan zaki farka amafarki ki farka ki rungumi dahir wanda kike dashi a hannu"
"Iyyeh wato babe ni kika maida maras wayo koh?" ni Na goyi bayan soyayyarku da Hamma kece bazaki goyi bayan tawa soyayyar ba?"
"Shekaruna dana Hamma akwak tazara soyayyarmu ba ɓatawa juna lokaci bace amma taku yaudarar kaice. Kumama tayaya zaki haɗa soyayyata da Hamma da taki soyayyar? wai shirin film akeyi ko littafin hausa ne da idan na auri yayanki kema dole saikin auri nawa?" kuma Mafa kin tsofewa Yaya Habibu har indai maganar aurene Haba babe. Yaya Habibunda yanzune yake shiga 22years sai kace almara" ranta yakai ƙolokuwa wajan ɓaci dan haka bata kulani ba fuuu ttashi tatafi nima nabi bayanta. Keke napep ɗaya muka shiga amma babu wanda yake yiwa wani magana. Muna isa kowacce acikinmu ta ɗauko kuɗi ta miƙawa Me keke.napep ɗin ya kallemu da Mamaki yace.
"Ba tafiyarku É—aya bane sai aÉ—auka acikin É—aya kawai' har muna haÉ—a baki wajan faÉ—in.
"kowa da tafiyarsa" haka ya karɓa yaciro canjinmu yabamu. Muka shiga gida rai ɓace kowa da tafiyarsa tana gaba ina biyeda ita abaya Yaya habibu na ciki canopy ga dukkan alamu yana hutawa ne. Ganin yanayinda muka shigo yace.
"kai kuzo nan. Kun sake yin faÉ—ane naganku tsuru-tsuru? Muduka muka fara zare ido ya dubi Maryam saida ya saisaita murya sannan yace.
"Meya faru ke faɗamin inajinki dan kinfita hankali" saida na marairaice itama sannan tafaɗa masa abunda nafaɗa ya ɓata rai sosai ganin irin kallonda yakemin nasam ransa yaɓaci da gudu na juya zan shige gida ya cafkoni haɗeda kafamin ranƙwashi yace.