Sashe 65
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na turo baki danni bangane abunda yake nufi ba i thought ko Irin yanayin yanda samari idan sunso daÉ—in baki suke cewa Æ´an matansu ne atunanina yanason tsarani da waÉ—annan kalamanne. Ganin ban fahimci abunda yake nufiba ya sanya yacigaba da bayani.
Ù†ØÙ† متزوجون"
"We are married) You're my person Now and forever. Few months backs Anyi mana aure.
"Aure? Kamar you"re my husband" Ya jijjiga kai dan tabbatarwa.
"Yes I'm" yafaɗa cikeda tabbatarwa nayi shiru inata sauƙe ajiyar zuciya. Zancen yakasa kama ƙwaƙwalwata.
narasa yanda zanyi murna zanyi cewa Hammood yazama mallakina ko kuma damuwa zanyi? Na tabbata Ikon da kuma yarda da mahaifina yake dashi akaina yasaka yayimin aure batareda sanina ba. Tsawon yaushe na kasance a matsayin matar aure? Tsawon yaushe Hammood yake matsayin mijina? Kai anya kuwa Wannan abune mai yiwuwa Hammood fa? Hammood za'a É—auramin aure dashi.
To meyasa Ma Hammood zai faɗa soyayya dani har takaimu ga aure? Wani irinso haka yakemin da zai tsallake duk wank ƙyaleƙyalen duniya da duk abunda yake gabansa ya mallakeni? Shin dama akwai irin wannan soyayyar a duniya? Ni atunanina duk zafin soyayya akwai dalilin da zasu sanya ayi hakuri da ita. Hammood kuma yatara wannan dalilan dayawa da zasusa ya rabu da soyayyata Mai yasa basu ja ra'ayinsa yayi haƙuri da soyayyata ba? Meyasa soyayyata ta rinjayesu basu suka rinjayeta ba? Kenan soyayyar tafi dalilan ƙarfi? Cikin sanyi jiki nace.
"Why do you hide the fact that we're married?"
"We were being vague about the truth saboda hakan Umarnin mahaifinki. I'm sorry"
Na lumshe idanuwa kawai nakasa cewa komai shikuma kallona kawai yakeyi yanaso ya rarrasheni dan yaga alamun kuka nakeson yi. Na tabbata Hammood gaskiya yake faɗa saboda wasu dalilai dayawa da yanzu nake tunaninsu da suka faru abaya. Nafarko Baba ya roƙeni alfarmar zai yanke hukunci akaina har nabashi damar yanke kowane irin hukunci. Ya Ahmad bayan an saka auren Hamma da Aysha ya roƙeni ko nan gaba naji Baba ya yanke wani hukunci da kaina na tsaya na fahinceshi saboda yaƙinin dayake dashi akaina yasa yayi hakan. Sannan ni kaɗai Ya Ahmad ke yiwa faɗa idan bansaka gyale ba hakan yana nufin tun wancan lokacin inada aure. Baban mahaifiyata. (Alhaji Habibu) yayita yimin faɗa daya ganni da ƙaramin gyale bayan duka wanda muka saka girmansu ɗaya kuma sun girmeni. Waɗannan dalilan kaɗai sun isa su saka na zargi wani abun amma banyiba Ya Ahmad, Baba, da mahaifin mahaifiyata sun sanda aure akaina tun wancan lokacin. wancan zuwan Hammood Akwai aurensa akaina kenan? Meyasa toh zasuyi tausata da bani hakuri bayan alkhairi suka aikatawa rayuwata? Meyasa shi kansa Hammood da yasan yafi ƙarfin matsayina yake bani hakuri?l idan da wacce yakamata tabada hakuri nice. bansan dalilin dayasa Hammood yakamu da soyayyata ba sai dai nasan dole zai kasance nice nayi wani abunda yaja hankalinsa gareni har yasanni ya kamuda soyayya? Toh yaushe kenan hakan tafaru?. Kuka na fashe dashi sosai wanda yasa hankalinsa tashi. Kallona ya tsayayi yakasa aikata komai sai can ya tuna abunda zaiyi ya lallasheni. Dawowa kusa dani yayi ya sanya hannu ya jawoni jikinsa a hankali yafara shafa bayana cikin sigar lallashi. Lokaci guda naji nutsuwa ta sauƙamin kukan na shirin tsayawa saboda ƙamshin da nake shaƙa tun bai furta ko kalma wajan rarrashin bama.
"Shhhh is okay"
"No is not nasan cewa jarabawace kawai soyayata gareka babu yanda ka iyane bawai dan ranka yaso hakan ba. Babu yanda za'ayi kaji daɗin soyayyar da kakemin. Bayan babu wani abunda yadace gameda soyayyar. Ta iya yiwuwa ka bayyana soyayyar ce saboda ya kasance babu yanda zakayi da zuciyarka ta rinjayi gangar jikinka I'm sorry nice yakamata nabaka haƙuri koma menene yafaru harka fara sona ni banyi da gayya ba mata nawa suka fini a rayuwarka wanda zakaso dama ace sune kafaɗa soyayyarsu baniba" Ajiyar zuciya kawai yake sauƙewa yana saurarena. Dafarko shi kansa bai yarda soyayay bace har lokacin datafi ƙarfinsa ya zamana bazai iya jaa da bayaba bazai iya komai ba face fara neman hanyarda zai mallaki abunda yakeso kasancewa da ita kuma yasa ya fahimci hakan shine abunda yafi buƙata a rayuwarsa ya fahimci haske sosai data shigo rayuwarta toh tayaya ma za'ace baiji daɗin soyayyarsa gareta ba? bai taɓa dana sanin faɗawa soyayyarta ba bai kuma taɓaji da wata daban yaso ba itaba. Yacigaba da shafa bayanta.
"No zaynab the best things da suka faru dani a rayuwata is knowing you, being with you and loving you. zan sake faÉ—a you're the best thing that ever happen to me. zan faÉ—a hakan a zuciyata. I'll say it loud and let the whole world know. Zan faÉ—a a yayinda idona yake rufe. Zan kuma buÉ—e idona na faÉ—a. Ø£ØØ¨Ùƒ كثيراً Zanyi miki raÉ—a a kunne zan kuma bayyana a zahiri. I Love you. You are my best. Ina nufin my best out of all the best. أنت Ø£ÙØ¶Ù„ ما لدي. I never regret loving you ko sau É—aya. And i never felt like da wata naso bakeba. Tunda kika kalli ke kaÉ—ai nakeso zuciyata is attached to you only you zaynab hakan yana nufin gabaki É—aya cycle na matanda suke tare dani babu wacce takai tasota sai ke. Ki sanyawa ranki isa hold yourself proudly with excellent posture. be more of you Be confident Zaynab. Nabaki assurance cewa kinkai nasoki har kin wuce hakan saboda i felt the luckiest a lokacin dana mallakeki" Nayi shiru ina Æ™wance luff ajikinsa ina sauraron raÉ—arda yakemin a kunnena ko zuciyata ta Æ™ashi ce dole ta lanÆ™wasa da waÉ—annan kalamai nasa bayan kyaun fuska data halitta da shahara da Allah yabashi harda iya sarrafa harshe.
Miƙewa tayi zumbur a wajanda suke zaune jugum-jugum suna jiara abasu damar zuwa ganin Hammood. Ganin miƙewarda tayi da alamun wani abun yasa Anty fadeelah tace
"Rauda Ina kuma zakice?"
"Wallh nagaji bazan kuma iya jiraba dole zanje naga Hammood Haba toh sai dai idan bashi ɗin bane dagaske yasa ake hanamu zuwa ganinsa nifa dama bangama yardaba wallh abun yaƙi kama hankalina Hammood dai? Hammood fa?" saida ƙawarta ta tuntsure da dariya tace.
"Waishi fa sai kace wani abun almara Hammood the whole Hammood taɓ sai dai afaɗawa wani ai ko pic ɗin jiya bawai nagama yarda bane saboda akwai photoshop yanzu haka wani baƙauyen balaraben aka samu ake ƙarya akan Hammood"
"Kai hassada dai batayi ba wallh duk yanda aka samu burbushin hassada a cikin zuciyar mutum ansamu matsala wallh idan baku yarda ba meya hanaku tafiya Yau? Ba kunce yau zaku tafi ba?" anty fadeelah tafaɗa a hasale dan ƴan uwan nata sun fara hasalata kuma duk aysha tabasu ƙofa.
"Ƙure ƙarya' ƙure ƙarya muka zauna yi muga ƙwafƙwaf mutafi mubada labari musamu na ɗaurawa a media"
"Nifa ban yarda cewa abunma ƙarya bane sai danaji ɗatsu suna cewa wai yayi mata peck wannan zancen hankaline dan Allah? Ko yau aka haifemu ai baza'ayi expecting mu yarda da hakanba.
"Ke kingani ni zancen nanma ɓatamin lokaci yake natafi ganinsa pic ɗinsa ma na nemo akan wayata dashi zan shiga yanda zan masa kallon ƙwaf-ƙwaf" anty fadeelah takaici yasa bata hanata ba gara taje taganshi ko zasu samu sauƙin iskanci sai abunsun yayi kamar zai lafa kamar wanda ake zugasu saisu sake fitoda wani feleƙe gashi sunƙi tafiya dukda ƴan uwantane tagaji da zama dasu.
Har lokacin Rarrashina kawai yake nikuma nayi luff ina shaƙar ni'ima yayinda nakeji kamar wanda bacci zai ɗaukeni. Shima yaji daɗin kasancewarmu ahakan shiyasa bai sakeni da garaje ba yacigaba da shafa bayana a hankali da sunan rarrashi.
Kanta tsaye ta shigo palourn dayake sama banrufe ƙofa ba kuma dimun da'imun labulen palourn arufe yaktake
Dafarko kamar bata fahimci yanayin da muke ciki ba bakuma idonta yakai kan Hammood ba saida muka ɗago danjin shigowar mutum. Nayi mamamki danaji anshigo saboda nasan ƴan gidanmu bazasu taɓa shugowa ba. Amma mamakina saiya koma danaga itane dan nasan zatayi fiyeda haka ma. Alokacinda ta kalli pic ɗin wayarta ta dawo da idonta kan Hammood dake zaune muna manne da juna dan farko nayi niyar barin jikinsa idona yana sauƙa akanta na gyara zamana ayanda nake sai dai natashi daga kishingiɗar danayi ajikinsa.
Zubewa tayi akan guiwowinta yayinda numfashinta yake ƙoƙarin barin jikinta ta ƙwala ihu.
"Yeahhh Hammood Hammood wallh shine. Shine Hammood" Mama da suke cikin gida suka jiyo ihunta. Mummy ma tana zaune a É—akinta tajiyo ihun salati tayi da sanarwa ubangiji.
"Yanzu wace maras jinne a cikin yaranann ta shiga wajansu? Gabaki ɗaya ta rikice tama rasa abunda zatayi gabaki ɗaya. ta ƙaraso wajanda muke.
"Hammood is that really you?"
"Ya jijjiga mata kai alamun tabbatarwa" shirme tafaryi tana masa tana haÉ—awa da ihu.
"Marmeeyy idan kungama selfie ki matsa nima muyi please. Oh my God I'm so excited" tafaɗi cikin murna. Na ɓata rai kamar bantaɓa dariya ba na murtuƙe.
"Haka yamiki kama da selfie mukeyi?" sai lokacin ta ƙare mana kallo tsaff da fahimci ba zancen selfie ake a Wajanba. wani yawu ta haɗiya ganin yanda ya tallafoni Jikinsa. Itakam tanaga ko yatsarsa tataɓa zatayi sati bata runtsa ba.
"Hammood if it's really you can i please have your autograph?"
"Sure" yafaÉ—a cikeda tabbatarwa tasaka ihu yeeahh yayimin magana tafice aguje. Alokacins ihunta ya ishi sauran su duka suka fito harda Maryam.
"Wallh wallh tallhy Hammood ne Hammood dai da muke kallo TV shine acikin can" ta nuna plaourn Baba.
Su duka suka ɗugunzuma ciki yayinda tatafi ɗauko abunda zaiyi mata autograph ɗin ajiki. Sanƙamo abunda zaiyi mata ajiki tayi tadawo ta gudu kamar wata mahaukaciya. Ta gudu ta wucesu basu kaiga shiga ba tashige ciki.
Alokacin yatashi yakoma kan kujera nima na canja wajan zama tashigo ta miƙa masa sai ɓari take kamar mazari. Takasa zaune takasa tsaye yana miƙa mata ga amshe haɗeda miƙo masa Hannu su gaisa. Zuciyata naji tayi baƙi Daga wajan da nake natashi na buge hannunta naci fuska.
"Idan kingama abunda kikeyi saiki fita muna magane ne" bataji haushin abunda na faɗa mata ba haka tafara roƙon ko rigarsa tataɓa. Aikuwa saida ta taɓashi tasake sakin ihu.