Sashe 55
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tun da safe nake jiran naga zuwa ya Ahmad naji shiru naɗauka zaizo gaida Mummy saboda ita da ƴan uwanta da ƙawayen Aysha gabaki ɗaya sunanan basu tafi ba bansan ko rashin lafiyar Aysha bane ya hanasu tafiya. Ƙarfe sha biyu bakasa haƙuri alokacin na danna masa kira bai amsa ba tunda aka fara bikinnan ban hau wata kafar sada zumunta ba saboda hankalina baya ƙwance data tama tayi expire saboda lokaci yayi dan haka bansan abunda yake faruwa a gabaki ɗaya duniyar ba.
Nagaji da zamam jiran Ya Ahamad natashi natafi wajan Mummy yanda yana zuwa zan ganshi. Muna zaune harda mummy a Babban palourn Baba da ƙawayen Aysha tunda nashigo na ɗauke kaina daga garesu ko sannu bata haɗamu ba munata hira da Anty fadeelah. Ɗaya daga cikinsu naji tana faɗin.
"Wallhy nayi danasanin da Hammood yazo bana garinnan dakoh yaya sainaje naganshi ko daga nesa ni inaji yauma zanbi jirgi nakoma zuciyata bugawa zatayi inaga idan ban ganshiba"
"Gayanne ya haÉ—u wallh sau biyu ina mafarkin na aureshi inga duk randa na haÉ—u dashi ido da ido saina suma dan daÉ—i" si duka suka saka dariya suna tsokanarta. Anty fadeelah ce ta amshe musu maganar.
"lallai ke Æ´ar wahala ce tayaya kike tunanin No1 celebrity na duniya sau aureki barinma wannan ina kallonsa ai kinsan ba abune mai yiwuwa ba da wannan kamanninsan har yanzu nakasa imagining matarda zai aura dan ni inaga sai dai kawai yayi aure amma bawai dan kyawun matar ba"
"Hmm ke ai wanda suka ganshi sunce yafi kyau ido da ido. Kinga abunda kakeda tabbacin bazaka taɓa samunsa ba har mutuwa aiba laifi bane dan nayi mafarki idan bansameshi ido da ido ba barni nasameshi amafarki"
"Kinada gaskiya fa cewar ɗaya daga cikinsu wallh koni dazan samu nayi mafarkin aurensanma aida buƙatata tabiya" Kallon mahaukata kawai nake musu dan nasan zallan haukane data sanya suji Hammood Zai iya auren ɗaya daga cikinsu idanda taɓin hankali to babu mamaki idan sunyi tunanin hakan. Naji ana cewa harda ƴar gidan minister acikinsu dukansuma ƴaƴan manyane amma ba hakan yake nuni da ko samun ganin hammood zasu iyayi ba.
Neman hanyarda zasu samu ganinsa suka fara sai kiraye kirayen waya sukeyi ko akwai wanda yakeda connection da wani da zai sama musu ganinsa ko daga nesa amma basu samu ba.
"Uhmm kinga ni ko following É—insa mafa banayi" cewar wata daga cikinku.
"Gaskiya bakiyi ba yanzu ki ɗauko wayarki ki danna masa follow pics ɗinsa kawai zasu sauƙar miki da nutsuwa. Ta ɗauki wayarta tashiga insta a lokacin tayi fallowing suka shiga sai kallon pics ɗin suke suna yabonsa kamar wasu tsoffin mayu. Nidai ƙyaɓe baki kawai nakeyi sunaban haushi. Inaga kaff cikinsu babu wacce takaini son Hammood may be su fans ɗin kyawunsa dakuma ɗaukakarsane amma ni fans ɗin wasansa na ƙwallo ne tun bansan menene kyau da ɗaukakab anake kallon ball ɗinsa yake burgeni amma bazanyi irin wannan mutuwar da sukayi akansa ba.
"Lallai celebrity ɗinnnan sunaji da kansu kiga followers ɗinsa thousand of millions amma shi ƙwata-ƙwata 11people yake following"
"11 dai koh? Cewar É—ayar"
"no 11 suka dinga musu ta nuna mata daga ƙarshe ta ɗauki wayarta itama ta duba"
"kinga ashe yanzu yasake following ƙwata-ƙwata baifi 30minute da following ɗin account ɗinba barina shiga muga ko wacece"
"Wai wai wai kinga bama wata sannanniya bace ga sunan kamar Marmeeyy iyye lallai wannan tataki sa'a may be friends ko Æ´ar uwarshi ce gashi account É—in babu hoto waÉ—annan followers É—inma data tara may be bayan yayi following É—intane fans sukabi. Kingansu hubdred thousands ne kawai"
"bari kiga zuwa gobe zata tafi millions" ina jinsu dana gajida jin hirarsu na miƙe danna gaji da sauraro kuma ya Ahmad ba shigowa zaiyi yanzuba da alama. Ina tashi naji sallamarsa alokacin fara'ata ta faɗaɗa na amsa sallamar ina faɗin sannu da zuwa Ya Ahmad.
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
Assalamu alaikum yan'uwa da abokan arzikiðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
Ina mata masu fama da wadannan matsalolin
Matsalar haihuwa
rikicewar al'ada
ciwon mara yayi period
Fesowar kuraje ga gaba
Ganin farin ruwa mai wari yana fito maki
Kurajan gaba
Kaikayin gaba
Da dai Sauran wasu alamomi to yar uwa kinsan ko miye to ba wani abu bane face sanyi ne ya taro yayi maki yawa 😔😔😔
Toh masha Allah sha kuruminki Allah ya kawo maki sauki ga wannan addababai ciwo
Maganin da zaki sha kiyi garau da yarda Allah 🙌ðŸ‘
Toh ga dama ta samu maza ki kira aunty zee mom mujahid Katsina akan wannan lambar wayar ki ce mata MAIJIDDA MUSAWA ce taba ki wannan number
ki na son sanyan magani
08162859027ðŸ¤
Yayi murmushi dan yaji daÉ—in ganin yanda nasaki raina gashi harna zauna cikin mutane ana hira dani.
"Iyyeh lallai Marmeeyy wato anshirya ganin bazata kenan gashi ansaki rai sai hira akesha toh Alhamdilulillhi hakan yayi kyau ai kinga yanzu muma zamuji daɗin ganinki hankalinmu zai ƙwanta" Mummy wacce muryarsa ta sanyata fitowa ta amshe zancen.
"Aikuwa kaga Marmeeyy ta saki ranta tayi ƙoƙari kaima saika cika alƙawari" dariya kawai yayi ya gaisheta. Anty fadeelah tace.
"Alƙawarin menene kayi mata?" Caraf na cafke zancen.
"Yace zaiyi surprising ɗina zamu fita zuwa jimawa" owoh toh idan zaku fita saiku sauƙeni naduba jikin Aysha dan banjeba yanzuna mummy ta matsa naje na dubata nifa bangama dalilin zuwa wannan dubiyar ba batada wani amfani tonon asiri kawai ake musu duk wanda yaje yadawo baya rasa abun faɗa.
"Toh ai an sallamesu yanzu daga nan nake kuma nabari suna jiransa yazo ɗaukansu ne sai dai na kaiki gidanta saimu wuce nabi na ɗaukeski bayan na sauƙe Marmeeyy"
"Ka sauƙeta kuma Yaya" naɗauka idan kakaita kuka dawo saimu wuce tare"
"Uhmm ku shirya bayan la'asar zamu fita. Zan tafi harda Antynku itama saita duba jikin Ayshan. Barina shiga wajan Baba tukunna yanzu Marmeeyy tashi ki buɗe ƙofar baya ta wancan falon Baba (Alhaji habibu) zai shigo munyi waya dashi lokacin nakusa isowa gidan yace shima yakusa isowa. Ke kuma fadeelah jeki kira Mama kice ta samemu aɗakin Baba. Dukanmu miƙewa mukayi dan aiwatarda abunda ya sakamu. Saida nabi wajan Baba zan karɓi keys ɗin ƙofan a palour na sameshi zaune akan kujera na shiga sa sallama na gaisheshi ya amsa yana kallona gabaki ɗaya na zabge amma sai dai kuma yaga walwala a tattare dani fiyeda yanda yaganni jiya. Har nazo zanfita yakira sunana na juya na dubeshi ganin yanason yayi magana saina juyo nafara dawowa.
"Yanzu kije ki buɗe ƙofar kafin kufita da yayanki kizo zanyi magana dake" murmushi nayi sannan Amsa da.
"Toh" Nafice naje na buɗe ƙofar yayi dai-dai da isowar Alhaji na isa na gaishe dashi sannan nayi masa iso har ƙaramin palourn Baba. Anan muka taradda Baba da Ya Ahmad Baba yana kallonsa ya miƙe tsaye yanayi masa sannu da zuwa cikin dalabi Baba ya gaisheshi yaya Ahmad ma ya gaisheshi alokacin mama ta shigo ganin mahaifinta yasa tasan Babban lamarine ya tarasu. Har zan fita Baba yace nayiwa Mummy da Anty magana na amsa sannan na fice.
A palour na samu Mummy ayanda nabarta da wasu daga cikin ƴan uwanta na shaida mata saƙon Baba sannan nawuce dan kiran Anty. Itama anty na kirawota nakoma ɗakin Mama nayi sallan azahar sannann na shiga nasake wanke dayake ana ɗan zafi agarin wannan karon doguwar riga nasaka na yafa ɗanƙwalinta na zauna ina jiran lokacin sallan la'asar yayi gabaki ɗaya lokacin kamar baya tafiya haka nake ganika kawai jikina yake bani wani babban Albishir Yake shirin yimin.