Sashe 39
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mummy" ban bari tayi maganaba nace.
"Dan Allah Mummy kidawo gidanmu mucigaba da zama tare zaifi daÉ—i dan Allah mummy kinji"
"Marmeeyy agabaki É—aya mutanen duniya ke kaÉ—ai kikeso nadawo gidanku"
"Baba ma yanaso kidawo" nabata amsa.
"Babanku bayaso nadawo da yanaso daya nemi hakan"
"Mummy Baba yacemin yana tsoron rasaki nahar abada ne shiyasa yakasa nemanki. Yana tsoron ki aikata abunda kika faɗa nacewa idan ya yarda ya nemeki batareda ya aikata abunda kikace yayiba zai rasaki na har abada. Tsoron hakan yasashi kasa zuwa yanda kika amma duk da hakan bawai dalili bane. Nasan kinfaɗane kawai a lokacin da zuciyarki tayi zafi. Koda sau ɗaya daya nemi ki koma nasan zaki koma saboda mu mata munada rauni kuma zuciyarmu tanada saurin sauƙa na tabbata da yazo na tabbata zaki yafe masa. Amma kema dakin nemeshi koda sau ɗayane nasan tsoronda yake zuciyarsa zai gushe" Mummy ta runtse idanuwa kawai tana nazarin kalamaina. Dakyar ta iya buɗe baki tace.
"Marmeeyy shekarunki nawa?"
"19yrs" nabata amsa ta jijjikai A cikin zuciyarta tana tunanin yanda yarinya Æ´ar shekara sha tara zata kasance mai hangen nesa kamar haka afili kuma tace.
"Dare yayi kije ki ƙwanta gobe kitashi dawuri" nace toh nayi mata saida safe nafice.
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
Mummy zata iya cewa tama manta da waɗannan kalamanda tayiwa Baba sai yanzu da aka tuna mata. A zahiirin gaskiya za'a ganta tana cikin farin ciki da walwala da jindaɗi amma abun bahaka yake ba tana cikin kaɗaici rashin walwala kewar mijinta da rashin jin daɗi. yanda take jida kanta ne kawai zai hanata neman Baba su dai-dai ta a halin yanzu bayan Marmeeyy ta fama mata yanda yake mata ciwo. Amma a yanzu ta ƙudirta cewa koda sau ɗaya Baba yazo ya nemeta zata koma ɗakinta ne kawai ta ƙarasa rayuwarta acan. bakamar yanda abaya take tunanin ko yazo saita bashi wahala ba. Ita bata taɓa tunanin cewa Baba zai iya shareta ya fita harkarta na tsawon wannan lokacin ba. Kuma tun daga wancan lokacin Iya tsawon rayuwarta tarasa wanda zai zauna ya faɗa mata gaskiya sai wannan ƴar ƙaramar yarinyar itace wacce tafara nuna mata tagyara alaƙartarta da mutane sannan tabata shawarar takoma ɗakin mijinta.
Ajiyar zuciya tasauƙe taƙwanta tana tunanin maganganun marmeey. Ta lura shi kansa Baba ya yarda da hankalin yarinyar tunda har yana zama da ita ya faɗa mata damuwarsa. Tunda Marmeeyy tazo sai takeji kamar wanda damuwarta tazo ƙarshe kamar wanda zatayi mata maganin damuwarta. ta wani fannin kuma tanaji kamar wanda take sake taso mata da ciwon abunda yawuce abu ɗaya dai data sani shine tunda marmeeyy tazo gidaan tafita a cikin kaɗaicin rashin abokin da zata zauna ta faɗawa damuwarta sai takeji kamar akwai wani wani shashi da nuna cewa itama mutumiyar kirki ce. Ita kanta wasu lokuta takanji ajikinta cewa halayanta basuda kyau. Zuwan Marmeeyy yasa ta fuskanci wani ɓangare acikin zuciyarta da batasan tana dashi ba.
Ɗan kwanakin da sukayi yasa tayi discovering good side nata da batasan tanada shi ba. aranarda sukazo harsu Aysha ta lura ƙamewa sukayi cikin tsoro suna jira tayi musu faɗa babu ɗaukin ko murnar ganinta sam a fuskarsu bayan shekara biyu dasuka ɗauka basu ganta ba amma marmeeyy cikeda ɗaukin ganinta fuska yalwace da fara'a ta taryeta.
lokaci na farko a rayuwarta tasamu wanda ta fahimceta ta fahimci abnda yake cikin zuciyarta batayi mata irin kallonda kowa yake mata ba. Ajiyar zuciya tasauƙe tarasama wane yanayi take ciki kamar ranar saida taraba dare tana tunani bacci na ɗaukanta aka fara kiraye kirayen sallah."
Washe gari sassafe muka tashi kamar yanda nasaba tun zuwana nashiga na gaida Mummy. Abun yana bata mamaki ganin sassafe ina tashi wajanta nake nufa na gaisheta. Abunda yaranta basu iyaba kenan ko ince bata koyarda su ba. Lokacin suna wajanta sukan É—auki tsawon kwana biyu bata sanyasu a idanuwanta ba. gara ma yanzu taga sun canja. Da safiya koda basu shiga É—akinta ba suna gaisheta idan sun haÉ—u.
Breaskfast dukanmu muka haɗu munayi tana gani ɗaya bayan ɗaya saida Mama ta kiramu. Anty fadeela tafara kira nice ƙarshe. Abun yabata mamaki yanda taji suna magana da mama cikeda shaƙuwa da sakewa wanda ita kanta data haifesu bata samu hakan a wajansu ba. Bayan mun kammala breakfast ɗaki muka koma mukayi wanka muka shirya gida gabaki ɗaya yacika anata shirin ɗaurin aure. Bayan antafi sallar jumu'at aka ɗaura aure muna zaune da Mummy da wasu Friends ɗinta a palour muna shirya abunda za'a bawa wanda zasu kawo amarya saiga ya Ahamd yashigo. Matan da suka palourn suka fara tsokanarsa ango-ango ya Ahamd murmushi kawai yakeyi yasha manyan kaya kana ganinsa kaga angon gasken sai sheki kayan yakeyi yana zuwa ya durƙusa gaban Mummy wacce take ganin kamar fara'arsa hartayi yawa. Saida yaje kunne ya raɗa mata cewa Baba yana waje. sannan ta fahimci murnarce ta haɗu masa biyu harda ta ganin mahaifinsa wajan auransa. Wanda ita kanta tayi yaƙinin cewa bazaizo ba sai gashi kuma yazo. Bata taɓa tunanin hakanba Saida yanayinta ya canja taso ta birkice sai kuma ta dake ta maida miyau sannan tace kashiga dashi palournka idan babu kowa ina zuwa.
Ya Ahmad yayi mamaki sosai yanda Mummy ta amsa tana zuwa a lokaci ɗaya a zatonsa fushinda takeyi da Baba yayi yawa da zaisa bazata taɓa kula shi ba. Yajuya yana mai cikeda farin ciki ya nufi wajan Baba.
Tare sukazo da Alhaji habibu atare ya shigar dasu palourn Baba. Mummy ta dubemu dukanmu muna zaune hankalinmu yana kan kyaututtukan damuke haÉ—awa tace.
"Kutashi ku tafi wajan Ahmad Ku gaisa da Babanku" tafaɗa jiki a sanyaye sannan tayi ƙoƙari ta fuske. Su kansu sauran mamaki suke dan basuyi tunanin zaizo ba nikuwa danasan Baba na tabbata zaizo tunda mukayi wannan maganar dashi. Muka miƙe dukanmu tana zaune babu alamun zata tashi muka fice.
Muna fita tatashi tayi ɗakinta ta sake kayan jikinta haɗeda sake sarƙa da zabbe da canja gyale da takalmi ta feshe turare da ƙofar baya tabi dan gani takeyi kamar ta cutarda jin kanta har indai tafita kowa yaga ƙwalliayrda tayiwa mjjinda ya rabuda ita tsawon shekaru.
Muna shiga da murnar ganin Baba na ƙarasa da sauri dan nayi kewarsa sosai duk da kasancewar muna waya kullum na zauna akan carfet agaban kujerarda yake ina musu sannu da zuwa. Ya dafa kaina yana faɗin.
"Yawwa marmeeyy sannu Yaya hidimar biki?"
"Alhamdulillhi" na amsa. Na gaisheda alhaji Habibu batareda ya amsa ba yafara faÉ—a yana faÉ—in.
"Ke zaynab hankalinki ƙalau da zaki saka wannan gyalen? Kefa yanzu ba yarinya bace. Kull karki kuskura ki fita da wannan gyalen koda wasa karki sake" cikeda ɓacin rai nadubi gyalen jikina. Medium veil ne sai dai yanada shara-shara kuma mu duka irinsa muka saka amma baiyi musu magana ba. Kuma duk cikinsu sun girmeni amma yana cewa niba yarinya bace. Kodai baisanma shekarunmu bane. Bansan meyasa kwanannan sukemin haka ba har gyalenda bai kai wannan ba ina sakawa basa magana zai yanzu. naturo baki idanuwana suka cika da hawaye na haɗe rai sosai kota kansu ban sakebi ba inaji suna gaisardasu suka amsa. Alokacin Mummy tashigo bayan tsayuwarda tayi a ƙofa na tsawon lokaci tanaji kamar ta koma dakyar tadaure tashigo. Da sallama tashigo saida gaban Baba yafaɗi ya daure ya amsa sallamar sannan ya ɗaga ya kalleta itama shiɗin take kallo ajiyar zuciya su dukansu suka sauƙe. ta ƙarasa ta zauna ta gaisheda Alhaji Habibu ya amsa fuska sake. Ta gaisheda Baba. Karo nafarko data taɓa gaisheshi kenan. Sai abun yayi masa wani iri saida yayi jimmm saida taɗan kalleshi sannan ya amsa haɗeda yimata Allah yasanya alkhairi.
Ta kalleni tace.

"A'a marmeeyy yanaga ana kumbura fuska? Waya taɓamin marmeeyy ta?" ta gefen ido na kalli Alhaji Habibu danshi sam baya ɗaukan wargi baya wasa irinna kakanni. Tana ganin hakan ta fahimta sai taja bakinta tayi shiru.
Alhaji habibu yafara musu nasiha munajin hakan muka sulale muka barsu. Yayi musu faɗa sosai sannan ya roƙi Mummy takoma ɗakinta. Bayan yagama yace zai fita su haɗu da mahaifin Mummy yakira Ahmad yayi masa jagora. Yabarsu su biyu aɗakin.
shirune yabiyo bayan fitarsu aɗakin na daƙyar Baba ya iya daurewa yayi gyaran murya sannan yace.
"Mummy (kamar yanda yake faÉ—a mata abaya) ya bayan saduwa"
"Lpy" tabashi amsa.
"Fatan kunanan lpy" Ta kalleshi idonta ya ciko da hawaye bata iya bashi amsa ba. Ganin haka yasa yace.
"Subhanallahi mai kuma yafaru?" ta dake sosai sannan tace.
"Komai ma yafaru kana tambaya wai fatan munanan lpy. Inaji babu amfanin tambayar nan"
"Meyasa zakice haka kuma"
"Tsawon shekaru baka damu kasani ba Daka damu kasani daka kira koda sau É—ayane kaji lafiyarmu" tana magana hawaye yafara zarya a kumatunta tacigaba da faÉ—in.
"Ko baka kira danni ba yakamata kakira dan yaranka kaji lafiyarsu. Shekara goma sha ɗaya fa ba ƙwana goma sha ɗaya bane ko ba ƴaƴan mutane nataho dasuba zaka kira kaji lafiyarsu bare ƴaƴanka na cikinka. Koda bazaka iya aikata abunda nafaɗa maka ba wanda kai kanka kasan nafaɗane cikin zafin zuciya amma ai alokacin zaka iya bani haƙuri kayi ƙokari duk yanda zakayi kayi ka hanani tafiya. Kokuma ina tafiya kabiyoni ka dawo dani. Nasan bazakazo danni ba yanzu haka ma nasan dan auren ɗanka kazo. Hakanma mungode dan banyi tunanin zaka samu halarta ba" tana magana cikin raunin zuciya tana fitarda abunda ya daɗe yana damunta.
Baba ya nisa shima duk yanajin bbu daÉ—i ahalin yanzu babu wata maganar kare kai ko kinyi kaza kinyi kaza dan haka kai tsaye kawai yace mata.
"Ki yafeni Kiyi haƙuri nasan na ruguza gidana da kaina dan haka yanzu ina roƙonki kiyi haƙuri kidawo ɗakinki domin mu gyara abunda yaɓaci. Ina nufin mu maidashi kan hanya dan rayuwarmu ta bayan gabaki ɗayanta bata kan hanya. Yanzu na ɗauki alƙawarin jan ragamar gidana nazama jagora in sha Allahu zanyi muku jagora har gidan aljanna"
Mummy ta sanya hannu ta share hawayenta tace.